Sashe 159
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruggume ta yayi tare da lumshe idonsa sabida, wani irin fitinenne zazzaɓi mai masifar zafi da suka ƙasusuwan jikin daya rufeshi a take a lokacin ɗaya gaba ɗaya jikinsa karkarwa ya fara.
har tanajin hakan, so yake ya tashi da ita a jikinsa ya nufi Bathroom Amman ya kasa sabida abin sai ƙaruwa yakeyi, ji yakeyi tamkar kansa zai rabe gida biyu.
Cikin rawan jiki ya jawo blanket É—in ya rufesu da kyau.
sama take jinshi yana sambatu irin na marasa lfy dake jin azabar ciwo da kuma raki.
"Mamey! Hahhhhh Mamey kaina, Mamey kaina zai fashe Mamey jikina zazzaɓi Mammeyyyyy".
Ya ƙare kiran kamar zaiyi kuka.
Itama kukan takeyi gashi taji shima kukan yakeyi da samɓatun da batasan na menene ba.
Shi kuwa Sheykh wasu irin abubuwa yakeji suna tafiya cikin jikinshi suna haurawa saman tamkar dafin...!
Littafin GARKUWA na kuɗine in kinason ki karanta ba tare da haƙki ba ga number ta 09097853276 special Group 1k ne shi anfi yawan posting ta Account ɗina zaki turo 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta whatsapp 09097853276. Normal group Kuma 300 ne, kema ta ac no ɗin zaku turo, in ba halin biya ta ac kuma ki sayi katin Mtn na ɗari uku ki copy numbers ɗin katin ki turo min ta whatsapp 09097853276, kada kiyi min VTU ko transfer'n kati bana so.
By
*GARKUWAR FULANI*
Kamar dafin maciji, gaba ɗaya tsikar jikinshi ta fara mimmiƙewa tsaye.
Yanajin wasu abubuwa na bin dukkanin sasan jikinsa gaba É—aya.
Matseta yayi gam-gam a jikinshi tare da jawo blanket ya rufesu rib, cikin rawan murya mai baiyana yanayin wahalar zazzafan zazzaɓi da ya rufeshi da yake ji yake cewa.
"Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil. Mamey, Abba, Jadda, LamiÉ—o, Umaymah Sitti Ummi."
Sai kuma ya kuma ci gaba da Addu'o'in.
Cikin abinda bai gaza 2 minute ba yaji abubuwan da yakeji suna sauƙa ƙasa a madadin sama da suke ta haurawa, duk inda yakejin suka da sari sai ya farajin sanyi mai ƙarfi yana ratsashi ciwon na gushewa kasala mai mai tsanani tana rufeshi.
Lakaci ɗaya yaji jikinsa na sakewa yana mutuwa ciwon na gushe. Al'farmar Annabi da al'ƙur'ani kenan, sabida dama addu'a'u saiful muminin.
Luƙus ya kwantar da kanshi, kana hannayenshi dake bisa bayanta suka sake sukayi nauyi.
Karkarwan da jikinsa keyi ya bari a take, sai wani masha'hurin zazzaɓi mai zafi ya mishi rabkar ƙarfi.
Ita kuwa Aysha hawaye taketa kwaranyarwa.
Tare da Shessheƙan kuka mai cike da rauni da wahala da raɗaɗin ciwon da ko wacce diya mace ke riska yayin rabuwa da tantani wato budurci.
A haka tana kukan baccin wuya ya saceta.
Ko a baccen shessheƙan kuka takeyi tare da wasu surutai na magayi.
A hankali ya juya kwayar idanunsa dake lumshe wanda ko buÉ—e su ya gaza, muryarta yakeji a hankali tana cewa.
"Yah Sheykhhhh na tuba ka barni haka zafi.
Ummey zafi,
Innayi Yah Sheykh yaji min ciwo, Yeyyeh ciwo".
Duk da yanayi da yake ciki.
Bai hanashi tafiya duniyar nazartan sunayen da take kira tana kukan wuya haɗida shogoɓa ba.
Tabbas akwai ababen dake sarƙafe a kan Aysha.
A haka suke kwance cikin borgon ana tsula ruwa kamar da bakin kwarya.
