Sashe 103
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin gajiya da batun yace.
"To ni ba sanin sunanta nayiba, baku gaya min sunanta ba."
Wani irin murmushi Umaymah tayi tare da cewa.
"Ban gane bafa Jazlaan".
Hannunshi yasa ya É—an shafi sajenshi.
Yana mai son yasan meya sameta, meya faru da ita, shiyasa a hankali yace.
"Yarinyar dai da kike cewa É—iyarki!."
Kai Umaymah ta jinjina tare da cewa.
"Laah ni nama mance bamuyi mgnarba, ran sallane tayi aiki ta gaji tunda safe bataci komaiba to ashe tanada olsa shine fa, ta shiga É—akinka zatayi maka shara ta faÉ—i ta suma, da kyar aka samu ta farfaÉ—o suanta kuma Aysha".
ÆŠan gajeren tsaki yaja tare da cewa.
"Shirme in banda sakarci da raki mutun ya bar kansa da yunwa da gajiyan aiki mutun har ya suma". Ya ƙarashe mgnar yana jinjina darajar sunanta a ranshi.
Cikin jin daÉ—in bai tsananta bincike ba tace.
"Akwai wani abune?".
Gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"Wannan mahaukaciyar Gimbiya Saudatunce tazo take cewa wai taji lbrin ta haukace".
Daga nan ya kauda zancen.
A hankali ya miƙe yana riƙe da wayar a kunne shi.
Dinning area ya nufa.
Murmushi yayi gano tabbas akwai abinda Umaymah ke ɓoye mishi.
Hannunshi yasa cikin zirin zirin igiyoyi masu duwatsu masu daraja sheƙin Daimond da sukayi Dinning area ɗinshi a madadin labule.
A hankali yasa hannunshin kan na'urar CCTV camera dake liƙe a gefen inda yake ajiye key, wanda duk abinda za'ayi a falon zai gani.
Cikin sanyi yace.
"Uhummm Umaymah kiyi mata faɗafa, ta dena hawan ƙawara kan mutanen masarautar Joɗa, ta kiyayi kanta da faɗa da magautana zasu ilatata.
Bata san komaiba a kaina ta tsaya matsayin baƙuwa Umaymah zafa suyi mata illa".
Ya ƙare mgnar a hankali.
System É—inshi dake kan Dinning table É—in ya jawo.
kana yaja kujera ya zauna ya fara haÉ—a na'urar.
Ita kuwa Umaymah a hankali tace.
"To ya zatayi tunda ƙaddara ta kasantar da ita matsayin matarka, ko ita kurmace dole sai sun nemi yi mata illa sun sabautata.
Dole kasata cikin jerin mutanen da ka zame musu GARKUWA a masarautar JoÉ—a, tunda ita dai matarka ce, amanarka kuma".
Shiru yayi yana jinta yana mai kallon fuskar System É—inshi date É—in shekaran jiya ya shiga.
ai kuwa Shatu ya fara cin karo da ita tana share falon da goge ko ina.
Sai kuma lokacin da suka shigo ita da Jamil da Hibba suka nufi bedroom É—in sa.
A hankali yace.
"Uhmmm Umaymah sai anjima zan kiraki".
To tace kana ya katse kiran.
Ido ya zuwa System É—inshi.
tsaki yaja karo na forko da yaji da ya haÉ—a na'urar da cikin É—akinshi.
Gashi yanzu baya ganinsu sai dai ihun Hibba, da fitowa da tayi da gudu ta kira Ummi da yadda suka shigo da Aunty Juwairiyya.
Kanshi ya gyaÉ—a lokacin da yaga sun fito a hankali ya rufe System É—inshi.
Dafe kanshi yayi yana nazari.
Ya dade a nan sosai kana ya koma É—akin shi.
Da dare misalin karfe sha É—aya na dare saura.
Shatu ta kalli Hibba dake konce tuni tayi bacci.
Yasa ta miƙa a hankali ta nufi ɗakin Ummi.
A bakin ƙofar ta tsaya a hankali tayi sallama.
Cikin mamaki Ummi dake zaune bisa sallaya ta idar da shafa'i da wutri kenan taji sallamarta.
Juyowa tayi tare da amsawa tace.
"Shatu".
A hankali tace.
"Na'am Ummi".
Cikin mamaki tace.
