Sashe 83
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sallan isha'i, cike suke a falon. Gaba dayansu, Umaymah zaune a tsakiyarsu da jakarta, Sheykh Jabeer na yi mata addu'o'in isa lfy suna amsawa da Amin Amin.
Bayan sun shafa addu'o'in ne ta miƙe tsaye, tare da kallon su baki ɗaya, murya na rawa tace.
"Jazlaan zan tafi, zan bar hankali na, a nan ko na koma banda nitsuwa, kullum ina cikin taraddadin abubuwanda yake faruwa, Jazlaan na sani kaine GARKUWAR yayanka da ƙanneka. Ga wani sabon nauyi ya ƙarun maka.
Aysha baƙuwace bata san komaiba kam al'amuran Masarautar Joɗa, dan Allah in tayi abinda ba dai-dai ba kuyi mata uzuri.
Ita komai a sabon abu zata ganshi abinda bata taɓa ganiba.
Mun rabata da iyayenta yayunta ƙannenta mun kawota tsakiyarmu, mu kasance mata adalan masu masauƙi.
Na sani Jazlaan ka fini sanin haka da kuma haƙƙoƙinta da suka rataya gareka."
Sai ta kuma kalli sauran yaran yar uwarta É—in tace.
"Jalal, Jamil, Aysha matsayin yar uwarku take, yayarku ce, matar yayanku. Bana son raini especially kai Jalal, ban gamsu da irin mu'amalat É—in ka da itaba.
Babu wanda yake nuna min yadda nakeso a kanta sai Jafar, a duk sanda ya ganta zaiyi mata murmushi kamar yadda yake min, in yaga bata nan zaiyi ta dube-duben da nasan da yanada baki zai tambayeni lfyarta.
Zan bar Hibba saboda itane, bana son taji kanta a matsayin bare."
Shiru sukayi gaba É—ayansu sabida yadda take kuka da yin mgna tamkar mai bar musu wasiya, ko wacce wani tsohon damuwa ya taso mata.
Sharce hawayenta tayi tare da cewa.
"Ummin Jabeer zan tafi zan barki da sauran aiki, dan Allah ki kula da Shatu da mu'amalarta da Hajia Mama, ki nuna mata uwar miji ba abun rainawa bace".
Sai kuma ta miƙowa Aysha da taketa kuka hannun ta jawota tsaye ruggume ta tayi cikin zubda hawaye tace.
"I dan akaga damuna ana zaton yabanya zatayi kyau, kallon damuna nakeyi miki a cikin ahlin yar uwata.
Ina jin zaki zamo mana haske mai yaye duhun daya maye ganinmu, tun kafin yau ni na sanki a mafarkina Allah ke nuna min ke a matsayin matar Jazlaan É—in na, kuma Allah yana nunamin abubuwa da dama a kanki a cikin mafarkaina, wasu kuma sunma tabbata na gansu.
dan Allah ki riƙe min Jazlaan amana, ki lura da ƙannenshi yadda zaki lura da naki ƙannen ki kula da Jafar kada ki tsoraceshi bazai cutar da keba ki ɗaukeshi a
Matsayin wa".
Cikin zubda hawaye Shatu tace.
"In Sha Allah Umaymah zan kiyaye zan kuma zamo yadda kike zatonta, koda sanadin haka zan rasa jigo biyu na rayuwata rai da lafiya ta".
Kalaman Umaymah da Aysha kuramen baƙine da su kansu ɗaya bata fahimci abinda ɗaya take nufiba, hakama ɗayar, bare su Jalal dake tsaye.
Jawo Hibba tayi ta haÉ—a su ta ruggume,
kana ta jawo Juwairiyya tace.
"Ku duk yara nane ku zauna lfy".
Gaba É—aya da to suka amsa.
Cikin sauri Umaymah ta sakesu kana ta miƙa wa Ummi hannu sukayi musababa, tare da bar mata sallahun yaran.
Daga nan suka fita, gaba É—ayansu.
Sai Shatu da Hibba da suke kuka, ganin hakane Ummi ta dawo ta zauna dasu.
Jabeer da Jafar da Umaymah kuwa Side É—in Mama sukaje, tayi sallama da ita, suka rabu suna hawaye.
Daga nan Side É—in LamiÉ—o da Gimbiyar shi sukaje.
Nan sukayi sallama dasu kana suka fito, inda suka samu Jamil da Jalal sun kawo musu motoci. Daga nan suka shiga suka tafi Airport tare da rakiyar motocin fadawa guda uku ya zama motoci biyar ne suka tafi kaita Airport.
