← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 183

Sashe 162

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi kuwa Sheykh kanshi a sunkuye idonshi kuma na kan Aysha, a fakaice yake kallon Ummi bayan Ummi ta fitane, ya ɗan ɗago kanshi kana ya ajiye warshi, kusa da ita ya matso, a hankali ya gyara zamanshi suna fuskantar juna, Fork ɗin ya ɗauka ya riƙe yana dan sa Fork ɗin yana saɓule kasusuwan daga jikin naman kanshi a sunkuye yace.
"Ki dena hararata mana, me nayi miki haka kike min mugun kallo?".
Tura É—an bakinta tayi cikin zubda hawaye tace.
"Ni ban harareka ba".
Kanshi ya gyaɗa ba tare da ya kalleta ba, kana ya sa hannunshi ya ɗauki cup ɗin, miƙa mata yayi har kusa da bakinta.
Kana ya gyaÉ—a mata kai alamun ta sha.

Wani irin lumshe ido tayi hakan ya bawa hawayenta daman zubowa.
a hankali ta buÉ—e idonta ta zubasu kan fuskarsa,
wani irin masifeffen abu takeji cikin zuciyarta, zirin kwayar idanunshi ta zubawa ido.
Tabbas Yah Ba'ana kekyawa ne ajin forko, amman yau data nazarci fuskar Sheykh sai take ganin ko rabin kyanshi Ba'ana bai samuba.

A hankali ta buÉ—e lips É—inta jin ya manna mata kofin.
Lumshe ido tayi lokacin da taji É—umi da É—anÉ—anon team É—in, wanda yake tamkar Ummey'nta ne ta haÉ—ashi.
Kaɗan tashe ya janye kofin, kana yasa Fork din ya soki tattausan soƙan gasashen naman.
Bakinta ya nufa sashi tare dasa hannunsa ɗaya ya riƙe hannun damanta ya fara murzawa a hankali kana cikin yin ƙasa da murya yace.
"Haa".
Ya ƙare abun da alamun ta buɗe bakin.
Haka nan taji ta kasa yi mishi musu, cikin sanyi ta buÉ—e bakin yasa mata tsokar,
Ido ta lumshe sabida wani irin masifeffen daɗi da taji naman yayi mata, Allah ya sani bata taɓajin gashin naman da ya mata daɗi irin na yau ba.
wani ya kuma bata, still ta amsa taci.
Kana ya kuma bata cup ɗin tea ta kurɓa, haka yayi ta bata tanaci yana bata tea kana yana murza tafin hannunta cikin nashi saida tayi gyatsa kana a hankali tace.
"Alhamdulillah".

Ganin ya kuma miƙo matane yasa ta kauda kanta tare da lumshe idanunta tace.
"Yah Sheykh na ƙoshi".

Kanshi a sunkuye yace.
"Ban yardaba".

A hankali tace.
"Allah kuwa".
Numfashi ya É—an fesar kana yace.
"To muga cikin".
A hankali tace.
"Gashi".

Hannunshi yasa bisa cikin nata, kana a hankali yace.
"ÆŠaga rigar".
Tura baki tayi cikin jin bacci tace.
"In É—aga kuma?."
Kai ya gyaÉ—a mata tare da cewa.
"Na'am ki É—aga inga in cikin ya cika, sai muje bedroom inga wurin ciwon kuma".
Cikin zuba mishi ido tace.
"Uhumm". Sai kuma ya ajiye plate da cup ɗin a gefe kana ya miƙe tsaye,
hannunsa yasa ya miƙar da ita tare da cewa.
"Mu tafi bedroom".
Kai ta gyaɗa kana ta juya kamar zatayi bedroom nashi, sai kuma tayi maza ta nufi ƙofar babban falon da sassarfanta tanayi tana buɗa sawunta alamun tana jin ciwon tafiyar.
Ganin kamar yana biyo tane yasa ta ɗanyi ƙara tare da cewa.
"Wayyo Ummey zai kamani".
Sai kuma ta fara sassarfa tanayi tana yarfa hannunta.

Ido ya zuba mata yana kallon tafiyarta, cike da wani shauƙi. Murmushi yayi kana ya ɗauki sauran tea ɗin ya shanye.
Ajiye cup ɗin yayi ya tsallaka kwanukan ya nufi bedroom ɗinsa dan gaba ɗaya jikinsa ba ƙarfi yakeji ga alamun zazzaɓi ga bacci ga wani masha'hurin farin ciki.