"Lfy kuwa shigo mana".
A hankali ta shigo tare da cewa.
"Lfy lau Ummi, nazo wurinki ne."
"To".
tace tare da nuna mata wurin zama bakin gadonta.
A hankali ta ƙaraso kusa da ita,
Gabanta ta zauna kan sallayan cikin nitsuwa tace.
"Ummi kiyi haƙuri ko zakiyi bacci na hanaki".
Da sauri ta girgiza mata kai alamar a a.
Ajiyan zuciya ta sauƙe tare da cewa.
"To Alhamdulillah".
Sai kuma tayi shiru.
A hankali Ummi tace.
"Kina buƙatar wani abune?".
Cikin nitsuwa tace.
"Uhum Ummi dama tambayarki nake son yi".
Gyara zama Ummi tayi kana tace.
"Ina jinki".
Itama zamanta ta gyara a hankali tace.
"Dan Allah Ummi in ba damuwa, dan Allah da Manzonsa ki sanar dani abinda Allah ya sanar dake a kan masarautar JoÉ—a mana.
Ummi kaina na kullewa da mutanen masarautar Joɗa, ban gane banbanci su da dankantakarsu da kuma. Alaƙarsu ba".
Wani irin dogon ajiyan zuciya Ummi ta sauƙe tare da cewa.
"To Shatu ai kin gama komai tunda kika haÉ—ani da Allah da Manzonsa.
Kuma dama nace miki ki tambayeni duk abinda baki gane ba, zan gaya miki. To amman akwai wani abun sirrine garesu masarautar in na faÉ—a kamar cin amarsu ne, wani abun kuma nima kaina ban sanshi ba.
Hannun Ummi ta riƙe tare da zubda hawaye tace.
"Ummi gaya min yadda masarautar JoÉ—a take ko zan san irin zama da takun da zanyi da mutane da É—aukar mataki kan abinda ke faruwa".
A hankali Ummi ta gyara zamanta.
Ta jingina da jikin gado.
Kana itama Shatu ta gyara zamanta ya zama suna fuskantar juna da kyau.
Cikin sanyi Ummi ta fara bata lbrin.
*Masarautar JoÉ—a*
tsohuwar masarautace.
wacce tun kafin zuwan Shehu Usmanu Ɗanfodiyo ƙasashen Afrika tana kafe da ƙafanta.
Kuma masarautar Fulɓe ce tun a wancan lokacin.
Lokacin da Shehu Usman Ɗanfodiyi ya iso nan ƙasashen hausa ya basu musulunci ya kafa tutocinsa tako ina tako wacce masarauta.
A lokacin Masarautar Joɗa sunanta masarautar Fulɓe.
Kuma lokacin Sarki Sule ne a kan karagar mulki. Baban JoÉ—a kenan wanda yake shi JoÉ—a shine kakan sarkinmu na yanzu wato LamiÉ—o.
A lokacin sarki Sule yanada ƙarfin mulki yana da mata huɗu ƙwar-ƙwara biyar.
Allah ya azurtashi da arzikin yara a ƙalla sunfi hamsin a cikin matansa huɗu na aure.
Akwai wata É—aya da ake kira Gimbiya sumaye Æ´ar sarkin kal'anace.
Gimbiya Sumaye inrin matannane da Allah ke jarabta da haihuwar wabi.
Bima'ana tana haihuwa kuma yaran na rasuwa.
A haka har ta haifi yara kusa goma kuma bata da rayeyye ko É—aya.
Cikin ƙwar-ƙwaran sarki Sule ne ɗaya ta ɗauki ɗanta na miji ta bata halak malak kwanan yaron uku a hannunta ya rasu.
Wata cikinsu ta kuma bata still shima kwananshi uku ya rasu.
A haka duk ƙwar-ƙwaran sarki Sule saida suka bata yara suna rasuwa.
Daga nan uwar gidan Sarki Sule wacce take babarbariya ce.
Tasa mata suna cikin wasa na tsakanin Fulani da bare-bari amman a zahiri da gaske takeyi.
Gsky mai tafiya da wasa kenan.
Sai ta sawa Gimbiya Sumaye suna da fillanci wai
*Æadamaya* ma'ana wai duk wanda ya matso kusa da ita zai mutu, ko wanda ya bata riÆ™on É—a kowa kwana uku ne mutuwa zaiyi.
