Sashe 122
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah yasani ta saba da Hibba sosai.
Ganin yadda ta koma ne yasa Umaymah ta É—an zauna kusa da ita cikin lallami tace.
"Kiyi haƙuri Aysha kinga badon makarantar Hibba ba dana bar miki ita.
Yanzuma duk an gama mata komai na karatun zata tafi SS1 harma yan uwanta sun fara zuwa.
Kuma kema an kusa janye yajin aikin da University's Suka tafi, nayiwa Jazlaan mgna ana komawa kena zaki koma kici gaba da karatunki kewan zai ragun miki.
Rafi'anki zata dawo itama".
Cikin sanyi tace.
"To Umaymah ki bar mana ita mana, sai in gayawa Yah Sheykh ya sama mata wata makarantar a nan".
Murmushi Umaymah tayi tare da cewa.
"Abbansu bazai yarda ba Aysha".
Cikin sanyi tace.
"Uhumm Allah sarki to shikenan Umaymah.
Amman wlh gidan zai mana babu daÉ—i ko Ummi".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Gsky kam Aysha zamuji kewar Hibba".
Ita kuwa Hibba tana tsaye gefen Jalal ne.
Da alamu wani abun yake nuna mata a wayarshi.
Jamil kuwa murmushi yayi tare da cewa.
"Uhum in tayi tsami dai maji".
Hararanshi Jalal yayi tare da cewa.
"Namu ƙamshi zaiyi ba tsamiba, ko Hibba".
Murmushi ta É—anyi tana share hawayenta, duk da rarrashinta da yakeyi kan kada tayi kuka.
Har yake nuna mata text message É—in daya turawa Hamma Jabeer É—in su cewa.
"Yana son Hibba".
Kowa yasan Hibba na masifar son Ya Jalal É—in.
Duk abinda yakeyi burgeta yakeyi.
Tun yana kaucewa har dai shima ya gane yana sonta ne.
Shi kuma Jamil sarkin latsi yaje can yace, i love You yaje can ya kuma cewa haka har yau bai tsaida matsaya É—aya ba.
Kuma soyayya ta hanashi maida hankali kan aikinshi.
A hankali Aysha ta sunkuyar da kanta ganin hawayen Hibba na zuba.
Shi kuwa Sheykh Jabeer ido ya zuba mata.
Lokacin da taga Umaymah ta miƙe tace.
"To Ummin Jabeer Allah ya sadamu da al'khairi".
Amin Amin Ummi tace cikin kewarta tun kafin ta tafi.
Hibba kuma ruggume Aysha tayi tare da cewa.
"Aunty Aysha zanyi kewarki sosai".
Ta ƙarashe mgnar murya na rawa.
Tuni hawaye suka tsinkowa Aysha.
Aunty Juwairiyya ma sai ga hawaye.
cikin danne zuciya Umaymah tace.
"Ha Juwairiyya harda ke a kukan so kuke in tafi nima ina kukan ko".
Kai Juwairiyya ta jujjuya.
Ya Jafar kuwa shiru yayi yana kallonsu.
Shi kuwa Sheykh idonshi ya maida kan tab É—in shi dake hannunshi.
Aysha kuwa.
Cikin son danne kukanta tace.
"Nima haka Hibba zanyi rashinki sosai.
Sai yaushe zaki zo kuma".
Cikin zubda hawaye tace.
"Aunty Aysha auren Ya Haroon ya kusa, ai zaki zo, bai cika wata biyu ya rage bama".
Cikin sanyi tace.
"Allah ya kaimu".
Amin Amin sukace kana suka fita suka tafi.
Suna fita Aysha ta koma É—akinta.
Tana kuka.
Ummi da Aunty Juwairiyya da ya Jafar kuwa a falon suka zauna.
Sauran kuma duk yan rakiya ne sun fita.
Daga Side É—insa, sashin Hajia Mama taje ta sallameta kana ta wuce sashin LamiÉ—o suma ta sallamesu sukayi mata fatan isa lfy kana ta tafi.
Ummi da Saratu suka shiga kitchen.
Ita kuwa Aunty Juwairiyya ta koma sashinta itama.
Koda suka dawo rakiyar bata fitoba.
Kasan cewar magriba tayi ne,
sukayi al-wala suka tafi masallacin.
Itama Ummi taje É—akinta.
Ita kuwa Aysha yau tana hutun sallan.
Dan haka taci gaba da konciya.
Har akayi isha'i tana konce.
