Sashe 57
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajia Mama da kanta da ita da Aunty Juwairiyya ne suka rinƙa kawowa Umaymah abubuwan motsa baki yaran yar uwarta na zagaye da ita, Hibba ce yar autarta ta ƴar kimanin shekaru 16 kalli Jabeer cikin cikin sanyi tace.
"Hamma Jabeer Aunty Jazrah tace in gausheka, wai yaushe zamuje".
Kanshi ya juyo ya É—an kalli Hibba cikin son yarinyar yace.
"Hibba auta yaushe kikeso muje".
Da sauri tace, sai na tambayi Aunty Jazrah".
Murmushi yayi kana ya kalli Aunty Juwairiyya yace.
"A shigar mata da kayanta, a ƙara gyara mata masauƙinta, yafi fadar Jalaluddin kyau".
Dariya sukayi baki É—ayansu.
Shi kuwa Sheykh Jabeer kamar ba shi yayi mgmar ba.
Ita kuwa Umaymah da Hajia Mama hararanshi suka É—anyi tare da cewa.
"Ai babu fadar da zatafi fadar shi kam, shinefa gatanka".
Murmushi ya É—anyi tare da cewa.
"A a kam Allah ne gatana, shi kuma da yake son ayi ta É—imata".
Juwairiyya kanta tayi mamakin sakewar Jabeer sosai
Duk wanda ya ganshi zaiga tarin farin ciki tare dashi.
Nan dai suka zauna akayi ta hira.
Saida aka kira magriba ne, duk suka miƙe sukaje sukayi al'wala.
Batul kuwa tafi kowa farin cikin, zuwan Umaymah ko ba komai ta samu ganin Jabeer yadda take so.
Bayan an idar da sallan isha'i ne suka dawo masalacin.
A nan bisa dinnin area. Suka zauna nan sukaci abinci.
Koda suka gama ne, sunata hira a falon harda Jakadiyarsu.
Jabeer ne da yanzu ya fito falonshi cikin nitsuwa yace.
"Kai dan Allah ku barta ta huta mana".
Sai ya kuma É—an kalli Umaymah tare da cewa.
"Umaymah muje ki gaisa da LamiÉ—o, ya kirani yanzu yanata min ihu a kunne wai yaji kin iso tunda yamma kuma ban kai mishi keba".
Da sauri ta miƙe tare da cewa.
"To muje".
Hibba ce ta tashi da nufin binsu sai kuma ta zauna, jin Jabeer nace mata.
"Zauna Hibba saida safe kuje da Jalal."
Sai ya kuma kalli Jakadiyarsu cikin taushin murya yace.
"Ummi muje".
Itama da sauri ta miƙa.
A tare suka fito yana gaba Umaymah na binshi,
Jakadiyarsu na bayansu.
Suna tafe cikin jin daɗi ko ina yayi lib sai sanyin korayen ciyawi da furannin da dogayen bishiyoyin gwanda da ayaba da sukayiwa ko ina ƙawanya.
Suna isa ƙofar Gimbiya Aminatu da sauri.
Sallama ya basu hanya, wanda a ƙa'ida sai ya shiga ya nemawa mutun izinin shiga kafin ka shigo.
So amman Jabeer baida hijabi da sashin kakanin nashi,
shiyasa kai tsaye suka wuce.
Shiru babban falon babu kowa.
Haka yasa suka wuce sashin LamiÉ—o, a hankali yayi sallama,
Cikin murmushin LamiÉ—o ya amsa sallamar tare da cewa.
"Bismillah, ku shigo".
Kusan a tare suka kutsa kai cikin tamfatsen falon nashi.
Wani irin kallo sukayiwa juna,
Ganin...!
