← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 104

Sashe 69

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

take satar kallon hanyar ofar upstairs in ta gefen ido. Bayan wasu an sakanni ofar ta bu e slowly, ya bayyana garesu. Sanye yake da wando da riga duk ba e masu kamar kayan sanyin nan dan harda hula a bayan rigar, sai dai bai saka ba ya saketa a dokin wuyansa ta kwanta. Sam babu wasa ko alamarsa a saman fuskarsa datai wani irin fayau ya ara haske. AA ba fari bane, amma yanada hasken fata da ko'a cikin ba en irin ba in nan ne mai matu yau da shining ga wani glowing da yake tamkar jinin mutanen asar Labanon. Yanada hanci dayay dai-dai da tsarin tsaka-tsakin fuskarsa daba doguwa can ba, ba kuma faffa a ba. Ga shi da cikar gashin gira dana ido da ko wata macen bazata nuna masa eyelashes ba. Kwantaccen gashin sajensa daya zagaye har matsaikaitan lips insa pink shine yafi komai sake awatashi. Kamar koda yaushe idanunsa manne da eyeglasses insa fari al da kamar ba'a amfani da shi na ara arfin gani. Yanda oily idanun suka sake wani fita tar-tar kamar an watsa ruwan madara sabon tatsa dole kaji wani iri idan ya kalleka da su. Gashi dogo masha ALLAH. Tunda ya gama sakkowa kallon kowa baiyi a cikinsu ba. Sai takowa da yay a hankali zuwa cikin falon sosai. A kujerar farko dake bangon daya fito ya zauna kawai, sai a lokacin ya an dubi Abdull dake gaishesa cike da girmamawa. Cikin yanayin an zuba masa ido batare daya amsa gaisuwar ba ya ce, Ango ne a gidan namu Murmushi Abdull ya saki mai ayatarwa tare da du ar da kansa yana sosa eya. Cike da jin nauyi ya sake gaida AA in. AA ya girmi Abdull sosai, dan shi a yanzu bazai wuce 26+ ba gaskiya. Kawai dai an masa auren gata ne. Sai yanzu AA in ya amsashi da tambayarsa iyalin. Sake du ar da kai Abdull yay da fa in, Ai Uncle gata nan ma tare mukazo dubaka Batare da AA ya kalli inda Abdull in ya nuna ba ya furta, Oh Masha ALLAH, Thanks Gaisheshi Yaseerah ta shiga yi da tambayarsa yaya jiki, ya amsa mata a ta aice still dai bai kalleta ba. Dan kowa yasan wannan kam ba abi'arsa bace kallon mata ko'a sanda yake a ganiyar samartakar balaga balle yanzu da wasu dalilai suka saka shi sake kame kansa ga komai, dan AA akwai tsantsar kame girma, ko wanda suka girmesa sukanga ya cika musu guri balle wanda ya girma. Sai a lokacin Huznah data kasa numfashi mai arfi ta fara gaisheshi itama, AA akwai iya haddace muryan mutane da ri eta idan yaso, dan haka ya an kalla sashen da suke a karo na farko, a mamakinsa kuwa wadda yay tsammanin ce. Wato budurwar yarinyar nan mai shegen naci da iyayi data takurama rayuwarsa a kwanakin nan. arin janyewa yake suka ha a ido da Mamy data kafesa da nata idanun. Sai kawai ya kautar da kan nasa cike da basarwa. Haka kawai Mamy ta saki murmushi. Dan ta tabbatar da abinda take son tabbatarwar, da gaske AA in yasan Huznah ba arya sukai masa ba. Saheeba ma dai sai faman raba idanu take a tsakanin Mamy da AA da Huznah. Itama kuma taga reaction in AA in a sanda Huznah tayi magana. Tuni hankalinta ya ara tashi, wani kalar tsanar Huznah na ratsa zuciyarta. AA ne daya mi e ya katsema kowa tunaninsa. Dan hankalinsa kwance ya nufi ofa, sai da ya kama handle in batare da ya juyo ba ya furta, Abdull thanks you ALLAH ya baku zaman lafiya . Daga haka ya shige tare da maido ofar ya rufe. Kusan lokaci aya Yaseerah da Huznah suka saki ajiyar zuciya. Dan ita kanta Yaseerah in sai yau da take ganin AA in da yau. Rayawa take a ranta (Ashe haka guy in ya ha u, ya subahannallah mutum kamar shi ya zana kansa da yawu. Ga aji ga kwarjini. Wannan shine irin mijin da take fatanma kanta, dan Abdull yana da an irin qualities in ka an shiyyasa ta aminta da shi. Ashe ga inda ake mazan nan na gaskiya. Ya ALLAH gaba aya an wargaza mata dukkan lissafinta. Sai a yanzu ta sake tantance abinda ya haukatar da Huznah ashe). A angaren Huznah ma sambatu kawai take zubawa a zuciya. Wani irin yau da kwarjini AA in ya sake mata. ALLAH badan kar ace tayi arya ba daya kalleta da wannan idanun nasa mai kamar an watsa madara da oil a ciki ka an ya rage ta suma. Kai dole dole ne ma ta mallaki mutumin nan, idan ba hakaba zata iya rasa ranta. Da ire-iren wannan tunanin suka koma sashen Mamy, kasancewar lokacin sallar Asr yayi Abdull ya wuce massallaci. Su kuma Mamy ta haura dasu sama a aya daga cikin bedrooms in ta tace suyi salla. Ita kuma ta nufi nata..... ____________ Senator Bukar dai yaje Kebbi cikin garin Giro, bai kuma sha wahalar samun ainahin gidan kakannin su Maanal ba. Dan