Kamar da wasa sunanta ya zama Gimbiya Æadamaya.
Mutanen masarautar akayi ta mata izgili da habaici.
Takan zauna tayi ta kuka.
babu mai rarrashi dan ita masarautarsu nada nisa a lokacin kuma babu ko Radio bare waya.
Anan Allah ya bata wani ciki ta haifi É—an ta namiji.
Akasa mishi suna Umar faruq.
Sai Gimbiya Sumaye take kiranshi da JoÉ—a ma'anar JoÉ—a shine zauna.
Da haka sai aka maida abun ba'a aka rinƙa kiran yaro da Joɗa.
Allah cikin ikonsa ta yaye yaro lfy lau.
Ta kuma haihuwa na goma sha biyu.
Yariyar watanta biyar ta rasu, sai aka rinƙa mata dariya ana cewa saura *Joɗa* shima ya *Dilli.*
Wato wai saura JoÉ—a shima ya *tafi.*
Cikin ikon Allah kuwa ya raya JoÉ—a ya girma.
Ya zama shine ƙarami cikin ƴaƴan sarki Sule kenan.
Bayan wasu shekaru, sai Sarki Sule yace to shi zaiyi murabus, a cikin yayanshi yace zai naÉ—a babban É—anshi Madu.
ÆŠan Gimbiya Falmata.
Sai ko sauran ƴan uba duk suka tashi akece to sai ayi zaɓen manyan.
To akwai É—an Madu wanda yake mai ilimin addini dana zamani sunanshi Bala, sai ya shiga cikin masu neman mulkin ya kafa hujja da cewa.
"Babanshi Madu jahiline dan haka a bashi shine ya dace da mulkar garin.
Haka kuwa akayi aka ba Bala mulkin masarautar Fulɓe.
Dole babanshi Madu wanda shine Magajin gari ya ƙaura ya bar garin.
Tunda kinga bazai yiwuba ace yana mahaifinshi ya rinƙa serving ɗan shiba da baƙinsa ba.
Haka dai Bala yayi mulki tsawon shekaru arba'in inda JoÉ—a kuma yake matsayin Galadima tunda É—an tsohon sarki ne.
To shi kuma Sarki Bala sai Allah ya azirtashi da tarin ya'ya mata É—an shi na miji daya ne,
Sadik.
Ya bawa Sadik sarautan Sardaun.
Bayan wani lokacin sai tsoro ke rufe Sarki Bala kada fa abinda ya samu babanshi ya sameshi.
Wato kar É—anshi bai gaji mulkiba kamar yadda sarautar ta tsallake babanshi ta dawo kanshi.
To shinefa ya tura ɗan shi Sadik wuraren sauran sarakunan ƙasar, cewa zaiyi murabus zai bawa Sadik mulkin.
To dama bisa ƙaida dole sai sarakunan sun yarda.
Cikin Sa'a kuwa duk sarakunan suka yarda sukasa hatimin amincewa a takardun.
To a kan hanyar dawowanshi ne kuma Allah yayi mishi rasuwa.
Wannan abu yayi masifar tada hankalin Sarki Bala.
Da mahaifiyarsa Gimbiya Salame, da kakarsa Gimbiya Falmata.
Saboda wannan pain É—in mutuwar É—an nasa, shene ya tattara yaranshi mata kab ya Aurar dasu.
Harda Æ´ar shekara takwas duk ya kwashesu ya aurar.
Sabida wai baya son ya mutu baiga aurensu ba.
Ya musu aure ya kuma basu sarauta.
Suka zama hakimai."
Cikin sanyi Shatu tace.
"Tirƙashi duk wannan don son mulki ne?".
Kai Ummi ta jinjina tare da cewa.
"Uhum ai akan sarauta babu abinda ba'ayi sabida matsalar sai kowa yace shi É—an sarkine zai gada.
Sabida in basu gadaba sarautar tabar hannunsu, Shatu Sarauta masiface a zuciyar masoyansa da zasu iya komai a kanta."
Kai Shatu ta gyaÉ—a tare da cewa.
"To Ummi ina jinki".
Gyara zama tayi tare daci gaba da cewa.
"To in takai ce miki a ƙarshe dai Joɗa shiya zama sarki wanda shine ɗan ƙaramin a ahlin Sule.