By
*GARKUWAR FULANI**MEVYASA? ME YAYI ZAFI SHI BA WUTABA? ME RIBARKU A CIKIN FIDDA LITTAFINA WOJE KU WATSASHI WA DUBBAN MUTANE? ME FA'IDAR HAKAN? NIYARKU KO TUNANIN KI, KADA WASU SUZO SU SAYA NE? A ZATONKI DANKU DAN KU ÆATA MIN RAINE? KO KUNA ZATON ZAKU HANANI SAMUN BINDA ALLAH YA RIGADA YA ƘADDARA YA RUBUTA RABO NANE? Nayi matuÆ™ar mamakin al'ummar Annabi, Ni a zatona a iya hasashena, idan mace dan Allah da Manzonsa da darajar iyayen na kai Æ™ololuwar makurar roÆ™onda duk musulmi zai yi min al'farmar abinda na roÆ™a! Sai dai abin tsoro ashe abin ba haka bane, to wannan abun shine kadai ya bani tsoro, lallai kam tabbas muna akiruzzaman. Ai na sani kuma kuma mutanen kirki waÉ—anda kuka sai littafina da zuciya É—aya kun sani dole za'a fitar da littafi. Sabida ba kaina farauba kuma ba kaina Æ™arauba. Sabida haka kuyi haÆ™uri, dan Allah kuyi haÆ™uri, kuyi haÆ™uri da abinda wasu daga cikinku keyi. Alhamdulillah tunda na'annabi basa Æ™are wa, tunda har gobe saya akeyi, wasu suna ganin gana satan a gabansu, amman sai su kauda ido suzo gareni su biya kuÉ—insu a sasu a group ina godiya gareku*
Bayan Allah da Manzonsa da darajar iyayen dana haɗa mutane dasu bani da wani tsumi ko dabarar tsira daga sharrin masu zuciyar da basu san girman Allah da Manzonsa da darajar iyayensu ba. Domin duniya gaba ɗaya tana fama da gubar irin waɗannan. Iya tsaro dai kamar na bankuna, to amman me ana samun masuyin kutse a ciki har suyi sata. Manyan kampanunnuka na duniya ma suna fuskantar ɓarayj yan kutse, hakama ƴan Film suke fama da wannan matsalar, to mu ma rubuta suwaye mu da zamu tsira dasu, Roƙona anan dan Allah da Manzonsa abar maimaita mgnar a cikin groups ɗin GARKUWA. Su masu fitarwa dai na fita haƙƙinsu tunda inai musu posting sau biyu a rana kamar yadda na faɗa, su sukaji suka gani suka fitar, to wannan can musu. Ina da mutanen da nake matuƙar ganin kimarsu da darajar su a SPG shiyasa, bazan tanka musuba.
*Fatan al'khairi VIP groups Æ´an dari uku ina al'fahari daku, kun bawa maras É—a kunya, shiyasa tun forko nace Ni kune VIP na, duk da nasan kuma É—in a cikinku tabbas akwai masu fiddawar, to amman dai naku baya zama illa kamar na SPG. Ina yinku É—ari bisa É—ari.*
Wlh rubutu yafi sauƙi akan mu'amalat da wasu taƙadiran da yake jarabtan marubuta da mgna dasu, ya ilahi ya mujibadda'awati, kai ina jinjina muku marubuta fama da wasu mutanen, wato da a haɗaka mgn da wasu gwara kawai a baka renon shanu garke guda na wuni ɗaya, domin shi dabba yasan abinda ake kira da makiyayinsa, amman wasu mutanen basu san darajar Allah da Manzonsa ba bare iyayensu. Allah ya kyau. Allah ka haɗamu da mutanen kirki.
*Littafin GARKUWA na kuÉ—ine turo katin mtn na É—ari uku kacal ta wannan layin 09097853276, ko ki turo dubu É—aya ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyanki ta wannan number dai 09097853276.*
*Zan Æ™ara roÆ™o ba domin irinku kangararruba a a sai dan masoyan Allah da Manzonsa, dan Allah kada ku fitarmin da littafina. In kin san kin sayane dan ki fitar min da littafina to dan Allah da Manzonsa kizo kimin mgn ta pc kice kawai GARKUWA bani kuÉ—ina bazan iya saya ban fitarba, wlh Salim alim zan meda miki kuÉ—inki in biki da godiya, in kuma baki sayaba zaki saya dan ki fiddane dan Allah kada ki saya. Dan Allah in kin rigada kin saya kuma Please turo ac no É—inki kawai kadama kiyi mgnar kamai a take zan meda miki kuÉ—inki in cireki in miki godiyaðŸ™ðŸ»*
LamiÉ—o da Galadima da Sarkin ShaÉ—i. Bisa alamu wata mgna mai mahimmanci suke tattaunawa.
Murmushi LamiÉ—o yayi tare da kallon Umaymah cikin kulawa yace.
"Khadijah lale da zuwa Masarautar JoÉ—a."
Da sauri Umaymah ta ƙarasa gabansu, cikin ladab ta zauna gabanshi tare da duƙar da kai tace.
"Allah rene Barka da dare".
Kanshi ya jinjina irin na sarakuna kana yace.