Ita dai tayi bacci amman ina shifa zazzaɓi ya hanashi rumtsawa.
Yanaji a jikinsa lokacin tashi yayi nafilarshi yayi amman ya gaza koda motsa yatsarsa.
Numfashi yake fiddawa hankali yana mai jin fargabar kada fa, har gari ya waye masa a haka.
To wai dama duk na miji in ya kusanci iyalanshi haka yakeji, ko dai shine yaji haka?.
To ko dai dan bai taɓa yi bane?.
Wannan shine nazarin da zuciyarshi keta nazarta masa.
Wani nannauyan ajiyan zuciya ya sauƙe mai ƙarfi lokacin da yaji an kwaɗa kiran sallan forko na a masallacin Masarautar Joɗa, wanda haka yake nunin saura awa ɗaya lokacin salla asuba tayi.
"Ya ilahi, ya mujibadda'awati".
Ya fara maimaitawa a zuciyarsa.
Ita kuwa Aysha har lau bacci takeyi tare da sabke ajiyoyin zuciya a jere a jere.
Tsawon mintuna talatin yayi yana addu'o'in a zuciyarsa,
Kamar a fizge yaji bakinsa ya buÉ—u ya furta.
"La'haulawala ƙuwta illabillah aliyul axeem".
A bakinshi, dai-dai lokacin kuma ladanin masalacin matsarautar JoÉ—a yayi kiran assalatu.
Wani irin tsuma yaji jikinsa nayi, zufa mai zafi ta karyo masa.
A hankali ya muskuta, kana ya É—an É—ago hannunsa ya É—aurasu tsakiyar bayanta,
cikin sanyi yace.
"A'ish, Ahh'ihch".
shiru babu, amsa. Sai shessheƙan,
jin kuzarin jikinsa kaÉ—an yasa a hankali ya mirgina da ita ya kwantar da ita, kana ya É—an ja baya.
sannan ya buÉ—e borgon ya fita, ita kuma ya rufeta.
A hankali yasa hannunshin ya kunna wutan É—akin.
Gajeren wondon sa dake gefe yasa hannunsa ya É—auka kana ya zira a jikinsa.
Miƙewa yayi tsaye.
"Waiyyyy, daÉ—i Alhamdulillah".
Yace a saman lips ɗinsa ya ƙare zancen dasa hannun ya shafa mararsa da tayi mishi sakayau ba nauyi ba tauri ba ciwo,
taku ya farayi a nitse ya shiga bathroom.
Kai tsaye wurin wonka ya shiga.
Ruwan É—umi ya sakarwa kanshi, tare da sunkuyar da kanshi.
Cike da mamaki ya zaro kekyawan idanunsa ya zubawa ƙasan baf ɗin ido, inda yaga ruwan nabi sawunshi da kalan ja.
Da sauri yasa hannunshin ya rufe shawan.
Cike da mamaki ya sunkuyo ya kalli boxes É—insa,
da sauri ya sunkuyo yayi ƙasa da ita,
idonshi ya rumtse da sauri sabida ganin gaba É—aya matse-matsin cinyoyinsa jini hakama joystick É—insa duk jinine a jikinta.
ga boxes ɗin ya ɓaci.
A hankali yayi ƙasa da baxes ɗin ya cireshi, gefe ya ajiyeshi.
Karon farko kenan a rayuwarsa tun bayan girmansa da zaiyi wonka tsirara haihuwar uwarsa.
Haka yasa yakejin kunyan kanshi da kanshi.
Sabulu da soso ya jawo, wonka ya farayi soso da sabulu ya murje jikinsa tsab ya solle ko ina.
Daga nan kuma yayi wonkan tsarki inda yayi suppatul kamal wato wonka tsarki mai haÉ—e da al'wala.
Da sauri ya fito cikin jakkuzin.
Drower'nshi dake cikin bathroom É—in ya nufa.
cike da kunya, da sauri ya zaro towel ya ɗaura a ƙugunsa,
Sannan ya dauko baby towel ya fara tsane ruwan jikin nasa, yana gama ya É—an shafa mai kana ya zaro farar jallabiyarsa sabuwa dal ya saka bayan yasa farar boxes da singilet.