Yana shiga ya kwanta lokacin É—aya kuma bacci yayi gaba da shi.

Aysha kuwa a can falonsu ta samu Ummi, riƙe waya da alamu da Umaymah take mgna.
Tana ganinta ta mike tsaye tare da kamo hannun ta, bedroom É—in Ayshan suka nufa tana mai cewa Umaymah.
"Alhamdulillah komai ya kusa baiyana da izinin ubangiji.
Gata ma".
Ta ƙare mgnar tana miƙawa Aysha data zaunar a bakin gadonta waya, cikin sanyi Aysha ta amsa kiran da Umaymah tayi mata.

Ido ta lumshe tare da konciya ta juya ta bawa Ummi baya sabida masifar kunya da takeji, da sauri ta kuma rumtse idanunta jin Umaymah na cewa.
"Sannu ko Aysha, Allah ya miki al'barka yasa al'barka a taraiyar ku, Allah yasa nanda wata goma masu zuwa inji lbrin haihuwar jika kamar yadda naji lbrin tukuicin masarautar JoÉ—a."
Cike da kunya tayi shiru sai dai a zuciyarta tace.
"Amin".
Ummi kuwa falo ta fito jin muryar Jamil.
Ledan magungunan ta amsa tare da nufar Dinning area fridge ta bude DuDu mai sanyi ta dauko,
ta dawo É—akin Aysha.
Magungunan ta bata tasha da sassayan DuDun kana, ta gyara mata rufuwan ta, sannan ta amshi wayar ta juya ta fita tana mai ci gaba da mgna da Umaymah tana gaya mata abubuwan da aka haÉ—awa Aysha na tukuici.

Ita kuwa Aysha tuni bacci yayi awon gaba da ita.

A can birnin Yahunde kuwa na ƙasar Cameroon,
Ba'ana ne zaune gaban bokanshi sun sa kasko a gabansu.
Cikin tuhuma Ba'ana yace.
"Tun ɗazu nake cewa ka buga min ƙasa inga Mata inga meke faruwa da ita, sai kayi tamin zanen banza ka gaya min meya faru?."
Cikin tsananin tsoro da kaÉ—uwa Boka yace.
"Ba komai ita bacci ma takeyi yanzu haka. Kaje sai jibi mu buga muga meke wakana' dan sam yau abun yaƙi nuna komai sai haske mai kashe ido".

Cikin kwaffa Ba'ana yace.
"Lallai kwannan zan tafi Nigeria dole zan koma domin amso matata dole zan tafi".
Yana faÉ—in haka ya juya ya fita.

Alhamdulillah Aysha kuwa tana farkawa bacci taji komai ya lafa sosai sai abinda ba'a rasa ba.

Bathroom É—inta ta shiga gasa kanta ta kumayi da ruwan É—umi kana tayi wonka ta fito ta canza kaya,
Sosai taji daÉ—in jikinta, sallaya ta shimfiÉ—a dan yin salla.

Sheykh kuwa tuni ya nufi masallacin Masarautar JoÉ—a.

Bayan ta idar da sallan Ummi ta kirata suka fito falo.
Tana gaba Ummin na Binta a baya don so take ta kalli yanayin tafiyarta.

Bayan ta zaunane Ummin ta É—auko tray mai É—auke da Foodflaks tazo ta ajiye a gabanta.

Acan masallaci kuwa ana idar da sallan Sheykh ya nufo gida.

Yana shiga falon, ko tsakiyar falon bai isoba yaji Muryar Gimbiya Saudatu a bayanshi tana cewa.
"D...!"

Littafin GARKUWA na kuÉ—ine in kinason ga number ta 09097853287 kiyi min mgn

By

*GARKUWAR FULANI*
Akwai kayyakin gyara masu kyau na amare da uwar gidaye, harma da kayan ƙamshi. Idan kina buƙata kiyi min mgn ta WhatsApp 09097853276, akwai haɗin uwar gidaye da amare, akwai sabulai na gyaran jiki. Kana akwai kayyakin daɗi kan daɗi. Set ɗinsu hawa-hawa ne akwai na manya akwai na saffa-saffa akwai ƙananan robobi masu sauƙin kuɗi. Ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Kimin text ta inbox ko kimin mgna ta whatsApp yafi akan ki kirani dan da wuya in amsa kiran amman in kinmin text ɗin zamufi fahimtar juna.🤝🏻😘

Godiya ta musamman gareku Mommy Niger Mamana ta kaina, da Rafi'a ƙawar Shatu Yah Sheykh ɗina, ngd Matuƙa da taimakon ku Allah ya bar zumunci da ƙauna. Mom Sayyid da Rafi'a Ngd da fama da kurame Allah bar zumunci da ƙauna Ngd Ngd Ngd matuƙa.