"Barka dai Khadijah kinzo lfy, ya Sarki Aliyu?".
kakan Haroon kenan wanda ya haifi baban shi.
Cikin girmamawa tace. "Yana lfy yace yana gaidaka".
Kanshi ya jinjina, kana ya É—an kalli Jabeer dake danne-danne a wayarshi.
Ya hakimce ya ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya.
Jakadiyarsu kuwa tayi shiru a gefe kusa dashi.
Galadima da Sarkin ShaÉ—i kuwa, murmushi sukeyi suna kallon Jabeer.
Gyaran murya LamiÉ—o yayi kana cikin dattaku yaci gaba da cewa.
"Ina amsawa, ya kika samu jikin É—an naki?".
Cikin murmushi ta juyo ta kalli Jabeer kai ta rusunar ganin samfa hankalinshi baya kansu cikin yin ƙasa da murya tace.
"Alhamdulillah na samu jiki ya worke!".
Galadima ne wanda yake ƙanine ga baban Lamiɗo ya amshi zan da cewa.
"To sai ki sanar mishi batun komawa Rugar Bani, dan ramuwa bisa cika ƙaidar..".
Shiru yayi bai ƙarisaba jin muryar Jabeer yana cewa.
"Ƙa'idar Allah da Manzonsa ne da zai zama dole sai an cika, ba ƙa'idar wani zalumci da tozarcinba".
Kanshi ya ɗan tanƙwara a wuyanshi.
Kana ya zamo kaÉ—an ya zauna gaban Umaymah cikin nuna rauninshi yace.
"Ayyah Umaymah kada kice min inje, Please Umaymah ki fahimci wannan abunfa al'adace ba addini ba, kuma abune da kai tsaye zamu iya ce mishi makaruhi in ma bamu haramtashi ba, ya za'ayi inje in sake tuɓe kayan jikina a gaban duniya wai dan in daki wani. Ni bana so.
Ba dai sune suka kainiba, suka kuma ce a dakeni, to dan me zasu buwayeni da sai munje na rama".
HaÉ—e fuska Umaymah tayi cikin kafeshi da ido tace.
"Ni bana iya yiwa iyayena musu. Jabeer tabbas na sani al'adace ba addiniba, amman ka sani duk wani abun da zakaga ya faru a duniya to akwai dalilin faruwarshi, kada kace zaka tsananta bincike tabbas lokacin zai baiya mana dalilin.
Bana son gardama kawai kaje Dan ALLAH".
Hannunshi yasa ya dafe kanshi,
kana yayi shiru Umaymah ta gama dashi da tace dan Allah, ya sani tabbas da a madadinsa Ayyah É—in da yace forkon mgnar da ya mata da ya rigata cewa Dan Allah da shike nan yasan zatayi shiru.
Shi kuwa LamiÉ—o murmushi yayi tare da kallon Umaymah cikin jin daÉ—i yace.
"Allah ya miki al'barka".
Da sauri tace.
"Amin ya Allah".
Galadima kuwa, murmushi yayi tare da jinjina kai.
Jakadiyarsu ma cikin jin daÉ—in tasirin mgnar Umaymah akan Jabeer take murmushi sabida ta sani.
Shi mutunne mai kaifi É—aya, in yace eh tofa eh É—ince inko yace a a to a'ance.
Especially baya son duk wani abu da zaici karo da addininshi.
Kanshi ya jinjina Umaymah alamar shikenan idonshi yayi jazir alamun dole akasashi yin abinda baya so.
Kana ya kalli kakarsa dake murmushi tsuke fuskarsa yayi tare da cewa.
"Gimbiya Aminatu muje ki bani gashin da kikayiwa LamiÉ—o".
Cikin dariya Gimbiya Aminatu tace.
"Iye gashinsama zan baka?".
Da ƙarfi yace.
"Eh shi zaki bani, ai in dukane kam ya iya zille kanshi ya turani.
Shine dan gashinsa zakice iye".
Murmushi tayi tare da bin bayanshi,
ganin LamiÉ—o na mata alamun taje ta bashin.
Nan sukaci gaba da hira, suna tattauna wasu mahimman al'amuran da sirrine garesu iya su biyar.
Wato LamiÉ—o, Galadima, Sarkin ShaÉ—i, Umaymah, Jakadiyarsu.
Bayan su babu wanda suke yarda da sanin sirrin Jabeer.
A hakanma kuma a suÉ—inma akwai wani sirrin da babu wanda ya sanshi sai LamiÉ—o da Umaymah.