← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 183

Sashe 143

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safiyyah, Ibrahim, Haroon Jannart, duk tare suka miƙe suka fita.
Bayan suna fita Haroon yaja hannun Jannart suka shiga Mota.
Ibrahim ma da Safiyyah motarsu suka nufa, cikin kula Safiyyah ta kalli Aysha dake gefenta tace.
"Yah Sheykh bai fito ba ko".
Ibrahim ne ya amshi zancen da cewa.
"Eh ya tsaya yana gaisawa da Abokan Abbanshi ne.
Bari in amso key É—in motarshi sai ta jirashi a ciki kafin ya fito ko".
Eh Safiyyah tace, kana ya juya ya koma ciki.
Ita kuwa Aysha ɗan numfashin gajiya ta sauƙe tare da bin motarsu Umaymah da aminanta da ido kana tace.
"To wai dole sai dashi zan tafine? Mu tafi kawai mana in dai ba rowar motar taku zakuyi min ba gashi kowa ya tafi sai mu kaÉ—ai".
Murmushi Safiyyah tayi tare da kamo hannunta ta ja suka jingina da motar Sheykh cikin raha tace.
"Eh gsky rowar motar mu zamuyi miki, haka kawai zaki hanamu sakewa bayan kema ga motar naki mijin.
Gsky ki jirashi ya fito ku tafi, dan wlh ya Ibrahim yace haƙurinshi ya ƙare daga nan hotel muka nufa".
Ta buÉ—i baki zatayi mgna kenan Ibrahim ya iso da car key a hannunshi.
Sa key ɗin yayi ya murza ƙofar ya buɗe kana yace.
"Yauwa shiga nan ki jirashi yana nan fitowa".
To tace a sanyaye kana ta juyo ta kalli Safiyyah daketa kerkerar barbara tace.
"Allah kuwa tsoro nakeji sai inji zuciyata na tsinkewa".
Murmushi Safiyyah tayi kana tace.
"Wlh ba komai keda gaki ga GARKUWAR ki to me zai firgitaki".
Kai ta jinjina kana tasa kai ta shiga, gefen mai zaman banza.
shi kuwa Ibrahim key É—in ya saka a mazauninshi a cikin motar kana yaja hannun Safiyyah yace.
"Kinga mu tafi".
To Safiyyah tace kana ta juya tabi bayanshi, tana cewa Aysha saida safe.

Murmushi Aysha tayi kana ta bisu da ido, har motarsu ta fita ta bar harabar wurin.

A hankali ta sauƙe ajiyan zuciya, kana ta juya ta kalli gefe da gefenta,
Sam babu kowa a wurin sai hasken wuta tako ina sai inuwar fulawi da dogayen bishiyoyin namijjn gwanda.
Da kuma inuwar motocin da suka É—an rage wanda basu wuce biyar ba.
Dan sam babu motsin kowa da komai.
A hankali ta É—an juya kanta gefe tana jiyo É—an sautin kukan tsuntsaye su Sheykh da suke ciki kuwa sam ko muryarsu bata iya jiyowa gashi tsaka ninta da masu gadima tafiyace mai zaman kanta, fadawan kuwa suna ciki wurin ubanin gidajen nasu.

