Sashe 149
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A falon ya samu Umaymah, Ummi, Mamma, Aunty Rahma, Safiyyah Jannart.
Itama Aysha tana zaune,
yana ganinsu a cike ya É—an tsaya kana ya kalli Umaymah dake cewa.
"Jazlaan ya jikin nata dai".
Matsowa yayi yasa hannunsa ya É—auki wayarshi dake kusa da ita kana yace.
"Uhumm ta worke ai".
"Alhamdulillah Allah ya ƙara lfy".
sukace a tare,
A hankali Aysha tace. "Amin".
Safiyya, Jannart, Aunty Rahma, ne suka fita.
Hakane yasa ya rage Umaymah, Ummi Mamma.
Kanshi ya É—an juya ya kalli Ummi dake cewa.
"Wannan abun fa sai an tsaya mata zata rabu dashi Sheykh".
Yana lallatsa wayarshi yace.
"Dama ai Ni na sani tun jiya data fara cewa, taga Jahan a a Jahan yazo nasan ba wani Jahan ababaÉ—enta ne kawai ke mata gizo. Amman ba komai zan juyo kansu ya faÉ—a yana É—an guntun murmushi, domin yasan Umaymah dai tasan waye Jahan".
Ita kuwa Aysha.
Tura baki tayi tana kallonshi kamar tayi kuka. Allah ya sani bata son yana cewa tana da al'jani".
Murmushi Umaymah tayi ganin yadda tayi kana a hankali tace.
"Kada ki damu, yana raba wasuma da nasu bare ke, in sha Allah zasu bar jikinki juyowa É—aya zaiyi kansu bazasu sake waiwayarki ba É—iyata. Kirkiji komai mu mun sani matsalar a masarautarsu ce, da Juwairiyya ma lfya lau muka kaita gidan Jafar bata shekaraba makarai suka shige ta".
Da sauri yace.
"Amman dai ita wannan da abunta tazo Umaymah ba a masarautarmu ta sameshi ba".
Mamma ce tace.
"Kada ka kare wancan masarautar taku, mu tayi mana illa mafi muni a rayuwa."
Kanshi ya jinjina tare da lumshe idonsa kana yace.
"To ya zanyi Mamma tunda jigo nane asalinane, kuma ba kowa na ciki keda mugun dafiba, kada kuyi mana kuɗin goro, Nima inai musu uzuri duk da dai nasan duk duniya babu wanda sukayiwa illa sama dani, sai dai nasan zanen ƙaddaratace suka bi".
Kai Ummi ta jinjina kana suka miƙe tsaye.
Umaymah ce ta nuna mishi Foodflaks dake tsakiyar falon tace.
"Kuci abinci ka kula da ita,sai da safe".
Ta ƙare mgnar suna fita.
Cikin jin kunya yace.
"Allah ya bamu al'khairi".
Amin sukace kana suka tafi.
Washe gari da asuba, a hankali ta buÉ—e idonta jin muryarshi yana karatu.
Ganin ya bata baya baya ganinta ne, yasa ta yunƙura a hankali, ta zuro ƙafafuwan ta ƙasa.
Kana ta miƙe ta nufi Bathroom, ruwan ɗumi ta haɗa cikin bathtub ɗin sabida alamun hadari da sassayan iskan dake busowa.
Wonka sabulu tayi, kana tayi na tsarki sabida al'adarta ta É—auke.
Towel ɗin dake bisa masaƙalin ta ɗauka ta tsane jikinta, kana ta meda kayan jikin nata.sannan ta fito.
Gefenshi ta É—an ratsa sannan tace.
"Zanyi salla kuma ba hijabi".
Kanshi ya É—an juyo ya kalleta,
kana yaci gaba da karatun.
Cikin yin ƙasa da murya tace.
"Ni ban san ina mukeba, kuma ba hijabi".
Miƙewa tsaye yayi jin masallacin Masarautar suna ƙoƙarin tada kabbara.
Al'kyabbar ajikinshi ya zare, kana ya dawo ta bayanta.
Hannunshi yasa ya É—ago hannunta ya zura mata hannun al'kyabbar, kana ya É—ago É—ayan ma ya zura mata.
Sannan ya saketa.
Har ƙasa ta zo mata,
kasan cewar irin al'kyabba mai duhu da kaurin nanne yasa tayiwa jikinta ƙawanya.
Gabanta ya dawo, jallabiyace a jikinshi fara ƙal.
