← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 104

Sashe 3

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

batare daya daina kallon maigadi in ba. Sai kuma yay murmushi da gyara tsaiwarsa hannayensa duka biyu a cikin aljihu. Kansa ya an girgiza tare da juyo da dubansa yana kallon Aneesar fuskarsa da murmushin dake bayyana damuwarsa. Baku min laifin komai ba Aneesa. Haka itama banji haushinta ba sam. Sai dai bazan iya rabuwa da ita ba kamar yanda take bu ata. Da gaske ina son awarku matu ar so da ban ta ama wata mace ba da sunan soyayya ta aure. In dai zan jure waccan shekara gudar data shu e mizai hana na iya jure wannan balle yau dana san gidansu. Zan cigaba da farauta nasan watarana zan dace in sha ALLAH Zezaah da ranta yakai ololuwar aci ta ce, Humm amma RK kasan dai Maanal da kafiya. Wlhy duk abinda tace bazatai ba bafa zatayin ba. Ya kamata kaima ka gane hakan tunda dai kagani. Shekara aya cur ana abu aya amma komai bai canja ba. Taya yanzu kake tunanin zata canja da kuke nesa da juna? Nabar komai a hannun UBANGIJI, shine mai sarrafa zuciyoyi a yanda yaso ai Zulfah, ina ji a raina zata canja . RK ya bata amsa yana ha iye damuwarsa. Aneesa ce tai an murmushi, har cikin ranta tausayinsa take ji. Murya ta kwantar cike da son kwantar masa da hankali ta ce, In sha ALLAHU kam tunda ka dogara da ALLAH zakaci riba. In dai Maanal matarka ce kuwa sai ka aura, itama nasan ba tana yin komai danta wula antaka bane, akwai dai wani dalili, saboda duk wanda yasan Maanal sani na gaskiya yasan bata da wula anci, na nesa da itane kawai ke mata kallon girman kai amma sam ba haka bane ba wlhy Nima shaida ne Aneesa, shiyyasa nake mata uziri Nagode sosai daka fahimci haka RK. Bari muje mu arasa gida muma, mun gode sosai da arin ka, ALLAH yabar zuminci ya saka da alkairi. Mun tasoka tun daga Jos Murmushi ya saki mai sanyi. Sai kuma ya girgiza kansa tare da shafa kwantaccen sajensa ya ce, Babu damuwa. Dama Abuja zanzo ai. Ku ba nan anguwar kuke ba kenan?. Eh anguwannin duk daban-dabanne . Zeezah ta bashi amsa. Oh to ku muje na kaiku ai har gida kuma. Kunga idan na tashi dawowa saina tattaroku dan ar darun nan tawa al'amarin ta sai da ku a kusa Dariya sukayi gaba aya. Babu musu suka koma motar yaja suka bar anguwar. A gidan su Zezaah duk suka ce ya saukesu. Dan basu da nisa da Aneesa da afa ma zata arasa. Su Zeezah dai ba masu ku i bane ba. Amma akwai rufin asirin ALLAH. Da alama ar darun tasa ta fisu komai dai kam. Godiya suka masa da sake bashi ha uri. Ya tabbatar musu babu komai sai ya dawo dubasu zuwa weekend. Zai kuma kirasu a waya in sha ALLAH. Daga haka yaja motarsa ya wuce... A hankali ta jingina da jikin gate walla na cika mata ido. Dauriya kawai takeyi, amma tausayi RK ke bata matu a. Ta jima da fahimtar irin unbin soyayyar da yake mata a cikin idanunsa. Sai dai tasan bazata iya bashi abinda yake bu atar ba. Kota bashi ma zata cutar da shi ne kawai dan bazai ta a samunta yanda yake hu ata ba. Dan zuciyarta ta jima da mutuwa. Mutuwa irin wadda mushenta ma baida da in kallo. A zahiri take Maanal, amma a zuciya tuni ta mutu, ta mutu babu ita a wannan rayuwar... RK na tuna mata abubuwa da yawa a rayuwarta da sam bata son tunawa, shiyyasa akoda yaushe take yakicesa a jikinta ta arfin tsiya. Amma shi ya kasa fahimtar akwai wani ciwo ne a zuciyarta da ya jima da raunata ta ta yanda babu wani a namiji da zai sake morarta..... Raff-raff!! Sautin tafi da dariya ya sata dawowa hayyacinta. Hannu ta kai ta share guntun hawayenta kafin ta kai dubanta ga mai dariyar da basai an mata arin bayani ba tasan Huznah ce. Ita ince kuwa. yawar