Sashe 178
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ta dawo ta samu sun tafi sosai taji kewarsu.
Nan ta kirasu a waya tuni lokacin suna gaban Sitti da Jaddansu.
Sannu da hanya tayi musu.
Kana ta nufi É—akin Sheykh jiki a mace.
A falo ta sameshi bisa kujera.
Yana rike da É—anyen mangoro yanasha yana lumshe idonsa dan daÉ—in da bakisa yake masa.
Da sauri ta isa garesa bisa cinyoyinshi ta zauna suna fuskantar juna.
Cikin zubda hawaye tace.
"Yah Sheykh gidan yayi shiru ba daÉ—i mu kaÉ—ai."
Fork É—in da yake soka yankekken mangoron ya ajiye.
Kana ya manna kanshi a ƙirjinta cikin sanyi yace.
"Kada ki damu Mar'atussaliha duk da wahalar laulayin da nakeyi mana, in sha Allah zan jure muyi ta haifuwa duk shekara mu cika gidanmu da yara dozin-dizin Mamey ta dawo ga Ummi gaki gani ga yarmu ga matan Jamil da Jalal da Juwairiyya kuma km roƙi Bappa ya bamu Junainah ta tayaki rainon yaranmu, kinga babu ke ba kewa.
Wani irin murmushi tayi mai cike da jin daÉ—in sai kuma ta É—an kalleshi ganin yadda yaketa lumshe ido.
Cikin kula tace.
"Yah Sheykh yunwa kake ji ko?".
Kai ya jujjuya cikin kasala yace.
"Bana jin zan iya cin abinci bana sha'awar komai, kuma jiri nake É—an ji".
Ya ƙarashe mgnar yana shafa cikinta.
Shiru tayi jin ya sunkuyo yanata raira addu'o'in yana tofawa cikin.
Ruggumeshi tayi a jikinta.
Daga nan suka wuce bedroom suka kwanta dan gajiya.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya kwanci tashi asarar mairai yau satin su Umaymah uku da tafi, haka kuwa yayi dai-dai da yau cikin Shatu yacika wata uku kena ya laƙa wata na huɗu.
Tsaye take gaman mirror bayan tagama mulke lungu da sako na jikinta da humra, wata Æ´ar ficiciyar rigar bacci wacce tsawosa iyakarsa cinyarta bai gama isa har guiwarta ba tasaka,
duk abin da take hankalinta nacan ɗakinsa dan tasan yanzu haka yana cikin mawuyacin halin zazzaɓin nan da yaƙi bari shi.
Tana dai-dai ta zaman rigar a jikinta taÉ—auki hijabin ta tafita da sauri tanufi parlour'n shi.
Direct bedroom tawuce can tahangoshi kwance bisa gado.
Yarufe jikinsa da blanket iya kirjinsa ida nunsa a lumshe,
cikeda tausaya wa taÉ—an zuba mishi ido,
tana mai cire hijabin kanta a hankali ta a jiyeshi gefen gadon asannu tahaura kan gadon kana ta rarrafa ta matso kusa dashi.
Cikin nitsuwa tasa hannunta tayaye blanket in tashige cikin jikinsa, ta kanai nayeshi da hannayenta ta manna kanta a faffaÉ—ar kirjinsa a tare suka sauke numfashi,
Kara cusa jikinta tayi sosai a jikinsa da mamaki taÉ—a go hannunta tasauke gefen wuyanshi sai kuma tamike zaune da sauri cekeda mamaki da É—an jin É—aÉ—i tace.
"Yah Sheykh yau jikinka ba zafi sosai zafin É—an kaÉ—an ne kai. Alhamdullih kafara samun lfy ko?".
A hankali yabuÉ—e lumsassun ida nunsa yazuba wa fuskarta dake bayyana mashahurin farin ciki da jin daÉ—in ta,
hannunta yakamo ya janyo ta tafaÉ—a jikinsa, gyara mata kwanciya yayi a kan kirjinsa ya zagayeta da hannayen sa, bakinsa yamaso da shi saitin kunnen ta yaÉ—an hura mata iska cikin kunne, a hankali yace.
"Yau jikina da sauki Y.M.D.G".
