Sashe 161
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin É—an É—aga murya yake kiranta yana É—an marin kumatunta.
"A'ish! A'ish!! A'ish!!! Tashi! Ummi! Ummi!!". Ya ƙare kiran Ummi da ƙarfi dan gigice
Ummi dake bakin ƙofar falon zata shigo musu da breakfast ɗin su ne, tayi sallama tare da shigowa da sauri, bisa santa table ta ajiye tray'n tare da isowa inda suke a kiɗime tace.
"A subahanallahi Sheykh sata a jikinka, sata a jikinka".
Da sauri ya jawota jikinshi ya ruggumeta gam-gam.
Ita kuwa Ummi gefe ta tsaya tana cewa.
"Subahanallahi".
Kar-kar haka jikinta ke rawa har nashina na rawa.
Da sauri Ummi ta juya falon.
Wayarta ta ɗauka da sauri ta kira Dr Kubra tace suna buƙatar taimakon gaggawa.
To Dr Kubra tace kana ta fara shirin tahowa.
Ita kuwa Ummi falonshin ta koma.
Cikin mamaki ta iso kusa dasu.
Ganin jikin Aysha ya dena karkarwan ta kuma buÉ—e idonta.
a hankali ya sauƙe numfashi kana ya medata kan kujerar ya ajiyeta, sannan ya gyara zamanshi a hankali yace.
"A'ish".
Kauda kanta tayi daga kallonshi ta kalli Ummi.
Cikin sanyi da disashewar muryar tace.
"Ummi yunwa nakeji, kaina ciwo jiri nakeji'.
Da sauri Ummi ta ɗauki cup kunun kanwan nan mai haɗin mazarƙwaila da citta kanamfari.
Ta zuba a kofin da yakeda da girma saida ta cikashi.
Kana ta matso kusa da ita,
kofin ta miƙa mata, amsa tayi da sauri takai bakinta.
Kafa kanta tayi ta fara sha, tanayi tana É—an cire kofin dan zafin kunun.
Shi kuwa Sheykh matsawa gefe yayi, ya fara daddanan wayarsa idonshi kuma na kanta, kunyar Ummi ya sashi É—an matsawa.
Ita kuwa Ummi sannu take yiwa Aysha. Da sauri ta juyo ta kalli Sheykh jin yana ce mata.
"Ummi Abba yace ki kaiwa LamiÉ—o beshit".
Cikin kauda kai tace to.
Ta lura kunyar ta kusa tasashi ya maida kanshi cikin wayar da yake dannawan.
Kai tsaye bedroom É—in ta nufa.
Cike da farin ciki take kallon shimfiÉ—an.
Ture blanket É—in tayi ta haÉ—e beshit É—in kana, ta shimfiÉ—a blanket É—in, sannan ta fito.
A falon ta wucesu yana sunkuye kamar yadda ta barshi yana danna wayarsa,
Ita kuwa Aysha kunun take sha, tana mai jin daÉ—in shi a bakinta.
Kai tsaye Side É—in Sarki Nuruddeen ta wuce.
Har cikin É—akin Gimbiya Aminatu ta wuce.
Durƙusawa gaban Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"Allah hokke sabbugo Ga tabbacin tantanin Aysha uwar gidan Sheykh."
Wani sihirtaccen Murmushi Gimbiya Aminatu tayi kana ta tashi zaune daga kishingidar da take, cike da farin ciki tace.
"Alhamdulillah mafarki mu nata dabbata kamar yadda muke dako, yau Allah ya nuna mana dare mai cike da ruwan sama da walƙiya da rugugin tsawa.
Kana ga tabbacin kyakkyawan budurcin bafullatanar daji, zantu kan malam Musa na baiyana É—aya bayan É—aya."
Sai kuma ta kalli zanin gadon da jinin ya ɓatashi sosai.
Cikin ƙasaita tace.
"Maza a haÉ—a tukuicin budurci, domin ta bawa Jabeer kyauta mai tsada a bata tukuici mai girma."
To Ummi tace kana ta miƙe ta fita ta nufi ɗakin tukuicin.
A can Side É—insa kuwa, bayan ta shanye kunun sai ta koma ta konta bisa kujerar tayi lib, wani irin zufane yake tsastsafo mata tako ina na jikinta limshe ido tayi tana jin raÉ—aÉ—in jikinta.
Shi kuwa Sheykh da alamun wani abu mai mahimmanci yakeyi a wayarsa.
