Sashe 49
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin taron kuwa cikin kukan rauni ArÉ—o bani ya rusuna gaban LamiÉ—o da tawagarsa murya na rawa yace.
"Sauran ɗaukar fansar da zaiyi a duk sanda ya worke a duk sanda yaga dama, fatana kuyi shirya bulalin tarihin masarautarku, domin ramuwa akan wancan taƙadirin da baya jin koda harbin bindiga baya shigarsa.
Ina yakun farin cikin nasarar da Jabeer yayi a yau, ina kuma fatan yayi nasara a ramuwar da zaiyi a wannan kuma in yayi nasarar mu zaku taya farin ciki, ko ba komai zamu rabu da wancan taƙaɗirin."
Cikin wani irin tarin ƙuna Lamiɗo ya gyaɗa kanshi.
Kana ya juya yayi gaba Dogari na rike masa da laima É—anzagi na cewa.
"Gyara kimtsi, a bada hanya, sarki ya barku lfy".
Waziri da Wambai Ɗan buram Ɗurɓi Da iya duk suka mara mishi baya.
Hakama ArÉ—o Bani da sauran dottawan wajen sukayo musu rakiya.
Sheykh Jabeer kuwa.
Yana tafe Galadima na biye dashi a baya. Haroon kuma na gefenshi.
Suna isa yasa kai ya shiga cikin motar,
kana Haroon da Hashim suka mara mishi baya, da sauri sarkin mota ya maida ƙofar ya rufe.
Kana ya buÉ—ewa LamiÉ—o motar, gefen bayansu Jabeer ya shiga, kana Galadima ya shiga kusa dashi, sannan aka rufe motar saura duk kowa ya shiga motar da yazo ciki.
Sannan duk suka rurrufe motocin.
Kana suma Fadawa da dogarai suka shiga nasu motoci biyun.
ÆŠaya tayi gaba, sauran motocin suka bisu a baya, ta LamiÉ—o na tsakiyarsu, kana É—aya ta fadawan ta biyo bayan uku da ke bin bayan ta LamiÉ—o.
A haka suka ja motocin a jere a jere suka bar cikin Rugar Bani.
Cikin Rugar kuwa kowa ya tafi cikin al'ajabi da farin ciki.
Da yawa gani sukeyi kamar dai Jabeer ba mutun bane.
Sauran dottawan kuwa, zama sukayi cikin fadar bayan sunyi sallan la'asar ne, Bukar yazo ya tsaya tsakiyarsu cikin rashin mutunci yace.
"Kuyi kuka da kanku akan duk abinda zai faru gaba".
Kafin ma su bashi amsa tuni ya juya ya tafi.
Su kuwa nan sukaci gaba da al'ajabi da tuanjidin Jarumtar Jabeer.
A cikin motocin kuwa, mutanen ko wacce mota da abinda kowa ke tunawa.
Wani irin azabebben gudu sukeyi tamkar zasu tashi sama, sabida bin umarnin LamiÉ—o wanda shi kuwa ya bada izinin gudun ne, dan ganin yadda Jabeer keta zubda jini, ga wani irin masifeffen karkarwa da jikinshi keyi.
Gudu sukeyi a 360 musamman ma da suka samu suka hau kan babban titin Shikan wanda zai sadasu da cikin babban birnin Æadamaya.
Shi kuwa Sheykh Jabeer, wani irin karkarwa jikin shi keyi, idanunshi jinsu yakeyi tamkar zasu zazzago su faɗo ƙasa, sabida wani irin masifeffen azaba da yakeji.
Ji yakeyi tamkar ya haɗiyi zuciyarshi sabida masifar fushi da harzuƙa da zafin rai,
babban abinda ya tsananta fushinsa shine yadda yaga lokacin sallan la'asar ya gota musu,
akan shirmen banza da wofi da zalunci an hanashi yin salla kan lokacin ta.
Hannunshi yasa ya fizge rigarshi da ke hannun Haroon dake ta sa hiraminshi yana tare jinin dake zubomishi ta ƙeyanshi.
Taune lips ɗinshi yayi tare da sa hannun shi, ya kama wuyan rigar cikin ƙarfi yaja ji kakeyi,
Fasss sautin yagewar sabon saddan.
