← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 174 OF 183

Sashe 174

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi kuwa Yah Sheykh wani irin yalwataccen murmushi mai cike da mashahurin farin ciki wan da yakasa ɓoyuwa bisa fuskarsa sai da ya bayyana kan fuskar shi cikin tsanani jin daɗi da tarin farin ciki, ya kuma faɗaɗa murmushin sa tare da cewa.
"Allah ko Umaymah tana da ciki ko".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Tabbas kuwa Jazlaan".
Kanshi ya rausayar tare da lumshe ido cikin jin zallan farin ciki yace.
"Ai dama nafaɗa mata, amman sai taƙi yarda tace allanfie wai ita bata da ciki.
Toh kuma naga alama da idona ko jiya saida mukayi mgnar.
Cikin wasa
Aunty Rahama tace.
"To fa ikon Allah ah lallai jika yakusa zuwa".
Murmushi mai cike da yalwa yayi tare da cewa.
"A nan kusa ma kuwa ƙamar uwa zatayi jika."
Momma Kam bakinta ya kasa rufuwa dan sabar farin ciki,
Ummi kuwa hamdala tashiga yiwa ubangijin talikai.
Shima kuwa Sheykh sai.
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Yaketa mai-mai-tawa
Tare da miƙewa ya koma falonshi yana shiga ya fuskanci al'ƙibila Sujjadar godiyawa wa mahalicci mu yayi.

Umaymah kuwa cikin jin daÉ—i ta mike ta nufi É—akin Shatu.

Zaune ta sameta a bakin gado,tana ganin Umaymah tayi saurin yin kasa da kanta tare da wasa da jelan kitson Ishma dake bacci a gefenta.
Cikin sakin fuska ta ƙaraso tazauna kusa da ita tare da dafa kafaɗar ta cike da kulawa
Tace.
"Alhamdulillah ysha ai wannan ba abin kunya bane.
Mu abin farin cikene a wurin mu, tabbas wanna babbar rahama ce da Allah yayi mana, ubangiji ya al'barkaci rayuwar ku yaraba lfy ya inƙanta abinda ke cikinki". Ta ƙarashe mgnar cike da jin daɗi.
Ita dai Shatu kanta na kasa tana faÉ—in Amin acikin zuciyarta.
Ganin yadda tayi shiru takuma takure wuri É—aya ne yasa Umaymah mikewa tafi.
Zuciyar ta cike da zallar fari ciki samun wanna babbar karuwa.

Har kusan azahar suna zaune cikin parlour'n
Gaba É—ayansu fuskokinsu da zukatan su É—auke yake da zunzurutun zallar farin ciki da hamdala,
Kiran sallar azahar ne ya tashesu daga parlour'n.

Sheykh kuwa ranar kam jinsa yake kamar an masa al'bishir da jannatul firdausi,
So yake ya ganshi sun keɓe da Shatunsa yaji ɗumin babynsa yasa masa al'barka shiyasa.

Ana idar da Sallah ya nufo gida parlour'n sa yawuce dan so yake yayi baccin sakanin azahar da la'asar.

