Sashe 127
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kanta ta manna a damtsen hannunshi tare da cewa.
"Sai ƴan BBOKOLOJI sune zakaga shanayensu basu da ƙaho, ɗaɗɗaya zaka samu cikin shanayensu masu ƙaho, shima sai ka samu ƙahon ɗan ƙanƙanine kuma, in ka ɗan taɓashi sai kaji yana girgiza.
Kuma a haka sunfi shanaye masu ƙaho masifa da zafi.
Kuma duk cikin shanaye babu shanun daya kaisu ƙiba in an kiwatasu, makiyayan BOKOLOJI asalin fulanine kuma na ƙasar nan.
Su in suje gari, to sarakunan garin suke zuwa su samu, su biyasu kuÉ—i su saida musu dajukan manoma su.
Daga nan Duk gonar wanda suka samu sai su shiga su kiwata abunsu su fita.
In mai gona yayi mgna sai suce.
"Mufa sayan gonakinku mukayi sarkinku shiua saida mana".
Cike da mamaki ya kalleta tare da cewa.
"Kenan ɓarnan da wasu ma kiyaye sukeyi dasa hannun sarakunan?".
Kai ta jinjina tare dace mishi.
"Tabbas kuwa".
Idonta ta É—an zubawa hannunshi daya cusa ta tsakanin bayanta da kujerar motar.
Ya ruggume ƙugunta, hannun ya dawo har cikinta,
a hankali ta lumshi idonta jin yana cusa hannunshin cikin rigarta kasancewar yau riga da zanine a jikinta.
Sajenshi ya É—an goga mata tare da cewa.
"Kalli nan baki gamaba ai su waye JOTTAN MA'EN?".
ÆŠan matsowa jikinshi tayi jin yadda ya cusa hannunshi ya zira yatsarshi cikin hudar cibiyar ta.
A hankali tace.
"Hhhhh washhh".
Idonshi ya É—an zuba mata kana yasa bakinshi saitin kunnenta a hankali yace.
"Yah dai Aish. Ci gaba mana".
Wani irin masifeffen abu taji yana yawo a dukkanin jikinta, cikin sanyi kamar raÉ—a taci gaba da cewa.
"JOTTAN MA'EN sune, Fulani mazauna wuri ɗaya, a ƙalla su shekara ashirin ko talatin zuwa sama kuma su basa ƙaura to sune JOTTAN MA'EN kamar dai fulanin Rugar Bani".
Shiru tayi jin yadda ya liƙa lips ɗinshi a kunnenta a hankali yace.
"Shhhhhhyyyy Yah Aishhhhhhhh. To kuma su waye TEMA'EN?".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ku mana!".
Da sauri yayi sama da hannunshi, Caɓɓullenta ya ɗan cafke tare da cewa.
"Mu kuma?".
Hannunta dake cikin hannunshi ta fara ƙoƙarin ja,
dan janye hannunshi dake cikin rigarta.
Ƙara rumtse hannuntan yayi cikin nashi yanajin yadda Shey ɗinsa ke amsa amo da tsallen neman agaji.
Dan ma ya samu System É—inshi ta danneshi ta hanashi harbawa yadda take son tona mishi asiri.
A hankali tace.
"Eh mana fulanin cikin birni.
Sune TEMA'EN dan in kunyi mgna kune kuke cewa Tema.
Ma'anar tema (wata ƙil) shine Tema."
Kanshi ya sunkuyar Sosai
Yana sunsuna wuyanta, kallonshi tayi, shi kuwa a hankali yayi mata wani irin kallon dake nunida yana gab da fita haiyacinsa yace.
"To ke kuma wanne babin kike?".
A hankali tace.
"Ni dai Aysha Aliyu Garkuwa Fulata marace. Da kuma JOTTAN MA'EN.".
Cikin sanyi yace.
"Menene fulata mare".
"Fulata mare shuwa Arab kenan, Babana su fulata marane, asalin fulanin tsatson Shuwa'arab ne.
Mamata kuwa JOTTAN MA'EN ne, Wuitin'en."
Kanta ya manna kan ƙahon zuciyarshi dake harbawa.
Shiru tayi tanajin yadda sautin bugawar keyi.
A hankali yace.
"Ngd da wannan bayani Shatu Bororiyar daji mai tallan nono da kiwo".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Asalina kenan tushena bana ɓoyeshi.
Ina al'faharin kasancewata bafulatanar daji makiyayiya yar Fulani makiyaya kuma manoma".
Idonshi É—aya ya lumshe tare da buÉ—e mata É—ayan.
