← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 104

Sashe 34

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tausayi da tsuma zuciya. Cikin sar ewar murya ta ce, Maanal kuma kin gansa ya ganki? Kin tabbatar shi in ne dai? Kai Maanal in ta jinjina mata, Ya ganni sosai, amma ya nuna kamar ma bai ta a sanina ba tamkar a wancan ranar da yay...... nan dai ta labarta mata duk yanda komai ya faru. Gaba aya mamaki ya gama kashe Shahidah, amma sai ta danne ta shiga Lallashinta har sai da tai shiru. Daga haka ma ta ciro maganinta ta bata kasancewar lokacin shan na rana yayi. Tana sha babu jimawa ta ingire wani barcin. Lalla awa Shahidah tai ta gyara mata kwanciya, sannan ta saka mata ac ka an ta kashe mata fitilar akin ta fice.......... _Tofa, wanene *AA Darma* a rayuwar Maanal Habeeb Giro?. Karku gajiya kumuje zuwa dan yanzune labarin AJIYA A DUHU ma zai fara. Labarin nan fa akwai cakwakiya ta musamman mutane na. Ni bamma san team in wa zan kasance ba bana. Karna za i AA ace min mayyar ku ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ........Nata akin ta nufa tanata faman sauke ajiyar zuciya. Yayinda abubuwa masu yawa ke mata kaikawo a cikin rai tamkar sun faru sun wuce ne a cikin film. Tana shiga akin wayarta ta auka domin kiran Ammie. Har tayi dailing no in nata sai kuma ta katse da sauri, dan kuwa ziciyarta ta tsawatar mata akan ba ita ya kamata ta kira ba. Cikin gamsuwa da hakan ta maida ala ar kiran ga Amal duk da tasan itama dai tana wajen aiki yanzu haka. Sun gaisa kamar yanda suka saba cikin so da aunar juna. Tare da tambayar yara da bayan rabuwa. Sai kuma Amaal ta ciga da fa in, Didi ya naji muryarki duk ta canja kamar wadda ke'a cikin damuwa? Kuma kamar ma a gida kike bakije office bane? Him ke dai bari Amaal, abin duniya ne ya isheni wlhy dawowa nayi. Akan Auta ne fa Ya ilahil'alamin miya faru kuma?. Kin saka gabana fa uwa badai jikin nata bane kuma? Bashi bane duk da dai jiya taso rikita mana lissafi gaskiya. Amma Alhamdullah yau ta tashi normal. Sai dai abinda yaso zama sanadin tada ciwon nata har yanzu yana tare da ita. Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un. Didi kimin bayani dan ALLAH yanda zan gane. Mi kuma ya sake faruwa da Autar? Komai daya faru Shahidah ta labartama Amaal kamar yanda Maanal ta sanar mata ita da kuma wanda ya faru anan gidan. Ai Amaal batama san ta rikito a kujerar office inta ba tana zunduma wata atuwar ashariya da maimaita sunan Ajwaad fa? Na gidan Oum? Shi kuwa wlhy Amaal. Kan babbar b... uba. Ke nan dama suna asar nan Didi? To bazamu ce ba Amaal ALLAH ka ai ya sani, amma nayi mamaki matu a nima, dan banyin zaton haka daga Oum ba. Shin miya hanata neman mu?. Humm Didi wannan maganar ta wuce ta waya. Ki saurari zuwana anjima ka an koda sassafe ne na dawo saboda office. Kin gayama Ammie? A'a ki rufan asiri kin santa dai ai. Ke ka ai na gayamawa. Ko Abban su Barrah ban sanarma komai ba ma. Amma Daddyn Munaya zai barki? In sha ALLAHU zai bari barima kiga _____________ Sosai Hajiya Yaya da Aunty Sabuwa da ansu suka ha a wata warya- waryar walima a gidan Aunty Sabuwa in wai na murnar saka rana. Abin ma sai ya baka dariya da mamaki. Dan dj aka akko ya saki speakers iya ma ura aka cashe akaci kaji da lemuka. Ga taron wayen Aunty Sabuwar an duniya, dan mafi yawansu zawrawa ne. Dan ita dai Hajiya Yaya tun abin na birgeta tana murmushi har ya fara tsikarin zuciyarta. Amma sai ta danne ta basar. Kasancewar tasan Daddy na gari anayin la'asar ta tattaro su Asalamiyya sukayo gida ransu a ace. Dan so sukai ta barsu su kwana acan su ara ararrajewa da yau. To ashe wasa farin girki, dan kuwa tafiyar su Hajiya Yaya kamar an bu e wani sabon babin shagalinne a gidan. Tsabar ta ara da zubewar mutunci sai ga mahaifin Nazeefar ya shigo fili wai shima ya taka rawa, li i Sabuwa ta fara masa sauran awayen ma suka rufu a kansu suna li esu ana dariya da shewa da sha iyanci tunda shima an duniyar ne. Sai daga baya ya fita ya barsu ya shige ciki, su kuma suka cigaba da shagalinsu. Yayinda guri yay guri Sabuwa tama manta da wanzuwar miji a gidan, babban aminiyarta ta zame jiki tai wuff tabi bayansa. Dama sun jima tare ita Sabuwa ce bata sani ba. Aiko ya sama ofa key suka hau shagalinsu suma. A ta aice dai wannan taro bai tashi ba sai kusan sha biyun dare. Duk sun