budurwa fara doguwa san kowa in wanda bai samu ba. Zata girmeta a shekaru, girma ma bana wasa ba dan Huznah zata iya zama kusan sa'ar babbar yayarsu duk da dai ita yayar tasu zata iya girmarta.... Agola kafi an masu gida. Wato iskanci yayi lagwada har ba'a so dawowa gida ba kenan? . Huznah ta fa a tana watsa mata kallon wula anci. Idan gate in da ke kusa da su ta motsa to Maanal ta tanka. Dan kuwa daga kallo ayan nan bata sake dubar ko sashen da Huznah take ba taja akwatinta tai gaba cikin tafiyarta mai sanyi da tarin nutsuwar da kowa ke auka iyayi da yanga ce. Sai dai kuma hakan a gareta normal ne. Dan tun ma tana tashen rashin jinta tafiyarta mai sanyi ce. Ba aramin takaici rashin tankawar ya saka Huznah ba. Cikin haushi ta lailayo ashariya ta maka ma Maanal. Sai dai yanzun ma bata samu amsa ba, Maanal in kuma bata waiwayo ta dubeta ba harta shige aya daga cikin angarorin gidan. Domin angare har biyar ne a gidan ciff kasancewar matan mai gidan uku ne. Sai sashensa, sai kuma na samarin yaransa. ammatan dai kowacce tana sashen uwarta ne.... Shigowarta sashen nasu da abinda ta taras ya wanke mata gaba aya damuwarta. Dan kuwa taci karo da an uwanta biyu da yaransu duka sunzo gidan domin dawowar tata kawai. Ai tuni ta watsar da damuwar RK data Huznah suka rungume juna. Sosai suke matu aunar junansu ta yanda idan ka gansu kai kanka sai sun matu ar burgeka. Amma Didi kikace min ke bazaki wani zo tarbata ba Dariya wadda ta kira da Didin tayi tana mai dungure mata kai da fa in, i zuwa babarki ta ulaceni Auta A tare suka kwashe da dariya, dai-dai nan wata dattijuwar mata cikin kwalliya ta fito daga wani lungu mai nuni da hanyar kitchen ne dan hannunta ri e yake da wani an bowl. Tuni Maanal ta saki yayunta ta nufi matar da sauri ta wani daka tsalle ta rungumeta. Dariya yayunta da yaransu suka sanya. Yayinda matar ke fa in, Oh ya ALLAHU jama'a sai yaushe Maanal zata girma ne? Yanzu idan kika karyani fa? Cike da shagwa a, tare da sake shigewa jikin matar ta ce, Ni dai bazan ta a girma ba Ammie. Nayi kewarki fiye da kowa da komai. I really miss you Ammie na aramar dariya Ammien ta saki mai ayatarwa, tare da sake rungume iyar tata a jikinta tana mai sumbatar kanta da fa in, Nima nayi kewarki sosai Maanal. Congratulations my Auta, yau dai finally an gama boko. Kai Ammie dama ana gama boko? . Ta fa a cikin dariya mai ayatarwa da mutane da yawa basu san tana yi ba. Itama Ammien dai dariyar ta sake yi, sai kuma ta agota tana mai are mata kallo da yau. Auta duk kin sake rame min, kina lafiya kuwa? Kanta ta kwantar a jikin hannun Ammien data ri e, sai kuma ta amsa da, Lafiya Lau nake Ammie. Kewarki ce kawai ta hanani sukuni Oh wai kin damu mutane da kewar Ammie kawai. Kina nufin mu bakiyi kewarmu ba ne Auta? To Sarkin kishi, ALLAH Ammie ban ta a ganin mai kishinki sama da Didi Amal ba. Kijifa dan ALLAH, nayi kewarki itama dole sai nayi kewarta? Jefota da filo Amal tayi, da sauri ta kauce tana murmushi. Yayinda Didi Shahidah da Ammie da yaransu ke musu dariya.......... ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ______________ Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad 800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ________________ .......Bayan an natsa da murnar dawowar tata da gaishe-gaishe Ammie tace ta wuce ta gaida mutanen gidan. Fuska ta ata kamar zatai kuka, sai kuma ta shiga ro on Ammien akan dan ALLAH ta barta taje tai wanka ta canja kayanta tukunna. Ammie zata i su Amal suka tayata ro onta. Dole ta barta taje ta fara wankan sannan, yayinda su kuma suka cigaba da aikin shirya abinci dan
Chapter 3 · 0% Book details