Ita kuwa a hankali.
Bacci ya fara surarta sabida jin yana hura mata sassanyar iskar bakinshi.
Da sauri yace.
"Kada kiyi bacci Tashi muyi salla, sai mu wuce."
BuÉ—e idonta tayi a hankali, kana suka fito.
Su suka shiga wani gida dake kan hanya sukayi salla.
Su kuma maza suka shiga Masallacin.
Bayan sun idar sun fitone.
Sukaci gaba da tafiya.
Baifi awa ukuba su isaba aka kira sallan magriba.
A wani ɗan kekyawan ƙauye suka tsaya sukayi sallan magriba da isha'i.
Kana suka shiga Mota sukaci gaba da tafiya.
Kasan cewar dare yayi kuma ga garin hadari ya É—auro
Haka yasa cikin motocin yin duhu.
A hankali ya jawota jikinshi da kyau.
Ruggume ta yayi gam a jikinshi.
Lafewar tayi a jikinshi dan ba abinda takeson yi sama da bacci.
Dan taci gaseshen naman da Affan ya saya mata.
Tayi haniƙan tasha Dudunta mai sanyi.
Tayi salla ga gajiya ga kuma.
Bacci.
Numfashin gajiya taja a hankali tare da shaƙar daddaɗan ƙamshin jikinshi.
A haka tayi baccinta kana sukaci gaba da tafiya.
Ƙarfe goma da rabi tayi musu cikin masarautar Joɗa.
A hankali aka nufi bakin part É—in kowa.
Har bakin mashigar hawa barandar falonshi motar ta ajiyesu.
Ya sani Ummi bata nan tana sashin Gimbiya Aminatu shi yasa.
Yace.
"Alhamdulillah Ado fita jeka kawai, saida safe kazo ka É—auke motar a nan".
Cikin girmamawa Ado yace.
"To".
Daga nan ya fita ya juya ya tafi.
Shi kuwa a hankali ya É—an É—agota tare da cewa.
"Aish tashi mun isa gida".
Ido ta É—an lumshe tare da cewa.
"Yah Sheykh Na gaji".
BuÉ—e marfin motar yayi kana ya fito.
Tallabe da ita.
a bakin ƙofar falon ya direta, kana ya kalli inda Ummi ke ajiye mishi key ya ɗauka.
Buɗe wa yayi ya shiga, riƙe da hannunta.
Binshi kawai takeyi idonta, a lumshe alamun tana baccinta.
Shiru Side ɗin. Sai dai komai yana share yana goge ko ina fes-fes sai ƙamshi yakeyi.
Side É—insa ya wuce da ita.
Tana dai biye dashi kamar yar yaye.
Har cikin Bedroom ya wuce da ita.
Tana ƙoƙarin konciya kan gado, ya jawota suka nufi Bathroom.
Har cikin wurin wonkan ya shiga da ita.
Kamar daga sama kamar mafarki taji sauƙan ruwan sanyi a jikinta.
Wani irin zaro ido tayi tare da firgici tace.
"Innalillahi".
Sai kuma ta kalleshi ya karkata kai ya tsura mata kyawawan idonshi.
Cikin tsiwa tace.
"Nifa bazanyi wonkaba".
Juyawa yayi ya fita tare da cewa.
"Ashe kuwa yau a ciki zaki kwana".
Yana fita ya maids marfin ya rufe.
Da sauri tasa hannu ta rufe ruwan sanyin.
Kana ta buÉ—e na É—amin.
Dole ta cire wannan kayan ta saƙalasu gefe.
Kana tayi wonka fes.
Sannan ta fito a zatonta yabar cikin bathroom É—in bata san yana cikiba.
Ta fito É—aure da É—ankalinta daga gugunta zuwa guiwarta ta fito da niyar ta É—auka towel.
Tana fitowa ta ganshi tsaye a gefen wurin da al'kyabbar jikinshi yana brush.
Da sauri ta juya.
Shi kuwa bayanta yabi.
Ya kamota buÉ—a al'kyabbar shi yayi gaba É—aya kana ya haÉ—a da ita ya rufe kirif tare da cewa.
"Ina zaki je?".
"Zan ɗauko zaninane in ɓoye jikina".
Ɗan taɓe baki yayi tare da cewa.
"Meme za'a gani a nan?."
Ya ƙareshe mgnar da ware al'kyabbar, da sauri tasa tafin hannunta ta tare ƙirjinta.
Juyawa bayanta yayi ya cire al'kyabbar tashi.
Kana ya zura mata a jikinta tare da rufeta kirib yace.
