← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 183

Sashe 182

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Zama yayi bisa kujera, yana mai mgnar zuci. "Rabon Aiiish da side É—inna tun shekaran da safe yau kwana biyu kenan ana na uku rabon data shigo nan". Murmushi mai yelwa yayi wanda bai san dalilinsa ba.
"Uwar raki da tsoro".
Ya faÉ—i a fili lokacin da ya fito babban falon ba kowa a falon haka yasa ya wuce yana girgiza kai ya wuce dan sauri yake Asibitinshi zaije.

Bayan ya shiga asibitin É—aki É—aki ya bi duk marasa lafiyan ciki suna gaisawa tare da basu taimako na musamman yana duba lfyarsu wanda dama hakan al'adarsa ce kyautawa marasa lafiya, bayan ya gama da shiga É—akunan suna binsa da addu'o'in nasara da lfy a rayuwarsa.

Ya wuce office É—insa don duba outpatient, lumshe ido yayi bayan ya zauna kan kujerar,
Miƙa ya ɗanyi a hankali tare da yin salati.
Gaba É—aya yanayi shi ya sauya.
Tun jiya yake jinsa cikin wani irin matsi.
Yau kuma tunda gari ya waye yake jin wani abu na fusgarsa a hankali yake dannewa zamansa waje ɗaya ya ji abun na ƙoƙarin son bijire masa, patient ne ya shigo, ya duba sa cikin kulawa tare da ɗaukan dukkan bayanansa ya rubuta masa magani ya fice, kwantar da kansa yayi jikin kujerar haɗe da lumshe idunsa da suka ƙanƙance saboda wani irin feelings yake ji na bin sassan jikinsa a haka ya duba dukkan patient ɗin sai gab da magriba ya bar asibitin saboda hadari da ya fara haɗuwa alamar za a yi ruwan sama.

Direct masarautar JoÉ—a wuce.
Yana shiga cikin masarautar kai tsaye Masallaci ya wuce don yana shiga cikin farfajiyar gidan aka kira salla.

Bai fito daga masallacin ba, sai da aka yi sallan isha'i sannan ya fito ya nufi gida.

Sosai yake jin wani irin masifeffen feelings mai shegen fitina yana bibiyar sasan jikinsa gaba É—aya, a haka ya shigo falon, su Jalal na biye dashi a baya.

Ba a falon Ummi na É—alinta hakama Aysha.

Wuce Side É—insa yayi.

Su kuwa su Jalal abincindu suka É—auka suka tafi Side É—insu sabida jin yayyafi ya fara sauka tare da wata iriyar sassayar iska mai sanyi daÉ—i mai ratsa jiki.

A Dinning area ya nufa.
cikin kasala da gajiya da yunwa ya zauna.
Abinci ya É—an zuba kana ya fara ci yana mai matse cinyoyinsa yana mgnar zuci.
"To shi wannan me yake buƙata ne da zai hanani zaman lfy, ina dalilin da zakayi ta tashi tsaye, uwar me kakeso kayi".
Sai kuma ya É—an sha ruwan sanyi tare daci gaba da mgnar zuci.
"To ita wannan uwar tsoron ma ni rabon da ita kwana biyu, na lura tsoron zuwa nan É—in ma takeyi."
Mitssssss ya É—an ja dogon tsaki tare da tafin hannunshi ya dafe kanshi.
Yau gaba daya sha'awarta ta cika shi don har sai da ya ji Jabeer É—inshi tana harbawa da cekiyar neman aminiyarta.

A hankali ya miƙe ya bar wurin.
A kasalance sabida ua fara jin zazzaɓin nan na ƙoƙarin da yanzu kullum yake kwana dashi yana bin jikinsa, da sauri ya nemo paracetamol yasha.

Sai dai abin mamaki ba abinda yayi masa don ji yayi kamar ma ƙara ciwon aka yi jingina ya yi da kujerar yana sakin ajiyar zuciya tare da tambayar kansa meyasa ne? Meke damuna?".
Yau dare na huɗu kenan Kullum da zazzaɓi yake kwana a jikinsa, asuban fari yayi lfy, sai kuma wani daren. cikin sanyi yace.
"Ya zama dole inyiwa kaina medical checkup".
Don zazzaɓin na da zafin gaske, saboda ya fara jin ya yi loosing appatite, da ƙyar ya samu ya yi bacci don abubuwan sun haɗun masa goma da ashirin ga zazzaɓi ga azabebben Feelings mai fitinarwa.

Tun asuba ya tashi bayan zazzaɓin ya sauka, cike da kuzari da kuma tarin Feelings ya shirya ya wuce masallaci yana danne kanshi.

Yau yini akayi zurr ana tsuga ruwa kamar da bakin kwarya sai gab magriba ya É—auke.
zuwa dare garin yayi luffff gwanin sha'awa sai iska mai sanyi da ɗan karen daɗi dake kaɗawa tare da ƙamshin ƙasa, yanayin garin yayi daɗi ko ina lib gwanin ban sha'awa da birgewa.