Koda suka dawo kai tsaye Side É—insa ya wuce.
Jim kaÉ—an ya fito yacewa Ummi.
"Bari inje LamiÉ—o na nemana".
"To sai ka dawo".
To yace ya fita.
Ita kuwa Aysha, kiran da akayi mata a wayane yasa ta É—anyi murmushi.
Muryar Junainah taji tana cewa.
"Adda na ya hannunki".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Alhamdulillah ƙanwali ya worke yanzu kam ina Ummey na".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Gata nan".
A hankali tace.
"Ummey na nayi kewarku, ina jina kamar bani da kowa nawa a duniya.
Gashi Hibba ma yau ta koma".
Murmushi Ummey tayi tare da cewa.
"Ke kuwa kikeda kowa naki a duniya, gaki ga salihin mijinki da Al'amin ya dawo yana yaba mana kamalarsa kowa naki sun gamsu da zaɓin da Bappanki ya miƙi.
Gani ga Bappanki ga Abboi ga Ninnanki gasu ya Ahmad sannan ga dengin mijinki masu sonki
Gashi kuwa munji lbrin su Ya Gaini".
Ta ƙareshe mgnar dan son kontar mata da hankali.
sabida basu wani ji lbrin su Gaini ba.
Cikin jin daÉ—i ta gyara konciyarta tare da share hawayenta.
"Alhamdulillah Ummey na godewa Allah. Ina suke?".
Cikin sanyi tace.
"Suna wata rugar FULANI dake ƙasar Senegal, yanzu ana ƙoƙarin a tabbatar ki cire damuwa a ranki ki sasu a addu'a kinji ko".
Cikin sanyi tace.
"To Ummey na ina sha Allah zan sasu.
Kuma zan roƙi Yan Sheykh ma ya samin su a addu'o'in shi".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Yauwa to yafi. Ga Bappanki".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Bappa na ina wuni".
"Lfy lau Shatuna ya jikinki".
"Alhamdulillah Bappa na worke".
"Masha Allah, to Allah ya ƙara mana lfy".
"Amin Amin tace."
Kana sukayi saida safe.
Tana katse kiran Ummi dake zaune gefenta tace.
"Taso muje kici abinci kinji ko kije ki gayawa Sheykh damuwarki ya saki a addu'o'in shi.
Domin addu'ar miji ga matarsa bata da hijabi".
Kanta ta gyaɗa cikin gamsuwa kana ta miƙe ta fito.
KaÉ—an taci abincin. Sannan taje tayi wonka, tasa doguwar rigar bacci kana ta zurma hijabin ta.
Ta nufi falonshi.
Shi kuwa Sheykh lokacin ya dawo daga wurin a
LamiÉ—o
Inda yake gaya mishi, akwai zagayen rangadin da zaiyi rugagen Fulanin ƙasar gaba ɗaya.
A cikin wata mai kamawa.
Koda ya dawo wonka ya shiga,
Ya fito ɗaure da towel a ƙirjinshi zuwa saman guiwarshi.
Mai ya shafa tare da fesa turare.
Kana yasa wani tattausan gajeren wonɗo mai ɗan faɗi amman ƙasamshi robar a tsuke take.
Yana riƙe da rigar bai saba.
Yaga kiran Umaymah ya shigo.
Wayar ya É—aga bayan sun gaisa ne take ce mishi sun isa lfy.
A hankali ita kuma Aysha ta turo ƙafar bedroom ɗin ta shigo.
Ido ta zuba mishi sama da ƙasa a karo na forko kenan da ta ganshi babu riga a jikinsa.
Damatsan hannunshi ta zubawa ido zuwa kan ƙirjinshi da tattausan gargasa tsilli-tsilli ya mishi ƙawanya a farar fatarshi.
Shi kuwa ido ya zuba mata dan rabonta da shigowa É—akinshi yafi kwana goma.
Umaymah kuwa cikin murmushi mai sauti tace.
"Ina É—iyata, tanata kuka ko?".
A hankali yace.
"Gata".
Wani irin farin cikine ya rufe zuciyar Umaymah tasan burinsu bazai tabbataba muddin babu shaƙuwa da kusanci tsakanin Sheykh da matarsa.
Cikin jin daÉ—i tace.
"Bata wayar".
Uhum yace kana ya miƙo mata wayar.
A hankali ta iso gabanshi kusa dashi gab-gab ta tsaya.
wayar ya miƙa mata yana kallon yadda take matsoshi.
Amsar wayar tayi ta kara a kunne tare da yin sallama.
