Sashe 128
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kanshi ya É—an É—ago ya tallabeshi da hannunshi na hagu.
Fuskarta ya ɗan leƙa ila kuwa ta lumshe idonta alamun zata maida baccin koma ta medashi.
Janye borgon yayi da ƙarfi.
Da sauri ta yunƙura ta juyo.
Hannunshi ya É—an buÉ—e hakan yasa ta faÉ—a jikinshi.
Meda hannunshi yayi ya ruggumeta tsam a jikinshi sabida wani irin kallo da yayiwa ƙirjintan.
Lib tayi a jikinshi tana jin ɗumin jikinshi da ƙamshinsa.
Shi kuwa Sheykh gyara kwanciyarsa yayi da kyau kana ya jawo musu borgon ya rufesu dukansu kab, daga samansu har ƙasansu.
Hannunshi ya ɗaura kan cikinta tare da ɗan taɓa wa a hankali yace.
"Yunwa kikeji ko?". Ya faÉ—a a hankali.
Cikin baccin tace.
"A a ni a ƙoshe nake".
Uhumm yace tare da juyota da kyau ya haɗe ƙirjinta da nashi wuri ɗaya.
Lumshe idonshi yayi sabida wani abu da yakeji yana bin dukka jinin jikinshi yana zaga sasan jikinsa gaba É—aya.
Hannunshi yasa kan ƙirjinta.
Da sauri ta maƙalƙale shi gam ta hanashi samun hanyar saka hannunshin.
Hancinsa yasa yana shaƙar ƙanshin jikinta.
A haka sukayi bacci.
Washe gari da asuba shiya fara tashi.
Bathroom ya shige yaje yayi wonka yayi al'wala.
Kasan cewar ko kiran forko ba'ayi bane, yasa ya shimfiÉ—a sallayarshi ya yayi nafila.
Kana ya fara karatu.
Har sanda akayi assalatu.
Nan ya miƙe yazo bakin gadon.
ÆŠan sunkuyowa yayi tare da cewa
"Aish tashi kiyi salla".
tanada nauyin bacci shiyasa ko motsi batayi ba.
Hannunshi yasa ya É—an bugi pillow'n da kanta ke kai, tare da cewa.
"Tashi kije kiyi al'wala kizo kiyi sallah Aish".
A hankali ta buÉ—e idonta tare da kuma maidasu ta lumshe.
Jin ya ɗan bugi ƙafarta ne yasa ta ɗan buɗe ido tare da yunƙurawa ta tashi zaune.
Sam ta mance daga ita sai ɗan kwali iya ƙugunta.
shi kuma juyawa yayi ya fita.
A hankali ta miƙe taje ta shiga Bathroom tai wonkanta kana tayi al'wala sannan ta fito.
Ganin kayanta a shanye a kan wani ɗan ƙarfen da yake shanya ƙananan kayanshi ne, yasa tasa hannu ta ɗauki zaninta.
Ta É—auka kana ta fita.
ÆŠakinta ta wuce, shiru dai babu motsin kowa a Side É—in.
Haka nan sai taji gidan ya mata girma ita É—aya.
Tsoro ya É—an É—arsu a ranta.
Gsky in babu Ummi a nan bazata iya zama ba.
A hankali cikin É—an tsoron ta saka kaya.
kana ta fesa turare, sannan ta zura hijabi ta shimfiÉ—a sallayarta.
Ta kabbarta sallah.
Bayan ta idar kuwa, Azkar tayi kana ta ɗan taɓa karatun al'ƙur'ani.
Sai bakwai dai-dai ta miƙe cikin kasala da gajiya.
Ta nufi kan gadonta.
Ba tare da ta cire hijabin jikinta ba, ta kwanta.
Mintu goma sha biyu tsakani tayi bacci.
A hankali ya shigo falon.
Shiru babu kowa, sashin ya nufa.
Nanma shiru bedroom ya shiga da sauri ya kuma fitowa, juyowa yayi ya nufi falonta.
Daga nan ya wuce bedroom É—inta.
Yana tura ƙofar kuwa ya jita a buɗe.
Wani irin ja'irim murmushi yayi tare da nufar kan gadon a hankali ya hau.
Sannan ya motso kusa da ita.
Konciya yayi.
Tare dasa hannun shi ya jawo hijabin cikin baccin tace.
"Uhum". Shiru ya kumayi sai da yaga ta kuma maida baccin.
A hankali ya cire hijabin, kana ya ɗan kalleta idonshi ya lumshe tare da lasan lip ɗinshi na ƙasa.
