Sashe 79
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rusunawa Sallama yayi tare da cewa.
("Allah rene halkaleru en mabɓi labi mai".) Allah rene kafurai sun rufe hanyoyin".
Da sauri sarkin ƙofa ya fito yazo ya buɗewa Lamiɗo marfin yadda zasuji juna da kyau.
Cikin mamaki LamiÉ—o yace.
"Lfy meya faru zasu rufe hanyoyin".
Da sauri dubagari yace.
"Ai haka sukeyi duk ranar Lahadi, su hana mutane sakewa su rufeshi tun safe sai yamma".
Cike da Mamaki Galadima da yanzu ya iso wurin yace.
"To duk hakan na menene?".
Cikin sauri Duba gari ya É—an rusuna tare da cewa.
"Wai sabida musulmai na rufe hanyar duk ranar jumma'a sabida bada tsaro wai suma shine suka tsiri, hakan ankai mgnar wa gwamnatin kuma ta goyi bayansu".
Cikin ta ajjudi suka kalli juna,
kana cikin bada umarni LamiÉ—o yace kaje kace, su buÉ—e hanyar yanzu nan.
Kuje da sarkin aike".
Nan take suka juya suka nufi can inda yaransu ƙananan ke tsaye su kakkafa Road closed and stop.
Suna zuwa jim kaÉ—an suka dawo.
Tare da cewa ai yaran sunƙi sabida sunce Gwamnatin jihar ta amince musu da haka.
Wannan mgnar yayi masifar tasa zuciyar LamiÉ—o.
Cikin ɓacin rai ya zaro wayarshi ya danna mai girma Gwamnan kira.
Inda yace maza, ya bawa kafuran nan damar buÉ—e waÉ—annan hanyoyin da suka rufe.
Ba kunya gwamnan yace, to ai. Dokace Allah rene da kunbi wata hanyar ai yafi ko."
Cikin tsananin tarin takaici LamiÉ—o yace.
"Muje duk ku shiga mota, mu canza hanya."
Sun shishiga kenan sai kuma sukaji.
matasa irin wanda suke gefen wurin suna cewa.
"Jahan! Jahan!! Jahan!!!".
Da Sauri Duk suka fara leÆ™awa suna kallon wanda ake kira da Jahan, É—an jarida mai zaman kanshi wanda jihar Æadamaya da kewaye ke alfahari dashi. Duk da ya kasance Musulmi mai sunaga ba nasu bane, kafurai kuma suna alfahari dashi a matsayin nasune.
Cikin isa da karsashi yake taku cikin wasu irin zafafan ƙananan kaya masu masifar kyau. Jahan kekyawane aji ƙarshe a kyau, fari ne ƙal hanci har baki shiyasa da yawa kance shi iyamurune, idanunshi farare ƙal-ƙal gashin kansa gwanin kyau sai dai kafurin askin dake kanshi.
Yaran suna hangoshi suka matsa.
Shi kuwa Jahan da kanshi ya buÉ—e hanyoyin gaba É—aya.
Kana ya nufi motar fadawa dake gaba.
HaÉ—e hannunshi yayi wuri É—aya tare da.
Musu alamar suyi haƙuri kana ya musu alamar su wuce.
Daga nan motar Waziri ya nufa, suma ya basu haƙuri. Haka yayi tayi har gaban motarsu Lamiɗo,
cikin sanyi ya rusuna gaban marfin motar, tare da jinjinawa LamiÉ—o kana yace.
"Tuba muke LamiÉ—o, ga hanya an buÉ—e".
Wani irin sanyi da daÉ—i LamiÉ—o yaji, gashi duk da Gwamnatin ta kasance ta musulmi siyasa ta hanashi adalci.
Gashi wanda ba nasu ba ya zantar da adalci".
Haka ya rinƙa bawa mutanen cikin motocin haƙuri suna wuce.
a haka har yaje mota ta ƙarshe,
Yana isa yasa hannu ya buÉ—e marfin motar.
Wani irin kallo mai cike da ma'anoni yakeyi mishi.
sai kuma yayi wani munafukin murmushi.
Ganin hakane ya ja motarshi ya tafi.
Washe gari ranar Litinin. Da hantsi Hajia Kubra aminiyar Umaymah ta iso.
da yan rakiyanta.
Kai tsaye har bakin part É—in Sheykh Jabeer sukayi parking.