Jamila mainasara ina godiya da mutuntaka, Allah bar zumunci ina sane da soyayyarki gareni.

Mutanen GARKUWA fan's 1 and 2 ina al'fahari daku. Kune mutanen da dukkan iya gskyarku ku gamsu da rubutuna wanda ko ɗigo ɗaya na littafina bakwa jira ku gani kuke saya da dukkan yaƙinin zaiyi muku daɗi, kuma Alhamdulillah kuna samun fiye da zatonku inba soyayya ba ace tun kafin in fara posting kun gamsu har in cika group 2 har a tafi na biyu Ina roƙon Allah ya bani aron rai da lfy da damar ƙarara littafin lfy ba tare da na tsallake muku koda rana ɗaya ba.

GAREKU Special Group SPG 1. Kuma kunada cikekkiyar yaƙini kaina, kuma
2, 3, 4, 5 ban manceku ba fatan al'khairi da addu'a Allah yasa ku rage zaƙuwa😂😂😂🤪 masu hana kansu bacci dan jiran posting yaseen ni babu ruwana🤝🏻🥰😘

Ya ruggume ta a hankali. Wani irin juyowa tayi cikin tsaro da zazzaro, ta
buɗe baki da ƙarfi tare da cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun".
Ta ƙarashe addu'ar da ƙarfi tare da kyarma tana kuma juyowa.
Da sauri yasa tafin hannunshi na dama ya kife bakinta, cikin tsoron kada ta kunyatashi ya ɗan ronƙofo kanta tare da cewa.
"Ahhhhhhh dan Allah kiyi shiru ki nitsu nine".
Wuƙi-wuƙi tayi da idanunta sai jujjuya kwayar idanun takeyi tare da sauƙe dogon numfashi.
sai kuma tayi shiru tana kallon Kekkyawar fuskarta da matso da ita kusa da tata fuskar.
A hankali ta lumshe idonta jin ya cusa kanshi tsakankanin wuyanta da kafaÉ—arta, hancinshi ya manna bisa fatar wuyanta.
Idonshi ya lumshe tare da shaƙan daddaɗan ƙamshi jikinta.
a hankali tasa hannunta ta jawo wayarta dake kan pillow'nta, wanda take jiyo muryar Rafi'a nacewa.
"Hello! Hello Shatu lfy kuwa meke faru?".
sabida ita Rafi'a bataji mgnar Sheykh ba sabida a hankali yayi mgnar.
Cikin sanyi ta ɗan maƙe kafaɗarta jin yasa harshensa yana lasar kunnenta.
cikin daburtacciyar murya tacewa Rafi'a.
"Uhmm ah u uhnn ba... ba komai fa, ina jinki".
Ta ƙarashe mgnar tana gyara konciyarta.

Shi kuwa Sheykh cikin wani irin baƙon yanayi da baƙon murya yace.
"Hirar me kikeyi da tsakiyar dare, ke da waye?".
Cikin sanyi tace.
"Rafi'a ce".
Bai ce komai ba, sai hannunshi yasa, ya jawo wayar katse kiran yayi kana ya cilla wayar kan bed side drower.

Ronƙofowa kanta yayi sosai.
ya zama bayanta na manne da kirjinsa, a hankali ya cusa hannunshi cikin rigarta.
hancinshi ya ɗan goga a haɓarta.
Kana ya saita bakinshi cikin kunnenta a hankali ya fesa mata sassayar iskan bakinshi.

Yar-yar haka taji duk tsikar jikinta na mimmiƙewa.
Wata fitinenneyar kasala ta rufeta.
Lumshe idanunta tayi a hankali.
sabida wani irin sanyin da taji tafin hannunshi dake kan fatar cikinta.
Chapter 162 · 0% Book details