← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 153 OF 183

Sashe 153

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita kuwa Aysha waya takeyi da Aminiyarta Rafi'a.
Gyara zamanta tayi tare da cewa.
"Rafi'a naji kamar an nememu a makaranta ko?".
ÆŠan gajeren tsaki Rafi'a taja tare da cewa.
"Haka dai akayi ta cewa, to amman zancen Babu tushe, ance ƙaryane, gwamnatin ma bata nemi malaman ta zauna dasu ba."
ÆŠan murmushi tayi tare da cewa.
"Alhamdulillah aini wannan yajin aikin da aka shiga yamin rana, kinga da wannan tsarkafeffen auren da aka liƙamin da ya sani a tsaka ba fita.
To amman yanzu kinga duk muna a tare, zan kuma dage inyiwa Umaymah batun karatun nawa, kafin a nememu, in tayiwa Yah Sheykh mgna dai nasan zai barni."
Tsaki Rafi'a ta kumayi tare da cewa.
"Hegiya Aysha wato ke murna kikayi".
Dariya tai kana tace.
"Sosai ma kuwa". Kauda zancen Rafi'a tayi da cewa.
"Yauwa su Ummey sun dawo kuwa? ÆŠan na kwana biyu banyi mgn da suba."
Jingina kanta tayi da jikin kujera kana ta fesar da numfashi a hankali tace.
"Uhummm basu dawoba, Rafi'a bani da kowa nawa a kusa dani, tunda nazo gidan nan ban sake ganin Ummey naba gwara Bappa na da Ya Al'ameen sunzo da bani da lfy, ina kewar Junainah, ina kewarsu Yah GiÉ—i in na tunosu hankalina na tashi ina masifar kewa da son ganin Dedde na".
Cikin tausayawa Rafi'a tace.
"Ba komai Aysha kiyi ta musu addu'a in sha Allah zasu baiyana kuma Allah zai karesu.
Su Ummey kuwa kwanaki da mukayi mgna da Junnu tace min wai sun kusa dawowa".
Cikin sanyi tace.
"Wasa sukewa Junnu, sabida ta matsa wai ita zata zo wurina kuma ita ko a gidansu Junaidu zata zauna".
Dariya Rafi'a tayi tare da cewa.
"Uhmm su Junainah manya wato ita fa da gaske har ranta take son Junaidun fa".
"Sosai ma kuwa".
Aysha ta faɗa tana kallon Ummi dasu Affan da suka miƙe tsaye alamun sun gama cin abinci.
"Yauwa ga Umma wai tayi kewarki kwana biyu baku gaisaba".
Rafi'a ta faɗa tana miƙawa Ummanta wayar.
Amsa Umma tayi tare da cewa.
"Aysha ya gida ya kwana biyu".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Lfy lau Alhamdulillah Umma yasu Jamila".
"Lfy lau suna gaidaki".
Tace.
Kana ta miƙawa Rafi'a wayar tare da cewa.
"Tashi kije kinyi baƙo".
To tace kana ta katse kiran sannan ta fita.

Ita kuwa Aysha juyowa tayi ta kalli Ummi dake miƙa mata wayarta tare da cewa.
"Amshi Umaymah ke son mgna da Sheykh ta kira wayarsa baya É—agawa ke kuma ta kiraki taji kina waya."
Amsa tayi da sauri kana ta kara a kunne tare da cewa.
"Assalamu alaikum, Umaymah ina wuni".
Umaymah dake kwance kan gado Mamma na gefenta,
Murmushi tayi tare da cewa.
"Lfy lau Alhamdulillah Aysha, ya gajiyar hanya?".

"Alhamdulillah Umaymah inasu Hibba da Safiyyah".

"Suna lfy, suna can Side É—in Jannart".

Ayyah tace, ita kuwa Umaymah gyara kwanciyarta tayi tare da cewa.
"Yauwa Aysha Kaiwa Jazlaan waya".
Da sauri ta miƙe tare da cewa.
"To Umaymah bari in Kai mishi".
Corridor'n ta shige, tana tafiya tana gaisawa da Mamma data amshi wayar.
A hankali ta kutsa kanta cikin falon shiru, babu kowa sai hasken wuta daya karaÉ—e falon.

Ƙofar bedroom ta nufa, tare da kallon wayar da taji kiran ya katse.
A hankali tasa hannun ta tura ƙofar Bedroom ɗin tare da sallama a saman lips ɗin ta.

