Sashe 145
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A can gida kuwa Umaymah ce ta É—an kalli Ummi tare da cewa.
"Sake kiranshi ni naji tsoro ita a kirata bata É—agawa kuma shima a kirashi bai É—agawa".
Cikin gyara zama Ummi tace.
"Zai kira, in yaga kiranmu inaga baya kusa da wayane sanda kika kirashin."
Shiru suka É—an yi.
da sauri Ummi ta kalli wayarta.
"Yauwa gashi ma ya kira".
Ta faÉ—a tana amsa kiran.
"Assalamu alaikum, Ummi".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Wa laikassalam Sheykh kana lfy".
"Alhamdulillah". yace
Yana gyara zamansa.
Da sauri tace.
"To Masha Allah. Aysha fa munyi ta kiran wayarta bata É—agawa, hankalinmu ya tashi tana lfy ko?".
Juyowa yayi ya É—an kalleta kana yace.
"Uhummm to ga dai ta nan Ummi, wannan tsoron nata ne yau kuma ya dawo a cikin mota kafin in fito tace, wai Jahan yazo, gaba ɗaya ta gigice shiyasa ma ban kawota nan wurinku ba". Ya ƙarashe mgnar a kunyace wai kada suyi zaton rashin kunyane da jarabar mace ya sashi ɗauketa.
Cikin tsoro Ummi tace.
"Subahanallahi Jahan kuma, Sheykh ya kamata kasa ido sosai fa a kan abun nan".
Juyowa yayi ya É—an kalleta, tayi shiru ta zuba mishi ido.
A hankali yace.
"Ummi babu batun wani Jahan fa, Ni inaga Ja Ha N nefa Ummi suka bada Jahan.
Kawai dai magautanna ke mata barazana da sunan.
Dan suna da wata manufa akanta akayi katari kuma akwai mai suna Jahan sanane a gari aikinsa kuma sirrine, shi kuma an bani tabbacin ma baya ƙasar mafa tun watannin baya kawai mutanenta ne".
Da sauri ta tashi zaune cikin rauni tace.
"Wallahi mutum ne, ba iska bane, Ni bani da iska ka dena cewa iskokaina, wlh Ummi mutum ne".
Ummi da taji muryarta cikin kula tace.
"Sheykh ka ƙara kula kan iya linka".
"To Ummi". yace
Ita kuwa Umaymah ta miƙawa wayar.
Jin muryar Umaymah ne ya sashi cewa.
"Umaymah ba komai fa ku kwantar da hankalinku".
Cikin kula da so tace.
"To Jazlaan Allah ya kare mun ku, saida safe ko".
Amin Amin yace kana ya katse kira.
Miƙewa tsaye yayi, tare da wayar a hannunshi inbox ɗinsa ya ɗan shiga text ɗin da aka turo mishi ɗazu da pravate number, ya Kuma zuwa ido.
"Da kyau kayi tabsir mai zafi, sai ka kula da yar iskar bororiyar da aka auro maka, mai son maza.
kayi amfanin da wannan damar ko zaka gaskata abinda muke gaya maka, na son maza da binsu."
Idonshi ya rumtse da ƙarfi kana ya buɗe su a hankali.
Su kuwa can sashin magautan Sheykh sun dade da fara turo mishi irin waɗannan saƙonnin a saninsu dai sun san sun kashe mazakunta Sheykh bazai iya raɓar maceba.
Shiyasa suke nuna mishi ita Aysha yar iskace dan su samu su haddasa zargi a tsakaninsu, shiyasa suke cewa ya gwadata duk da su a zatonsu wani zai wakilta ya gwada masa ita.
Sabida basu san yanada wani sashi na sirrin aikinshiba. Wanda yake bibiyar komai wanda Shatu kuma ta taɓa yin karo dashi a lokacin da yake fita aikin nashi da dare.
So shiyasa yake amfani da wannan damar.
Numfashi mai zafi ya fesar.
A hankali ya kalleta ganin ta mirgina ta koma can tsakiyar gado tana mgna kaÉ—an-kaÉ—an.
"Ni bani da iska Allah ma ya sani, koma menene ai a gidanka ne ya fara min, komai sai kayi ta cewa inada iska, har kana gayawa mutane, zakasa ayita min kallon mai iska.
Na tambayi Bappa na yace min iya tsawon rayuwata basu sanni da iskaba, kuma ai da sun sani da zasu gayawa LamiÉ—o".
A hankali yasa hannunshin ya kashe wutan É—akin.
Da sauri ta taso zaune lokacin da duhu ya mamaye É—akin.
"Dan Allah ka kunna wutan".
Da sauri ta matso kusa dashi jin yayi mgna kusa da ita yace.
"Ni bana iya bacci in haske na kunne. Kwanta gani nan babu wani al'jani Jahan da zaizo da yardar Allah".
A hankali ta zame ta kwanta kusa dashi.
Yayinda shi kuma yake zaune.
"Tashi ki zauna kiyi addu'a kafin ki kwanta". Yace mata lokacin da yaji ta kwanta.
Cikin bacci tace.
"Na gaji kayi min mana".
Kanshi ya jinjina jin wai ai ta gaji.
Tafukan hannunsa ya hada ya buɗa, kana ya karanta ƙulhuwa 3 falaƙi 3 nasi 3 Ayatulkursi'u 1 ya tofa, kana ya shafawa jikinsa.
Sannan ya kumayi kamar yadda yayi ya tofa kana ya juyo kanta, daga kan fuskarta ya kife tafin hannunshi ya shafa mata har zuwa kan yatsun ƙafarta kana ya shafa kanta, sannan ya kwanta kan gefen damanshi.