Ido suka zuba mishi gaba É—ayansu,
Ya Hashim kuwa jiki narawa ya kira Dr Aliyu wanda yake ƙanine ga mahaifinshi da kuma Abbansu Jabeer ɗin.
A can baya kuwa inda Galadima dake zaune gefen LamiÉ—o ne daya bashi umarnin ya kira sarkin gida ya sanar mishi ayi tanadin jinyar ShaÉ—i cikin gaggawa.
Da sauri Galadima ya zaro wayarshi ya kira sarkin gida.
Cikin tashin hankali yake mgna a woya bisa alama duk da sarkin gida yake mgn.
"Ladodo, kayi maza yanzu ka sanarwa tsohon sarkin ShaÉ—in masarautar JoÉ—a yayi maza ya haÉ—a tsumin igiyar bulalin shaÉ—i, ya kaiwa Jakadiyarsu Jabeer,
A shirya duk wani abun buƙata, domin Jabeer yana zubda jini sosai."
A can masarautar kuwa Sarkin gida yana jin haka ya miƙa ya nufi, sashin kananan sarakuna kai tsaye gefen Sarkin Shaɗin ya nufa, ya sanar mishi umarnin da aka bada,
ai nan take Sarkin ShaÉ—in da sarkin Gida, suka shiga bayan sashin mai martaba LamiÉ—o,
inda bishiyoyin tarihi dana gargajiya da magunguna suke.
Forko bishiyar Goruba suka fara sassaƙan jikinshi.
Wanda shine babban makarin dukan shaÉ—un.
Sai kuma suka haÉ—a da wasu tsirran,. Koda suka gama kai tsaye gefen Jakadiya da sauran ma biyanta suka nufa,
Nan suka bata dukkan abinda suka É—ebo, suka kuma yi mata bayani.
Kana sukace maza ta haÉ—a su ta dafa,
Sauran kuma sai sun dawo LamiÉ—o ya shiga É—akin sirri ya É—ebosu.
Cikin tsananin tashin hankali da rawan jiki Jakadiyarsu ta amshi magunguna, ta nufi sashin Jabeer É—in.
Cikin gaggawa ta shige kitchin É—in shi, ta fara harhaÉ—a magunguna tana dafawa.
A can cikin motar kuwa cikin tashin hankali Ya Hashim yayiwa Dr Aliyu duk bayanin abinda ya faru da halin da Jabeer ke ciki.
Ya ƙara da cewa, a shirya komai na bashi taimakon gaggawa.
Jin hakane yasa Dr Aliyu tada motar Ambulance wanda take nan cikin asibitin dake cikin makarantar nasu, tazo bakin asalin babban gate É—in masarautar nasu.
Kana ya kira babban abokinshi Dr Sanju wanda ba indiyene wani aikine ya kawoshi ƙasar,
tuni suka iso bakin gate É—in, cikin motar Ambulance É—in suka shiga suka zauna tare da haÉ—a duk wani abu na taimakon gaggawa da za'ayi mishi.
A cikin motar kuwa, gaba É—aya ya gama yage rigarsa ya fizge wonÉ—onma ya yageshi fata-fata.
Ganin wani irin kallo da yayi Haroon ne, yasa Haroon yin maza ya matsa tare da yin mgnar zuci.
"Ka gani ko LamiÉ—o hegen tsoho kai ka dace ka zauna kusa dashi.
Inma yagawarne ya yage ka".
A zahiri kuwa fuska ya É—an haÉ—e tare da cewa.
"Kafa gama yaga kayanka yanzu nawane suka rage a jikina, naga ji kake kamar ka yagamu, yaseen to bamu muka kar zomonba".
Dai-dai lokacin kuma, sarkin ƙofa ya buɗe musu ƙofar babban gate ɗin.
Kana suka kutsa kai. Suna shiga ko parking basu gama dai-dai tawa ba
Jabeer ya sa hannu ya buɗe marfin motar, ƙafarshi ya zuro woje,
wanda ganin haka yasa Dr Aliyu ya fito da sauri.
Sai dai kafinma ya fito tuni Jabeer ya fito cikin motar ya nufi asalin ƙaramin gate ɗin da zai sadaka da asalin cikin farfajiyar.
Kusan a tare suka fito daga motocin gaba É—ayansu.
