Sashe 131
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali yace.
"Ha'ahhhhsshh".
Da sauri ta juyo lokacin kuma hannunta ya isa kan gunshin.
Zaro snglet É—in tayi ta gaba.
Kana ta tura hannunta ta baya ta jawo, ta fito dashi, tare dasa hannunta biyu ta É—agoshi tayi sama dashi.
Karo na forko kenan da taga surar jikinshi ziraran miraran tana cikin haiyacinta.
Domin wacca ranar da har ta riƙe baki robar wondonshi bata cikin haiyacinta.
Cikin wani irin yanayi ta zubawa faffaɗan kekyawan ƙirjinshi ido, wanda tattausan gargasa tsilli-tsilli ya yi masa ƙawanya.
cire mishi tayi.
Kana yace.
"To sasu cikin washing machine ki wonkesu."
To tace kana ta tattarusu ta juya ta nufi inda washing machine É—in yake.
Shi kuwa sunkuyowa yayi ya cire gajeren wondon ya rage dagashi sai boxes.
Ita kuwa buÉ—ewa tayi ta sakasu ciki.
Da sauri ta juyo jin yana ce mata.
"Amshi wannan ma kisa".
Da sauri tayi ƙasa da kanta sabida ganinshi haka yayi matuƙar zuwamata a bazata.
Ya razanata.
Rumtse idanunta tayi kirib.
Ajiyeshi yayi a kafaÉ—anta kana ya juya ya shiga cikin bath É—in.
Ya fara sakarwa kanshi ruwan ɗumi ya kori duk ƙarnin kana ya fara sa sabulu.
Ita kuwa da sauri ta sasu.
Ciki ta wonkesu a gaggauce.
Ta tsanesu, kana ta shanyasu inda taga ya shanya mata zaninta randa suka dawo, rangadin.
Tana gamawa ta fita.
Shi kuwa kusan awa É—aya yayi yana murza jikinshi.
Allah yasani baya son ƙazanta ko kaɗan bare ƙarnin jini.
Koda ya fito sha biyu tayi, har ta wuce.
Kimtsawa yayi cikin wasu manyan kayan yadi Getzner mai masifar kyau da tsada lemon green kalanshi, sai aikin da aka yarfawa babbar rigar da zare Royal blue, mai É—an karen kyau.
Hularshi Royal blue da ratshin lemon green da black blue kaÉ—an kalanshi mai kyau.
Wasu takalma masu taushi da kyau Black blue, wani turare ya fesa mai ɗan karen daɗin shaƙa.
A hankali ya fito falon sabida ƙarfe ɗaya dai-dai lokacin.
A konce ya sameta bisa 3 str da alamun bata da lfy.
Cikin gajiya yace.
"Yunwa nakeji".
Jin hakane yasa ta taso a hankali.
Bayanshi tabi.
Kujera yaja ya zauna.
Ita kuwa gefenshi ta tsaya,
gasesshen naman tasa mishi a plate kana ta tasa mishi daddaÉ—an romon.
Sannan ta É—an É—ebi haÉ—in kebeji da nama tasa mishi.
Spoon and fork tasa mishi kana ta ajiye mishi a gabanshi.
Hannunta ya zubawa ido yana kallon jan lallen da tayiwa yatsunta, sai kuma ya É—an kauda kanshi.
Ita kuwa flaks É—in tea ta jawo.
A hankali tayi taku zuwa jikin show glass É—in shi.
BuÉ—ewa tayi cup and tea spoon ta É—auka.
Zama tayi jin cikinta na kartawa.
Tea ta haɗa mishi kana ta miƙo mishi amsa yayi tare da cewa.
"Jazakallahu khairan". Tea É—in ya kurba ba tare da yaci komaiba.
Ita kuwa a hankali ta kifa ƙirjinta kan, table ɗin tare da rumtse idanunta.
Murya can ƙasa tace.
"Amin".
Ido ya zuba mata, har saida ya shanye rabin kofin.
Sannan ya fara cin naman.
Ido ya lumshe jin É—anÉ—anon naman ya ratsa mishi jijiyoyin baki, yawunshi sun tsinke.
Yana kallonta yana ci, har saida ya cinye na plate É—in data zuba mishi tas, kana ya shanye tea É—in gyatsa yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah".
Miƙa wa yayi ya nufi wurin washing hand Baby, wonke hannunshi yayi kana ya kuskure bakinshi.
Zuwa lokacin har an kira sallan azahar ana gab da shiga Masallacin.
