← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 183

Sashe 170

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yatsunta ta cusa cikin sumar kanshi tana yamutsawa wanda hakan ya zuzuta fitinar dake cinsa.
Hannunshi yasa ya murza gajeren wondon dake guguunshi yayi ƙasa dashi ya rage dagashi sai boxes.
Cikin rawan jiki yasa hannunshi yayi ƙasa ya ɗan nata.
Cikin É—imuwar daya sata.
ta ruggumeshi gam-gam a jikinta tamkar zata game jikinsu.
da sauri ya yunƙura ya miƙe tsaye da ita.
taku biyu yayi da ita zuwa uku yasa hannunshi ya É—auki al'kyabbar shi dake gefen gado.
Wore al'kyabbar yayi ya rufesu gaba É—aya.
Kana ya juyo ruggume da ita sukazo bakin ƙofar.
Rufe ƙofar yayi kana yasa hannunshi ya kashe wutan ɗakin gaba ɗaya.
Duhu ya gama É—akin,
Kasancewar duk labulayen wondons É—in a rufe suke.
Ga yanayin É—an hadarin.

Bakin gadon ya dawo da ita.
zama yayi kana ya jawota gareshi.
wani irin maraitaccen sauti ya sake lokacin da yaji ta fara mishi zazzafan darasin daya koya mata.
"Hyyyuu, Aishhh".
wani irin fitinenne salo mai gigitarwa ta fara mishi wanda yasa gaba É—aya jikinshi karkarwa da amsa amon aiken da takeyi mishi.
Hannunshi yasa bisa kanta yana mai É—an shafa kanta da É—an marin kumatunta a hankali da sauri-sauri.

Da sauri ta janye kanta jin yadda ya saki wani irin sauti da ɗan ƙarfi.
"Ohh yess, Na'am Yah Subahanallah Alhamdulillah".
jawota yayi ta faÉ—a jikinsa bakinsu ya haÉ—e, ya fara yi mata wani irin tsadajjen kiss mai wuyar samu.
hannunshi na yawo a jikinta, yanayi mata wani irin sahihin murza mai cike da kwarewa.
cikin rawan jiki take shafa dukkanin sasan jikinsa gaba ɗaya da son nuna mishi kulawarta da tsantsar farin cikin kyautukan daya damƙa mata.
a hankali ya zame bakinshi daga nata.
yana mai laso fatarta yakeyin ƙasa, har zuwa ƙirjinta nan ya ƙara susucewa.
da ɗan ƙarfi tace.
"Shhhhhhhhwhhhh".
gaba É—aya jikinshi da nata karkarwa sukeyi.
wani irin gigitaccen abu yayi mata mai wuyar a dannewa, kar-kar haka jikinta ya fara karkarwa cikin gigicewa ta yunƙuro ta tashi zaune.
hannunta tasa bisa kanshi.
Murya na rawa alamun kuka takeyi tace.
"Washhhhh Shyyyyyyyyyah Yah Sheykhhhh hyyyyhhhh".
sai kuma ta miƙe tsaye tare da ɗora hannun ta saman kanta, ji takeyi kamar tayi ta surfa ihu sabida wani fitinenne tsotsan da yasata jin tamkar shauƙi zai kasheta, da sauri shima ya miƙe tsaye, stiil al'kyabbarshi na jikinsa.
ganin yadda jikinta ke karkarwar ne, ya ruggumeta gam-gam ta bayanta.
A hankali ya sunkuyar da ita, ta dafa jikin gadon, shi kuwa ya matso kusa da ita ta bayanta.
Ware al'kyabbar yayi ya rufesu da kyau tana sunkuyen yana tsaye.

Kanta ta cusa cikin gadon tare da jawo blanket ta cusa bakinta ciki lokacin da ta amshi baƙoncinsa.
Sabida tabbas in ta bar bakinta a buÉ—e ji take in numfashin in ya fita bazai dawoba.