Da sallama Ummi ta turo kofar É—akin Shatu.
Tana zaune kan sallaya bayan ta idar da Sallah,
Da sauri tayi kasa da kanta ganin Ummi dan kunyarsu takeji.
Ummi kuwa murmushi tayi kana tace
"Taso ki kaiwa Sheykh abin cinsa naga yashigo".
To tace kanta akasa.
Dan bakaramin kunyarsu takejiba yau É—in yanzu dai tasan duk sun san me takeyi da Sheykh kenan,
Ummi ko fita tayi tana murmushi.
Ita a hankali ta miƙe ta ninke sallayar ta aje kana tanufi bakin ƙofar.
Da sauri kuma ta juyo jin wayarta na ringing.
Tasan Ummey tace, Dan ta kirata kafin ta kabbarta salla bata É—agaba.
Ai kuwa tana dubawa taga sunanta ne,
cikin wani irin murmushi mai nuna tsantsar so da shaƙuwa dake tsakaninsu ta ɗaga wayar, katse kiran tayi, kana ita ta kirata.
Jim kaɗan Ummey dake zaune ita da wata kekkyawar mata fara ƙal a gabanta ta amsa kiran tare da cewa.
"Assalamu alaikum, Shatun Ummey kin kirani É—azu ina sallame".
saƙale wayar tayi a kafaɗarta,
ta nufi waje batareda tacire zun dumemen hijab in da tayi sallah da Shiba.
Cikin murmushi da zallar farin ciki tace.
"Ayyah Ummey na nayi kewarku, yaushe zaku dawo Rugar Bani, in samu ku matso kusa dani in abun ya sameni inje muyi hirarmu kusa dake."
Ta ƙarashe mgnar tana fitowa falon.
Babu kowa cikin parlour'n haka yasa taÉ—an sauke numfashi, kana tawuce dinning area taÉ—auki foodflakes din da abincinsa ke ciki tanufi parlour'n sa, da sallama takusa kanta ciki.
Tana mai murmushin jin muryar Ummey na ce mata.
"In Sha Allah mun kusa dawowa Shatuna ko dominki zamu dawo, amman kafin nan gaya min me kike son faÉ—a min BoÉ—É—o na".
Junainah dake gefensu ne ta É—an tura baki tare da cewa.
"Allah ko Ni kaÉ—aice BoÉ—É—o".
Murmushi Shatu tayi kana cikin yin ƙasa da murya tace.
"Uhumm Ummey".
Ta ƙarashe mgnar tana
Aje foodflakes É—in kan table.
Ido ta lumshe alamun jin kunya jin Ummey na cemata.
"Gaya min mana, BoÉ—É—ona".
Cikin yanayin shaƙuwarsu da kaunarsa tayi ƙasa da murya a hankali tace.
"Uhmmm Ummey ai k zaku dawo kafin lokacin da zan haih...".
Da sauri ta É—ago kanta tare da juyowa jin an rungumeta ta baya.
Ajiyan zuciya mai sanyi ta sauƙin ganin Yah Sheykh ɗin ta ne.
Shi kuwa Sheykh cikin tsananin so da kulawa da tattali da jin daɗi ya cusa fuskarsa tagefen wuyanta yasakalo hannusa ta kugunsa wani irin shun-shuna fatar wuyanta yayi, cikin ɗan yin ƙasa da murya yace.
"Ehyeh Boɗɗo Ummey ta girma, zaki gaya mata kinada ciki ko, wato ni ke ɓoyewa, to naji na gano.
Ummey kisa mana al'barka ki mana addu'o'in Allah ya sauƙeta lfy".
Ya ƙarashe mgnar yana manna bakinshi kusa da wayar.
Da sauri ta katse kiran tare da ajiye wayar kan table É—in.

Ita kuwa Ummey wani irin masifeffen bugawa taji zuciyarta tayi jiyo muryar Sheykh.
Gaw-gaw haka taji kanta yana amsawa sabida jin wannan amon zazzaƙar murya.
Sai kuma ta buÉ—e idonta da sauri jin Bappa na cewa yauwa kum gama mgnarko?".

Kai ta gyaɗa tare da miƙa mishi wayar sai kuma ta ɗan kalli matar nan dake gabanta cikin tsananin jin daɗi tace.
"Alhamdulillah Shatu na dai an samu ciki, shiyasa taketa damuwa damu koma mu koma".
Wani irin yalwataccen murmushi Bappa yayi tare da cewa.
"Ah Masha Allah aure yayi al'barka Allah Shatu na Allah ya raba lfy".
Amin Amin sukace kana suka juyo da sauri suna kallon Junainah dake tsalle tare da cewa.
"Yehhhh naji daÉ—in Addana zata haufomin yarinya mai kyau."
Sai kuma ta juyo da sauri hannun wani kamili dottijo fari ƙal dogo kekyawa mai cikar haiba tace.
"Appa Addana tana da ciki, in ta haifu zamu je ko".
Wani irin kekkyawan murmushi Appa yayi tare da cewa.
"Masha Allah, a zuwa kam sosai mai Junainah nima da kaina zanje inga Parvina na da jika".
Dariya sukayi baki É—aya,
ita kuma matar dake gefen Ummey Dedde kenan kai ta sunkuyar cike da jin daÉ—i tace.
"Oh kai yaran zamani ba kunya, cikin fari mutun ya faÉ—a shi".
Murmushi Bappa yayi kana yace.
"Uhum dan baki san shaƙuwar yadda take da Ummey nata bane".
Sai kuma ya juyo ya kalli Appa cikin mutunta juna yace.
"To ni zan tafi sai kuma na sake shigowa".
Cikin sakin fuska Ummey tace.
"To mu kwana nawa zamuyi".
Da sauri Dedde tace.
"Wata nawa dai ba kwana nawa ba kam".
Kai Bappa ya jinjina kana yace.
"To ni dai na tafi sai kun dawo".
Daga nan ya fita shida Appa Alhaji Abboi kenan.
Mutumin da kab faɗin Afirka babu wani ɗan adam daya kaishi yawan dabobbin kama daga Raƙuma, Shanu, tumaki, awaki, Dawaki, zabbi, tattabaru. Shine mutumin da yafi kowa yawan dukiyar ababen kiwo a kab fadin Afirka bisa ƙiyascin masu bin diddigi shi kansa bai san iya adadin dukiyar da Allah yayi mishiba, shiyasa ko zakka yakan wakilta duk makiyayansa da su fitar kawai bisa yadda shariya ta tsara.
Wannan kenan.

