← Book details Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 183

Sashe 120

Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin azabebben cizo ta dartsawa tafin hannunshi,
amman duk da haka bai janye hannun nashi ba.
Sai ma lumshe idonshi yayi tare da jan dogon numfashi mai fitar da É—imaucewar da yake ciki.
Wani irin shafa yayiwa breast ɗinta, wanda yasashi rawan jiki bnnarsa tayi wani irin azabebben zabura da miƙewa gal.
wani kiciniya ta fara da iya karfinta dai-dai lokacin kuma suka iso bakin ƙofar fitan

Hannunshi dake cikin rigarta ya zaro bayan ya burza nimple É—in ta.

Murza key ɗin ƙofar yayi ya kana ya jawo ƙofar ya buɗe.
Wani irin karkarwa jikinta ya fara,
Garin son kwace kanta da neman taimakon kanta, ta buge hannunta mai ciwon jikin ƙofar.

Dai-dai lokacin kuma ya janye hannuunshi kan bakinta.
Wani irin razanenne kuma gigitaccen ihu tasa mai sauti.

Shi kuwa Jahan da gudu ya fice kamar walƙiya.

Ita kuwa cikin karkarwa da tsoro da gigita ta juya ta nufi cikin falon tare da zurma wani ihun mai cike da kiÉ—ima da azaba gaba É—aya jikinta karkarwa yake.

Cikin bacci Umaymah da Ummi suka jiyo ihunta da rabka musu kiran da takeyi.
A guje suka fito cikin É—akunan suka nufo inda suke jin ihunta.

A bakin ƙofar suka haɗu cikin karkarwa ta faɗa jikin Umaymah tare da Ruggume ta da hannu ɗaya.
Cikin kuka da fitan haiyaci take cewa.
"Umaymah wani, Ummi yau ma ya sake shigowa, zai saceni ya jani har bakin ƙofa, kunga can ƙofar a buɗe ko.
Wayyo Allah na, wayyo hannuna".
Da sauri Umaymah ta ruggumeta gab zamewa tayi suka zauna a nan.
Ummi kuwa hannunta mai ciwon da taga yana rawa tamkar mazari ne ta rinƙa hurawa iska tana cewa.
"Sannu Aysha innalillahi sannu".
Sai ta kuma fara kiran Sheykh.
"Sheykh! Sheykh!! Sheykh!!!".
A gigice ya buɗe ƙofarshi ya fito,
ya nufi inda suke yana cewa.
"Na'am! Na'am Ummi meya faru ne".
Cikin gigita tace kalli fa.
Dai-dai lokacin kuma numfashin ta ya tafi cak ta sume tana cewa.
"Jahan wai zai saceni".
Cikin gigita Umaymah tace.
"Jazlaan ta suma, ta sumafa.
Waye ne Jahan kagafa can ƙofar a buɗe".
Hannunshi yasa ya amsheta jikin Umaymah dan yaga itama jikinta karkarwa yakeyi.
Ruwan sanyin da Ummi ta miƙo mishi ya amsa, kana ya kurba a bakinshi ya fesa mata ruwan a fuska.
Cikin wani irin jan dogon numfashi ta sa hannunta mai lfyar ta saƙalo wuyanshi, tare da ɓoye fuskarta cikin jikinshi tana cewa.
"Zai saceni, É—an iska ne shi".
Ummi ce ta miƙe taje ta rufe ƙofar.

Shi kuwa Sheykh a hankali ya kalli Umaymah dake gigice yace.
"Umaymah ki kontar da hankalinki, babu abinda zai samemu da izinin ubangiji.
Kije ku kwanta. Ummi kuje,
kwana kima tayi haka cikin Ramadan inaga al'janunta ne ke rikitata.
Dan ranar da tace ta ganshi ya shiga Side na ba inda bamu dubaba ba kowa".
Cikin kiÉ—ima Umaymah tace.
"Yau dai kam tabbas akwai abinda ta gani tunda harda suma kuma ga ƙofar a buɗe, Jazlaan na gaji wlh zaku bar Masarautar Joɗa ko zamu samu kwanciyar hankali a rayuwar mu".
Cikin son kontar mata da hankali ya É—an dafe kanshi kana yace.
"To Umaymah zamu barta jeki kiyi al'wala kiyi addu'a Allah ya kare mu".
Ya ƙareshe mgnar yana miƙewa tsaye da ita a jikinshi.
Dan tayi mishi riƙon ɗaurin goro da hannunta mai lafiya.

A hankali Umaymah da Ummi suka juya suka tafi.