bi sun hana an anguwa barci anata musu ALLAH wadarai. Koda suka nutsu Sabuwa ke tambayar Hajiya Malika aminiyarta ina ta shige, sai cemata tai ai gida taje saboda oga ya dawo neman wasu takardu bai gansu ba. Sai da ta koma ta bashine ta dawo. Cike da sha iyanci suka hau tsokanarta wai bawasu takardu kodai-kodai. Dariya ta dinga tuntsurawa ita dai. A haka Mijin Sabuwa ya sakko daga sama. Suna ha a ido da Hajiya Malika suka wani kashema juna idanun cike da salon shai anci batare da kowa ya lura da su ba. (Humm ALLAH ya yauta. Hajiya Malika dai matar abokin Alhaji Sajid ce, kai yama wuce ace aboki sai dai amini an uwa. Hakan yasa suka ulle matansu suma suka zama aminan Sabuwa da Malika in kenan. Sosai suke aminta dan babu wani sirri na Sabuwa da Malika bata sani ba, hakama duk wani sirrin Malika Sabuwa ta sanshi. Abota ce tun ta uruciya. Ko lokacin da Sabuwa ta rabu da Alhaji Sajid in Sabuwa da Malika na tare, kusan ma za'ace da taimakonsu ne aka maida auren bayan Sabuwar taje tayi auren kisan wuta saboda saki uku ne. Shi mijin Hajiya Malika sam ba mazauni bane ba, an kasuwa ne da kullum yana wacan asa gobe yana waccan kamar wani an sama jannati, da wannan damar Mijin Sabuwa ya samu kan Hajiya Malika suke she e a yarsu. Dan a yanzu haka an Hajiya Malika ba duka bane iyan mijinta idan za'a tantance, akwai gauraye dana mijin Sabuwa saboda yanda suke tare matu a kamar wata matarsa. UBANGIJI kuma yay musu talala har yanzu babu wanda ya ta a sanin wannan ala a tasu duk da tsahon shekaru sai wata mai aikin da Hajiya Malika ta ta a yi, ita kam ta kamasu dumu-dumu cikin aikata al'amarin ta tsorata, itama hankalin Hajiya Malikan ya tashi amma sai Mijin Sabuwa yace karta damu ta jira taga mi zaiyi. Aiko taga abinda zaiyi in, dan a gabanta yayma yarinyar nan ar aikinta fya e, daga nan yaja mata dogon garga i akan idan ma taje ta tona musu asiri saita ha a da kanta, ya nuna mata video in daya saka Hajiya Malika ta auka sanda yake tare da yarinyar. Hankalinta ya tashi, ta dinga kuka tana ramtsuwar bazata fa a ba wlhy. Basubi takanta ba sukace ya ha a kayanta washe gari aka maida ta auyensu. To tundai daga nan babu abinda ya sake faruwa sai dai UBANGIJI na kallonsu, ba kuma su san ya musu talala bane ba) ALLAH ka tsaremu da ikonka da rahamar ka _________ Kamar yanda Amaal tai al awari ta iso Abuja kusan takwas na dare. Alhamdullah zuwa sannan Maanal ta farka. Dan shigarta wanka kenan Amaal in ta iso. Ta fito taci karo da ita a akinta sai tayi turus. Dariya Amaal ta sanya mata tare da bu e mata hannayenta alamar tazo gareta. A yanzu kam babu musu Maanal in ta nufota suka rungume juna, kai kace ba kwanan nan suka rabu ba. Sai da Maanal ta shirya tai sallolin dake kanta sannan ta dawo tsakiyar yayun nata maganin kukanta ta zauna. Abinci suka fara ci, yayinda Maanal ta shagwa e musu wai ita hannunta na ciwo bazata iya ci da shi ba. Aiko su biyun duk suka dinga bata a baki. Hakan da sukai mata ma sai taci abincin sosai. Dagan nan ne suka nutsu akan abinda ya tarasu. Da farko dai sun fara lallashinta akan batun aiki tace ita fa ta fasa bazatayi ba. Hasalima tana son komawa Kaduna ne kawai wajen Ammie. Baki Amal ta ta e cikin acin rai dan dama tafi Shahidah zafi ta ce, Oh Kaduna ko? Kenan auren Yazeed in kike son yi? Yazeed kuma? Didi ni na ta a cema wani zan auri Yazeed? Ai basai kin fa a ba gashi yanzu kin nuna mana. Wai Manaal mike damun kanki ne dan ALLAH?. Ke gaba aya tunaninki a bau e yake dana mutane, sai shegen taurin kai da kafiyar tsiya. To wlhy bari ma na fito miki a mutum ki tattara hankalinki waje guda ki maidashi jikinki. Har mi akai akayi wani Ajwaad can da zai hanaki samun cikar burinki.... Hannun Amaal Shahidah ta jim e a nata tana girgiza mata kai alamar tayi shiru. Hakan ya saka Amaal in jan aramin tsaki. Didi ki barni da ita. Na kula sam Maanal bata tausayin kanta bata tausaya mana mu an uwanta. Wace irin rayuwace wannan ace mutum da taurin kai.... Kinga ya isa haka. Maanal bani hankalinki nan muyi magana ta gaskiya . Shahidah ta fa a tana kamo hannun Maanal data tsurama Amaal idanu cikin nata. Dole ta janye daga kan Amaal in ta maido kan Shahidahn. Maanal kiyi ha uri bazamu takura miki ko tirsasaki akan abinda ba ya ra'ayi ba. Amma ina son ki fahimci wani abu, mufa a yanzu
Chapter 34 · 0% Book details