Wuyan rigarta irin mai faÉ—in nanne,
haka yasa yadda take konce a rigingine rabin ƙirjinta duk yana woje.
Cikin wani irin masifeffen yanayin buƙatar kasantuwa da itane ya sashi.
Cusa hannunshi cikin wuyar rigar a hankali.
Miƙa tayi tare da gyara konciyarta.
Wani irin numfashin yaja a hankali ya sauƙeshi jin.
taushin fatarta, da kuma laushin lutsama-lutsaman csɓɓullenta, masu girma dai-dai misali.
Hannunshi duka biyu ya cusa,
cikin rigar.
A iya zatonta na cikin bacci Sheykh ne, dan ta lura ya zama wani irin mutun yanzu.
Especially zuwansu rangadin nan, bini-bini ya cusa mata hannunshi cikin riga yayi ta kwance mata lissafin kai.
Shi kuwa Jahan yatsunshi yasa ya fara murza modonon caɓɓullenta.
Yana wani irin lumshe ido tamakar wanda zai suma.
Allah ya sani yana son waɗannan abubuwan masu masifar kyau da tsada da daɗin taɓawa.
A hankali ta buÉ—e idonta jin yana É—an goga fuskarshi jikin tata fuskar tasan Yah Sheykh nada saje da gyemu wannan fuskar kuma ta jita sulum.
Wani irin zabura tayi tare da buga tsalle sai gata a ƙasa a tsakiyar ɗakin jiki na rawa cikin kaɗuwa firgici tsoro tashin hankali ta kurma ihun kiran sunan Jabeer.
"Yah Sheykh!. Wayyoooooooo Yan Sheykh".
Tanayi tana tsalle a gigice.
Kanshi ya É—an shafs tare da cewa.
"Matar liman kiyi ihun a hankali yana can har masallaci ba jinki zaiba, kiyi a hankali kada ki yage wannan ɗan kekyawan ƙaramin bakin naki da nake jin daɗin tsotsa."
Da gudu ta juya.
Ta nufi hanyar fita.
Kai tsaye Side É—in Yah Sheykh ta nufa tana danna mishi kira.
Baya cikin É—akin ganin hakane yasa ta juyo da sauri.
A corridor'n shigowa falonshi sukayi kiciɓis da ƙarfi ta faɗa jikinshi tare da ruggumeshi gam-gam cikin kiɗima jiki na rawa tace.
"Yah Sheykh, Jahan ya sake zuwa har cikin É—akinan.
Yah Sheykh har kan gadona ya hau".
Tallaɓe kanta yayi cikin mamakin tashin hankali da take cike, danne murmushin sa yayi tare da cewa.
"Me ya miki?".
Sai kuma ya janyeta a jikinshi tare da juya wa da sauri ya nufi sashinta.
Da gudu ta biyo bayanshi tana cewa.
"Yana ciki muje wlh yana ciki".
Shiru tayi ganin babushi babu dalilinshi.
Cikin tashin hankali tace.
"Wlh yazo har nan har kan gadona.
Da ina ta kiranka yace min wai Matar Liman kiyi a hankali ba jinki zaiba dan yana can masallaci".
Gaba É—aya dariyar mugunta ke cinsa.
Sanin in yayi dariyar zata iya fahimtar wani abune yasashi zuba mata ido.
Sosai ta gigice, hannunta ya kamo suka nufo babban falon.
Suna fitowa Ummi da Saratu na shigowa.
Da sauri Saratu ta nufi kitchen.
Ummi kuwa ta nufi kansu.
Cikin kaÉ—uwa tace.
"Sheykh meya faru?".
Yana riƙe da hannunta yace.
"Ummi wai cewa tayi yauma Jahan yazo har cikin É—akinta.
Ni kuma tun kwanaki da take cewa, yazoma na bincika akace min baya ƙasar nanma gaba ɗaya.
Ya fita UK kuma ance zai kai wata shida kafin ya dawo.
To waye Jahan É—in da take gani, taketa ihu duk jama'ar masarautar JoÉ—a naji in ba aljanunta ba."
Cikin damuwa Ummi tace.
"To wake firgitata har hakane".
Cikin riƙo hannunta gam ganin yadda taketa fizge-fizgen tana rantsewa wlh ƙarya akeyi yana garin.
A hankali yace.
"Kawai fa Ummi al'janunta ne ke zuwa da wani sabon salo.
Kuma zanci musu mutumci, bazasu medamin gida sansanin ihu da kururuwa ba".
Cikin sanyi Ummi tace.
