← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 183

Sashe 160

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallonshi Abba yayi tare da jijjiga kai.
Shi kuwa LamiÉ—o ya É—an kalla da Galadima kana yace.
"Kun kirani kunyi shiru, kunata bina da kallon tuhuma, me yake faruwa in da wani abune ku faÉ—a kawai mana ku dena min kallon tuhuma".
Murmushi sukayi dukansu kana a hankali Galadima yace.
"Babu komai, kawai dai yau É—in ranace da al'amarin auren ka ya tabbatar da nuna kanada damar mulkar masararutar JoÉ—a".
Fuska ya taɓe tare da cewa.
"Bafa nason kuna min haka, bani son haka, nace bani da ra'ayin wannan abun ku dena alaƙantani dashi.
Me haÉ—ina da sarauta, kuma me ruwanku da lamuran gidana".
Cikin Murmushin LamiÉ—o yace.
"Uhumm toh ai ba mune muka kiraka ba, Abbanka ne ya kiraka.
Kuma ba mune muka alakantaka da Masarautar Joɗa da sarautarba Allah ya alaƙamtaka dasu tunda ka fito a jininmu.
Mu dai ya nuna mana alamomin dole watan wata rana zaka mulki masarautar JoÉ—a."
Cikin tsuke fuskarsa yace.
"Uhum zadai a tarwatsa min rayuwa, tunda kuna sane Galadima kawai aka bawa Yah Jafar cikin mako biyu, aka rabamu da gatanmu aka birkita masa rayuwa.
Shin Jalal da Jamil ma sun tsirane, kallon me akeyi musu.
Jamil mazinaci mai yawon bin mata, Jalal mashayi ɗan shila, nima ɗin dole ana wani abin, da ƙudurar ubangiji kawai nake tsira, kuma wanda ake nema gabas da yamma kudu da arewa wata ranafa zasu cimmin musamman in suka samu zantukanku".

Dafa kafaÉ—arshi Galadima yayi kana a hankali yace.
"Uhum Muhammadu ai sunyi nasara a kanka tun a baya yanzu dai karyewar al'ƙadarinsu ne kawai ya rage.
Tashi kaje ka kula da matarka, muna sane da gyallen yarinta, kada kace zaka ɓoyeshi ko zaka wonkeshi, a ma'ajiyin tarihi za'a ajiyeshi shaidar yarinta da tarbiyyar matar sarki uwar wani sarkin kuma a wata rana".
Kanshi ya sunkuyar cike da takaici yace.
"Wai meyasa kukeyi min hakane? Shin bani da wani sirri a rayuwata da iyalina ne dole sai kunbi diddigin komai kun sani".
HaÉ—e fuska Abbansa yayi kana yace.
"Tashi kaje, kada a wonke komai a ka bawa Umminku ta kawoshi.
Umarnine ba shawara ba".

Cikin sanyi ya miƙe ya tafi.

Shiru babban falon ba kowa,
sai dai bisa alamu Ummi na Kitchen dan yaji motsinta.

A nitse ya wuce Side É—insa.

Idonshi ya rumtse sabida jin suna mishi wani yaji-yaji dan rashin baccin da baiba tun na yammacin jiya na tsakanin azahar da la'asar É—in daya zame mishi jiki da kuma na daren da bai samu yayi ba.
A hankali ya tura ƙofar Bedroom,
da sauri ya ƙarasa bakin gadon cike da mamakin ganin tana kwance, kuma kuka takeyi.
Sunkuyowa yayi kanta tare da cewa.
"A'ish Ahh'ihch kuka kuma? meya saki kuka. meya sameki?".
ÆŠago jajayen idanunta tayi ta kalleshi hawaye na kwaranya murya na rawa tace.
"Meya sani kuka? Bayan kai, kaji min ciwo, bazan iya tashiba, ƙafafuwana ba ƙarfi, jiri nakeji yunwa nakeji kaina ciwo, kafata ciwo, idona ciwo, komaina ciwo, zogi nakeji".
Ta ƙarashe mgnar murya na rawa alamun zazzafan zazzaɓi da zafin ciwo.
Cikin wani irin rauni da tsananin tausayinta yace.
"Afwan kiyi haƙuri, sannu ko ki gafarceni".
Da sauri ya juya ya nufi Bathroom, ruwa mai É—umi sosai ya cika baf dashi, kana ya fito.
Al'kyabbar ajikinshi ya zare tare da hiramin kana ya matso bakin gadon.

