Sashe 59
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyawa yayi can gefe ya hango wasu yan kyawawan tsuntsaye farare
A bakin ruwan.
Ga tattabarun sun zagaye wurin da sauran tsuntsayen.
A hankali ya zauna a wata kujera mai kamar gado.
Kishinƙiɗa yayi kana ya lumshe idonshi yana maijin yadda sassanyan iskar wurin ke ratsashi.
Karatun al'ƙur'ani ya fara cikin sassanyan murya mai daɗin sauraro.
Umaymah kuwa tunda ta fito, sai ta nufi sashin Hajia Mama, hira sukayi sosai cikin shaƙuwa irin ta yan uwa.
Suna zaune a nan Abba ya shigo.
Tana ganinshi tai murmushi,
shima murmushin yayi tare da cewa.
"Maman yara".
Cikin sakin fuska tace.
"Na'am Yaya".
Murmushi mai cike da zafi da ƙuna wanda ya baiyana har kan fuskarshi yayi kana ya zauna gefenta.
Gaisawa sukayi cikin danne ababen dake cin ransu.
Hajia Mama kuwa, tuni sai hawaye take zubdawa.
A hankali Umaymah ta miƙa mata handkin dake hannunta alamun ta share hawayenta.
Bayan ta share hawayenta ne,
Abba ya miƙa tare da cewa.
"Kin gaisa da Mom Imran kuwa? Da Salma".
Fuska a É—an haÉ—e tace.
"A a".
Miƙewa yayi tare da cewa.
"To muje ku gaisa."
Binshi tayi a baya suka nufi inda yace É—in.
A falo suka samu Mom Imaran tana ganin.
Sun shigo tare da Hajia Mama tayi wani irin haÉ—e fuska, cikin nuna ko in kula tacewa Umaymah.
"Yaushe kikazo?".
A daƙile tace.
"Jiya".
Kanta ta É—an kauda tare da cewa.
"Ya hanya".
Alhamdulillah tace a taƙaice.
Cikin kufula Hajia Mama tace.
"Mu tafi".
Miƙewa Umaymah tayi kana Abba ma ya miƙa sashin Amaryarshi Salma ya nufa da ita.
Suna shiga tana jin muryarshi ta fito, da sauri ta nufe shi da nufin zata ruggumeshi da sauri yace.
"Ga Umaymah tazo".
A take taja birki ta tsaya cikin gyatsine tace.
"Ya kike kinzo lfy, ki gaida mutan gida".
Cikin wani irin kallo Umaymah tace.
"Uhummmm kema ki gaida mutan gidanku".
Tana faÉ—in haka ta juya ta tafi abinta.
Hajia Mama na biye da ita.
Ita kuwa Salma tana ganin fitansu ta ruggume mijinta.
Koda suka koma Side É—in Hajia Mama bata daÉ—e a nanba ta nufi sashin Gimbiya Aminatu.
To bata fito nan É—inba sai shabiyu saura.
Koda ta dawo Haroon da Jakadiyarsu da Aunty Juwairiyya kawai ta samu a falon.
Sai kuma Jalal da Hibba da suke dinning area suna zaune bisa kujerun Dinning table É—in.
Sun sa plet a tsakiyarsu da kofunan tea a hannunsu, alamun sai yanzu sukeyin breakfast.
Cikin kula Aunty Juwairiyya tacewa Ƙanwar mahaifinta ɗin.
"Umaymah muje kuci abinci rana tayi fa".
Murmushi tayi tare da son danne ɓacin ranta tace.
"Alhamdulillah Juwairiyya Ni kuma da nakeda Hajia Mama ga Gimbiya Aminatu, ai naci nayi nak."
Cikin sauri Jakadiyarsu ta e.
"Ga kuma Matar Barrister Kamal ma ta aiko miki abin kari.
Gimbiya Saudatu ma ta aiko miki".
Murmushi tayi tare da cewa.
"A ajiye minshi sai anjima, kinga Juwairiyya kada ki shiga kitchen yau kizo mu wuni hira abinmu, abinci tako ina zaizo".
Cikin sanyi Juwairiyya tace.
"Uhummm Umaymah ke har zaki iya cin abinci waÉ—anan mutane ai Gimbiya Saudatu ba abin wuya bane tasa mana guba muci duk mu mutu.