Kana ta shiga cikin
Cikin farin ciki suka ruggume juna ita da Umaymah cikin dariya Umaymah tace.
"Hajia Kubra amman kin shamma ceni".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ato ai naga kin zaƙu kina son ki koma Tsinako ne nace bari dai in hamzarta indawo".
Ta ƙarishe mgnar tana zama tare da miƙa Jalal car key ɗin ta tace.
"Yauwa Jalal Jamil ku shigo da kayayyakin."
To sukace kana suka amshi key É—in suka fita.
Nan suka buÉ—e motoci biyun wanda tazo a ciki da wanda drever'nta yazo a ciki.
Nan suka rinƙa kwatsar akwatunan suna shigarwa.
Set biyune masu fasifar kyau da tsadan gaske.
Umaymah kuwa tuni tasa Juwairiyya ta cika Hajia Kubra kayan kwalam a gabanta.
Robar Inabi ta É—auka tana buÉ—ewa ta kalli Umaymah cikin raha tace.
"Hajia Khadijah ina É—iyar tamu".
Cikin murmushin Umaymah ta ɗan juyo ta kalli ƙofar falon Shatu tare da cewa.
"Hibba! Hibba!!".
"Na'am".
Hibba ta amsa tana miƙewa tsaye
Kizo keda Aysha ga Mommy Kubra tazo".
Cikin jin daɗi Hibba ta miƙe tare da cewa Shatu.
"Wayyo Aunty Aysha tashi muje".
Cikin nitsuwa ta miƙe tsaye,
mayafin Arabian gawd É—in dake jikinta ta gyara.
Kasan cewar shi guntu yasa bai ida rufe mata jelan gashin kanta data tubkeba.
Suna fitowa Hibba ta faÉ—a jikin Hajia Kubra tare da cewa.
"Oyoyo Mommy Kubra".
Ruggume Hibba tayi tare da cewa.
"Oyoyo My Muhibbat".
Sai ta kuma kalli Shatu dake ƙoƙarin rusunawa.
da sauri ta riƙo hannunta tare da cewa.
"Zo nan kusa dani kema É—iyata ce, bakya ganin yadda Hibba tayiin".
Murmushi tayi sabida fara'ar matar ya burgeta cikin sanyi yace.
"Mommy Ina wuni".
"Lfya lau ɗiyata ya gida ya baƙun ta?".
Cikin girmamawa tace.
"Alhamdulillah".
Hibba ce ta zamo daga jikinta tare da cewa.
"Mommy wannan kayanfa?".
Murmushi Hajia Kubra tayi tare da cewa.
"Na Aunty Shatu ne".
Da sauri ta zamo tare dasa hannunta zata buÉ—e akwatin dake gabanta, cikin haÉ—e fuska Umaymah tace.
"To uwar azarbaɓin, waya saki. Tashi kije ki kira min yar uwata kice mata ga saƙon sun iso".
Da sauri ta miƙe tare da cewa.
"Aunty Aysha zo muje Side É—in Hajia Mama mu kirata".
Da sauri ta jujjuya kanta tare da cewa.
"A a sai kin dawo".
Tana faɗin haka ta miƙe ta koma falonta.
Ummi Aunty Juwairiyya da Umaymah kuwa kallon junansu sukayi.
Hajia Kubra ce tace
"Kunya ko". Murmushi Umaymah tayi tare da badda zancen da haka.
Ita kuwa Hibba da sauri taje ta kira Hajia Mama, aiko kusan tare suka taho, da Botool.
Koda sukaje Umaymah ta aika Ummi a matsayin ta na Jakadiyarsu take ta sanarwa Gimbiya Aminatu tazo taga kayan auren da ta haÉ—a amryar Jazlaan É—in ta.
Bayan duk sun zone, Suka bubbuɗe akwatunan, goma sha biyun nan duk cike suke maƙil da kayayyakin bukatar amare.
Abun sai wanda ya gani.
Lokacin da aka buɗe akwatunan turaruka gaba ɗaya Side ɗin ya cika da ƙamshi tako ina.
Manyan akwati biyu aka cika da dogayen riguna masu masifar kyau da tsada da taushi.
Sai kuma biyu da aka cikasu da atampopi da shadda da lace.
Sai kuma babba daya da aka cikashi maƙil da laffaya masu azabar kyau da tsada, babu kalan da babu a ƙalla sun kai kala ashirin da huɗu.