A hankali ta meda ƙofar ta rufe,
kana ta É—an tsaya tana kallon yadda ya kunna wutan É—akin gaba É—aya hasken ya cika ko ina.
Can ta hangoshi konce bisa gadonshi,
ya kwanta a kife, kana babu riga ko singilet babu a jikinshi.
Dagashi sai gajeren wondon, wanda yazo mishi har guiwarsa.
Roban ya zagaye ƙugunshi ya manne gam.

A hankali ta fara yin taku, tana matsowa, kusa da gadon.
Shiru ta ganshi kwance lib.
Ya kwantar da kanshi bisa pillow'nshi yana kallon gefe jikin gini.

Cikin nitsuwa ta ƙaraso gabanshi, ido ta zurawa Kekkyawar farar fatar bayanshi, da take tamkar ta Balarabe.
Sumar ƙeyanshi ta kalla, ido ta lumshe tare da ɗan sunkuyowa, bakinta ya kusanta da kunnenshi, a hankali ta buɗe baki tare da cewa.
"Yah Sheykh!".
Idonshi ya kuma lumshe da kyau, jin sautin zazzaƙar muryarta cikin kunnensa.
Tun shigowarta idonsa biyu, dan ya gaza samun bacci, yaso ace ya sauyawa Gimbiya Saudatu kamanni ta yadda har abada bazata sake tsayuwa a gabanshi ta ƙalubalanci ƙaddarar mahaifiyarshi ta kalmar sakaiyar zunibinta ne ba.

Ƙara manna kanshi da pillow'nshi yayi, jin alamun ta hau kan gadon.
Ita kuwa Aysha a hankali ta rarrafo ta matso gareshi.
Sunkuyowa tayi ta leƙa fuskarsa,
tare da kiranshi.
"Yah Sheykh".
Shiru bai motsaba bai kuma amsaba, kana bai buÉ—e idanunshi ba.

Idonta ta lumshe tare da buÉ—esu a hankali.
Fatar bayansa ta zubawa idanun, zuwa ƙeyarshi da sajenshi.
A hankali tasa tafin hannunta kan kafaɗarsa ta ɗan taɓa a hankali tare da kuma kiranshi.
Still bai kulaba, yana dai jin yadda take taɓa kafaɗarsa, tana ɗan jujjuyasa, bai kulaba sabida jin yadda taketa ƙara matsoshi.
Ita kuwa Aysha kwarmin bayanshi ta kalla, sai kuma ta ɗan ronƙofo kansa,
Dai-dai lokacin kiran Umaymah ya kuma shiga.
Da sauri ta amsa kiran wai sabida kada ya tashi daga baccin.
"Umaymah nazo kuma yana bacci".
Ta faÉ—a a hankali.
"Okay to ba matsala barshi in ya tashi zamuyi mgna".
Umaymah ta faÉ—i tare da katse kiran.
Wayar ta ajiye gefen kansa,
Cikin lumshe idonta, tasa yatsarta dai-dai bisa ƙugunsa, cikin tsakiyar kormin bayansa, a hankali ta fara yin sama da yatsar, tana jin taushin fatarsa.
Shiru yayi tamkar bashi da rai a jikinsa, sabida wani irin masifeffen abu da yaji yana bin duk ta inda hudan gashin jikinsa yake, yana bin jininshi da jijiyoyin jikinsa.
Yana aika saƙo zuwa ƙwaƙwalwarsa.
Numfasa ne ya fara sauya fitarsa. Amman ita bata ganeba.

Saima sa doguwar yatsarta ta tsakiya da tayi ta haÉ—a da manuniyarta tana yimishi tafiyar tsutsa a tsakiyar banshi.
Yar-yar haka tsikar jikinsa ta zuba tare da mimmiƙe".
Ɗaya hannun tasa bisa ƙeyarshi, yatsunta ta cusa cikin ƙeyar tasa, tana yamutsawa.

So take ya juyo rigingine sabida, wannan zanen macijiyar take son ganin ya yake a jikinsa a yanzu.

Wani irin fitinenne numfarfashi ya fesar a sanyaye tare da mirginowa ya juyo rigingine sabida bazai iya jure abinda takeyi mishiba.
Wani irin tsalle tayi ta diro ƙasa, lokacin da ya juyo rigingine ya kwanta, tsuma jikinta ya fara sabida, yadda taga Sheykh ɗinsa tayi wani irin kumbura ta taso tayi sama tamkar zata faso boxes ɗin shi ta fito woje.
Da sauri ta juya da gudu ta nufi ƙofar fita, sabida ganin yadda abun ya miƙe fiye da yadda ya miƙe na farin.