Shi kuwa Side É—insa ya nufa, kai tsaye.
Har cikin Bedroom, maida ƙofar yayi ya rufe.
Kana yazo kan gado ya sunkuyo ya kwantar da ita.
Jin yadda ta riƙe mishi wuya ƙam-ƙam ne ya sashi cewa.
"Zafa ki kasheni da shaƙa".
Shiru tayi tana ƙanƙame da wuyanshi, hannunta sai karkarwa yake amman bata kuka alamun zafin yayi zafi tsananin yayi tsanani domin wani zafin ya wuce inda hawaye suke.

Dole a hankali ya zame wuyanshi kana ya zauna gefenta.
Idonta suna buÉ—e amman sunyi masifar ja, goshinta sai zufa yake tsastsafowa.
Numfashin ta wani na korar wani.

A hankali ya gyara zamanshi ya fara yi mata tofi yana karanta duk surar da tazo bakinshi.

A hankali hannun ya fara rage karkarwan.
Tsawon miti talatin yana mata tofi yana jin tausayinta har cikin ransa ya dade yana mata tofin.
Sannan ta iya juyowa ta kalleshi cikin rauni da zubda hawaye tace.
"Yah Sheykh ka yanke min hannunan mana ko zan huta da azabar da nakeji in ya tashi".
Ido ya É—an zuba mata tare da cewa.
"Kiyi bacci kinji ko?".
A hankali tace.
"Ina tsoronshi kar ya dawo".
Cikin sunkuyowa yana kallon hannun yace.
"Bazai shigo É—akina ba. Ki dena tsoronshi babu abinda ya isa ya miki! Ki dena tsoronshi ko yaushe yana tare dake bai cutar da keba ki yarda dani".
Cikin zubda hawaye tace.
"ÆŠan iska ne mugu ne".
Cike da mamaki ya yamutsa fuska tare da cewa.
"ÆŠan iska kuma to me yayi miki na iskanci?".
yunƙura tayi ta konta kan gefenta na hagu ya zama fuskarta na kusa da cinyarshi a hankali tace.
"Tattaɓani yayi, yasa hannunshi har cikin".
Sai kuma tayi shiru, cikin rumtse idonshi yace.
"Cikin me?".
A hankali murya na rawa tace.
"Cikin rigata yana taɓa min".
Fuskarshi a murtuƙe kamar zaiyi ruwan jini yace.
"Meyasa kika tsaya har ya taɓa ki, kema iskancin kikeso ayi da keɗin inba iskanciba, ai hannunki ne ke ciwo ba ƙafarki ba, ki gudu mana".
Juyowa yayi ya fuskanceta tare da ciwa.
"Tukunma wanne iskancin ne ke fito dake da dare, in ba bikinku ba ɗaya ba, zakizo kina mana ihu da suman ƙarya ai so kike ayi ta taɓe-taɓe ko?.
In tattaɓakin kikeso anayi ki gaya min mana ba sai in tattaɓakin ba hankalinki ya kwanta in miki abin da kikeso duka har sai kince ya isheki".
Cikin zubda hawaye tace.
"Ina gudu ya kamoni kuma na fitone zanzo kamin tofi a hannuna na haÉ—u dashi.
Wlh ni dai ba yar iska bace.
Inata ihu har na fame hannuna Ina kafin kukaji kuka fito".
Wani irin kallo ya watsa mata ƙasa-ƙasa kana.

Ya juya ya kwanta, a haka sukayi bacci.

Washe gari da asuba kuwa.
Ta koma É—akinta tayi baccinta.

Shi kuma yana dawowa masallaci, yayi Azkar É—insa.
Kana ya É—auko gorar zam-zam.
sannan ya É—auki ganyen magarya guda bakwai, cikin wanda ya amsa wurin Gimbiya Aminatu tun jiya da yamma.
Sa ganyen yayi a cikin gorar bayan ya É—an sha ruwan ya rageshi.

Kasancewar bakin gorar nada É—an faÉ—i.

Haka yasa ya zauna dashi bisa kan sallayarshi.
Ayatul shifa ya fara karantawa yana tofawa cikin ruwan zam-zam da ganyen magarya guda bakwan.

Kulhuwa

Falaƙi

Nasi

Ƙuluhiya

Ayatul-kursiy

Amanar-rasuulu

Attaba'u ma tatlush-shayaÉ—eenu ala mulki Sulayman.

