← Book details Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 104

Sashe 37

Ajiya A Duhu Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yakai ga wanda ke cikin elevator in ba kasancewar ya an juyama ofar baya yana danna waya. Balle kuma Maanal da itama gaba aya nata hankalin ke akan wayarta. Sai da suka gama shigowar AS ya sha amshin turaren boss. Sai kuma sukai ido hu u da driver. Ya juya da sauri nan ma sukai ido hu u da AA Darma. Cikin an rawar baki ya ce, So...sorry sir good morning. ALLAH bamma lura kaine a ciki ba. Zan kai new staff inmu office inta ne bisa umarnin Director Mustapha Kai kawai AA in ya jinjina masa, yayinda Maanal da zuciyarta ke wani irin bugawa da sauri-sauri ta sake dakewa abinta dan tunda AS ya fara magana ta ago ta gefen ido ta saci kallon wanda yakema wannan rawar bakin sai ta auke kanta. an du owa yayi ka asa- asa ya furta, Boss ne kiyi gaisuwa Shiru tai kamar bazata kulashi ba sai kuma a hankali a can asan ma oshi batare data kalla kowa ba ta furta, Morning . Daga haka taja bakinta tai shiru. Ita tai abin amma AS ta bari da ru ani, sai wani irin ha iyar yawu yake yana kallon AA in ta gefen ido ko zaice wani abu akan gaisuwar rainin wayon sabuwar ma'aikaciyar tasu.... __________ Fuska cike da murmushi Hajiya Basariyya ke kallon kayan da ar Tata Huznah ta baje a gabanta. Ba kayan ci bane ba kuma na sakawa ba kayan da malam ne na Zaria ya ha oma Huznah in bayan ta auki tsawon kwanaki tana acan ana tsumata da wasu aikin. Ba kuma akan kowa akai hakan ba sai sabon saurayinta data samo a birnin tarayya Abuja lokacin bikin awar Hajiya Basariyya in. Sam kayan babu wani yan gani ko birgewa a kallonsu. dan kuwa tarin guraye ne da ruwayen magani da layu sai garin magungunan da turarruka na shafawa harda su hoda da kwalli na idonka idona. Sai da ta gama mata bayanin komai dalla-dalla kafin ta ta fuska auke da murmushi ta ce, Kin daiga komai Ummi, bayan kuma wanda yay mun a jikina dan na aikata iya aikatuwa. Yanzu dai babu zama dole na shirya na wuce Abuja. Dan ya tabbatar min da in dai nayi komai yanda ya dace babu fashi auren mu zai kasance tare da na Yazeed ne a gidan nan Kai Alhamdullah Masha ALLAH. ALLAH dai ya sakama malam da alkairi wlhy. Shiyyasa bana ba in cikin biyansa duk abinda ya bu ata dan shima ana samun biyan bu atar daga nasa aikin. Tafiya Abuja kam dole ne. Sai dai Daddynku nake tsoro dan yana gari. Dama da yaya ya bari kika tafi Zaria in nan. Yanzu ko akace Abuja nasan da rigima Cikin matu ar damuwa Huznah ta ce, To Ummi yanzu yaya zamuyi kenan, dan ni dai ko ana ha maza ha mata sai naje Abujar nan wlhy?? ...... _Tofa, maji ma gani wai an bizne tsohuwa da ranta jama'a ZAFAFAN DAI ALBIM (Mamu gee) IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo) 3 DUNIYAR MU (Huguma) 4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull) Book 1:-500 Book 2:-1000 Book 3:-1500 Book 4:-2000 0022419171 Access bank Maryam Sani Gumi Shaida:- 09033181070 Kati MTN:- 09032345899 an NIGER 1000CF 89825722 Nousaiba Lawali Maradi Shaida:-09033181070 *_ALLAH ka gafartama iyayenmu [2/11, 8:42 PM] Maryam anas: *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama ........Maimakon Hajiya Basariyya taji haushin furucin ar tata sai ta tuntsure da dariya tana fa in, Ja'ira wato ke ar da i soyayya ko? Kwantar ma da hankalinki komai zaizo da sau i bani lokaci dai nayi tunani. To Ummi nidai dan ALLAH kar tunanin naki ya wuce yau da gobe dai. Dan a matse nake gashi nayi kewarsa ina son ganinsa. Anan in ma dariya Hajiya Basariyya ta sanya abinta. __________ A can angaren Aunty Sabuwa ma shiri takema arta na mugayen mallaka, dan hatta da Hajiya Yaya aba'a yaleba tuni sunanta na wajen boka. Kai shi kansa Daddyn ba tsira yay ba da sauran annen Yazeed mata. Dan tace tako ina sai ta bama arta garkuwa. Tako bayar in gwagwargwadon abinda take ganin ya wadaceta. Ga maganin mata ana irkama Nazeefa kamar babu gobe, gefe kuma fetsararrun awayen uwarta su Hajiya Malika na koya mata kissa da kisisina harda salon kwanciya da miji. A tacan angaren Mahaifinta kuwa yana nasa shirin ne akan Daddy. Dan a wannan karon yaci alwashin samawa kansa nasara akan Daddyn. Sai kuma shirin biki na ar gata da sukeyi da ga shi har Aunty Sabuwa Ata nan angaren Hajiya Yaya shirin suma suke na garari, dan a satin nan zata wuce Dubai ita da Baraka da Asalamiyya su ha o lefe da nasu kayan cin bikin. Da farko Daddy ya hana tafiyar, saboda ya fahimci ana komai ne dan untatama