Sashe 73
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
itama ta afka kawai. Isowarta dai-dai Fawzan in na jijjiga AA cikin matu ar tashin hankali da kiran sunansa. Sosai zuciyar Nibras ta motsa, tai mutsuwar tsaye tana kallon yanda mijin nata ya tallafi abin sonta da duka alamu suka nuna baya cikin oshin lafiya. (A tabbas masoyi, dan kuwa da dukkan zuciyarta take jin aunar anin mijin nata kuma awar mamanta. Mahaifiyarta da Mamy aminan juna ne shekaru masu yawa. Bata san komai daya faru ba wata rana mamanta ta bata umarnin shiryawa akan zatayi ba o. Sam bata jayayya da ita, dan duk abinda take so itama tana so. Dan haka babu musu ta shirya tarba ta musamman ga wannan ba o, duk da bata saka a ranta zata iya aminta da shi matsayin miji ba. Dan tana da nata tsarin itama akan mijin aurenta. Sai dai me, tana ganin Fawzan a matsayin ba on nata duk ta rikice, dan guy in it is hot kuma handsome. Bata wani ata lokaci ba ta mi a wuya, kamar wasa soyayya ta ullu duk da ta fahimci shi ba wai hundred percent ya bata ammana bane. To amma mamanta ba Maman yara bace, tuni ta shirya mata duk ta yanda zata mallaki Fawzan in har akai gagarumin biki na nunama tsara. Dan kowa yasan family na Ambassador Aliyu Darma ba gidan wasan yara bane. Bayan tashen dukiya da suna da yay ansa ma gwarazan kansu ne a fanin nema. Sai dai me, bayan aure da baifi wata aya ba AA ya dawo Nigeria sakamakon jiyya da yay a asar waje na tsawon shekaru biyu. Tun fa da Nibras ta aura idonta akan AA taji komai ya wace mata. Dan hundred percent shine irin za in data jima tana ma kanta. Bawai dan Fawzan bashi da qualities in AA bane. Kawai dai akwai abubuwa da yawa da suka bambanta su duk da a fuska suna kama da juna. Tayi iya bakin arin ta na ganin ta danne kwa ayinta amma abu sai ara girma yake a zuciyar tata. Dan takai har siffanta kanta take tare da shi a lokacin da take tare da mijinta. Tabi hanyoyi da yawa akan AA amma ko kallo bata ishashi ba, dan yana da tsari akan mu'amularsa da matan yayyan nasa.......) Nibras! Nibras! . Kiran sunanta da Oum ke walawa ya maidota hanyyacinta. Sam bata san lokacin da Oum in ta shigo sashen ba. Oum in ce ta ara katse mata gajeren tunanin da fa in, Nibras akko bowl a kitchen ki sawo ruwa a ciki. Kai kuma Fawzan akko towel arami a toilet insa Cikin rikicewa Fawzan ya amsa mata. Dan shi dama bai iya rikicewa ba. Har ya tafi Oum ta wala masa kira. Kaga dawo mu kamashi zuwa can sama in zaifi Oum kin san bazamu iya aga shi ba. Auta bana wasa bane. Bari na kira Babban Yaya dai . Oum bata musa masa ba, ya shiga kiran Babban yaya. Cikin an mintuna kuwa sai gashi. Shima hankalin nasa a tashe yake. Da yar suka kama AA in su biyu suka mi ar zuwa upstairs. Dan gaba aya jikinsa ya wani irin saki sai numfashi yake da yar da kiran sunan ALLAH dana Oum yana fa in Kansa kansa dai. Sai da suka shinfi esa a gadon sannan Fawzan ya nufi akko towel in, dai-dai da dawowar Nibras. Sai faman hawaye take, dan ji take kamar ta maido ciwon kanta ko zata ji sassauci. Babban Yaya ne ya amshi ruwan da towel in yana fa in, Oum kuje falo bari nai masa. Dan jikin nasa ma ya au zafi duka yana bu atar ruwan sanyin Oum dake hawaye bata musa ba. Sai dai Nibras ba haka taso ba. Dan takaici har an hararar babban yaya tayi ta gefen ido. Ganin yanda Oum in ke hawaye Fawzan ya kama hannunta cike da lallashi, dole itama Nibras in ta biyosu badan taso hakan ba. Sai dan tasan rijiya ba wajen wasa makaho bane ba. Shima babban yayan kamar AA yake baya aukar raini.. Tsaf babban yaya ya gogema AA jiki yana tofa masa addu'a, a hankali jikin ya dinga hucewa shi kuma yana sauke ajiyar zuciya. Sai da ya koma sanyi alau barci ya fara aukarsa sannan ya barsa haka. Kaya marasa nauyi ya ko a closet insa ya canja masa, dan ya zame wa an can duka da boxer kawai ya barsa sanda yake goge masa jikin. Koda ya sanar ma su Oum suka shigo itama zama tai a ta ayan gefen tana tofa masa addu'a, hakama Fawzan na daga wajen afafunsa yana tausa masa su da tofa masa addu'ar kamar yanda babban yaya da Oum keyi. ( an gata kenan). Tsahon lokaci suna a hakan kafin barci mai nauyi yay awon gaba da shi, wannan addu'ar da suke masa ce kawai mafita, dan in irin wannan ciwon kan ya bugesa sam maganin asibiti baya masa. Ba kuma dan ciwon bana asibitin bane, kawai dai ita addu'a dabance, maganin kowacce irin masifa ce.. Yanda yake sauke numfashi ka an-ka an ya sakasu dinga sauke ajiyar zuciya suma. Yayinda