Koda ya É—ago kai yaga ta lumshe idonta sai yayi zaton ko bacci tayi.
Gimbiya Aminatu da LamiÉ—o da Galadima ne zaune a falon LamiÉ—o,
Ummi na zaune a gabanta da wasu manyan ƙore da daro irin nada.
Cikin girmamawa ta jawo ƙwaryar dake kusa da ita,
A hankali ta fiddo wasu manyan al'kyabba irin na matan sarakuna guda uku.
sai kuma ta fiddo wasu kekyawawan yan kunne da sarƙa mai masifar kyau, na gold.
Wasu aworworo ta fiddo na asalin azurfan masarautar JoÉ—a, wanda yake da sirruka,
domin matuƙar mutun mayene in ya leshesu zaiyi bayani da kansa.
murmushi Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"Tun bayan Ayshancan ba, sake danƙawa wata mace sarƙar tamɓarin Masarautar Joɗa ba, gashi da ita dashi duk basu tsira ba.
Ina fargabar a sake baiyana wani a ahlinta.
kada tarihi ya maimaita kanshi.
Murmushi LamiÉ—o yayi kana yace.
"In Sha Allah babu komai fashe al'kyairin Allah, Magauta sunyi tasu nasarar sun gama, yanzu lokacin masu gaskiya ne".
Shiru Abba yayi yana jin kalaman iyayen nashi, suna masu uzzuro mishi ciwon dake zuciyarshi.
Galadima kuwa kwalin babban ashanan da Ummi ta buÉ—e wanda yake cike tab da Æ´aÆ´an ashana ya kalla tare da yin murmushi.
Wannan itace babbar shaidar mace in ta kawo budurcinta gidan mijinta a masarautar JoÉ—a.
Shine asa kwalin ashanan a cikashi tab da yayansa, in kuma bata kawo budurcinta ba, sai a zazzage ya'yan ashanar asa fonko haka ba É—a ko É—aya a ciki.
Kuma za'abi sashi-sashi na Masarautar a nuna kowa shaida to indai anga fonko babu É—a a ciki to shaidar ta zubda budurcinta a woje.
Ci gaba da É—aga kayayyakin Ummi tayi.
tana nuna musu.
ÆŠaya daro ta jawo shi kuwa, silke ne da sirdi a ciki sai linzamin doki, kana sai takalman hawa doki kala biyu na mace dana miji,
sai kuma É—aya kwaryan cike yake da gero sai citta da kanamfari sai kwalin sugar irin mai Æ´aÆ´an nan.
Kai ta É—an É—ago ta kallesu tare da cewa.
"Ga haÉ—in kayan da dawakai biyu mace da namiji É—aya macen na Aysha É—aya namijin na Sheykh.
Sai kuma kyautar zabbi ashirin na jinyar Aysha daga Masarautar JoÉ—a."
Cikin jin daÉ—i Gimbiya Aminatu tace.
"Masha Allah. Allah ya sanya al'khairi, kira yan rakiyarki su rakaki ku nunawa kowa dake Masarautar JoÉ—a.
To Ummi tace kana ta miƙe ta fito falon forko dasu.
Saratu da Larai ta kira sukazo suka É—auki kayan.
Nan suka fara da sashin Hajia Mama.
Koda aka nuna mata kayan shiru tayi cikin wani irin yanayi ta gyaɗa musu kai tare da nuna musu hanyar fita ba tare da tace ko ƙalla ba.
Daga nan gidan Galadima da sauran dottawan masarautar suka nufa.
Sai da suka gama da gidajen manyan kana suka nufi, Side É—in Gimbiya Saudatu kasancewar itace matar babban É—an LamiÉ—o.
Wani irin masifeffen kallo tabi sarƙar tamɓarin Masarautar Joɗa da akasa cikin kayan kana ta kalli Ummi tare da cewa.
"Uhummm za'a kuma kenan, wata sarƙar aka kirkiro ko dai waccar ɗin ce aka gano?
Ita dai Ummi kai ta sunkuyar.
Ita kuwa Gimbiya Saudatu Baba Basiru dake gefenta ta kalla tare da cewa.
"Ashe É—an naku waliyi ne?".
Da sauri yace.
"Waliyi kuma".
Cikin takaici tace.
"Eh to gani nai wata shida kenan da yin aure.