Sai dai muci na gidan Barrister".
Kai Jakadiyarsu ta jinjina alamun eh.
Cikin É—an É—aga murya Umaymah tace.
"Haroon!."
Da sauri ya amsa tare da tahowa inda take.
Gefenta ya zauna tare da cewa.
"Umaymah gani".
Ba tare da ta kalleshiba tace.
"Ina Jazlaan?".
Ajiyan zuciya ya sauƙe tare da cewa.
"Y shiga Garden".
Kai ta É—an jinjina mishi tare da zubawa Jalal ido.
Ita Hibba sai murmushi takeyi shi kuma fuskarshi kamar boss.
A hankali ta miƙa ta nufi falon Jabeer ɗin.
Da sauri ta kalli Haroon tare da cewa.
"Ina zakaje".
Baki ya É—an tura tare da cewa.
"Umaymah inda zakije mana".
Cikin tsokana tace
"Sirri zanyi da É—an".
Tana faÉ—in haka ta juya ta nufi can. Shima Haroon yana biye da ita a baya.
A hankali take taku har ta isa inda yake.
Gefenshi ta zauna tare da zuba mishi ido.
Cikin kula tace.
"Jazlaan".
Cikim nitsuwa ya buÉ—e idonshi tare da kallon inda tarin tsuntsayen nan suke,
Lokaci É—aya idanunshi suka kaÉ—a sukayi jazir.
lips É—inshi ya fara motsawa da nufin yin mgna amman ya gagara,
sai wani irin kuka mai ƙarfi da yake son ƙawance mishi daga can ƙasan zuciyarsa.
Hakan yasa lips É—inshi karkarwa tamkar mai jin sanyi.
Umaymah kuwa. Tuni hawaye sun wonke mata fuskarta tana mai kallon tsuntsayen.
Ganin Haroon yasa tayi mishi alamun ya kawo mata ruwa.
Ba musu ya juya ba tare da yayi mgn ba jim kaɗan ya dawo da goran ruwa da glass cup. Ruwan ya tsiyaya a kofin ya miƙa Umaymah.
Cikin sanyin murya tace.
"Ga ruwan sanyi kasha, nasan zakaji sanyin ƙunan da kakeji a ranka".
Ta ƙare shi mgnar tana miƙa mishi cup ɗin.
Amsa yayi yayinda gaba ɗaya jikinshi karkarwa yakeyi alamun tsananin tarin baƙin ciki duniya.
Da kyar ya iya shan rabin kofin.
Nan ta gyara zamanta tare da kamo hannunshi ta fara tausar zuciyarshi kan abinda tasan shine babban matsalarshi.
A garin Bani kuwa zuwa yanzu hankali ƙabilar ɓachama yayi matsifar tashi, tsoro mai tsanani ya rufesu.
Tsoron da yasa da yawansu suka rinÆ™a guduwa suna koma cikin babban birnin Æadamaya,
Wasu kuma su tafi wasu jihohin.
Sabida sun gama tsinkewa da goron gaiyata da fulani keta raɓawa babu dare babu rana birni da ƙauye duk inda suka san fulani na nan sai da suka aika musu goro
Wannan ne yasa mafiya yawan kafuran aran na kare.
Inda hakan ya fusata Habban Æacama.
Har ta kaishi ga cewa, duk ba ɓacamen da yasan tsoron fulanine ya sashi guduwa to kada ya kuskura ya sake dawo mishi garinshi garin Shikan.
To wannan abun shiyasa wasu suka fasa guduwa, wasu da basuyi nisaba suka dawo.
To kuma kwatsam sai gashi yau an aiko an karɓin sandar sarautar Shikan dake hannunshi
Wannan abun yasa da yawa mutanen cikin Shikan Maza da mata hausa fulani da Æacamawa da sauran Æ™abilu suka kuma rinÆ™a fecewa sabida, suna ganin yanzu dai shi kanshi Sarki Shikan bashi da madafa bashi da Æ™arfi tunda an karÉ“e sandar sarautar shi.
To hakane yasa, ya rinka bin ƙauyuka Especially mutanen Bonon da kewaye ya rinƙa zugasu da ingiza su cewa, nanfa garinsu ne ya zasuyi su gudu kan Fulani.