Nibras dake ta hawaye ta kasa ha uri sai da ta tambayi Oum cikin dauriya, dan ji take kamar ta sha eta kota tureta daga zaman datai kan AA a saman cinyarta. Kishin matar take ji, tsananin kishinta mai zafi. Bama ita ba, duk wanda zai ra ar mata AA bata aunarsa sam musamman mace. Kai hatta Mamyn ma haushinta take ji, dan ta jima da fahimtar daga Mamy har Oum in dukkan soyayyarsu akan AA tafi arfi. Dan kowa nayi ne bakin rai bakin fama duk da Mamy na oye kurwanta wa kowa sai su da suka sani ita da Saheeba da alilan in mutane...... _____________ WASHE GARI ba aramin tashi hankalin RK yay da ganin yanda idanun Maanal suka kumbura ba. Gasu sunyi jazur. Amma koda ya tambayeta sai tace barci ne bata samu isashe ba sai gab da asuba. Badan ya yarda ba ya barta. Zama yay da kansa ya ha a mata tea kamar yanda yay a kwana biyun nan, amma sai tace ta oshi, ita so take dai su sallameta. Karki damu in dai sallama ce in sha ALLAHU yau za'a sallameki. Amma dan ALLAH ina son muyi magana Maanal Yanda ya kira sunan nata in serious yasa ta kallesa. Sam kuwa babu wasan data sani akan fuskar tasa. Sai hakan ma yaso bata mamaki, kamar ba RK sarkin tsokana ba. Itama nutsuwar tayi yanda ya kamata. Kofin shayin ya mi a mata, babu musu ta amsa. Tare da cema Thanks a hankali. Karki damu wannan aiki na ne. Maanal ina son muyi magana akan lafiyarki. Dan haka a matsayin likitanki nake tare dake anan. Kanta ta jinjina masa. Shi kuma ya sake gyara zama sosai da sake nutsuwa. Maanal kin yarda da ALLAH? Nan ma kanta ta jinjina masa. Ya ce, Alhamdullah, ina son yanda kika yarda da ALLAH shi ka ai bashi da wani abokin tarayya ki yarda da cewar komai naki a hannunsa yake. Kuma shi mai iko ne akan komai. Maanal magana ta gaskiya ciwon dake tare dake baya bu atar komai antar tashin hankali daga gareki, domin ciwo ne mai ha arin gaske. Nasan rayuwa bata kasancewa sai da JARABAWOYI a cikinta, domin suna tafiya afa da afa ne da fitar numfashin mu. Amma duk sanda abu ya faru damu ya wuce yana da yau mu manta da shi kamar ba'ayi ba. Tabbas ban san minene lullu e da rayuwarki ba, sannan ban san minene musabbabin ciwonki ba. Amma ina ro onki ko sau aya ki samu wani ki tattauna damuwarki da ita nauyin zuciyarki zai ragu. Sannan ki sake mi a al'amuranki ga ALLAH, ki ara ru anya ibadarki da addu'oi muma in sha ALLAHU zamu tayaki kinji. Amma ki kwantar da hankalinki, ki daina barin damuwa na miki yawa akwai ha ari, dan ciwonki na neman kaiwa wani mataki musamman a tsakanin nan da yake yawan tashi. Dan ALLAH ki cire komai kinji. Ke mai ha uri ce na sani, kuma jarumace dan a an zamana dake na karanci yawawan halaye daga gareki masu yawan gaske. an uwanki na sonki, ki daure ki bama kanki farin ciki, suma zasu samu farin ciki Murmushi tayi a karo na farko, sai kuma ta kallesa wani abu mai nauyi na narkewa daga cikin irjinta. Tabbas zuciyarta bata son kowane a namiji da sunan soyayya. Amma abubuwa da yawa daga RK na birgeta. Mutum ne shi mai sau in kai, sam bai auki rayuwa da girma ba. Komai nashi so simple, burinsa ya bama kowa farin ciki koda shi bazai yi farin cikin ba, ko a wajen ma'aikatan asibitin nan takan ji suna hirarsa da yabonsa akan tausasawa kowa duk da kasancewar asibitin MALLAKINSA.... Nifa wannan kallon ALLAH narka ni yake yi Baby . Ya fa a yana wani karyar da kai. Murmushi ta saki a karo na farko, sai kuma ta kauda idanunta a hankali ta maida su asa ta rissinar har lokacin da murmushi a kan fuskarta. Kusan minti aya sannan tai magana batare data sake kallonsa ba. Nagode sosai Yaya Rafeeq. Nagode da irin kulawar da kake bani batare da gajiyawa ba. Nagode da irin ha urin da kakeyi da ni duk da abubuwa da nake maka da dama.... No! no no please ni ban ta a miki abu dan ki gode min ba. Dan haka kibar gode min. Kuma yaushe na zama Yayanki ne ma? Yanzu mana Ta fa a tana an waro idanunta dake a kumbure sosai, gasu da ja har yanzu. Dariya sosai ya shiga yi, da sauran dariyar a fuskarsa ya ce, A'a nagode a barni a matsayin da na kawo kaina dai. Ke duk tarin yayun nan naki. Ga Yazeed, ga Fadeel, Fawzan, AA, Uncle Sadeeq, Uncle Hamza haba ai sai da in ya miki yawa idan na Kai dai kace baka son yin anwar da ni kawai na ha Ni bance ba. Amma dai a barni a wancan matsayin, idan ma zan zama yayan a bari sai anan gaba kin shigo daga ciki Hummm Kawai tace tana cigaba da juya spoon a cikin shayin daya bata. Fin minti aya sai kuma ta ago ta an kallesa. Ganin kallonta