A hankali yasa hannunshin ya buɗe marfin motar, gefen drever cikin Sa'a kuwa ƙofar ta buɗu.
Da sauri Aysha ta juyo jin an buɗe ƙofar, cikin sauri da tsoro ta zaro idonta ta kalleshi tsaye cikin kaɗuwa da tsoro tace.
"Waye ne kai?".
Cikin wani irin masifeffen murmushi mai cike da ma'anoni yace.
"Jahan É—inki ne".
Ya ƙarashe mgnar yana gyara zamanshi bisa kujerar, kana ya jawo marfin motar ya rufe gib.
Cikin tsananin azabar tsoro, firgici, kaÉ—uwa, cike da rawan jiki tasa hannun ta kama ma buÉ—in marfin motar da niyar zata buÉ—e motar.
Kit kit taji alamun an datse marafen motar gaba ɗaya basu taɓa buɗuwa ba, sai in har an buɗesu daga gaba wurin zaman driver.
Cikin tsananin tashin hankali tace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun ka buɗe min ƙofa bana so, wayyo Yah Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Shey.."
Da sauri ta fizge hannunta da ƙarfi jin yasa hannunshi ya kamo nata hannun, hankali a tashe ta fara bubbuga glass ɗin shegiyar motar da ko bindiga bazai fasashi ba.
sam babu mai jinta ko kaÉ—an.
Shi kuwa Jahan cikin wani irin ja'irin murmushi mai tarin manufofi yasa hannunshi ya fizgota, ta abka jikinshi, bisa ƙirjinshi yasata.
Cikin muryar kuka da tsoro tace.
"Wayyo Allah na! Wayyo Bappa na, Wayyo Ummey na, Jahan kaji tsoron Allah ka sani ni matar aurece, ka rufa min asiri kada ka tozartani ka wulaƙanta min aurena.
Kaji tausayina ka barmin mutuncina dana mijina kada ka keta mishi haddin matarshi, bana so!.".
Ta ƙarashe mgnar da azaban ƙarfi da kuma kuka mai ƙaƙƙarfan sauti, sai dai babu mai jinta bare ya a gaza mata.
Kiciniya takeyi da iya kar ƙarfinta take tuttureshi da fiffizgewa tana kuka hawaye har bisa gemunta.
Shi kuwa Jahan wani irin masifeffen dogon ajiyan numfashin ya sauƙe tare dasa hannun yana shafa haɓarta.
Wani irin gigitaccen cizo ta datsa mishi a ƙirjinshi.
wanda yasa dole ya saketa.
Yana cewa.
"La la la kika cijeni Allah zai ƙonaki fa Aish".
Dabbas da tana cikin nitsuwarta da yaci da fahimci da wanne suna ya kirata, sunan da tasan mutun É—aya ke kiranta dashi.
Muryar kuma ta fito sak muryarshi da yake ɓoye mata.
Da sauri ta koma kan kujerar da take tun fari, kana taci gaba da bubbuga glass ɗin motar da iyakar ƙarfinta tana cewa.
"Ya Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Muhammad!". Cikin tsoro da gigita ta juyo gareshi.
Jin ya danna wani abu kujerar ta koma baya ta konta.
Itama ta koma baya ta konta bisa kujerar, da sauri ta yunƙura zata taso kenan.
Taji yayi mata rumfa da ƙirjinshi ya kwanto kan, tare da cewa.
"Ihunki da buge-bugen ki duk na banza ne babu mai jinki.
Shi wannan Yah Sheykh da kike ta kira da bai ba gashi ba.
Naga kamar bai É—aukekj Æ´a macebanw me ruwanshi dake, ki bari in medaki cikekkiyar mace, kisan me ake nufi da aure kiji daÉ—in da ma'aurata keji, mutumin da kona kusanceki ba ganewa zaiba."
Cikin fiffizgewa tace.
"Wa iyazubillah Allah ya tsareni, fasiƙi azzalumi kaji tausayi na ka barni ka bar hurumin mijina".
Wani irin masifeffen karkarwa jikinta ya farayi numfashinta na sama da ƙasa lokacin da taji yasa hannunshi ta cikin wuyan rigarta ya damƙi breast ɗinta kana ya gyara zamanshi kan cinyoyinta da kyau, tare da fara kwance igiyoyin dake sarƙafe gefen wuyan rigar ta kaɗanta ta dama.
Hannayenta tasa tana kai mishi bugu yagushi.
Cikin wani irin yanayi yasa hannunshi ya jawo hannayen nata, ya ajiyesu gefe da gefen cinyoyinta kana yasa guiwowinshi ya É—an danne hannun nata yadda bazata iya zarosu ba kuma bazata ji zafiba.
Wasu gigitattun hawaye masu masifar ɗumi ne suka kwaranyo mata tamkar an ɓalle bakin pampo.
Shi kuwa Jahan ƙarasa kunce igiyoyin yayi, sai gashi wuyan rigar ya buɗu yayi faɗi sosai.
Da sauri ya jawo wuyun rigar ta gaba ya zama rabin breast nata duk suna fili.
Hannunshi na dama yasa cikin rigar ya cirosu cikin bra kana hankaÉ—osu sama suka fito woje suka tsaya tirsa-tirtsa suna tsaye sunyi tamtsan-tamtsan tamkar zasu tsole mishi kwayar idanunshi,
wani irin yar, yar, yar, yaji tsikar jikinshi tana miƙewa tana zubawa.
cikin wani irin zir-zir-zirrrrr yaji Jahan É—inshi tanayi tamkar zata faso suturar dake jikinshi ta fito ta bindiga.
Hannunshi yasa ya fara yi musu wani irin masifeffen tausa da murza.
Yana sauƙe tagwayen numfarfashi tamkar zai shiɗe ya bar duniya.
Yadda jikinta yake rawa hakama nashi yake karkarwa.
Ita kuwa kuka takeyi har muryarta ta disashe sai dai duk da tashin hankali da take ciki, tana jiyo ƙamshin turaren jikinshi kamar na Yah Sheykh ne, sai dai tsoron ya hanata tantancewa, asalima sai tayi zaton ko dan a motarshi ne yasa take jin ƙamshinsa.
Sai dai shima baya jinta dan ya tafi duniyar da babu kunne.
Sunkuyowa yayi cikin buƙatuwa da manufarsa ya saita bakinshi da jajayen Caɓɓulenta cikin wani irin wutar fitina yasa lips ɗinshi kan n...!