Hiramin kanshi ya cire, kana ya É—aura mata shi a kanta tare da dai-dai-ta zamanshi ya rufe komai na kanta sai fuskarta kawai.
Ido kawai ta zuba mishi tana mai shaƙar ƙamshin jikinshi.
"Ni dai ba ɗan aikenki bane, kuma bani nace kisa suturar da bai inƙanta ayi salla da itaba, dan haka babu ruwana. Al'barkacin salla zakiyi ne yasa na baki aron rigata, kina idar da salla ki cire min abuna".
Ya gaya mata yana tsareta da ido.
Cikin yin mui-mui da baki tace.
"Uhummm".
Shi kuwa juyawa yayi ya fita.
Daga nan Side É—in da kayansu yake shida Ibrahim yaje.
Wata al'kyabbar yasa kana suka nufi masallacin.
Bayan an idar da salla sune suka dawo gida.
Tuni Umaymah kuma tasa Safiyyah da Aunty Rahma sun shiga kitchen da kansu sun haÉ—a breakfast.
Nan aka kaiwa su Affan da Ya Hashim, Imran Sulaiman.
Sukaci abinci kana suka kama hanyar komawa Æadamaya.
Sheykh, Ummi, Aysha, Hajia Mama da Batool da Jamil, Jalal ya Jafar kuwa su sai bayan sallan isha'i jirginsu zai tashi.
Haka kuwa akayi. Bayan sallan isha'i.
Su Umaymah Haroon, Ibrahim, Safiyyah, Sadiq, Azeex, Hibba Azima Aunty Rahma Ishma sukayi musu rakiya har Airport.
Sunata kewar juna,
A cikin mota ne, Aysha ta kalli Safiyyah dake gefen Umaymah da Mamma tace.
"Safiyyah ai zaku zo mana kafin ku tafi ko".
Aunty Rahma dake jen motarce tace.
"In sha Allah kuwa, ai muma duk zamuzo, sabida zamu É—an kwana biyu kafin mu koma".
Cikin jin daÉ—i tace.
"To Aunty Rahma a bamu Ishma mana mu koma da ita sai kunzo ku taho da ita".
Cikin dariya Hibba dake can baya ita da Hajia Mama da Ummi tace.
"Aunty Aysha wayo ko".
Da sauri Aunty Rahma tace.
"Kada ki damu in sha Allah zasu dawo tare da Juwairiyya, kinga mu zamuyi ko kwana uku ne nan gaba kafin mu koma wurin Sittinmu, in mun koma kuwa bazai dadeba Juwairiyya zata komo to sai ta taho miki da Ishma'n".
Cikin gamsuwa tace.
"To Allah ya kaimu Lokacin".
Amin Amin sukace, kana dai-dai lokacin suka isa, harabar airport É—in.
Nan suka samu su Aunty Juwairiyya da Azeema da Jazrah ma sun iso.
Gefensu Sheykh suka isa.
Nan sukayi sallama da juna, cikin bege da kewar juna.
Suka rabu.
Jin ana cekiyar matafiya.
Nan suka nufi cikin jirgi su kuma suka koma baya.
Basu dai tafiba saida jirgin ya tashi, kana suka juya suka koma gida.
Tsakanin Tsinako da Æadamaya tafiyar 40 minutes ne a jirgi.
A mota kuwa awa goma sha biyar ne.
So takwas dai-dai jirginsu ya tashi.
Su Affan kuwa dai-dai lokacin suka isa. Kasan cewar a gajiye suka isa, kowa wonka yayi kawai dama sunyi salollinsu a hanya sun kuma ci abinci sai bacci kawa.
8:40 dai-dai na dare jirginsu ya sauÆ™a a Airport É—in Æadamaya.
Dr Aliyu, da Baba Kamal mahaifin Sulaiman kenan, sai Sarkin fada da Galadima ne sukaje tarbosu tun kafin su iso.
Tafiyar 24 minutes ne tsakanin Airport É—in da masarautar JoÉ—a.
Tara da minti goma dai-dai motar Dr Aliyu ta iso har farfajiyar Side É—in Sheykh, wanda Sheykh yake gaba kusa dashi, Ummi da Aysha suke baya.
Motar Baba Kamal kuwa Hajia Mama ce da Batool,
Sai,
Motar da Galadima ke ciki kuwa, Nan Ya Jafar da Jalal da Jamil suke ciki.
Kai tsaye kuma Side É—insu Jalal É—in aka wuce dasu.