Juya kwayar idanunsa yayi tare da binta da ido.
Ganin ta fice a guje.

Uhummm yace a bayyane kana cikin zuciyarsa kuma yace.
"Zakiyi bayani ne yarinya".

Juyawa yayi ya kifu rub da ciki.
Daƙiƙu biyu tsakani, ya kuma juyowa rigingine tare da jan dogon tsaki.
gefen damansa ya kuma juyowa amman ina duk yadda yayi babu damar kwanciya domin, ya rigada nitsiwarsa ta bar jikinshi.
Ta gama hautsuna mishi lissafi.
Ta birkitashi, ta tsokano mishi bananarsa ta hanashi salama.

Da sauri ya miƙe tsaye, bathroom ya shiga.
Yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwan sanyi wai ko zaiyi ƙasa da fitinenneyar sha'awar data yunƙuro mishi, uwa zata kaishi ƙiyama.
Madadin ta kwanta sai ƙara ƙarfi da miƙewa da cika takeyi.
"Shehhhhyyt".
Ya faÉ—a cikin hautsunewar kwanyarsa.
A hankali ya fito, kana ya sauya boxes É—in.
Sannan ya fito.
Komawa yayi ya kwanta amman ina abunfa yama wuce zatonsa.

Haka ya rinƙa juye-juye bisa gadon.
Kamar zaiyi hauka, to abin ya haÉ—e masa da yawa ga fushin da bai husheba, muddin ba ya samu ya kekketa wani abunba.
Sabida shi in ya fusata koda abincine in zaici zakaga yana taunarshi da ƙarfi kamar dai yana hucewa a kansa.

To yau kuma ga fushi ga Sha'awar data addadabeshi wacce yasan Aysha ce ta tsokano mishi ita.
Gashi kuma in a fushi yake duk abinda zai yaken mishi da ƙarfi, hakane ya ta'azzara bukatarsan.

Aysha kuwa tana fita kai tsaye ta wuce.
ÆŠakin Ummi sabida ta samu ba kowa a falon alamun su Affan duk kowa ya tafi uzurin gabansa Jalal wurin aikinsa ya wuce, hakama Jamil.

Kwance ta samu Ummi a bisa gado tana bacci.
A ƙasa ta kwanta, bisa carpet,
Tana zazzare idanunta sabida gani take in ta shiga É—akinta kamar zai biyota,
sabida sosai ya firgitata da jarumtarsa.
numfashi take fiddawa a hankali tare da lumshe idonta.

Duk da bai taɓa nuna zaiyi wani abu da itaba.
Taji tana tsoronshi yau, ko dan ganin fusatarsa da fushin da yake cikine. Oho.
Ta faÉ—a a hankali.
A haka dai itama bacci yayi gaba da ita.

Shi kuwa Sheykh Jabeer karo na forko a rayuwarsa da sha'awar ta gigitashi ta sashi, fita haiyacinsa.
Yayi wonka kusan sau huÉ—u tsakanin azahar da la'asar, sabida masifar da yakeji.

Ƙishin da yakeji yasashi fitowa falonshi, Dinning area ya nufa.
Fridge ya buÉ—e, babu ruwa ko É—aya, sai madarar ruwa ta goggoni,
Ɗaya ya ɗauka, mai sanyi kana yazo gaba show glass ɗin da cups da sauran ababen buƙatarsa suke ciki,
Ya buÉ—e.
Bula gongonin yayi yasa a cup kana ya É—auki É—an galan É—in zuba dake wurin, ya cika cup É—in.
Spoon ya É—auka ya jujjuya, kana ya zauna bisa Dinning chair.
Kafa kanshi yayi ya shanye shi tas.
Sannan ya miƙe ya koma bedroom.
Bathroom ya wuce.
Al'wala yayi bayan ya kuma watsa ruwan.

Yana fitowa ya buÉ—e drower'rsa wani sabon boxes da yasan zai matseshi ya zaro, ya saka kana yasa wani gajeren wondon a kai sabida su danne mishi Sheykh É—insa dake son nunawa duniya a yunwace take.
Farar jallabiya ya zura, kana ya É—auko al'kyabba irin mai shara-sharan nan ita kuma Sky blue ya saka, sannan yasa hiramin ya fesa turare.
Kana ya fito.

Shiru falon ba kowa, haka yasa ya fice. Da É—an sauri sabida lokacin yayi.

Kiran salla ne ya tada Ummi daga baccin da ta É—an yin.
Chapter 153 · 0% Book details