gidane sananne a cikin garin. Alhamdullah kuma ya samu tarba irin wadda bai mayi zato ba. Dan cike da farin ciki suka dawo garin Abuja dama jirgi yabi shi da Rabilu da Oler. Yanda yake ta famar washe baki da zumu i ya saka uwargidansa a tashin hankali, dan ta tabbatar ya samo abinda yake so. Batace da shi komai ba yay shiri ya wuce gidan matarsa ta biyu dan yau itace da shi... Itama dai a yau ya zazzage mata batun arin aurensa, a angarenta mace ce mara ha uri da iya shanye abu, dan haka tun a daren sukaci uwar watsi arshe kowa a part insa yay barci. Dan ya tabbatar mata akan Maanal fa zai iya saita mata hanya ne shi ba damuwarsa bane. Dole taja bakinta ta kulle dan tasan ka an daga abinda zai iya aikatawar kuwa..... _Ikon ALLAH miya faru a Giro to?._ _____________ Yanayin da take jin jikinta Alhmdllh yasa ta ce Shahidah taje gida kawai ta huta yau zata kwana da nurse. Da har Shahidah in ta i Dr Ranjet yace karta damu taje in. Dama asibitin bawai suna barin masu jiyya bane ba ai kawai dai sune oga ke bari. Zuwa yanzu Shahidah ta fahimci asibitin nan mallakin RK ne. Duk da yanata dojewa bai son su sani. Dan haka koda Dr Ranjet ya ce ogan ta fahimci RK in yake nufi. Mijinta ne yazo ya auketa, basu tafi ba sai da ta tabbatar ta mata duk abinda take bu ata duk da jikin nata Alhmdllh sannan. Bayan tafiyar tasu Maanal in na zaune tana karatun novel in data auka na AA ranar a office insa, dan yau ta matsama Shahidah ta kawo mata shi asibitin tare da glass inta. Sosai take zumu in karatun book in saboda labarinsa da aka bata. Tayi matu ar zurfi a karatun dan tana jin da insa, bata damu da shigewar lokaci ba dan kusan 11 ma da rabi. Sai can asan zuciyarta dake an kawo mata tunanin ina RK, rabonta da shi tun safe da ya shigo ya dubata a gaggauce ya fice. Tana son tambaya tana tsoron kar Didi tai mata wata fassara daban dan haka taja bakinta tayi shiru. Sai dai lokaci-lokaci yana zuwa mata a rai. an-ka an wani irin dadda amshin turare ke shigo mata hanci, tun tana fuskewa da cigaba da karatunta har dai yanda turaren ke sake arfi a akin ya addabeta. Cikin nutsuwarta da rashin rawar kai ta ago idanunta ka an tana bin akin da kallo, dai-dai saukarsu inda ofa take irjinta yay wani irin motsawa alamar zuciyarta tayi zallo. Sosai ta zuba masa ido tana masa kallo irin na mamaki ko ru ani zamuce oho. Sai dai fuskarta a dake babu alamar wani shock a kanta. Sai ma janye idanun tai a slowly ta maida ga littafin kamar bataga komai ba. Gently shima ya lumshe nasa oily idanun da ke a an kumbure ka an da kuma an sirkin ja a cikinsu dan har yanzu basu komai dai-dai ba saboda ciwon kai ya i barinsa. Sai dai da an haskensu fiye da jiya da yake a halin ciwo sosai. Sake bu esu yay a kanta yana mata wani irin kallo mai wahalar fassara. Fin mintuna biyar suna a haka baka jin komai a akin sai sanyin ac da aka saka mata ka an daya gauraya da amshin mayataccen turarensa mai kashe garkuwar jiki. Gaba aya kallon ya gundiri Maanal, dan jinsa take har cikin argon jikinta da magudanan jini. Tuni ta daina karatun kallon rubutun kawai take, sai dai fuskarta ta sake tsukewa. A cike da asaita ya mi e daga jinginar da yay a jikin ofar hannayensa duka zube cikin aljihun farin jeans in sa, daga sama ma ba ar rigace mai hi neck data ame masa mur an jikinsa, sai dai ya kawo jacket mai yau ba a da adon fari ka an a jikinta ya aura. Kasancewar zip in gabanta a bu e yake har asa ne ya bayyana rigar cikin da faffa irjinsa zuwa lafaffen cikinsa. Yanda yake takowa takalman afarsa masu yau da aukar hankali na bada ara haka zuciyarta ke motsawa a irjinta da arfi. Cike da izza ya tura kujerar gaban gadon gab da gadon sosai da afa, kafin ya matsa gab da gadon har Maanal najin tamkar zai fa o mata akai sannan ya kai zaune. Yanda ya an rankwafo a kanta sanda zai kai zaunen yasa hucin numfashinsa dakar fuskarta, yayinda amshinsa ya gama mamaye illahirin iskar da take sha a. Dole ta ambaci sunan ALLAH a zuciyarta. Anan in ma zaman asaitar yayi, dan ya wani har afafu aya kan aya tare da kwantar da bayansa a jikin kujerar hannayensa duk biyu dafe da hannuwan kujerar. A har yanzu in ma idanun nasa na'a kanta ne sai faman lumshesu yake da bu ewa daga cikin fari tas in gilashinsa dake sake awata masa fuska. Rumtse idanu Maanal tayi tana mai danne dukkan abinda ke yun uro mata. Batare data sake ko kallon sashen da yake ba a kausashe, a kuma tsiwace ta furta, What are you looking for here? Maimakon bata amsar data bu ata sai kawai ya zuba ma
Chapter 69 · 0% Book details