Hannunshi yasa ya fara janye blanket É—in.
Da sauri tasa hannu ta riƙe hannunsa a raunace tace.
"Banda sutura a jikina".
Kanshi ya É—an kauda kana a hankali ya janye borgon tare da cewa.
"A'ish gani kuma wanne suturan zaki nema bayan ni, yanzu baki da wata sutura sama dani, kiyi haƙuri ki dena kukan kinji ko bana son jin kukanki".
Ya ƙare zancen yana cicciɓota.
Da sauri ta rumtse idanunta tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa.
Bathroom ya wuce.
A hankali ya sauƙeta cikin ruwan ɗumin.

Wani irin zillo tayi tare da yarfa hannun da kuma sakin ihu mai sautin rauni.
"Wash Allah na Yah Sheykh zafi- zafi."
Cikin sanyi yace.
"Sorry kiyi haƙuri zakiji daɗin hakan, yanzu zaki worke".
Ina sai zillewa take son yi.
Da sauri yasa hannunshin ya danne ta cikin ruwan ta zauna daɓas.
hannunta ta fara yarfawa tare da zubda hawaye,
Bakin baf É—in ya zauna,
kanta ya jawo ya manna da jikinsa, kana yayi shiru yana jin yadda jikinta ke karkarwar tamkar mazari.

Wata fitinenneyar zuface ta fara karyo mata tako ina na, jikinta, sai kuma ta fara sauƙe ajiyan zuciya.

Ummi kuwa, ferfesun zabi tayi, tare da dama kekyawan kunun kanwa mai É—an karen daÉ—in yaji citta da kanamfari da kanwa.
Kana ta daka mazarƙoila ta zuba a ciki a madadin Sugar.
Babban flacks ta cika da kunun.
Kana ta juyo ferfesun zabi guda biyu cikin Foodflaks mai kyau.

Tuƙeƙƙen tuwon masarar tsari, mai tauri tayi, da kuma miyar ɗanyar kuɓewa da man shanu sai kifi da nama yasha citta da yajin daddawa sai ƙamshi yakeyi.
A Foodflaks ta saka,
sai kuma gashesshen jan nama, anyi Normal gashi irin na mutanen da.
Wanda murhun garwashi ta hura ta gasashi.
Sai kuma tea data tafasa ta tsula zuma da citta a ciki.
Shi kuma tasa a ƙaramin flacks.

Jerasu tayi a manyan tray guda biyu.

Sai lokacin kuma Sara ta iso nan suka fara haÉ—a wani girkin.

Sheykh kuwa a hankali ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye.
Tana cikin bathtub É—in shi kuma yana ta woje.
Zubda ruwan yayi tare da ruggumeta a hankali yace.
"Zamu ƙara wani ruwan ɗumin kinga wannan duk kinyi masa fitsarin jini a ciki, duk kin ɓatashi raguwa kwai sakaliyar Ummey".
Ƙara tsune kanta tayi jikinsa, tare da manne ƙirjinta da nashi wai bata son yaga breast ɗinta.

Wani ruwan É—umi ya kuma sawa, kana ya zaunar da ita ciki.

Sannan a hankali yace.
"Aha Gud gerl kiyi wonka da kyau, in kin gama jin É—umin ruwan sai kiyi wonkan tsarki, kin iya ai ko?".
Ya ƙare mgnar yana kallonta, cikin sanyi ta gyaɗa mishi kai still hawaye na zuba, a hankali yace.
"To niyar wonkan me zakice".
Shiru tayi bata kulashi ba kuma bata kalleshiba sai hawayen da takeyi.
"Okay to bari in shigo muyi wonkan tare sai in koya miki".
Ya faɗa yana sako ƙafarsa cikin bathtub ɗin da sauri tace.
"Na'iya".
fuskarta ya É—an tallabo tare da cewa.
"Kin iya me?".

"Wonkan tsarkin".
Ta bashi amsa ido a rufe.
shafa fuskarta yayi tare da cewa.
"Niyan wonkan me zakiyi".

Idonta ta ƙara rumtsew wasu hawayen suka zubo a hankali tace.
"Wonkan Janaba".
murmushi yayi mai faÉ—i kana yace.
"Eyeh Gud gerl, kin girma yanzu kin zama big gerl ai, tunda har wonkan Janaba ya hau kanki, sannu ko Aish Allah ya miki al'barka".