"To jeki kwanta".
Da sauri ta ware hannayenta ta sasu cikin hannun al'kyabbar kana ta haɗa bakinshi ta riƙe ta juyo ta fito.
Kan gadonshi ta hau ta shiga borgon ba tare da ta cire al'kyabbar ba.
Shi kuma wonka yayi kana ya shirya cikin kayan baccinsa.
Sannan ya fito.
Yanata zuba ƙamshi.
Ita kuwa cikin É—an baccin data farajin yana fizgarta ta É—an buÉ—e idonta a hankali ta kalleshi sai kuma ta maidasu ta lumshe.
Wutan É—akin ya kashe kana yazo ya zauna gefen gadon.
Hannunshi yasa ya lalubo wata yar mitsitsiyar waya dake kan Bedside drower'n dake gefenshi.
Wasu yan danne-danne na 5 minute yayi.
Kana ya juyo ya hau gadon ya kwanta yana fuskantarta.
A hankali yasa hannunshin ya kamo hannunta ya jawota jikinshi.
A tare suka sauƙe numfashin,
Murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"K....!
Uhummm wani kayan sai amale. Wata soyayyar sai malamai ma gada annabawa. Wannan shafin nakune matan malamai da ustazai Dan ku kaÉ—ai ne kuka san irin salon Sheykh.
Littafin GARKUWA na kuÉ—ine akwai Normal group da a wata É—aya za'a gama Part two, ki sayi katin mtn ki kofi numbobin ki turomin ta wannan number da nakeyin whatsApp da ita 09097853276. Akwai kuma Special Group wanda a sati biyu kacal za'a gama Part two da izin Ubangiji a shiga Part 3 Shi Special Group 1k ne zakiyin min transfer'n ta asusuna na Jaiz bank 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa. Sai ki turomin shaidar biyanki ta wannan number ta WhatsApp 09097853276. Dan Allah kada kiyi min VTU kada kiyi min TRANSFER É—in katin waya bana so. In kinyi min VTU wlh ba ruwana.
Uhummm Ya Allah ka bani sa'a mu gama littafin nan kafin azumi al'farmar Annabi da al'ƙur'ani.
By
*GARKUWAR FULANI*
Yajuyo daita yace ketadabance my shatu samunki gareni alkhairi Ina godema Allah dayamallakamanke wani dadine ya lullubeni nasunkuyar dakaina na lalubo hannumsa nasaka abakina Ina Dan lasa ahankali hakan danakeyi yasa yaa shekh yafara tsuma atsaye take yagangaro da hannunsa Saman wuyana yanamun wata shafa wadda atare mukafara Mika baitsaya ko inaba sai naji bakinsa saman lallausan bakina Yana wani irin gurnani Wanda yatsoratani babu abunda jikina yakeyi Banda kyarma lokacin danaji yafara sakin layi tun inamaidamasa martani har nafara tsorata da salonsa ban ankaraba naji shekh dinsa tafara ratsa jikina shekh baimun dawasaba adaren babu Wanda bankiraba Amma shekh baisauraramunba harsaida yaga bana lumfashi alokacinne hankalinsa yadawo jikinsa shekh yarude yadinga kirana shatu shatu shiru hakan yasa yayi bandaki Dani dasuri yacika baho daruwan zafi yasakani ruwan dasuka Fara ratsanine yasa nafarfado daga suman danai aikuwa nasaki kuka abunka dama gani darakin ciwo shekh ba abunda yakeyi sai rarrashi albarka kuwa nashata
"Ke zo nan, zoki cire min rigata."
Da sauri tasa hannunta tattare rigar ta riƙe gam tare da cusa kanta cikin pillow'nshi tana ƙoƙarin juya baya tace.
"To ai kai ka samin ita".
Da sauri yasa hannunshin ya riƙo hannunta tare da cewa.
"To dana sa miki ita ce miki nayi rigar baccice?.
Tashi ki cire min riga kar ki yamutsa min ita".
"Uuuhmmm ni kam ka barni inyi bacci na".
"Anƙi a barki ɗin, cire min rigata sai in barki kiyi baccinki daga nan har safiyar gobe".
Cikin baccin daya buwayeta.
Ta zare hannunta cikin rigar tare da matsawa gefe, kaÉ—an zare É—aya hannunma tayi, sannan ta migirna ta matsa gefen
Blanket É—in ta jawo ta dugungune a jikinta.
Shi kuwa Sheykh zare al'kyabbar yayi ya maidata gefe.
Kana a hankali ya mirgina ya isa inda take.
A bayanta ya kwanta.