Sashe 130
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan ya fara yanka bayi masu fiÉ—a suna amsa suna feÉ—ewa ko wanne ana kaishi sashin maishi.
Affan kuwa kai tsaye Side É—in Sheykh ya nufa.
A falo ya samu Ummi da Aysha,
ledan hantar ya miƙa mata tare da cewa.
"Gashi a gasawa Dr Liman Sheykh Akarmakallu Hamma Jabeer kafin ya dawo.
Yanacan yanata yanka zai dawo a gajiye a yunwace".
Dariya Ummi tayi tare da cewa.
"Gsky kam Aysha amshi ki fara da wuri".
To tace kana ta amshi ledar.
Kitchen ta wuce. Ummi na biye da ita a baya.
Juyo naman tayi a roba, ta wonkeshi Sannan tasa wuƙa ta fara yankashi dogo-dogon yanka sala-sala.
Kara lallaɓesu tayi, kana ta tasashi a wata robar, al'basa ta yanka mai yawa, dai-dai yadda zaji mata, citta kanamfari Curry da maggi da ɗan gishiri ɗan mitsilili ta tarfa a ciki.
Ta gaggaureyasu.
Kana ta juye a tukunya sannan ta É—auka a kan gas, tasa wutan dai-dai misali.
Ummi kuwa al'basan taketa gyarawa tana yankawa a wata roba. Attaru da basufa takwas ba ta, gyara kana ta jajjaga matasu.
Tuni naman kuwa yana tsilala yanata ƙamshi ya tsastsafo ruwan jikinshi, ya haɗe da kayan ɗan-ɗano dana ƙamshi.
Jajjageggen Attaruhu da al'basan da Ummi ta miƙa mata, ta amsa. Kana ta buɗe tukunyar, ta juyeshi ciki ta ɗan motsa naman.
HaÉ—in duk ya shiga ciki.
maggi da Curry ta ɗan ƙara.
Sannan ta rufe tukunyar nan take tafa bararraka bul-bul sai wani irin ƙamshi yake fesorwa.
Jamil da ya shigo da bayi uku ko wanne da roban kayan ciki a ciki an wonkesu fes, hanji an kitsesu gwanin kyau.
Shima ajiye robar hannunshi yayi tare da cewa.
"Wannan ƙamshi shine ƙungiyar yunwa."
"Allah ko Jamil". Ummi ta faÉ—a tana kallonshi.
Shi kuwa, kanshi ya jinjina tare da cewa.
"Sosai ma Ummi, gashi wannan nakune Sheyky Aunty Ayshan, Mamey ke, Jalal ya kwautar da nashi wa abokinshi".
"To yayi kyau, bari mu fara aikin."
Cewar Ummi juyawa yayi ya fita yana cewa.
"Afa ajemin wannan gashi na Sheykh da yake ta zuba ƙamshi".
"KaÉ—an ba". Cewar Aysha dariya yayi tare da cewa.
"Kai Aunty Aysha rowa ba kyau fa".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Yoh naji Affan yace Hammanku zai dawo a yunwace".
Dariya yayi ya fita.
Ummi kuwa tukwane ta É—auka kana ta kalli Saratu da yanzu ta shigo tace.
"Yanka min al'basan da yawa.
Ke kuma Larai zoki riƙe min mu yayyanka tunda a gyare suke".
To sukace kana duk suka fara aiyukan da tasasu.
Aysha kuwa buɗe tukunyar tayi ganin. Yadda yayi kauri romon yayi yadda takeso. Yanata ƙamshi sai ta ɗauko wani kekkeyan ɗan Foodflaks karamin.
Ludeyi tasa ta rinƙa korfe romon tana sashi a kular da zafin shi.
Saida ta korfeshi kab.
Kana ta rufe kular sannan.
Ta matso kusa da tukunyar ta fara, motsa naman wuta yanaci daki-daki tana motsashi tana gaurayashi.
Yana É—an kame jikinshi yana É—an zama kamar gashi wuta.
saida taga ya tsane yadda takeso.
Ta kwasheshi da zafinshi tasashi a kula kana tasa wani a É—an madaidaicin kula mai É—an karen kyau.
Rufeshi tayi sannan ta raba romon biyu, a ƙananan kulan.
A tray'n ta jera Foodflaks masu É—an karen kyau É—in kana tasa plate spoon and fork, sannan ta ajiyesu gefe.