Kuma ma suda sukeda dodon tsafinsu Bonon ai shi kadai ya ishi fulanin.
Da haka yasa duk Æ™abilun Æacamawa na Æ™auyukan basu guduba.
Sunata shirin faÉ—a yayinda cikin garin Shikan kuma yayi shal ko ina shiru babu mutane.
Cikin garin Bani kuwa, iya tsoronsu da suka gani a cikin kafuran ya sasu jin daÉ—i tunda gashi har suna guduwa subar garin da suke musu gadara da gori a kanshi da cika bakin sai sun kori Fulani a garuruwansu.
To tabbas sunada nasara akan fansar da zasu É—auka, zasu ramane dan nemawa kansu enci.
Sun san iya sau É—aya in sun nunawa arnatakun nan zasu iya gwabzawa dasu zasu barsu su sarara.
Haka yasa suke jin ƙarfin guiwar yin abun.
Ba'ana kuwa yanata ƙara shirya kanshi, sabida ramuwar gasar da za'ayi.
Ya Salmanu kuwa yanzu ya fara jajir cewa, yana fakewa da jarumtar Jabeer yana gasawa Ba'ana maganganu.
Sosai ya ƙara shigewa Shatu a mako ɗayan nan.
Kuma tana jin daÉ—in hakan.
Ta sake sosai.
Zuwa yanzu kuma jikin Ummey yayi sauƙi garawau sai dai har yau bata taɓa yin mgna ba ta zama tamkar kurma.
Da dare bayan sallan isha'i,
tana zsune ita da ya Salmanu suna hira cikin nitsuwa tace.
"Ya Salmanu gobene zamuje asibiti mu dubo su Junaidu da sauran marasa lfy dake cikin Genaral Hospital Æadawaya, dan naji Æ™ishin-kishin É—in wai har yanzu babu likitan daya dubasu."
Cikin gamsuwa da hakan yace.
"Eh hakan yana da kyau, kuje in sha Allah muma jibi asabar zamuyi gamgami muje, danma goben jumma'a ne da munje tare".
Sai kuma ya É—an kalleta tare da cewa.
"Da yaushe zakuje?".
Cikin sanyi tace.
"Da safe zamuje, in anyi sallan azahar zan dawo, amman Rafi'a zata wuce makaranta".
yace.
"To ke sai yaushe zaki koma?".
"Sai Ummey ta ɗan ƙara samun sauƙi. Ni da na so mu kaita asibiti kan batun rashin mgnar tata.
Gyara zaman shi yayi tare da cewa.
"Wannan ba matsala bace, wlh firgici da tsoro ne yasata hakan".
Haka dai sukaci gaba da hirarsu.
Washe gari ranar jumma'a, misalin karfe sha biyu dai-dai suka fito zasu tafi asibitin.
A bakin lambun garinsu sukayi kiciɓis da Ba'ana nan ya tsaidata dole suka zauna.
A can cikin masarautar JoÉ—a kuwa,
LamiÉ—o, Galadima, Sarkin ShaÉ—i, da Jabeer ne tafe a hankali suka shiga cikin Garden É—in nan.
Ta gefen LamiÉ—o, suna shiga suka nufi inda katon curin dake wurin shekara da shekaru.
Shi dai Jabeer binsu yakeyi baiyi magana ba,
Koda suka isa wurin zama sukayi dabas a ƙasa.
Dole shima ya zauna, cikin sanyi LamiÉ—o yace.
"Assalamu alaikum Jaimi".
Da mamaki Jabeer ya kalleshi,
Hiraminshi ya gyara tare da cewa.
"To yau kuma".
Da sauri Galadima yasa hannunshi ya rufe mishi bakinshi.
Hannunshi yasa ya janye hannun Galadima tare da cewa.
"Yo ai ba sai ka rufe min bakiba, in kace nayi shiruma zanyi, sai dai ina naga abin saɓon Allah ko tsireni za'ayi sai na faɗa".
Dafe kai Galadima yayi tare da tsuke fuskarsa.
Ganin haka ya taɓe baki tare da ɗaga kafaɗunshi ya ɗan buɗasu alamar, ban damuba.
Sarkin ShaÉ—i kuwa bai kallesu bama.
Wani irin zabura Jabeer yayi cikin tsananin firgici da kaÉ—uwa lokacin da yaga wani irin h ....!