Sashe 43
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Can cikin motar kuwa Haroon ne saƙale da wayarshi a kunne cikin sanyi yake mgn sabida kada Lamiɗo ya jiyoshi, haka kuwa babu mai jinshi sai Jabeer.
Cikin sanyi ya É—an kalli Jabeer kana yaci gaba da mgna a hankali yace.
"Umaymah ni dai hankali na ya tashi, da irin wasu mutane da wasu abubuwan da akeyiwa su Jabeer a masarautar su, Umaymah, meyasa bazasu bar musu sarautar da Masarautar tasu gaba ɗaya bane, sai kinga fa yadda Jazlaan dinki ke fuskanta ƙalubale fa."
Cikin wata iriyar murya Umaymah tace.
"Yanzu kuna inane?".
Kanshi ya É—an jujjuya kana yace.
"Uhum ni ina zan san inda muke, na dai san munzo wata Rugar fulani ce, wai GARKUWAN FULANI nasu ya kawo musu ziyara dan ja-janta musu abinda ya faru, kuma gaba É—aya mutanen rugar naga sai
Wani irin kallo suke mana kamar dai zasu huce a kanmu ne".
Cikin wani irin tattausan murmushi mai nuna jin daÉ—i tace.
"Bawa Jazlaan wayar".
A hankali ya miƙa Jabeer wayar tare da cewa.
"Umaymah ce".
Cikin sanyi yace.
"Kace tayi haƙuri sai mun koma zan kirata".
Da sauri ya like mishi wayar a kunne jin tana cewa.
"A a amshi wayar".
ÆŠan haÉ—e fuska yayi kana ya amshi sallamar da tayi mishi.
Kana ya meda kai jikin kujerar murya can ƙasa yace.
"Umaymah, Na gaji tunda muka dawo ban hutaba, yau da sassafe wannan tsohon ya sani shara kamar wani bawanshi haka ya sani na share mishi wannan É—akin nasu na gado wanda in dan ta nine rusashi za'ayi gashi yanzu kuma ya kwasoni zuwa wata rugar FULANI da duk makamaine a hannunsu, ko wa zasu daka".
Cikin wani irin jin daÉ—in daya bashi mamaki mai yawa tace.
"Ko kai zasu dakane Jazlaan, Sheykh Jabeer, yasha zana a hannun Fulani".
Cikin sanyi yace.
"Su kashe Ni dai Umaymah, ke kin sani tunda nake a duniya, ba'a taɓa dukana ba, sabida koda iba yaroma ban taɓa yiwa Mama da Ummi laifin da zai kaisu ga yimin dukaba, Abba na kuma baya dukanmu, Umaymah kema baki taɓa koda marina ba, to kuma wa kika ga zai dakeni a faɗin duniyar nan banda ruwan sama".
Murmushi tayi wanda har saida yaji sautin cikin sanyi tace.
"Allah ya tabbatar da al'khairi cikin tafiyar naku, ka dai lura kaine GARKUWAR dole da duk abinda zai cutar da LamiÉ—o ko masarautarku ko sunanta dole kai ne zaka zame musu Garkuwa, so dan Allah bana son kayiwa LamiÉ—o musu bare gardama a cikin duk abinda zai umarceka".
Cikin sanyi yace.
"To Umaymah, in na koma zamuyi mgna".
Daga nan sukayi sallama, cikin mamaki ya kalli yadda gaba ɗaya manyan hakimai sun firfito, ga Lamiɗo ya fita amman yana tsaye bakin ƙofar motar.
Cikin sauri ya kalli Hashim tare da cewa.
"Hashim Lfy kuwa naga duk suna tsaye, garin basu da abin zamane daza'a karrama baƙi?".
Cikin nitsuwa Hashim yace.
"Uhum cewa sukeyi, wai sun yafe ziyara da ja-jantawar LamiÉ—o".
A wojen kuwa, cikin É—aga sauti Danzagi yace.
"Hattara dai fulani mai ƙasar ne gaba ɗaya, ke tsaye tsakiyar garinku, maza ku bada masauƙi".