Da sauri ya fito. Ba tare da yace mata komaiba.
Ba kowa a falon, sai dai yaji motsin Ummi a kitchen.
Da alamun ta fara suya ma.
Da sauri ya fita, a can masalacin ya samu su Jalal.
Ita kuwa Aysha a hankali ta miƙa ta tattara plete da spoons ɗin da yayi amfani dasu da kofunan, ta fito falon.
Tanata haÉ—a zufa.
Kitchen ta shiga.
Nan ta samu Ummi da Saratu suna ta aikin suya
Larai kuma tana can tanayi musu nasun.
A hankali tace.
"Ummi kawo in karbeki jekiyi salla kinga har lokacin ya tafi".
Cikin kula Ummi tace.
"Zaki iya kuwa Aysha nafa lura baki da lfy".
A hankali tace.
"Zan iya jekiyi salla".
To tace kana ta fita ta tafi.
Ita kuwa ta amsheta.
Tana idar da salla ta dawo tace.
"Jeki kwanta ki huta".
Batayi musuba sabida tana jin masifeffen ciwon ciki jikinta har rawa yakeyi.
Wonka ta farayi wai ko zata denajin zufar.
Tana fitowa tasa wata tattausan atampa, riga da siket, kalarta orange mai kyau sai rashin yellow-yellow kaÉ—an a ciki.
Batayi wata kolliya ba, amman tayi kyau sosai kalar kayan yazo kusan iri É—aya da kalan fatarta,
É—inkin É—an É—agos.
Ɗaurin ɗankwali mai sauƙin tayi.
Kana ta fesa turare.
Da sauri ta konta jin cikin ya murÉ—a ko mayafin bata yafaba.
Tana kwanciya kiran Hibba na shiga wayarta.
Da sauri ta É—auka tare da cewa.
"I miss you Hibba".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Nanda wata É—aya dai zakuzo auren Ya Haroon sai kin mana wata uku muma yadda nayi muku".
Dariyar ƙarfin hali tayi tare da cewa.
"Har biyarma zanyi".
A hankali ta juyo ta kalli Ummi dake bakin ƙofa tana sallama.
"Wa alaikissalam. Ummi shigo mana".
"A a sauri nakeyi ki fito Sheykh ne yace kije".
Fuska ta kwaɓe tare da cewa.
"To".
Hibba ce tace.
"Aunty Aysha bawa Ummi wayar".
Da sauri tace.
"To Ummi ga Hibba zaku gaisa".
Murmushi Ummi tayi kana ta juyo tazo ta amshi wayar.
Sannan suka fito tare, da mayafin a hannunta.
Tana worworeshi ne ta nufi falonshi.
A falon ta sameshi, zaune a Dinning area.
Kujera ya nuna mata, a hankali ta zauna.
Shi kuwa tasowa yayi ya dawo kujerar dake kusa da ita.
Foodflaks É—in ya buÉ—e, plate É—in da ya É—auka a show glass É—inshi.
Yasa mata Special Arish da haÉ—in naman da kwai.
Da kuma na Kabejin.
Tura mata gabanta yayi tare da cewa.
"Kici".
Fuska ta É—an yamutsa tare da cewa.
"Banajin yunwa".
Tea ya haɗa mata tare da miƙo mata yace.
"Kici ko".
Tea É—in ta amsa sanin ruwan É—umi ne.
Shi kuwa ido ya zuba mata dole yasa taci.
Bayan ta É—anci ne yace.
"Meyake miki ciwo".
Kai ta girgiza alamun babu.
Hularshi ya ɗan tura ya maidashi ƙeyarshi kaɗan tare da cewa.
"Kenan ƙarya Ummi tayi cewa baki da lfy kuma tunda gari ya waye bakici komaiba".
Da sauri tace.
"A a ba ƙarya bane".
"Uhumm!". yace tare da tura mata plate É—in dole taci, kaÉ—an kana tace ya isheta.
Miƙewa yayi tare da cewa.
"Meke miki ciwo?".
A hankali itama ta miƙa tare da cewa.
"Ya bari".
Kanshi ya gyaÉ—a tare da cewa.
"To muje kiyi min tausa bayana ciwo".
Ya ƙarashe mgnar yana kamo hannunta suka nufi bedroom.
Da goran zam-zam a hannunshi.
Bedside drower'n ya buÉ—e.
wasu magunguna ya fitar, ya ɓalli guda biyu a ciki ya miƙa mata.
amsa tayi,
"Sha wannan sauran na wancan wotan ne". Yace mata.
sashi a baki tayi shi kuma ya miƙo mata goran zam-zam ɗin ta sha ta haɗiye mgnin.