Wani irin masifeffen karkarwa yakeyi tamkar mazari hannunshi ɗaya dafe da ƙugunshi ɗaya kuma yasa ya danne nata ƙugugun.
wasu irin gigitattun hawaye yaji suna silalo mishi murya na rawa yake wasu irin gigitattun surutai da yaruka mabanbanta.
"Yah Salam Yah Subahanallah Alhamdulillah. Wayyo Y.M.D.G belɗum. Oh yessss my dear so sweet. Na'am yah Aishhhhhhhh laisa limisluki abadan. Aish! Aish!! Allah ya miki al'barka ya saka miki da jannatul fiedausi ya jiƙan iyayenki yasa ki gama da duniya lfy."
Wani irin kukane ya kubce musu Dukansu biyu. Ita tana kukan farin cikin addu'o'in da al'barkar da yake sakamata tabbacin ta bashi dukkan jin daÉ—i da farin cikin duniya.
wanda duk mace ta gari takeso ta bawa mijinta.
Shi kuwa Yah Sheykh yarukan da yake gwamutsawa.
Fullanci, hausa, larabci, turanci, Indianci harda barbarci."
Sosai yake yin abunda yakega zai iya sama mishi nitsuwar juye fitinar manyan tunzura dake cinsa.

Wani irin maraitaccen sauti yayi tare da matsawa gareta.
Ya faÉ—a kan gado.
kana yasa hannunshi ya jawota jikinshi ya É—aurata kan ruwan cikinsa.
Ya ruggumeta gam-gam a jikinshi yana maida wani dogon numfashi cikin fizgo numfashin da mgnar yace.
"Jazakallahu khairan *Mar'atussaliha*".
Kanta ya fara shafawa jin har yanzu kuka takeyi a hankali yace.
"Kiyi haƙuri Mar'atussaliha dena kuka kinji ko? Kin samu lada mai tarin yawa. Allah ya miki al'barka kinji Nana Aysha Allah miki al'barka yasa ki gama da duniya lfy."
Cikin rauni da gajiya murya na rawa tace.
"Ahhuhh Amin ya Allah". Ya sani dole ta gaji kuma taji jiki dan sam bai bita a hankali ba, dan ta gama gigitashi.
gashi duk jikinta yayi laƙwas sabida dole akwai rashin sabo tunda du-du yaune karonta dashi na uku".
Sunkuyowa yayi tare da kunna hasken wayarshi daya ɗauka ƙasan pillow'nshi fuskarta ya haska, sosai idonta suka ɗan kumbura sukayi jazir.
tafin hannunshi yasa ya share mata hawayenta, kana ya miƙe zaune ya jingina da kan gadon.
Jawota jikinshi ya kumayi cikin sanyi da tausasawa da lallashi yace.
"I'm very sorry Aish, kiyi haƙuri daga yau bazaki sake jin wahala ba.
kiyi haƙuri gaya min me kike son inyi miki?".
Gyara kwanciyarta tayi a jikinshi murya can ƙasa tace.
"Kayi ta samin al'barka, kana roƙa min Allah ya azurtani da aljanna ya bamu ƴaƴa nagari salihan bayi da musulunci zaiyi alfahari dasu kamar yadda musulmai ke alfahari da kai Abbansu".
Da sauri ya rufe mata bakinta da hannunshi tare da cewa.
"Wannan ai na dade ina miki ita kuma in sha Allah har gaban abadan zanyi ta miki ita dan ko a aljanna kece' kece' kece! uwar gidan Yah Sheykh.
gaya min wani abun da kike so?".
Wani irin murmushi na jin daÉ—i tayi kana a hankali tace.
"Ka dena zuwa part É—in Hajia Mama, in ta baka abu ko menene kada kaci kazo ka gaya min ni zan maka abun".
Cusa kanshi yayi a wuyanta.
Ya sani ya yarda yanzu dai Shatu ta zama wani sashi na jikinsa yasan irin duk abunda takeyi dan lfyarsa da farin cikinsa hankali yace.
"Me ma zata bani Aish? Ai babu wata mace da takeda abunda zata bani sai ke".
Da sauri tace.
"Ka cemin bazaka sake ciba kuma ka dena yarda da ita kawai".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To Bazan sake ciba shike nan ko yarda kuma ai dama bbushi".
Da sauri tace.
"Yauwa Noor Hayat"..
A hankali ya miƙe tsaye al'kyabbar jikinshi ya gyara kana a hankali ya jawo blanket ya rufe mata jikinta.
Wonka yaje yayi kana, ya fito yace itama taje tayi.
Bayan ta fitone.
ya zura mata wata tattausar jallabiyarsa.
kana ya kamo hannunta suka fito falo.
Tare sukaci abinci kana ya jata suka koma ɗaki sukayi baccin liƙe da juna.