A nan ƙasar Nigeria kuwa, cikin Masarautar Joɗa.
Cak yaÉ—agata yashiga da ita bedroom din shi a kan gado yadoreta.

Kana shima ya hayo gadon janyota jikinsa yayi ya rungumeta tsam a faffaÉ—ar kirjinsa cikin tsananin jin daÉ—i yace.
"Alhamdulillah. Aish Bana faɗa mikiba, nace miki kina da ciki kikaƙi yarda kinata kaucewa da ɓoye min.
Gashi nan ai kowa yasani kinada ciki Alhamdulillah".
Kai taɗan langwaɓar cikin zallar shauki tace. "Ayyah Yah Sheykh to naji na yarda akwai ciki.
Amman Please maganar dai ta tsaya sakanin mu yamu dan Allah kada kowa yasani".

Ƙara rungumota yayi jikinsa yacire hijab ɗin jikinta kana ya ƙara kwantar da ita sosai a jikinshi,
hannunsa yaÉ—aura kan cikinta yayu sama da rigarta yacireshi gaba É—aya.
Kana yacusa hannunsa ta bayanta ya ɓalle maɓallin bra'n jikinta yazaroshi ya cillashi gefe.
A hankali ya kifa tafin hannunsa jan fatar cikinta a hankali yake É—an shafashi da murzashi.
Cikin tsananin jin daɗi ya ɗan karkato da kansa. Yana kallon fuskarta sai ya kuma sunkuyo ya manna bakinshi kan fatar cikin nata ya rinƙa manna mata zafafan kiss tako ina bisa cikin nata.
Wanda hakan yasata yin murmushi tare da kerketar dariya dan sai takeji kamar cakul-kuli yake mata.
Da sauri tasa hannunta cikin sumar kanshi tana murzawa.
Jin hakane ya É—an sashi É—ago kanshi ya kalleta cikin muryar jin daÉ—i yace.
"Wa kike ɓoyewa batun cikin me kike tsoro?".
Ido ta lumshe jin yadda yayi maganar cikin wani irin salo mai narka zuciya, a sannu tabuÉ—e idan ta tasaukesu kan kyakkyawar fuskarsa cikin iya kar gskyarta
tace.
"Wanake tsoro kuma ban da magautan ka, kalan suji inada ciki su ɓarar min dashi tun baije ko'ina ba, nidai gaskiya kada maganar tafita".
Takarashe mayanar tareda yin rau-rau da ido,
Murmushi yayi tare da manna mata kiss a goshi,
ya fahimci tsoro take kada su rasa cikin ya kuma gano zallar son da takeyiwa cikin.
Kai ya jinjina, kana yace "To ki kwantar da han kalinki Shatu na, in sha Allah jinin Jabeer yafi karfinsu Babu abin da zasu iya yiwa cikin nan namu da izinin ubangiji bazasu iya cin nasarar cutar da shiba da yardar ALLAH!".
Yana kaiwa nan yasauke lip É—in san jan nata da sauri yazura harshensa yarika lasar lips É—in ta saikuma yatura harshensa cikin bakinta a hankali ya lalimo nata harshen wani irin kiss yayiwa harshen tare da tsotsar sa,
Itako Shatu kansa ta tallafo tadaÉ—a manne bakinsu da kyau hannunta Kuma nacikin sumar kansa tana É—an murza suman kansa da yasunta,
Zare harshensa yayi tundaga fuskarta yarika kissing nata har ya gangaro kasa kan Caɓɓulenta yasauke bakinsa wani kyakkyawar lasa yayiwa nimple ɗinta wani irin shok taji gaba ɗaya ilahirin jikinta yaɗauka,
Ƙara banƙaro masa kirjin tayi,
shiko bidirinsa yakeyi da nimple ɗin yake da hannunsa ɗaya nakan ɗaya Caɓɓulen yanata shafashi haɗe da ɗan mammase shi,
Ciro bakinsa yayi idanunsa da suka gama rinewa ya watsa mat jikinsa sai kyarma yake.
Chapter 174 · 0% Book details