A hankali yasa hannunshin ya juyata yace.
"Kwanta ta gefen dama".
To tace ya zama baya ta bashi.
Shiru tayi tanajin alamun kamar karatu yakeyi.
tsawon lokaci sukayi a haka batayi bacciba shima baiyi baccinba.
A hankali ta juyo sabida gajiya da gefen daman yayi mata.
Lumshe ido tayi.
Shi kuwa Sheykh a hankali ya yunƙuro ya matsota sosai, cikin sanyi tace.
"Ka matseni fa".
"To ki koma can baya mana."
Yace mata. Yana lumshe idonsa.
A hankali ta mirgina zata matsa, sai kuma ta É—an tsaya jin tama isa bakin gado, daga ita sai katanga, juyowa tayi ta fuskanci katangar ta kwanta tayi shiru.
Shi kuwa Sheykh shima shirun yayi, yana dogon nazari kan al'amarin Jahan da yake girmama kullum a wurinta, ya lura yau saura kiris ta suma.
Numfashi ya ɗan fesar a sanyaye kana ya juyo da kyau ya fuskanceta, sannan ya matsota ya manna bayanta da ƙorjinsa.
Da sauri ta buɗe idonta tare da buɗe baki zatayi mgna sai kuma tayi shiru jin ya sunkuyo kanta kanta sosai daga koncen, kanta ya ɗaga kana ya ture pillow'n da kanta yake kai, sannan miƙar da hannunshi a wurin,
kanta ya kwantar bisa damtsen hannunshi da ya miƙar, kana ya juyota rigingine, ƙafarshi ya ɗan ɗaura gefen cinyarta kaɗan,
kana yaja cinyarta yasa tsakankanin cinyoyinshi.
a hankali ya fesar da numfashi kana murya can ƙasa yace.
"Shike nan baki da iska.
Kiyi haƙuri, Umaymah kawai na gayawa fa."
Cikin wani irin masifeffen sanyi da jin daÉ—in kulawarshi gareta a hankali tace.
"Toh, amman Yah Sheykh da gaske inada iska ne wai".
Kanta ya shafa kana yasa bakinshi ya sumbaci goshinta cikin son kawar da tambayar tata yace.
"Me Jahan É—inkin yake miki in yazo wurinki? Yana mgna ne? In yanayi me yake ce miki?".
Baki ta tura tare da cewa.
"Ni dai ba Jahan É—ina bane".
hannunshi yasa a hankali ya fara janye dogowar rigar jikinta yanayi sama dashi kana yace.
"To na ji, me yake miki?".
Cikin takaici tace.
"Ba kanaga kamar wai al'januna bane sai kake ɗaukar abin wasa to wata rana sai yamin ciki ai da ƙarfi".
Cikin sauri ya rumtse idonshi da ƙarfi tare da yin sama da rigar sosai kana a hankali yace.
"Na yarda ai baki da al'janani.
To amman ta yaya zai miki ciki".
Juyowa tayi ta fuskanceshi da kyau kanta na damtsen hannunshi, tattausan gemunshi na taɓa goshinta, cikin muryar da tafi kama data tsoro da raɗa tace.
"Duk fa lokacin da ya zo na ganshi sai yayi kissing lips É—ina.
ÆŠazu kuma harfa kwance min igiyoyin wuyan rigata yayi, gasuba har yanzu ban É—auresu ba".
Cikin hikima ya zare hannunta É—aya cikin rigar kana ya zare É—ayanma sannan yace.
"To sai kuma yayi me daya kunce igiyoyin?".
ya ƙareshe mgnar yana ajiye rigar tata bisa inda ya ajiye al'kyabbar shi.
Kana ya zare jallabiyar jikinshi, ya ajeta, sannan ya matso gareta tare da jawo musu blanket yace.
"Uhumm".
Cikin tsurawa inda yake ido tace.
"Harda sa hannunshi cikin rigata, kuma yana mammatse min ƙirj.."
Da sauri ya lumshe idanunshi tare da jawota jikinshi ya matseta gam har saida tayi ƙara sabida matsar tayi ƙarfi, shi kuwa Sheykh gaba ɗaya jikinshi tsuma yakeyi ya gama gamsuwa Shatu Mar'atussaliha ce.
Ya yarda ita bata da wanda ta yarda dashi a Masarautar Joɗa sama dashi bata ɓoye mishi komai, ya kuma gamsu da son kiyaye lfyarsa da takeyi.
Cikin wata iriyar fitinenneyar murya mafi daburcewa yace.
"Bana son ji, kuma kodama al'janin nakine, zanyi mgninshi da izinin Allah, bashi da hurimi da mallakin Muhammad, shi kaɗai yake mallakar abunsa, kuma ko gani nai wani bazai yiba in sha Allah a mutum dai babu mahaluƙin da zai min kutse a gidana ma bare a kan iyalina."
Ita dai ba jinshi sosai takeyi ba, sabida wasu abubuwan da yakeyi mata sun zarta abinda Jahan ya aikata mata.
Dib, dib, dib, haka zuciyarta keyi lokacin da taji ya haÉ—e lips É—inshi da nata, kana tattausan tafin hannunshi na yawo a cikin dukkanin sasan jikinta.
Gaba É—aya sai tsoro ya rufeta, a hankali taketa jujjuya kai alamun a a.
A hankali ya rabe lips nasu, cikin sanyi tace.
"Ya Sheykh bacci nakeji".
Uhummm yace kana ya gyara musu kwanciyar.
A can ƙasar Cameroon kuwa.
Ba'ana ne zaune gaban wani ƙasurƙumin bokanshi mai ƙara buɗa mishi ido, da koya mishi siddabaru iri-iri.