Itama Hajia Mama har bakin Part ɗin ta aka sauƙeta.
Da sauri Ummi ta buÉ—e marfin motar gefenta ta fita.
Nan Aysha ma tabi ta fita.
Shi kuwa Sheykh juyowa yayi ya kalli Dr Aliyu cikin nitsuwa yace.
"Baba Aliyu ngd matuƙa".
Kai Dr Aliyu ya gyaÉ—a tare da cewa.
"To sai da safe".
Allah ya bamu al'khairi yace.
Amin Amin yace kana yaja motar ya tafi.
A bakin ƙofar shiga falon suka tsaye.
Suna rike da jakukkunansu.
Gefen Aysha ya ratsa ya wuce, ya isa gaban ƙofar, hannunshi yasa ya ɗan zuge zip ɗin jakar dake hannunshi key ya zaro.
Kana ya zuge zip É—in ya rufe.
Cusa key ɗin yayi a ramin kana yayi bismillah tare da murza key ɗin, kat-kat yayi sau uku kana yasa hannunshi ya tura ƙofar sannan ya wuce ciki tare dasa hannunshi ta sama jikin ginin ya kunna wutan falon kana ya juyo ya kallesu tare da cewa.
"Bismillah Ummi shigo".
"To". tace kana ta nuna Aysha hanya alamun tayi gaba.
Kafar dama tasa tare da cewa.
"Assalamu alaikum".
Ba tare da ya juyoba yace.
"Wa laikissalam". Ya amsa sallamar a hankali batama jishi ba.
Ummi na biye da ita a baya suka shigo cikin kekkyawan falonsu da sukayi kewarsa.
Ajiyan zuciya Aysha ta sauƙe tare da cewa.
"Masha Allah komai tsab, Allah sarki HIBBA AZEEMA ina kewarku Safiyyah ina begenki kusa Ayyah my Ishma fuskarki ta tuna min Junainah na, Aunty Rahma ganinki ya tada min begen ganin Ummey na.
Ayyah 40 minutes kawai ya nesantamu Umaymah, Mamma Ina kewarku Ina jinku kamar yadda nake jin Ummey na".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Kinga gama Umaymah na kira".
Ta ƙare mgnar tana amsa kiran.
"Eh Alhamdulillah mun isa lfy gamu nan a tsakiyar falo, ɗiyarki nata kewarsu Hibba da Safiyyah naga harda ƙwalla a idonta".
Ummi ta faÉ—awa Umaymah cikin kewarta.
Ita kuwa Aysha da sauri tasa hannunta ta shafi haɓarta sai ma lokacin ta gane ashe harda hawaye take zubdawa.
Ita kuwa Umaymah cikin murmushin tace.
"Wallahi gamu muma yau duk sai mukaji babu daÉ—i Safiyyah tace ita fa da Aysha ta tafi gidan ba daÉ—i".
Dariya Ummi tayi tare da cewa.
"Sabo kenan".
"To ku huta gajiya". Umaymah tace kana ta katse kiran.
Ita kuwa Aysha haka nan yau take jin bege da kewar ahlinta ta kasa tsaida hawayenta Especially Ahlin Abboi.
Tana tuno Didenta su Yah Al'ameen da Innayinta.
Bappa'nta Ummeynta, Ya GiÉ—i, Ya Seyo, Ya Gaini, da Ya Lado.
Shi kuwa Sheykh ido ya zuba mata ganin yadda hawaye keta shatata a fuskarta babu ƙaƙƙautawa.
Remote ɗin A/C'n dake hannunshi ya meda a masaƙalinshi kana, bakin ƙofar ya koma ya rufe ƙofar kana yazo ya wuce.
Side É—insa.
Miƙewa Ummi tayi tare da cewa.
"To nan dai Side dinmu Sara ta gyara mana komai amman nasan Side É—in Sheykh ba a share yakeba, tunda tare muka dawo da Jamil, dan haka tashi kije ki É—an kimtsa mishi bedroom É—in".
Miƙewa tayi itama tare da share hawayenta kana a hankali tace.
"Naji kafin jirginmu ya tashi yayi mgn da Affan yana ce mishi ya share mishi É—akin ya amshi key a wurin Gimbiya Aminatu".
Kai Ummi ta gyaÉ—a tare da cewa.
"Eh hakafa ni na mance ai Affan na nan".
Falon Aysha suka nufa, suna shiga kowa ta nufi É—aukinta.
Ummi Al'wala tayi kana tazo ta kwanta.