Ammie. Amma sai Ammien ta dinga masa roko da magiya dan tasan hanawar wata sabuwar rigima ce, kuma dai laifin a kanta da baya so zai are. Dan tuni Hajiya Basariyya tayi uwa tayi ma aukiya a bikin shiyyasa ita ake kiranta ar ba in ciki. Haka dai dole Daddy ya bari dan yana matu ar jin kunyar Ammie ta ro esa abu ya kasa mata saboda dattakonta itama, sai dai da shara in karsu wuce sati aya, idan kuma hakan ta faru zasu sha mamakinsa. To a hakan ma dai Ammie bata tsira ba dan sai da tasha zagi da habaice-habaice. Ita dai bata kulasu ba kamar yanda ta saba. Sai ma ta maida hankali akan shirin Daddy da shima yake yi dan wannan shine karo na biyu da zai aurar. Na farko ya aurar da su Shahidah da Asalamiyya a rana aya, duk da dai an kwashi matu ar rikici a wannan aure dan Hajiya Yaya cewa tai baza'a ha a mata auren a da agololi ba. Shiko yace tayi ka an tayi tsororo ma. Bayan dai an sha fama dole ta ha ura akayi yanda ya tsara in. Sai dai ita Asalamiyya ma nata auren bamai jimawa bane. Dan a gida ma ta haifi arta. To yanzu ko Yazeed ka ai za'a aurar. Babban ansa kuma namiji, sannan a mafi soyuwa a garesa da Hajiya Yaya. Damma ALLAH ya ragewa aya za inta auren ba wanda yake so bane ba. Saboda har yanzu sam Daddy baya son wannan ha in kawai dai babu yanda zai yi ne ya ha ura. Amma yaci alwashin sai ya bama kowa mamaki a auren Maanal da Yazeed in sha ALLAHU. To daga can gidan Alhaji Mamman ma dai shirin suke. Dan jikokin duka biyu nasu ne, dan haka dole suma su taka tasu rawar da aljihunsu da kuma matsayinsu. Dan haka suka kasance cikin irin nasu shirin su da sauran ansu da dangi. Dan ko tafiya Dubai ta zama kamar za'ayi ta a tare ne bisa angarori biyu. Ba Hajiya Yaya da Asalamiyya da Baraka bane kawai a tafiyar harda mahaifiyar su Hajiya Yaya in da kuma wasu annensu Hajiya Yayan su biyu, da harda Aunty Sabuwa amma ta zamewa tafiyar dan akwai binne-binnen da suke son zuwa suyi a inda za'a saka amarya duk da ma Daddy ya ata musu tafiyar da buri wai anan gidan su Yazeed in zasu fara zama a tare da su. A yanzu hakama ana kan gyara sashen samarin gidan da dama shine dai zaune a ciki kasancewarsa namiji tilo a baya sai yanzu da Ammie ta haifi Waleed da Hameed. Suma acan in suke amma yanzu Daddy yasa ana musu nasu ginin ata can bayan na Yazeed in kasancewar akwai fili sosai. Sai suka dawo sashen Ammie yanzu tunda ita ka aice. A wannan gini ma dai sai da akai an rikici, an daga Hajiya Yaya har Hajiya Basariyya nunawa sukai basu yarda ba. Sai da Daddyn yay musu kaca-kaca yace idan akwai wadda ta haifesa a cikinsu kota saya masa gidan ko suka ha a ku i suka saya to tazo ta hanashi yima yaransa wajen zama sannan suka kama kansu. Amma hakan bai hanasu komawa gefe suna zagin Ammie ba da aibantata. ___________ Shine ya fara fita a elevator in, hakan yasa AS da driver rufa masa baya cikin hanzari. Cikin takaici da unar zuciya Maanal ta raka bayansu da harara kafin itama ta fito tana jan tsaki. Maimakon tabi bayansu sai kawai ta samu waje ta zauna anan wajen elevator in. Tsahon mintuna goma sai ga AS ya dawo wajen. Da mamaki yake fa in, Ina can inata tunanin inda kika ma ale ashe kina nan. agowa tai kawai ta kallesa batare da tace dashi komai ba. Shima sai ya kama kansa dan ya fahimci Maanal irin mutanen nan ne masu masifar miskilanci da kame kai. Har office in Directors Mustapha ya kaita, sai dai sun samu baya ciki da alama ya an fita. Wajen zama ya nuna mata yana fa in, Ki jirasa anan duk inda yake nasan baiyi nisa ba Kanta kawai ta iya jinjina masa. Shima sai ya juya ya fita abinsa. Bayan futarsa ajiyar zuciya ta an sauke da numfashi mai arfi. Dai-dai lokacin idanunta suka sauka akan hotuna hu u da aka saka daga can saman saitin inda kujerar mai office in take. Hoton farko shugaban asa ne a jiki, sai Ministan Abuja. Hoto na biyu AA Darma ne da yay wani k alar masifar yau, sanye yake cikin wasu shegun suit ba e da adon gold a jikinsu mai matu yalli, ya an zauna a saman kujera mai tsaho in nan, sai ya kasance kamar ya zauna a karkace afarsa aya ya sakko asa sosai ayar na daga jikin arfen da akaima kujerar kwalliya. Takalminsa ba i da kwalliyar gold shima. Bai saka rigar suit in ba, yana ri e da ita ne kawai da hannunsa na dama dake sanye da agogo kalar gold a saman kafa arsa, sai farar long sleeve shirt in data sauna aran a jikinsa ta fiddo da girman jikin dake a bu e. Ya saki wani mayataccen murmushi daya sakata urama cikakkiyar fuskarsa mai kwarjini da
Chapter 37 · 0% Book details