Tafin hannunta tasa ta kare fuskarta.
Shi kuwa miƙewa yayi tare da cewa.
"Bari inje in É—auko miki wasu kayan, ko in baki aron al'kyabbata?".
A hankali tace.
"A a É—auko min".

To yace kana ya fita.

Ba kowa a falon, dan haka da sauri ya wuce falonta har bedroom.
drower'nta ya buÉ—e,
hannunsa yasa ya zaro wani abu da ya gani Royal blue shi kalan yabi.
Sai kuma ya samu ashe doguwar rigace ta shaddar wagambari mai masifar kyau.
daga ita bai kuma É—aukan komaiba ya juya ya fita.

A babban falon ya samu Ummi tsaye,
cike da tsananin kunya ya sunkuyar da kanshi kana a hankali yace.
"Um Uhmm Barka da safiya Ummi".
Ganin alamun kunya yasata kauda kanta kana tace.
"Barka dai Muhammad".
Ci gaba da tafiya yayi.

Da ido ta rakashi, tana murmushin jin daÉ—in. Muhammad É—inta ya zama cikekken magidanci,
daga yawau zasu fara hango nasarorinsu. Tabbas akwai kwan da zai fashe nan kusa a tsakiyar masararutar JoÉ—a.

Shi kuwa yana shiga bathroom ya sameta zaune bakin bathtub É—in ta É—aura towel a jikinta.

A hankali yasa hannunshin ya kamo nata ya tsaida ita, kana cikin sanyi yace.
"Wanne irin wonka kikayi?".
A hankali tace.
"Da al'wala a haÉ—e".

Na'am yace kana ya zira mata rigar.

Saida ya dai-dai-ta mata rigar kana ta kwance towel É—in ta É—aura É—an kwalinta.

Sannan ya nuna mata hanyar fita da hannunshi.

A hankali ta ɗago ƙafarta ta taka, ido ta ɗan rumtse tare da cije laɓɓanta, kana ta ɗan ware ƙafafuwanta tare dacewa.
"Wash".
Ido ya ƙurawa yadda take tafiyar.
Kanshi ya jinjina sannan a hankali ya biyota cikin kauda kai yace.
"Y.M.D.G ko dai kin ƙarune?".
Shiru batayi mgna ba, sabida sosai takejin zafin.
Buɗe mata ƙofar yayi ta fita.
Da sauri yabi bayanta suka fito.

Sallaya ya shimfiɗa mata, tare da miƙo mata hijabinta, hannun ta miƙa zata amsa tana mai ɗan kallonshi.
yana kallonta yace.
"Kiyi salla sai in dubaki inaga ko na buɗa ƙofar da yawa.
Gwara in gani da wurin in na buÉ—ata ne in É—inketa".
Hawayenda ya zubo mata sanadin rumtse idanunta ne, ta share da hijabin kana ta juya ta fuskanci al'ƙibila.

Shi kuwa Sheykh bakin gadon ya dawo, da nufin gyarawa yana janye blanket É—in yayi maza ya maidashi tare da cewa.
"Subahanallahi har haka ta zubda jini".
Gaba É—aya tausayinta ya rufeshi wani irin abu na musamman yakeyi a kanta yana ratsa dukkan jikinshi da zuciyarsa.

Ita kuwa Aysha tana idarwa ta zauna tana sharce hawayenta dake silalowa tana mamakin wasu zantukan Yan Sheykh yana abu ko a jikinsa kamar bashi yayi wannan abun ba.

Tana shafa addu'a yace.
"Taso zo muje kici abinci in dubaki, tafiyar kin nan batayi minba, akwai matsala".
A hankali ta yunƙura ta tashi dan tabbas yunwa ke son hallakata.

Da sauri ya isa gareta sabida ganin ta dafe kai ta rumtse idanunta tayi baya alamun zata faÉ—i.

Ruggumeta yayi a jikinsa tare da tallabe kanta.
Luuu yaga idanunta na tafiya alamun suma zatayi.
Murya can ƙasa tace.
"Yah Sheykh duhu nake gani, jiri nakeji kaina ciwoooo".
Da sauri ya tallabota jikinshi.
Kan gadon babu inda zai ajiyeta dan haka ya wuce falo da ita.
Bisa 3 str ya kwantar da ita dai-dai lokacin kuma taja wani dogon numfashi ta fara wani irin karkarwa da rawan sanyi alamun tana gab da sume mishi.
Chapter 160 · 0% Book details