Littafin GARKUWA na kuɗine in bazaki iya biyan special Group ba a sauƙaƙe akwai Normal group 300 kacal

By
*GARKUWAR FULANI*Cikin tashin, fargaba, tsoro, kiɗima, gigita, ta ɗago kanta da azaban ƙarfi lokacin data ga yana sunkuyo da bakinshi nufin zai mu'alamanceta tamkar mijin aurenta, kuka mai cike da tsaro ta saki, sai disashewar da muryarta tayi ta hana sautin fitowa fili.
Wani irin karkarwa da tsuma jikinta ya farayi, wata azabebiyar zufa ta karyo mata lokacin da numfarfashi ya fara korar juna alamun zai É—auke.

Sam har ga Allah bai san takai wannan matakin tsorita da razanaba.
Kana ganin ababen marmarinsa yasa ya mance a suffan waye ma yazo mata.
Kanshi ya É—ago hango mutun ya fito cikin halla É—in ya nufo harabar wurin motocin.
Da sauri ya saketa, cikin abinda bai gaza second biyu ba, ya buÉ—e marfin motar ta gefen da take ya fita da sauri kana ya sunkuya, a sunkuye yabi inuwar motocin dake gefenshi.

Ita kuwa Aysha ta gama gigicewa ta É—imauce tana jiran taji ya tozarta mutuncinta da darajar aurenta wanda take fatan ta mutu yafiye mata.
Jin an buɗe marfin motar ya kuma sauƙa kan cinyarta ne, yasa ta tashi cikin azama da gigita.
Cikin tattaro sauran kuzarinta da buÉ—e muryarta take cewa.
"Ya Sheykh! Ya Sheykh!! Ya Sheykh!!!". Tanayi tana gyara wuyan rigar tare da maida caɓɓullenta ta killacesu, sai dai duk tanayin abin a gigice ne kuma har lau numfashin ta na fuzga.
"Ya Sheyyyyykh!." Ta kuma danna kiran da ƙarfi numfashin ta na fizgewa.
Dai-dai lokacin kuma taji an buÉ—e marfin motar ta gefen driver, cikin tsananin zabura da kaÉ—uwa ta juyo a firgice.
Shima Sheykh da yanzu ya iso wurin da sassarfa,
da sauri yasa kai ya shiga cikin motar ba tare da ya ida shiga motarba ya zauna.

Ita kuwa Aysha. Wani irin yunƙura tayi ta abko jikinsa da ƙarfi.
Da sauru yasa hannunshi ya riƙe kujerar kana ya jawo marfin motar ya rufe da ƙarfi sabida jin da yayi yana baya alamun zai koma baya ya faɗi.
Cikin mamaki da É—aga murya yace.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun, ke me hakan? Zaki kadamu fa!."
Ina gaba É—aya jikinta rawa tsuma karkarwa yakeyi tamkar mazari, cikin fizgar numfashin ganin tsira tace.
"Ya Sheykh Jahan! Jahan!! Jahaaaaan!!!".
Ta ƙarashe mgnar tare da shigewa jikinshi da kyau ta cusa kanta cikin ƙirjinshi, wanda yake bugawa dib-dib yana harba sama da sau ɗari a cikin ko wacce daƙiƙa.
Yayinda nata ke harbawa samada sau ɗari da hamsin a cikin ko wanne daƙiƙa sabida tsananin tashin hankali da kiɗima da firgici.
Chapter 143 · 0% Book details