"Babu maijin ihunta fa Sheykh, kai dai ka ƙara bincike da kyau akan al'amarin."
Sai ta kuma kalli Aysha da har yanzu a gigice take.
"Ki nitsu ko Aysha gani gashi ga Saratu.
Babu wanda zai shigo nan zamu ganshi".
Cikin sanyi ta gyaÉ—a kai.
Jan hannunta yayi suka nufi falonshi.
Ummi kuwa wurin Saratu taje suka fara aikinsu.
Shi kuwa yana riƙe da hannunta ya zauna bisa kujera kana ya zaunar da ita.
System É—inshi dake hannunshi ya É—aura kan stoll É—in dake gabanshi.
Tare da buÉ—e wa, É—an juyowa yayi ya kalleta.
jin har yanzu jikinta rawa yakeyi, a hankali yace.
"Ke wai me ya miki".
Cikin rawan murya na tsoro tace.
"Abunda kakeyi min".
Da sauri ya juyo ya fuskanceta tare da zaro idanunshi woje cikin É—an É—aga sauti da haÉ—e fuska yace.
"Me nakeyi miki da yayi miki?".
Ya ƙarashe mgnar a fakaice.
Cikin takaici tace.
"Hannunshi yasa a rigata".
Jawota yayi jikinshi tare da miƙewa tsaye.
Cikin faɗa da zafi rai a ɓace na fatar baki yace.
"Zancen banza kenan.
Ko iskarki ce, ta isa in haÉ—a muhalli da itane, bare wani can Jahan da ba'a san asalin menene shiba menene addininshi ba.
Ke wacce iriyar yarinyace, da zaki tsaya har ya kalli abinda Muhammad Jabeer ya kalla har ya taɓa min kayana.
Lallai ya nemawarwa kansa masifa da yayi gigin kai hannunshi inda hannuna ya kuskura ya taɓa."
Juyawa yayi a fusace ya nufi.
Bedroom wayarshi ya É—auka tare, da kiran Jamil wanda ma'akacine a ma'akatar su Jahan.
Cikin kausasa murya yace.
"Ka binciko min waye Jahan ina yake suwa yakewa aiki nanda rabin sa'a ina son amsoshi na".
Da sauri Jamil yace to.
Ita kuwa Aysha a inda ya tashi ta kwanta.
Bayan wani É—an lokacin.
Jamil ya kira Hamma Jabeer É—in ya shaida mishi cewa da tabbas Jahan baya nan.
Baya ƙasarma gaba ɗaya tsawon watanni biyu.
Kuma babu wani Jahan da ya sani."
Jin hakane yasa Sheykh, yin wani sihirtaccen murmushi da kyau.
Ko Jamil bai san komai kan Jahan ba.
Murmushi yayi tuno yadda yake cewa al'janin Aysha ke zuwa da salon iskanci.
Ranar dai a gida ya wuni, yana fakewa yaita murmushi lokaci zuwa lokaci.
Ita kuwa Aysha wurin Ummi ta koma.
Sai da Yamma Sheykh da Galadima sukaje suka samu LamiÉ—o sukayi mishi dukkan bayanin tafiyar da sukayi da nasarorin da suka samu a ciki, da alamar matsalar da suka tarar, nan sukayi tattaunawa tamu sannan kan al'amarin.
Aysha kuwa sai washe gari Ummi ta mata jagora taje, Sashi Gimbiya Aminatu.
A can ta samu, Aunty Juwairiyya da Mamin Affan.
Nan suka zauna sunata hira.
Sai yamma ko wacce ta nufi Side É—inta.
Yau sallan layya saura kwana uku.
Mutane nata shiryawa shirin ƙaramar salla.
Yau tunda safe da Sheykh ya fita bai dawoba sai dare.
Washe gari da Safe, Junaidun ya kira Aysha bayan sun sha hira yake cemata.
"Adda Shatu, jiya Dr Sheykh yazo Rugar Bani, wurinsu ArÉ—o Bani da Babanmu.
Sunata godiya dai sunce ince miki ki ƙara yi mishi godiya kan hidimar da yayi mana."
Cikin mamaki tace.
"Au dama shine likitan da ya maidaku asibitinshi ya kula daku?".
Da sauri yace.
"Eh amman nima ban san shine kuma mijinki ba sai.
Yau da yazo.
Ni nayi zaton wurinmu yazo sai naga su Baba da ArÉ—o Bani sunata murnar zuwanshi, sai na gane bafa wurinmu yazo ba".
Uhum tace tare da cewa.
"To ba matsala in sha Allah zan masa godiya".
Daga nan sukayi sallama.