A gida kuwa, da kyar Ummi ta samu ta lallashi Shatu da Hibba da cewa in basuyi shiruba, zata, sa akai Hibba Airport ta tafi da Umaymah.
jin hakane yasa Hibba tayi shiru. Ita kuwa Shatu dama ba kuka mai sauti takeyi ba, zubda hawaye takeyi.
Ƙarfe tara dai-dai jirginsu Umaymah ya tashi zuwa jihar Tsinako.
A gida kuwa tuni Shatu da Hibba sun shiga kuma har sunyi bacci sabida kukan da sukayi.
Ita kuwa Ummi tana falo, saida taga dawowarsu sannan taje ta shiga ɗakinta dan yanzu ta dawo da zama a nan kenan ɗakin da Umaymah ke sauƙa in tazo.
Washe gari ranar asabar kuwa,
haka suka wuni gidan shiru ba daÉ—i gaba e kewar Umaymah ta hanasu jin daÉ—in gidan.
Ranar ne kuma duban forko na watan Ramadan.
Tunda magriba tayi, al'ummar musulmai keta cekinta labarin ganin wata.
Wannan ya tambayi wancan wancan ya tambayi waccan.
Jira kawai akeyi aji lbri ko gani.
Yayinda duk irin wannan rana duk inda yanki musulmai suke a faÉ—in duniya suna jimirin da tsumayin lbri.
A wasu wuraren har matasa maza da dattawan kanyi dandazon da fuskanta yamma dan ganin watan
Har dai akayi sallan magriba babu ƙaƙƙarfan lbrin ganin wata.
Bayan anyi sallan isha'i ne, Sarki Nuruddeen LamiÉ—o kenan ya tara hakima shi a fada suna jiran ko akwai ta inda labari zai riskesu.
Kasan cewar ana yanayin damuna ne yasa ba ko ina keda yaƙinin ganin watarba.
Sheykh Jabeer kuwa, wanda ranar bai samu yayi salla a masallacin Masarautar JoÉ—a ba.
Sabida wata Æ´ar tafiyar da yayi, sai bayan Isha'i ya dawo.
Kai tsaye Side É—insa ya wuce.
Yana shiga falon wayarshi dake cikin al'jihunsa ta fara suwa a hankali.
Gefen Ummi ya iso tare dayi mata sallama.
cikin kula tace.
"Sai yanzu?".
Kai ya gyaÉ—a mata yana mai amsa wayar.
Sannu da hanya tace mishi.
Cikin sauƙe numfashin alamun gajiya yace.
"Yauwa Ummi sannu da aiki".
Sai kuma ya kara wayar akunnen shi cikin nitsuwa yace.
"Wa alaikassalam".
ÆŠan jim yayi kana yace.
"Alhamdulillah".
ya ƙarshe mgnar yana shiga cikin falonshi.
Shatu kuwa dake gefen Ummi shiru tayi tare da binshi da ido.
A can falon shi kuwa zama yayi bisa kujera tare da fara zare al'kyabbar daka hannunshi, wayar na kunnenshi yake cewa.
"Eh Jadda Alhamdulillah rahotanni sun nuna cikin Æadamaya al'umma da yawa sunga watan Ramadan.
Kuma nima naga watan Ramadan da idona".
Cikin jin daÉ—i Jadda yace.
"Alhamdulillah, ko yanzu mun samu gamsassun hujjoji daga bakin salihan bayi,
Dan jihar Tsinako sarki Abudulfata da kanshi ma yaga watar ya sanarmin.
Hakama jihar Noki, Jaltarba, Magom, Shibb, da dai sauran jihohi mu na arewaci anga wata sosai tako ina.
Kana yanzu kuma munyi mgna da Sheykh Abdulkareem shima yace anga wata.
Mu nan jihar Leddi julɓe kusan kowa yaga wata."
gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"To Alhamdulillah. Allah ya nuna mana ƙarshen sa lfy, yasa muribantu da watar al'farma Annabi da Alqur'ani".
Amin Amin Sarki musulmai Jalaluddin, yace.
Kana ya sallameshi.
Daga nan aka bada sanarwan anga wata, inda shi Sarki Jalaluddin ya kira manyan masarautun gargaji yana shaida musu.
Kana manema labarai duk sukayi dandazon zuwa, nan aka sanar tako ina musamman kafafen yaÉ—a labarai na yanar gizo.