A hankali a haka dai rayuwa tayi ta tafiya, lokacin nata shuÉ—ewa.

Zazzaɓin dare kuwa kullum Sheykh kwana yakeyi dashi, asuban fari ya worke.
Shatu na kawo mishi breakfast zai tsareta da salonshi mai gigitarwa.
Sai ya zama in ma bai sameta da safe ba.
Tofa bayan azahar sai ya ritsata.
Zuwa yanzu ya dena bata mamaki sai al'ajabi yake bata sabida ta lura in dai akan wannan fanninne to malamine mai zaman kanshi kullum da salon darussan da yake koyar da ita.

Ya É—an rame alamun baida cikekkiyar lfy ga kuma aikin fatauci.

Zuwa yanzu kuwa Shatu ta gama gane cewa Huwaila munafukar Hajia Mama ce.
Ita takeyiwa aiki ta gano sam Aunty Juwairiyya Bata san komaiba zagon ƙasa akeyi mata.

Yanzu kusan wata biyu kenan Da Sheykh yake fama da wannan zazzaɓin da yasha mishi mgnin ya binciki kansa har ya gaji bai gano meke damunsa ba.

Yau jumma'a ne, bayan an taso sallan Jumma'a ne yana kwance a ƙasa bisa carpet.
Ita kuwa Aisha tana kwance gabanshi.

A hankali ya kamo hannunta ya manna da bakinshi kiss ya sake mata a hankali yace.
"Gobe Umaymah da Aunty Hafsat da Rahma zasu zo, jirgin magriba zasu biyo."
Cikin jin daÉ—i tace.
"Eh haka Umaymah tace min, zasu zo da Ishma ko?."
Cikin wani irin sauri.
Ya Tashi zaune y da sauri ya kamo hannunta tafin hannun nata ya zubawa ido cikin mamaki ya É—ago idanunshi ya kalleta cike da al'ajabi da kaÉ—uwa ya kuma kallon tafin hannunta na hagu.
Ita kuwa ido ta zuba mishi ganin yadda yake kallonta.
Cikin son tabbatarwa yace.
"Aish cik...!?

Littafin GARKUWA na kuÉ—ine Special Group 1k zaki turo ta 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
Sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta whatsapp 09097853276. In normal group kikeso na 300 ma ta nan zaki turo, in baki da damar turawa ta ac kuma to nayi miki uzuri ki sayi katin Mtn na É—ari uku kacal ki copy numbers É—in ki turo min ta whatsapp 09097853276 bana son VTU KADA KIYI min bana so.

By
*GARKUWAR FULANI*Cikin wani irin tarin farin ciki mai wuyar misaltuwa jiki na kermam farin ciki da annashuwa ya jawota ta faÉ—a jikinshi.
Ture system ɗinshi dake gabanshi yayi ya ruggumeta tsam cikin jikinshi wasu irin hawayen farin ciki ne suka zubo mishi tamkar ƙaramin yaro.
Sai ya kuma É—ago kanta cikin tsoro da mamakin ganin hawaye na kwaranyo mishi murya na rawa tace.
"Innalillahi Yah Sheykh me nayi maka".
Da sauri ya kuma ruggumeta gam-gam cikin wani irin tsantsar farin ciki murya na rawa yace.
"Alhamdulillah Aish, Alhamdulillah meyasa baki gaya minba, kina da cikiba, meyasa zaki ɓoye min wannan abin farin cikin?".
Chapter 170 · 0% Book details