Ido ta lumshi tare da sake buɗe su jin yan da tsikar jikinta ya tashi sabida yanayin yadda yayi maganar dakuma iskar da yake fesa mata cikin kunne, a hankali ta mosa laɓɓanta dan yafara saukar mata da kasala tace
"Alhamdullah mun godewa Allah".
hankali ya soma yin kasa da hannun sa ya saukesu kan bye-bey dinta da gaba É—aya rigar ta ya tattaru yakoma kan mazaunan nata kasan cewar mai tsamtsine so lokacin daya janyota sai rigar ta É—anyi sama,
Shafa bey-bey ɗinta ya soma yi a hankali, yanaɗan ƙara yin sama da rigar har yakai shi sakiyar bayanta.
Kana yazareshi gaba É—aya,
A hankali yamai da hannun nasa kan kekkyawan ƙugunta da mazaunan ta.
Allah yahore mata sukam gata ba wani auki ne da ita ba amma sai manyan kayan aiki, daga welcome and bey-bey tup-tup suke gwanin kyau, a sannu yasoma yi musu wani irin shafa yana É—an bubbuga gefe da gefen su da kowani hannunsa guda.
Mirgina ta yayi takoma kan katifar ta kwanta rigingine.
Ido ta É—an tsura mishi kana tace
"Yah Sheykh yanzu bakajin ciwon komai ko?"
Hannunsa ɗaya yasauke kan cikin ɗaya hannun kuma yasaukeshi kan Caɓɓulen ta a hankali yake ɗan sarrafata yana ɗan shafa.
Cikinta da kamar babu wani É—igon halitta a cikin sa, yace
"Nakusa saura kwanaki yarage in sha Allah zan dai na jin ciwon komai, amma yanzu kam da É—an saura É—an yawan jin jiri da rashin cin abinci amman saura kwanaki duk zai bari in sha Allah".
Ido takuma tsura mishi kana tace
"Kwanaki kuma Yah Sheykh?".
kai ya É—an gyaÉ—a mata yace.
"Eh bakiji abin da Umaymah tace ba,
In nayi sa'a in cikin ki yayi ƙwari ya kai wata huɗu zan sami lfy kinga kuma yanzu cikin yafara ƙwari shiyasa nima nafara samin sauki a haka dai zamu zarabu lfy, keda jin daɗi ni da shan wuya laulayi".
Baki taÉ—an turo gaba kana tace.
"Kai dai ni kam ai wuya kawai kake bani kata tumurmusheni"
Matse Caɓɓulen ta ya ɗanyi tare da sarrafa modononta.
Murmushi yayi tare da cewa.
"Yauwa ki shirya yana netx week zamu fara zuwa awu".
Ya ƙarashe mgnar yana
Mikewa ya zaune,
a hankali yaran ƙwafo da kansa kirjinta yamannan bakinsa kan nata harshensa yazira yana lailaye nata ɗin yana ɗan zukoshi,wani irin gantsewa tayi tare da fidda wani irin nishi,
Bakinsa yazare ya kawoshi saitin kunnanta cikin muryarsa data fara sauya wa yace.
"Tun yanzu har daÉ—in yafara ratsaki".
murmushi tayi tana ɓoye fuskarta cikin jikinshi,
kasa yayi da hannun sa kan mararta yasauke kana yafara murza pt É—in ta yanayi kasa da shi, ai ko nan tashiga taimaka masa sai da suka gigita junansu saf kafin suka lula duniyar MajidaÉ—i.
Washegari kasan cewar yau É—in Saturday.
Haka yasa duk suna gida Shatu kam baccin gajiyan daren jiya takeyi,
bata farkaba sai wajen karfe 10, wanka tayi kana takimsa tafito parlour.
Zaune tasami Ummi a parlour'n tana kallo a TV,
A hankali takaraso tazauna tare da gaisheta ta amsa tana faÉ—in.
"Sai yanzu".
Kai ta gyaÉ—a mata cikin girmamawa,
Ita kuwa Ummi cikin kulawa da tattalinta ita da cikin jikinta ta miƙe taje dinning area ta ɗauko mata breakfast ɗin ta dake shirye cikin tray takawo, ta diteshi gabanta tace
"Yauwa sauko kasa kici maza bana son zama da yunwa yakan wahal da mutun lokacin haihuwa".