Kana ta ajiye mai yawan shima gefe.
Inda Ummi take ta matso kana ta fara taya wonkewa tana tsaneshi tana zubawa a tukunya.
Tare da turbuɗeshi da al'basan da citta kanamfari Curry da maggi tafarnuwa da a dai sauran kayan ƙamshi dana ɗanɗano, saida suka gama komai cikin ƙanƙanin lokaci kana.
Su Sara suka kullace wuri.
Sannan Ummi tace to suma suje suyi nasu aikin.
Ta basu duk wani kayan haɗin da zasu buƙata duk da tasan ana kaimusu.
Falon suka dawo suka zauna.
Bayan Ummi ta zubo musu hanta gashin tukunyar ta yarfa musu romon a samanshi.
Plate ta miƙa Aysha.
Da sauri ta jujjuya mata kai tare da cewa.
"Bana cin kayan ciki".
Cikin mamaki tace.
"Allah sarki Aysha am na manta, da ban haÉ—aki da aikinshiba".
Shiru tayi ganin ta rumtse idanunta tare dasa hannunta ta kama mararta.
"Sannu baki da lfy ko?".
Ummi ta tabayeta cikin kulawa.
Kai ta jinjina tare da cewa.
"A a ba komai ai da sauƙin".
Jalal, Jamil, Affan, Imran, Sulaiman, Y Jafar ne suka shigo a jere.
Kai tsaye Dinning area suka wuce.
Da sauri Ummi tabi bayansu tana cewa.
"Sannunku an gama yankan ne?".
Baki Jalal ya tsuke tare da cewa.
"Inafa aka gama gajiya kawai mukayi muka gudo .
ALLAH ko Hamma Jabeer har tausayi ya bani mutun kusan awa biyu a sunkuye, ba hutu, fuskarshi kayanshi duk sun cika da jini".
Jamil ne yace.
"Ummi da Allah zubo mana abin ci".
To tace tare da shiga kitchen É—in gaseshen naman ta É—auko musu.
Ta zuzzuba musu kana Special Arish ta saka musu da haÉ—in naman da kabejin da Aysha tayi musu.
Sannan ta É—auko Drinks ta jera musu, nan suka faraci.
A hankali Aysha tace.
"Shine kuka gudo kuka barshi shi É—aya a can ko?".
Murmushi Affan yayi tare da cewa.
"No Madam Jabeer ba gudowa mukayi ba shi yace mu dawo da Ya Jafar".
Sulaiman ne yayi dariya tare da cewa.
"Yo gskyanta taga an bar mata miji shi É—aya duk mun gudo".
Dariya sukayi duka.
Sha É—aya da rabi. Dai-dai ya shigo, cikin tarin gajiya.
Da sallama a bakinshi, da sauri ta buÉ—e idonta dake rumtse dan ciwon da cikinta keyi.
Su Jalal kuwa daketa hira suna cin abinci da korawa da Drinks mai sanyi ne suka juyo suka kalleshi tare da cewa.
"Sannu Hamma Jabeer sai yanzu kanshi ya É—an jinjina kana ya wuce.
Cikin kula Ummi ke ce mishi sannu.
" Sheykh sannu da aiki Allah ya maimaita mana".
"Amin Amin". yace kana ya wuce.
Ita kuwa da ido ta rakashi.
ÆŠan juyowa yayi ya kalli bayanshi ko ta biyoshi
Ɗan gajeren tsaki yaja tare da kallon duk jikinshi jini ya tsastsalu ga riƙewa da bayanshi yayi sabida dogon sunkuyo.
A falon kuwa cikin kula Ummi tace.
"Sannu ko Aysha dauki tray'n ki tafin masa dashi".
To tace kana ta miƙe a hankali ta nufi cikin kitchen tana jin mararta na kartawa.
Shi kuwa ÆŠan juyowa yayi tare da É—an buÉ—e muryarshi a gajiye yace.
"Aish! Aish!!".
Juyowa su Affan duk sukayi suna kallon hanyar falonshi, salon yadda ya kira sunan a kan harshenshi da yadda ya fitar da ƙal-ƙalan yasa amon sunan ya fito da daɗin sauraro da armashi na musamman".
Murmushi Sukayi baki É—ayansu,
wannan salo na manya ne.
Ummi kuwa murmushi tayi tana sunkuyar da kanta.