Wata farar al'kyabba sabuwa dal itama ya zura a jikinsa kana yasa hirami.
OudKareem dake cikin drower'n ya fesa tako ina na jikinsa kana ya fito.
Yana sako ƙafarshi a bedroom ɗin ana tada iƙama,
hakane yasa da sauri yanufi hanyar fita jin jam'i zai wucesa.
Juyowa ya kumayi, wayarshi ya É—auka ya zura a aljihu kana ya iso bakin gado, cikin ya É—an É—aga murya yace.
"Aish tashi lokacin salla yayi".
A hankali ta buÉ—e kekywawan kwayar manyan idanunta da suka rine sukayi jazir kana suka kumbura.
A hankali ya É—an sunkuyo kan goshinta ya manna lips É—inshi yayi kissing nata tare da cewa.
"Gud gerl, jazakallahu khairan yah Aysha tashi kiyi wonka kiyi salla."
Shar-shar haka yaga wasu tafasassun hawaye sun kwaranyo mata, ba tare da ta motsa ko yatsarta ba.
Da sauri ya sunkuyo kanta da kyau cikin murya mai cike da kulawa da tausayawa yace.
"Sannu Aish kiyi haƙuri kinji kibar, tashi kiyi wonka kiyi salla kinga lokaci yayi".
Ya ƙarashe mgnar yana juya ya fita jiyo ana tada kabbara.
Kai tsaye masallacin ya nufa.
Ita kuwa Aysha da kumburarrun idanunta ta bishi da kallo duk da dishi-dishi take gane.
Cikin rauni ta saki raunataccen kuka murya na rawa take kukan tare da cewa.
"Gud gerl ko? Ta ina zan iya tashi, kamin fyaÉ—e kace na tashi,
rufe idanun tayi sabida duhun da taga yana meye ganinta, kana É—akin yayi mata duhu gaba É—aya.
Shi kuwa Sheykh da sauri ya isa tuni an karance fatiha ta raka'ar forko har an fara suratul Al-Burooj, yana isa kuwa ya wuce sahun forko.
miti bakwai tsakani aka tafi ruku.
A hankali ya sunkuyo dan yin rukun, sai kuma ya rumtse idanunshi da ƙarfi sabida wani irin masifeffen ciwo da yaji cinyoyinsa sunayi,
Ciwon da duk na mijin da bai taɓa kusantar maceba kuma yazo yayi katari da yage cikekken (tattani) budurci tofa dole yaji wannan sauyin da ciwon cinyoyi.
A hankali ya taso daga ruku'un sabida sosaifa cinyoyinsa da ƙugunsa sukayi sami da fitinar gwatson da yayi daren jiyan wanda bai taɓayi ba.
Taune lip ɗinsa na ƙasa yayi lokacin da aka tafi Sujjadar forko.
Sabida ciwon yafi na rukun.
A haka dai akayi sallan aka idar.
Bayan an idarne, kamar koda yaushe ya fara Du'a'u Azkar.
Abbansa da LamiÉ—o da Galadima suna gefensa.
Suma sunayi koda suka ida
a hankali ya miƙe tsaye ganin Abbanshi ya yafitoshi da hahhunsa.
Bayan Abba da LamiÉ—o da Galadima da Baba Kamal yabi.
Affan, Jamil, Jalal, Ya Hashim, Imran, Sulaiman, Laminu. Suma suna biye dasu can baya da sauran zaratan jikokin LamiÉ—o da sauran ahlin masarautar JoÉ—a.
Kana jan baya kuwa dogaraine.
Side É—in LamiÉ—o ya nufa Abbansa da Galadima da LamiÉ—o na gabansa.
Suna shiga suka wuce can cikin special Side É—in LamiÉ—o.
Bayan sun zauna ne ya kalli, Abbansa a hankali yace.
"Abba ina kwana".
Tsura mishi ido yayi tare da cewa.
"Lfy lau Muhammad ya gajiyan hanya".
A hankali ya gyara zamanshi ya tonƙoshe sawunshi kana yace.
"Alhamdulillah, Jiya naje mu gaisa sa Hajia Mama tace baka nan".