Sashe 51
Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Duk wanda yay gamo da abin
auna baisan rabewa, in dai ko ya rabe duk nisha
i nai yay tarwatsewa.
Sirrin farin ciki soyayya in ba takurawa, mai so aso shi kanso babu abinda bazai iyaba.
Na durkusa akan gwiwata idan kuskure nai. Kiyafiya gyaran dan kamin har maganai.
Nemanki na kara
e kauye na koma birane, fito na ganki Ni kallon kauna kinji yar arewa...
Sissiran dake cikin raina duka ne zan baiyyanawa. So yayi tsitstsige na takawa yay min illatarwa.
Ni bani fasa yarda domin kin zam rayuwata, manta dake hakan ban san yaushene zan iya ba
Kukan da ni nake da kishirwa bata gushe ba, duk da na sani rabuwa bata zamto mutuwa ba.....
Harara mai lasisi AA ya wurgama Fawzan tare da wucewa da sauri-sauri kan stairscase
in. Hakan yasa Fawzan kwashewa da dariya Oum kuma na murmushi. Shi ko RK da bai fahimci inda wa
ar Fawzan
in ya nufa ba sai ca yay
ana kodai kaima wa
a zaka koma ne?
Shi dai Fawzan dariya kawai yake yi yana cigaba da bin AA da har ya gama sauka daga steps
in da kallo...
Haka suka fice harda Haneeff. Oum kuma ta shiga da Maanal da Barru
akinta. Gaba
aya idanun Oum sun kasa daina kallon Maanal da dukkan motsinta har suka idar da salla. Tana son mata tambayoyi sai dai yanayin Maanal
in yasata ha
iyewa, sai
an abinda ba'a rasa ba dai da take tambaya Maanal
in na bata amsa. Kiran Shahidah yasa Maanal cema Oum zasu tafi gida. Amma sai Oum
in ta amshi wayar tai kiran Shahidah back.
Koda Shahidah ta
aga taji ba muryar Maanal bace sai tayi
an jim. Cikin girmamawa ta shiga gaida Oum. Itako ta amsa mata tana murmushi.
ALLAH sarki Shidan Abba an girma, an zama iyaye
Da wani irin zabura Shahidah ta dafe
irji da fa
in,
Oum!
. Sai kuma ta cire wayar daga kunnenta tana sake duba number
in. Da gaske no
in Maanal ce dai, amma kuma sunan da aka kirata da shi mutum
aya ke kiranta da shi a duniyar nan, sake maida wayar tayi kunnenta ta ce,
Maanal!
in ce dai har yanzu Shahidah. Oum
inku ce, yau gani ga
iyata a kusa dani Rafeeq ya kawo min ita har gida
Ba
aramin motsawa zuciyar Shahidah tayi ba. Ai babu shiri ta furta,
Oum kenan kece auntyn Rafeeq da Maanal suka zo gaidawa?
Tabbas nice Shahidah, kinga wata hikimar UBANGIJI kuma ko. Dan haka ina ro
on a bar min
iyata da jikokina su kwana anan, gobe in sha ALLAHU da kaina zan maidosu gida tunda weekend ne
Koda wasa Shahidah bazata ta
a iya musu da Oum ba, dan haka babu jayayya ta sallama. Sai dai tana yanke wayar ta maida akalar kiran nata ga Amaal.