Ya ƙarishe mgnar yana jujjuua bulalar hannunshi haka sauran fadawan.
Cikin fillanci ɗan aiken Arɗo Bani ya buɗe murya da ƙarfi cikin harshen fillanci tare da cewa.
"Maza ku bada hanya mai martaba ya iso fadar ArÉ—o Bani".
Jin haka gaba É—aya taron al'ummar fulanin suka fara buÉ—a hanya,
Har gaban rumfar da Arɗo Bani ke ɗauke baƙi, inda aka shimfiɗe wurin da manyan taburmaii kana aka malale manyan kilisai irin namu na fulanin dawa.
Bappa Malam Liman Alhaji Haro Alhaji Umaru, Musu, da kuma Ardo Duno da Arɗo barwa maƙotansu, duk suka mimmiƙe tsaye sai dai gaba dayansu fuskokinsu babu wal-wala, asalima wasun cikinsu jikinsu har ɓari yakeyi, dan fushi da zafin zuciya.
A can cikin ƙauyen Bonon kuwa, Ba'ana da sauran ƙabilum ɓamawam duk suna gaban dodon tsafinsu Bonon ɗin,
Da gudu Maman Ba'ana ta iso wurin cikin Yaren ɓacamancin ta sanar dasu zuwan, sarki Lamiɗo da tawagarsa, jin hakane yasa, Ba'ana ya miƙe jiki na rawa ya nufi rugartasu.
Su kuwa sauran yace in yaje yaga da matsala zai kirasu.
Nan ya tafi su kuma sukaci gaba da dariyar mugunta.
A cikin Rugar Bani kuwa, Bukar Baban Ba'ana ne yayi wata iriyar fitinenneyar murmushi mai cike da mugunta dan son haddasa fitina, ta yadda zai samu masarauta JoÉ—o da kanta ta shiga matsala.
Kutsawa yayi tayi cikin mutane har ya samu ya shigo gaba-gaba.
Lamiɗo kuwa da tawagarsa taku sukeyi cikin al'farma da ƙasaita.
Su Waziri, Galadima, Wambai, ÆŠan iya, É—an buram, duk suna biye dashi a baya,
Dogari na rike mishi da laima, fadawa kuma na zazzaune a ƙasa, gefe da gefe, Ɗanzagi kuwa muryarsa ce cika wurin baki ɗaya duk da hayaniyar da wurin kedashi.
A hankali Jabeer ya sako sawunshi woje, yana taka ƙafarshi ta dama kan ƙasar garin, yaji zuciyarshi ta buga da azaban ƙarfi har saida ta kaishi da rumtse idonshi tare da ambaton.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun".
A saman red lips É—inshi.
da ƙarfi yasa hannunshi ya dafe ƙahon zuciyarshi, tare da kuma maimata.
"Hasbunallahiwani'imanwakil".
Sabida ji yayi tamkar zuciyarshi zata fasa ƙirjinshi ta faɗo ƙasa. Jalal, Jamil, kuwa ido suka zuba mishi, sabida ganin yadda ya rumtse idonshi, sabida suna bakin ƙofar motar, sune ma suka buɗe mishi marfin.
Haroon kuwa da Hashim da Laminu, jira suke ya fita kafin su fita.
Cikin mugun tsana Laminu ya kalli Jabeer ɗin da ya yunƙura ya fita,
zuwa yanzu, wani irin harbawa da tsalle zuciyarshi keyi, wani irin masifeffen fargaba, da kaÉ—uwa ne suka dirar masa lokaci É—aya.
A hankali duk suma su Haroon suka fito, a tsakiya sukasa Jabeer kana bayinshi na biye dasu a baya.
A hankali ya gyara tattausan al'kyabbar jikinshi, tare gyara hiramin kanshi ya kange kekyawar fuskarshi.
Takun da yakeyi ne ya ƙarawa shigarsa ta al'farma daraja,
ya fito tamkar balarabe, gaba da baya, kamalarsa da kwarjini shi ya cika dukkan idanun bani adam dake kan doron ƙasar wannan wurin.