Ace bai kusanceta ba sai yauwa ai da gani kasan munafurcine da ƙarya, harda basu dawakai ma'aurata ko meye manufar hakan?".
Cikin nuna tsantsar tsana Baba Basiru yace.
"Wani salone hakan".
Ita dai Ummi dasu Saratu sun gaza tashi.
Cikin bala'i Baba Nasiru da yanzu ya shigo yace.
"Kai da Allah ku ɓace min da gani".
Da sauri suka É—auki kayayyakin suka fice, sukaci gaba da nunawa.
Su kuwa Gimbiya Saudatu da muƙarraba ta suakaci da tattaunawa.
A hankali Dr Kubra ta shigo falon ta sallama a bakinta.
Su Jalal ta samu suna breakfast kamar kullun.
A falon ta zauna bayan sun gaidatane, Jamil yace.
"Ummi tayi cikin masarautar JoÉ—a jirata zata zo".
"Okay ba matsala". Dr Kubra ta faÉ—i tana gyara zamanta.
Jim kaɗan sai ga Ummi ta shigo su Saratu na biye da ita a baya da kaya niƙi-niƙi.
A ƙa'ida a hannun miji za'a danƙa kayan sai ya haɗa da nasa tukuicin ya miƙawa amaryarsa.
Cikin sakin fuska Ummi ta kalli Dr Kubra tare da cewa.
"A a lale marhabin da Dr".
Murmushi tayi kana tace.
"Yauwa Ummin Sheykh ya mai jikin".
"Alhamdulillah jiki da sauƙi.
tace.
Tana amsar kayan hannun Saratu.
Tare da cewa.
"Yauwa kawosu nan, kije ki kawowa Dr ruwa".
To Suratu tace.
Ita kuwa Ummi amsar kayan tayi kai tsaye falonshi ta nufa da sallama a bakinta, yadda ta barsu haka ta samesu.
kai tsaye bedroom ta wuce da kayan taje ta ajiye kana ta dawo ta wuce ta É—auko sauran sannan taje ta ajiye, tana fitowa tazo kusa dasu cikin kula tace.
"Yauwa Sheykh gacan tukuicin masarautar JoÉ—a, sai ka da kashi gareta sanda kaso".
Kai ya jinjina ba tare daya É—ago kanba.
Ita kuwa Ummi Aysha ta kalla tare da cewa.
"Aysha tashi muje ga likita tazo".
Cikin sanyi ta buÉ—e idonta kana tace to.
Ita kuwa Ummi tuni tayi gaba.
Yunƙura tayi a hankali ta miƙe tana mai cewa.
"Wash Allah na".
Miƙewa tsaye yayi tare da cewa.
"Allah'nmu dai".
murmushi yayi ganin yadda ta fara tafiya.
Cikin yin ƙasa da murya yace.
"Dawo ki zauna ba inda zakije kina tafi like Æ´ar kaciya.
ki tsaya zan duba abina da kaina, zanyi gyaran ɓarnar da nayin".
Cikin rauni tace.
"Ni bana so ita zata dubani".
Kanshi ya gyaÉ—a kana yace.
"Okay".
Ummi kuwa jin shirune yasa ta dawo,
nan yace su shigo nan É—in.
A mutunce Dr Kubra ta gaisa da Sheykh kana ta kalli Aysha cikin kula tace.
"Meke damunki?".
Ido ya É—an zuba mata don jira yake yaji me zata ce.
Ajiyan numfashin yayi a hankali jin tace.
"Kaina ne ke min ciwo sosai, sai kuma zazzaɓi, da jiri nakeji idona na ganin duhu".
Juyowa tayi ta kalli Sheykh cikin sanyi tace.
"Dr ni ai bansan ka dawoba, da bazanzo ba. Gaka a wuri kuma me amfanin nemana.
Yanzu zamu fita da Jamil sai in turo mata mgnin da kaga ya dace".
Kai ya jinjina kana yace.
"Kin san maganin wanda baka saniba yafi daɗin karɓa a wurin wasu, rubuta mata kawai ba matsala ki bawa Jamil ɗin ya kawo."
To tace tana murmushin yadda Aysha ta turo baki.
Bayan ta fitane Ummi kuwa ta zauna.
Ferfesun zabi ta zuba a plate yana zuba tiriri mai ƙamshi kana tasa mata tea, sannan tace.
"Zoki zauna kici kinji ko!".
Tana faÉ—in haka ta fita.