Sai biyu daga ciki ƙananan kayane birjik
Sai wani babban bakko, da aka cikashi da takalma a ƙalla kala goma sha biyar, bakwai daga ciki sunada hand bang, hudu daga ciki pase garesu.
hudu kuma masu siffan sayyadane masu kyau.
Sai kuma kayan tarkacen mayuka da sabulai na jiki da kai.
Kai abun dai masha ALLAH.
Da sauri Hibba ta zari takalma uku daga ciki takalmomin ta nufi bedroom É—in ta da sassarfa tana cewa.
"Aunty Aysha bari inzo ki gwada takalman nan, Ni dai sai inga kamar zasuyi miki kaÉ—an.".
Tana shiga ta ajiye mata takalman a gabanta tare da cewa.
"Gwada mu gani".
Sosai takalman sukayi mata kyau, haka yasa ta zura ƴar kekyawar farar ƙafarta.
Ai kuwa tayi mata cib-cib cikin dariya Hibba tace.
"Ashe dai zai miki dai-dai".
Murmushi tayi tare da gyaÉ—a tare da cewa.
"Uhumm ba kin raina ƙafar tawaba".
Daga nan ta juya, ta koma falo, nan ta samu Hajia Mama na cewa.
"Wannan kaya haka Khadijah kin kashe kuɗinki a banza ƙanwata wannan yarinyar ba matar auren Muhammad bane".
Cikin yin ƙasa da murya Umaymah tace.
"Karkice haka Hajia Mama".
Cikin ɓacin rai tace.
"Khadijah ai dole ince haka, ke har yanzu baki gane cewa wannan yarinyar ba matar ahlin masarautar Joɗa bace, a gabanki fa, taƙi shan madarar Barka da zuwa Masarautar Joɗa.
ta kuma kwaɓar dana hannun Jabeer wanda shine na Barka da zama magidanci.
Hakafa zatayi ta kwaɓar da duk wani abun ci gaba ko nasara a rayuwarsa."
Batool ce ta ɗan gyara zamanta cikin danne baƙin cikinta tace.
"Uhummm a tsallake ƴan uwa jinin sarauta aje a kwaso mishi bagidajiya ba fullatanar daji, ba dole tayi halin dabbobiba tunda cikinsu ta tashi. Tasan menene masarauta bare tasan ƙai dojinshi da kuma, nasabarsa."
Ta ƙarishe mgnar tana son maida hawayenta.
Allah ya sani tana son Sheykh Amman ta lura, Hajia Mama taƙi sa baki abin yayi gashi har an auro mishi wata.
Cikin murmushin Umaymah tace.
"Batool zaki auri mai matane?".
Cikin sauri tace.
"In wanine bazan auri mai mataba, amman in Hamma Jabeer ne, wlh ko mata uku gareshi da ƙwar-ƙwara biyar in zai aureni zan yarda in zama ta tara,
Kowa ya iya allonsa ya wonke".
Murmushi Hajia Kubra tayi tare da cewa.
"A lallai kam".
Ita dai Hajia Mama miƙewa tayi ta fice rai a ɓace.
Gimbiya Aminatu kuwa, murmushi tayi tare da cewa.
"Ji ƙarfin hali ita kafin uban Jabeer ya arota Allah ne kaɗai yasan adadin dukiyar da aka narka.
Sam iyayen mazan yanzu sai a hankali."
Cikin sauri Hajia Kubra tace.
"Matan Æ´aÆ´an ma na yanzu ba irin na da bane.
Shiyasa aketa samun matsala tako ina kowa kansa ya sani".
Ita dai Umaymah murmushi tayi tare da cewa Juwairiyya.
"Juwai keda Hibba kuje ku kimtsa mata komai a É—akinta ku shirya mata drower'nta.
Kana ku kimtsa mata kan dreesing mirror.
Kai kuma Jamil É—auki bakon takalman nan ka juye takalman.
Juwairiyya kisa Shadda bakwai lace bakwai, atampa bakwai, kampala Bakwai, swiss voile bakwai.
A cikin atamfofin kisa
Super wax biyu English wax biyu, Holand biyu sai swiss atampa É—aya.
Sai kusa a bakon.
Jamil sai ka kaisu wurin telan Juwairiyya.
Ayi É—inkunan da wuri."
Haka kuwa akayi akani komai yadda tace.
Bayan sun gama kimtsa mata komai da jera komai a muhallin shi ne,