Ita kuwa Aysha a hankali taje tayi wonka bayan Umaymah ta haÉ—a mata komai na wonka.
Koda ta fito kasa saka rigar tayi sai dogon wondon kawai ta saka.
Ganin hakane yasa Umaymah ta miƙo mata rigar dama da ɗan madaidacin hijabi a jikinta.
Da hannun hagu ta amshi rigar, ta tsaya tana kallon Umaymah.
Ita kuwa Umaymah cikin bada umarni tace.
"Kije Jazlaan ya saka miki rigar".
Cikin sanyi tace.
"Umaymah Hibba tazo ta saka min".
Fuska ta haÉ—e tace.
"Kije ya saka miki nace ko".
Cikin sanyi tace to.
Kana ta juya ta funi Side É—insa.

Ummi da Hibba da Saratu kuma suna Kitchen.

A hankali ta shiga falon.

Shiru tayi tana tunanin ta yaya zataje tace mishi ya saka mata riga.

Hakan yasa a hankali ta warware karin gugar rigar.
Sannan tasa hannunta na hagun ta riƙe wurin zip ɗin, sannan tasa bakinta kuma ta riƙo wuyan rigar.
Zut taja zip É—in ta buÉ—e shi.
Hannunta na hagu ta zura cikin hannun rigar.
Sai kuma ta cireshi a hankali tasa hannun damanta mai ciwon a hankali.
Ya zama rigar na kan kafaÉ—ar hannun damar Tata.
Shi kuwa Sheykh ya gama yin tofin, ya É—auko goran ruwan ya nufi falon don zai maidashi cikin Fridge.
A hankali ya turo ƙofar.
Dai-dai lokacin ita kuma tasa hannun hagun nata mai lafiyar ta kamo hijabin jikinta ta É—agoshi ta gaba zata cireshi.
Ya zama daga ita sai dogon wondon, daga ƙugunta zuwa shafeffen cikinta da ƙirjinta dake cike tab-tab da jajayen Caɓɓule duk suna fili.

Wani irin ƙara tayi a hankali jin hijabin ya riƙo ɗan kunnenta yaja da ƙarfi.
Da sauri tace.
"Wayyo Allah na ya zanyi hannu mai ciwo hijabi ya riƙe ɗan kunne, riga bata shigaba".
A hankali ta fara juyi tana kiran Ummi Ummi.
sabida duk yadda ta motsa hijabin sai taji ya ƙara jan hujin kunnenta.

Yadda take taku tana juyi ne yasa jikinta keyin wani irin kaÉ—awa.

Shi kuwa Sheykh, wani irin masifeffen numfashin ya fixga da azaban ƙarfi.
Rumtse idonshi yayi da sauri.
Tare da juyawa ya fuskanci Dinning area idonshi a rufe.
Yana jin tsikar jikinshi yana zubawa yana mummiƙewa.
Zuciyarshi na harbawa a dubu.
Yana isa ya ajiye goran kan Fridge É—insa.
Sannan ya juyo da sauri.

Juyowar da zaiyi kenan yaji yayi karo da ita.
Ta manna bayanta a Æ™....!

By
*GARKUWAR FULANI*Bayanta da ƙirjinshi.
Da sauri ta É—an koma gaba tare da cewa.
"Innalillahi".
Sai kuma ta tsaya ta juyo ta fuskanceshi da kyau.
Idonshi ya rumtse da sauri, Allah yasani bazai iya jurarar ganin waÉ—annan ababen ba masu masifar tada hankalin da gigita kwakwalwar É—an adam.

Ido a rufe ya buɗi baki murya can ƙasan maƙoshi yace.
"Me hakan?".
Da sauri ta fara ja da baya tana cewa.
"Ka tafi! Ka tafi!". BuÉ—e idon yayi a hankali kana yayi taku biyu zuwa uku ya kamota, a hankali yace.
"Ke meyasa bakya nitsuwa ne akan komai! Yanzu a hakan ina zakije a tsiraranki".
Ya ƙareshe mgnar yana sa hannunshi ya janye rigarta dake cikin hannun ta.
A hankali hannunta na hagun ta zaro tare da rufe ƙirjinta da ko rabinsu bai rufuba.
Cikin sanyi ya matsota da kyau, a hankali yace.
"Me zakiyi ne?".

Murya a kunyace tace.
"Zan saka rigatace kuma na kasa shine. Umaymah tace inzo in baka kasamin."

"Uhummmm". Shine abinda ya iya furtawa sabida ji yake kamar bazai iya mgna ba.

Ita kuwa cikin sauri tace.
"Wash". Jin ya fara jan hijabin.
Da sauri tace.
"Kayi min a hankali kunnena".

Ba tare da ya sunkuyo ya kalleta ba yace.
"Meya samu kunnen?".
Chapter 120 · 0% Book details