Bai shigo ba sai bayan sallar isha'i, kai tsaye side ɗinsa ya shige yana jinjina yau kwanansa uku rabon da ya sa Shatu cikin idonsa gaba ɗaya ta mai da shi dodo ta ƙi yarda su haɗu, ko abinci ne sai dai Ummi ko Jamil su kawo masa ga tsananin jarababbiyar sha'awarta da take fusgarsa yau kwana biyu, da ƙyar ya iya cin abincin yana jin alamomin bayyanar nataccen zazzaɓin da yake duk dare wanda baya jin magani ya kuma rasa meye sanadinsa ga kuma wannan mayataccen Feelings dake hanashi nitsuwa.

Zubawa sarautar Allah ido ya yi, yana jira yaga wai ko zata zo kuwa saboda yau kwana nawa rabon da su haÉ—u.

Wuce su da ya yi a falo suna hira ya kuma ce Ummi ta bata zam-zam ta kawo mishi yasa ya yi tunanin ko zata zo.

Shiru-shiru har goma da rabi hakan yasa ya miƙe ya fito falon ya tarar da su suna hira ita da Ummin, jikinsa sanyaye alamun zazzaɓin ya kalli Ummi tare da cewa.
"Ummi zam-zam É—infa".
Juyowa Ummi tayi cikin kula tace.
"Aysha baki kai bane?".
Kanta a sunkuye tace.
"Na kai mana yana kan Dinning table É—in ka na ajiye".
Juyowa yayi ya É—an zuba mata ido,
sai kuma ya jinjina kai ya juya ya koma cikin falonsa .
yana lallaɓa kansa don sha'awarta na ta fusgarsa musamman sautin dariyarta da ya ji tana yi, sai da Jabeer ɗinsa ta harba da masifar ƙarfi.

Ƙarfe sha daya da minti goma ya kara komawa falon ya tarar da su har da Jamil da Jalal, da Ummin suna hira sosai, haushi ya kama shi, haka nan yaji sun nashi haushi, kamar ya rufesu da duka.
Don dariyar da suke yi cikin hirar ya sa ya É—an tunzira yana jin kamar ma da shi suke, hakan yasa ya fito da sauri cikin faÉ—a yace.
"Jamil meye ya hanaka bacci ka zo ka tasa mutane a gaba da surutu kamar lalataccen Radio?".
Gyada kai Jamil ya yi tare da cewa.
"Eh yanzu zan tafi, Ummi ce ta faÉ—a mana mana, in munci dai zamu tafi."
Sai kuma yayi magana ƙasa-ƙasa.
"Yau kuma waya taɓo Sheykh alaramma akarmakallu, Hamma Jabeer naga masifa da fushi yakeji."
Bai ji mai ya ce ba, amma yaga dukansu sun kuma yin dariya ƙasa-ƙasa a hankali, miƙewa Jamil ya miƙe tare cewa.
"Asha bacci lafiya Sheikh Hamma Jabeer".
Ya wuce ba tare da Sheikh ɗin ya sake magana ba, don shi ma daki ya koma, saboda yaga Ummin ita ko motsi bata yi ba daga inda take a zaune shima Jalal moƙewa yayi yabi bayan Jamil dake fita yana dariya.

Suna fita Aysha ta É—an juyo, ta fuskanci Ummi da kyau kana da gyara zamanta.
Numfashin ta É—an fidda a hankali, sannan ta juya kanta ta É—an kalli corridor'n shiga falon Sheykh.
Ummi kuwa ido ta zuba mata ganin yadda take waige-waige da alamun mgna mai mahimmanci takeson suyi.
Cikin nitsuwa da yin ƙasa da murya tace.
"Ayyah Ummi dan Allah zan tambayeki wani abun dake damuna, dan Allah Ummi ki gaya min gskyr meke faruwa a masarautar JoÉ—a".
Woni dogon numfashi Ummi ta sauƙe tare da cewa.
"In sha Allahu zan gaya miki gskyar da na sani a masarautar JoÉ—a, sai dai ina sirrine shi bazan faÉ—a miki sittin wasuba".
Cikin sanyi ta ƙara matsowa gaban Ummi kai ta ronƙofar bisa kafaɗunta kana cikin sanyi tace.
"Ummi koda sirrin Yah Sheykh ne baza ki gaya minba?".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"To ai shi sirrinsa naki ne?".
Cikin jin kunya da daÉ—i tace.
"To dan Allah Ummi wai me Yah Sheykh yayiwa Gimbiya Saudatu ne? Meyasa bata sonshi? Meyasa su Bappa Nasiru basa sonshi? Meyasa baya shiri da Mom Imaran? Waye Gimbiya Samira amaryar Abba".

Dogon numfashi Ummi ta fesar tare da gyara zamanta ta É—an jingina bayanta da jikin kujera, cikin sanyi tace.
"Tambayoyin ai duka amsarsu É—aya ne!".
Da sauri tace.
"To Ummi gaya min sai muje tambaya ta biyu?".

Fuskantar Aysha tayi da kyau kana a hankali tace.
"Kwanakin baya can munyi makami ciyar wannan hirar.
Babu wani abu da Sheykh yayiwa kowa na masarautar Joɗa, domin wannan ƙiyayyar da suke nuna mishi ta samu asaline tun yana yaro".
Chapter 182 · 0% Book details