Cikin tsananin tashin hankali Ya Hashim ke ƙwalla mishi kira, amman ina bai ko juyo inda sukeba.
Baya kuma jinsu sosai sabida duhu da jirin da yake gani.
Da gudu Haroon da Jalal Jamil suka biyoshi a baya cikin rauni Jamil ke cewa.
"Hamma Jabeer dan Allah ka tsaya Baba Aliyu zai dubaka, kaga fa har yanzu jinin bai daina zuba ba."
Ina ai baya tare dasu tafiya kawai yakeyi, ba tare da yasan inda yake jefa ƙafarsa ba.
Ganin hakane Dr Aliyu ya koma cikin Ambulance É—in ya jata ya nufi inda yake, sai dai tuni har ya shiga cikin asalin farfajiyar.
Haroon, Jalal, Jamil, Hashim, É—an Barrister Kamal Sulaiman, da Imran, duk suna biye dashi a baya da dudu-gudu da sassarfa.
LamiÉ—o da tawagarsa kuwa, koma sukayi cikin motocin sukaja, suka nufi cikin gidan.
Shi kuwa Sheykh Jabeer tuni ya isa bakin side É—inshi.
Cikin tsananin rawan jiki da duhu ya kusa kanshi ciki.
A babban falon ya samu Jakadiyarsu, tana ganinshi ta miƙe tsaye cikin tsananin tashin hankali ta tsaya ganin ya ɗaga mata hannunshi ɗaya, kana yasa hannunshi ɗaya kuma ya dafe kanshi.
Cikin wani irin kerma yake wani irin taku da jan wani irin dogon numfashi ya nufi part É—in shi.
Yana shiga falonshi na musamman, su Haroon na shiga babban falon.
A nan su Jamil kan suka tsaya, shi kuwa Haroon da sassarfa yabi bayanshi.
Yana shiga falon nashi ya hangoshi ya shiga bedroom É—in shi.
Ya kuma maida ƙofar ya rufe, kai tsaye bathroom ya wuce yana shiga wani irin duhu ya rufe idanunshi a hankali ya tafi...
A can Rugar Bani kuwa, kuwa Junainah har ta shiga kitchin ta sunkuyo zata É—auki akoshin naman gasassun zabbin, sai kuma ta fito a guje.
Kai tsaye inda ake gasar Shaɗi ta nufa, haka ta rinƙa kutsawa cikin taron, har ta isa gaba-gaba kusa da ya Salmanu, ganin irin dukan da akeyiwa wannan kekyawan mutumin data ganine yasata kuka da ihu.
Kukanta ne yasa Salmanu kuka, ya kuma ja hannunta ya fito baya da ita.
Hannunta ɗaya riƙene yaji yadda jikinta ke karkarwar kamar mazari, bayan yayi sujjadar ya ɗagone.
Yace mata maza ta koma gida.
A haka ta koma tana kuka.
A inda ta bar Shatu dasu Rafi'a da Ummiy anan ta dawo ta samesu.
Kai tsaye kitchin ɗin ta nufa, da sauri ta ɗauko akoshin ta fito ta nufi inda suke, cikin rawan jiki ta sunkuyo ta sauƙe musu akoshin ta ajiye a tsakiyarsu, kana itama ta zauna a kusa da Ummiy dake jingine da jikin bishiyar mangoro.
Jiki na rawa tasa hannun ta janye fefeyin da aka rufe akoshin da shi.
Wani irin lumshe ido Rafi'a tayi, sabida wani irin ƙamshin daya buɗe hancinta,
Ummiy kuwa ido ta zubawa akoshin tana jin yawun bakinta na tsinkewa,
Shatu kuwa gyara zamanta tayi sabida wani irin azabebben ƙugin yunwa da cikinta yayi.
Cikin sanyi suka gyara zamansu gaba ɗaya, a hankali Shatu ta riƙe hannun Junainah cikin zubda hawaye tace.
"Jeki wonke hannunki sai kizo, da plet da ƙaramin akoshi mu ɗibawa Bappa mu sawa Ummiy a plet ɗin".
Cikin sanyi ta tura baki kana ta miƙe tsaye, gindin randunarsu ta matso, yar ƙaramar butarta ta ɗauka ta wonke hannunta, sannan ta nufi cikin madafarsu.