To tace kana tasauko kasan.
Aunty Juwairiyya ce tayi sallama cikin parlour'n, a tare suka amsa mata.
Kana ta ƙaraso ta zauna tagai da Ummi, cikin kulawa Ummi ta amsa tana faɗin.
"Ya Jafar da yaran?".
"Duk suna lfy".
Ta bata amsa a mutunce.
Ita kuwa Shatu É—ago kanta tayi tace.
"Ina kwana Aunty Juwairiyya".
fuska É—auke da murmushi tace.
"lfy lau yaukam ana gida ba School ko?".
kai tagyaÉ—a mata kana taci gaba da yin breakfast É—in ta.
Zama Aunty Juwairiyya tagyara kana ta dubi Ummi tace.
"Ummi nazo gurinkine fa".
"To ni É—in ko?". Ummi tace tana kallonta.
"Eh". tace kana taÉ—an muskuta tace.
"Dama wani hukunci nayanke shine nakeso kibani shawari a kansa".
"To ina jinki".
tace.
Ita kuwa cikin yin ƙasa da murya tace.
"Ummi yau É—innan zan sallami Huwaila zan dakatar da ita da zuwa tayani ai kin da take din Indo ma kaÉ—ai ta isheni zamu cigaba da yin aikin da ita kamar yan da tun da fari muka fara".
Kallon Shatu Ummi tayi ganin ta maida hankalin ta kan cin abincin datake kamar bata gurin, sai kuma tamaida dubanta ga Juwairiyya numfashi ta sauke tace.
"To gaskiya kam hakan da kikayi yadace jeki sallameta babu wata matsala in Sha Allah sai dai al'khairi yabiyo baya".
Mikewa Aunty Juwairiyya tayi cikeda karfin goiwa tace.
"Yauwa". Kana ta fita.
Tana komawa part É—in ta tasami Huwaila a kitchen.
Huwaila na ganinta tayi saurin sun kuyar da kai tana É—an share hannun ta a jikin zanin ta, da kallon tuhuma tabita dashi kana sai kuma tawayence tace
"Ah Huwaila harkin zone?".
kai ta É—an gyaÉ—a mata cikeda rashin gaskiya,
Murmushi'n yake Aunty Juwairiyya tayi kana tace
"Yauwa Huwaila na gama kawai kikoma kima.
Yanzu kam ma aikin ba yawa kawai ki bar zuwa abinda tun da yanzu ba wani ai kin kirki anan kinga yanzu duk su Jamil da Jalal da Affan duk ba ana sashin suke cin abinciba can sashin Sheykh sukeci,kinga ko ai ki yaragu sosai dan haka kidaina zuwan ma kawai ki taya Hajja mamanmu yafi".
Cikin kallon ƙasa-ƙasa tace.
"To". har lokacin kanta na sunkuye tana bin ta da kallo takasan ido,
A hankali taraɓa tagefen Aunty Juwairiyya tafita Kai tsaye ta nufi falon uwar gijiyar tata.
Hajiya mama ce tsaye a parlour'n ta Huwaila na sunkuye tagama sanar mata duk yadda sukayi da Aunty Juwairiyya.
Wata iriyar guntuwar dariya mai cike da magunta ziryan Hajiya mama tayi tare da cewa.
"Uhumm shegu masu jajayen kunnuwa zanci ubanku ne sai na ɓadda ahlin A'isha a masarautar Joɗa muddin ina raye.
Tabbas yanzu wasan za'a fara takun alaƙa zan sake fitar muku da salon da bazaku taɓa fahimta ba, tun da wannan mai idanu kamar na mayu tazo tagano abun da yake binne tsawon shekaru kuma."
Kwaffa tayi cikin baƙar zuciya tace.
"Uhum ki jirani bafullatanar daji tabbas zan biyo ta kanki".
TafaÉ—a tana wani irin shu'umin murmushi.
A can Part É—in LamiÉ—o kuwa.
Sheykh ne zaune a parlour'n Gimbiya Aminatu su LamiÉ—o da Abba'n sa da Galadima duk suna zazaune can gefen É—aya falon.