Affan da Jamil kuwa kallon juna sukayi tare da yin Murmushi.
Ita kuwa Aysha a hankali ta fito da tray'n a hannunta ta nufi falon nashi.
Tanasa ƙafarta kan steps ɗin da zai sadata da corridor'n taji muryarshi ta ratsa mata kunne a karo na ukku yace.
"Ahh'ishhhhh".
Cikin sauri ta haura tare da cewa.
"Na'am Yah Sheykh".
Kai Affan ya jinjina tare yin dariya yace.
"Zuwa gidannan yanzu ɗaukan darasi ne kan sarrafa salon so mai zurfi da inƙanci irin na masana ilimin addini, nasu ba irin namu bane na turawa".
Dariya yayi ganin Ummi ta mishi daƙuwa.
Shi kuwa Sheykh a hankali ya kwaɓe fuskarshi.
Tana shiga ya bita da ido sosai shigar da tayi. Yayi masifar amsarta.
Kan dinning table taje ta ajiye tray'n kana ta juyo.
Gabanshi ta zo tare da cewa.
"Gani".
Zo yace a taƙaice ya nufi bedroom tana biye dashi a baya.
Kai tsaye ƙofar Bathroom ya tura ya shiga.
Juyowa ya É—anyi ganin ta tsaya tare da ce mata.
"Dan Allah kizo nan".
A hankali tabiyoshi.
Tana shiga ya maida ƙofar ya rufe.
Sai kuma yazo ya tsaya gabanta,
tare da cewa.
"Cire min al'kyabbar".
Cike da mamaki ta kalleshi ganin ya tsuke mata fuska ya kuma buÉ—e hannayeshi ne yasa ta É—an matso.
A hankali tasa hannunta ta buÉ—e al'kyabbar.
Juya mata baya yayi.
Ta zare rigar.
Sake juyowa yayi ya fuskanceta sunkuyowa ya É—anyi tare da cewa.
"Cire min jallabiyar".
Kauda kanta tayi tare dasa hannun ta kan wuyanshi inda masaƙalin jallabiyar suke.
Boturan ta ɓalle kana ta janye hannunta.
Tsaki ya kuma ja tare da kwaɓe fuskarsa da cewa.
"Kiyi sauri ki cire minsu ƙarni nakeji zasu sani amai kuma fitsari nakeji.
Bana son hannuna ya sake taɓa jinin."
A hankali ta matso gabanshi sunkuyowa ta É—an yi cike da kunyar wai fitsari nakeji.
Ƙasan jallabiyar ta ɗago kana ya sunkuyo ta cire mishi.
Ta ajiye gefe.
Ƙara matsota yayi dagashi sai fararen tattausan gajeren wondo iya guiwa sai boxes dake can ciki
Sai Senegal fara, daya sata cikin ƙugun gajeren wondon.
A hankali yace.
"Ciremin mana". Yayi mgnar yana matsota, a hankali tace.
"Ta yaya?".
Ƙugunshi ya nuna mata.
Tare da cewa.
"Zaro snglet É—in daga cikin."
Cikin sanyi ta motso kauda kanta tayi gefe, sabida nauyinshi da kunyarshi da kwarjinshi sun mata yawa.
A hankali ta kai hannunta kan ƙugunshi da nufin ta kamo snglet ɗin ta zaroshi sama.
sai kawai yaji sauƙan hannunta kan Sheykh ɗinsa dake ts....!
Littafin GARKUWA na kuɗine Special Group 1k Normal group 300 ki sayi katin Mtn ki copy NUMBERS ɗin ki turo min ta number nan da nakeyin whatsApp da ita 09097853276. In Kuma special Group kikeso wanda za'a gama Part two a maƙo biyu, to Kiyi min transfer'n ɗin 1k a susuna na Jaiz bank.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta wannan number din da ta whatsapp 09097853276.
Banda VTU bana so in kinyi babu ruwana.
By
*GARKUWAR FULANI*
Ɗinshi, ta ɗan shafa, wani irin Yar-yar haka tsikar jikinshi ta mimmiƙe a take wani abu yaji yana game jikinshi.
Ita kuwa ba tare da ta fahimci ina ta taɓa ba, ta kuma yi sama da hannun hakan yasa yaji.
Kamar tana mishi wani abune da zai iya tafiya da numfashin sa.