Nan take ko ina ya É—auka.
Suna zaune a falon suna cikin hira.
Sukaji wani irin ƙara mai firgitarwa da bada tsoro.
darararam-dam sautin ƙarar bindigar toka mai ƙarfin amo.
Wani irin tsalle Shatu tayi tare da motsowa jikin Ummi, tare da toshe kunnuwanta, sabida sake jin ƙaran.
Gaba É—aya jikinta kerma da kerketa yakeyi,
Cikin tsoro take cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, hasbunallahiwani'imanwakil!".
Da sauri Ummi ta riƙon hannunta datasa ta toshe kunnuwanta cikin ɗaga sauti take cewa.
"Shatu ba komaifa, kada ki razana bindigar sanarda ganin watane! Shaidar gobe zamu tashi da azumi".
Cikin tsinkewar zuciya tace zamo daga kan kujerar ta zauna a ƙasa kusa da sawun Ummi, wani irin duka ƙirjinta keyi didib didib, didib.
Murmushi Hibba tayi tare da cewa.
"Aunty Aysha tsoro haka".
Cikin yamutsa fuska tace.
"Ya kamata ku gayawa duk wani baƙo wannan bahugawar al'adar taku in ba hakaba wata rana tsoro zai kashe irina".
Sheykh da tun ihunta na forko yana bakin corridor yana kallon yadda take karkarwa,
wani irin murmushin muguntane ya tsubce mishi.
Sai kuma ya tsuke fuskarsa kamar bashi yayi gajeren murmushi ba, cikin faÉ—a yace.
"Nifa bana son sakarci sam bafa na son anamin ihu a ka da hargowa a gida".
Cikin tura baki ta bishi da ido.
Shi kuwa fita yayi yana murmushi a cikin zuciyarshi tare da magar zuci.
"Ga rashin ta ido ga tsoro, ga tsiwa da fitsara ga makirin karaya.
Ai da anyi ta sakin sautin bindigar har sai tayi fitsari a zani".
Da haka ya wuce ya nufi fada,
nan suka fara tattauna yadda lamuran zasu tafi.
Ummi kuwa murmushi tayi ganin irin kallon harara da Shatu ta raka Sheykh dashi.
Cikin murmushi tace.
"Taso ki zauna muyi mgna".
A hankali ta miƙa ta hau bisa kujerar da Ummi take ta zauna, Hibba kuwa, tuni ta nufi Side ɗin Aunty Juwairiyya.
Gyara zama Ummi tayi tana fuskantar ta da kyau,
Cikin nitsuwa tace.
"To Alhamdulillah kinga anga wata gobe zamu tashi da azumi in Allah ya kaimu, akwai ƙarin aiyuka a Side ɗin nan wanda ko da can baya ko Sheykh bayanan yana ajiye komai na buƙatar rayuwa akanyi girki a nan kamar akwai mace, sabida anan su Jalal, Jamil, Hashim Sulaiman Imran Affan in yana nan suke shan ruwa."
To yanzu bana Sheykh ba inda zaije sabida a jerin jadawalin malaman tabsir da ake turawa jihohi bana ba'a turashi ko inaba tunda ya girma ya fara tabsir sau É—aya yayi azumi a nan shekarar da ciwon Jafar ya tsananta, to anane naga zahirin yadda yake gudanar da al'amuran rayuwarshi cikin Ramadan.
To bana ma. Anan cikin Æadamaya zaiyi tabsir É—in shi.
To aiyukan mu sunada yawa.
Dole kisan yadda tsarin komai ke tafiya."
Cikin sauƙe numfashin ta gyara zama ta fuskanci Ummi da kyau kana a hankali tace.
"To".
Itama gyara zama tayi da kyau kana tace.
"Azumi goma sha biyar zaiyi a nan, ƙarishen 15 ɗin a ƙasa mai tsarki zaiyi su.
Ma'ana zai tafi Umrah.
Sannan yanada masallatai uku da yake tabsir a kullum.
Da safe misalin karfe sha ɗaya na safe zai tafi masallacin jumma'a na cikin kasuwa, a can zaiyi tabsir sai ƙarfe shabiyu saura mintuna goma zai taso.
Daga nan kafin ya iso masarautar JoÉ—a tafiyar mintuna goma ne.
sha biyu dai-dai, zai zauna tabsir masallacin Masarautar JoÉ—a.
Sai ƙarfe ɗaya na rana zai tashi.
Daga nan bazai dawo gidaba, sai anyi sallan azahar.