Gariyar jikinshi ya zare ya saƙala cikin durowa, kana ya cire rigarma ya saƙala.
Hakama dogon Wondon da hularshi.
Hannunta yaja suka hau kan gadon.
A nitse yace.
"ÆŠan daddanna min bayan".
Ya kwanta a kife.
Shiru tayi sabida rawan da jikinta keyi.
Juyowa yayi ya É—an kalleta tare da cewa.
"Umarnine fa ba shawaraba".
A hankali tace.
"Yah Sheykh cikina marata ciwofa".
Jawota jikinshi ya kontar da ita, kana ya juyata rigingine.
Hannunshi yasa kan cikinta.
A hankali ya ture rigarta sama kaÉ—an.
kana yayi ƙasa da siket ɗin.
A hankali yake shafa mararta-ta yanayi yana É—an lallatse wurin da danneshi.
Shiru tayi sabida tanajin daÉ—in yadda yake matan.
A hankali ya É—an manna bakinshi kan goshinta.
Kiss ya manna mata tare da cewa.
"Na sani ai baki da lfy, ɓoye min kikeyi. Sannu".
Kanta ta gyaÉ—a tare da lumshe ido.
Cikin sanyi tayi bacci tare dasa hannunta kan sajenshi lokacin data juyo ta konta a rigingine.
Gyara musu kwanciyar yayi.
Lokacin É—aya sukayi baccinsu.
Ummi kuwa da Saratu cikin sauƙin suka gama aikin hajji.
Jannama sai gobe.
Bayan sun gama suyan ne, Ummi ta dama musu kunun shinkafa kyau.
tasa manyan flaks.
Sannan ta koma É—akinta itama ta É—an kwanta.
A can jihar Tsinako kuwa, sosai fa shirye-shirye bikin Haroon da Jannart ya kankama.
Tuni an haÉ—a kayan lefe a saura kaiwa kuma sai bikin yazo a kai.
Haroon ya shiga ribibi.
Yau tunda gari ya waye baiyi waya da Jabeer da Ibrahim ba, sai yakeji kamar shekara yayi baiyi mgna da suba.
Kiran Sheykh ya farayi sai kuma ya tuno, yanzu duk inda yake lokacin baccinsa ne, in kuma baiyi baccinba to yana babban uzurin da bazai barshi ya É—aga wayar Bama.
Umaymah kuwa tunda safe tayi mgn da AYSHA data kirata tayi mata barka da salla.
Ibrahim ma ya kira Jabeer ba'a É—agaba.
Wayar Aysha kuwa Rafi'a da sauran ƙawayensu duk sun kikkira.
Bappa ya kirata.
Hakama Junaidun da Binto budurwar ya Gaini.
Sannan Æ´an uwanta ahlin Abboi duk sun kirata.
Wani Ummi ta amsa wani ta bari.
Kiran salla ne ya tadashi a bacci.
A hankali ya zare jikinshi daga nata.
Ya shiga bathroom yayi al'wala kana ya fita sukaje sukayi salla.
Ƙarfe huɗu dai-dai ya kuma dawowa.
Dasu Jalal a falon suka zauna wurin Ummi suna cin soyayyan naman.
Shi kuwa cikin É—akin nashi ya wuce.
Har yanzu tana bacci.
Wayarshi ya É—auka Haroon ya fara kira, sukayi hira kana ya kira Ibrahim.
Yana cikin mgna dasune yaga ta tashi da sauri.
Sauƙowa tayi tana kallon jikinta, dasa hannun ta shafa bayanta dai-dai mazaunanta.
juyowa tayi cikin tsarguwa irin ta macen da takejin alamun jikinta ya ɓaci.
Ta gefen ido ya kalleta ganin ta juya zata nufi hanyar fita.
Da yatsarshi ya nuna mata jikin sawunta, da jini ke É—an gangarowa.
A hankali alamun yanzu ya samu tsinkowa yadda yakeso.
Dan tun lokacin data shiga yin wonkan idi taga zubowanshi kaÉ—an sai kuma yanzu.
Ganin ta tsaya ne ya sashi kwaɓe fuskarshi tare da nuna mata hanyar bathroom nashi yana cewa.
"Kiyi sauri ki shiga kada ki samin najasa a tsarkakken É—akina".
Hannu tasa ta tattare bakin siket É—in kana ta nufi ban É—akin.