Kana idonta kuma yana kan zanen macijiyar dake konce har kan cikinsa zuwa saman haƙar-ƙarinshi.
Da Ido yabi wurin da take kallon.
Fuskarshi ya haɗe tare da ɗaga ƙafarshi zai ja da baya.
Sai kuma ya tsaya cike da mamaki ya kalli hannunta da tasaka ta kamo bakin robar gajeren wondon dake ƙugunshi.
Hannunshi yasa ya bugi hannunta,
Amman sai ta ƙara matsoshi.
Cikin sanyi ta....!
Littafin GARKUWA na kuÉ—ine turo katin mtn na É—ari uku kacal ta number nan da nake whatsapp da ita, 09097853276 ba hoton katin zaki turoba, ba kuma TRANSFER É—in katin zakiyi minba, ba kuma BTU ba, numbers É—in katin zaki rubuto ki turomin. In kuwa special Group kikeso kiyi min TRANSFER É—in 1k ta asusuna na Jaiz bank. 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turo min screenshort na shaidar biyanki ta wannan number tawa ta whatsapp 09097853276.
Kada kiyi min TRANSFER ko BTU na kati wlh in kinyi ba ruwana.
By
*GARKUWAR FULANI*
Ta ƙara matsowa gabanshi.
A hankali tasa Æ´ar yatsarta ma nuniya dai-dai inda taga kan macijin.
Wurinda shi kuma yake masifar yimishi ƙaiƙayi.
Hannunta ɗayan kuma ta maidashi ta riƙe bakin robar gajeren wondon dake ƙugunshi.
Ido ya zuba mata, cike da mamaki da kaÉ—uwa, da al'ajabi to me hakan me zatayi.
A hankali ta fara bin zanen kan macijiyar tana danna yatsarta, tanayi ƙasa da yatsar.
Wani irin yam-yam haka tsikar jikinshi ke tashi tana zubawa wani irin abu yakeji yana zir-zir-zirrrrr cikin jikinshi gaba ɗaya, abune da bai taɓa jin makamancinsa ba a rayuwarsa.
Cikin wani irin masifeffen da kasala daya diro mishi ya buÉ—i bakinshi a hankali yace.
"M.. me h hakan.".
Manna kanta tayi da ƙirjinshi ta kife kunnenta dai-dai kan ƙahon zuciyarshi dake harbawa da sauri-sauri dib-dib dib-dib.
Cikin wata muryar data ganar dashi,
ba ita bace, bata haiyacinta mutanenta ne a kusa tace.
"Kayi shiru da Allah".
Kanshi ya sunkuyar a hankali.
Idonta a lumshe hawaye na zuba.
Cikin raunin muryar tace.
"Wurin yanayi maka ƙaiƙayi wasu lokutan ne?".
"Uhummmmmm". shine abinda kawai ya iya furtawa.
Ita kuwa ƙara shigewa jikinshi tayi.
tare da cewa.
"To kayi wa kanka jinyar wurin mana.
wannan zanen yana daga kan babbar yatsarka har zuwa nan.
Yana bin jikinka, kayi ma kanka aikin irin wanda kayi wa Aysha a ciwon hannunta.
Kana sha kana shafawa a wurin.
Zai bar jikinka zai ɓace duka.
Yanzu dai baya ci gaba da tafiya,
tunda Aysha ta tone aikin".
A hankali yace.
"Yau kuma zuwa kika sakeyi kenan? Bazaki bar jikinta ba kenan kike nufi? Sai ki biyota har É—akina dan baki da tsoron Allah".
A hankali tace.
"Inada tsoron Allah wlh nima musulmace Kamarku.
Kafurun iska ko mugu bazai taɓa iya ratso cikin sashin kaba.
Sabida ka wadata wurin da ambaton Allah.
Ko yaushe madadin kallace- kallacen tv na banza da wofi karatun al'ƙur'ani kake sawa.
Duk sashin gidanka majigine na ƙura'an.
Ni ba muguwar iska bace.
Bana sata faÉ—uwa, ko kuka bare ihu.
Bana samata koda ciwon kai.
Ina kuma kareta ne ga wasu ababen cutarwa
wasu lokutan idonta kan iya ganin abinda ba kowa ke ganiba. Wanda wannan baiwar tace tun tana ƴar ƙaramarta"
Cikin dakekkiyar murya yace.
"Ki bar jikinta bana so.
Kina sata yin abinda in tana haiyacinta ba yinshi zatayi ba."