Sashe 123
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta gyaÉ—a tare da cewa.
"Shike nan na tafi, amman in buƙatar zuwana yayi zaka gane nazo.
abinda ma babu wanda ya taɓa gane ina jikinta sai kai daga nayi mgn sai ka gane.
Zan tafi, amman tanada buƙatar daya kawota wurinka.
Zata roƙekasa yayunta a addu'o'in kane.
sabida sun ɓata tsawon lokaci har yau babu lbrinsu."
Cikin haÉ—e fuskarshi yace.
"Na sani ai, ba sai kin gaya minba, Ni nan nasan komai a kan matata, nasan abinda ya faru da yayunta jeki kawai".
Atishawa tayi a hankali.
Sai gashi ta narke a jikinshi tayi lib ido a lumshe alamun tayi bacci.
A hankali ya gyara tsayuwarshi.
Tallabeta yayi da kyau.
Hannunshi yasa ya cire hijabin jikinta.
A ranshi yake mgna.
"Na fahimta kenan iyayenta ma, basuma san tanada wata iska a jikinta ba.
Shiyasa basu sanarba kafin a É—aura auren".
Ido ya lumshe yana goge wannan ayar tambayar da ya bugawa Bappa cikin ƙoƙolwarshi na ya aurar da yarshi ba tare daya sanar musu tanada al'matsutsaiba kamar yadda shariya tace.
A hankali ya zauna bakin gadon da ita.
Yana nazartan abubuwa da dama.
Ya fara fahimtar wasu ababen a kanta musamman da yake Junaidu ya labarta mishi komai abinda ya sani a kan Shatu da Ba'ana lokacin da suke asibitinshi Valli.
konciya yayi a gefen daya kwantar da ita.
Kana yasa hannunshi ya kashe wutan É—akin.
Ido ya lumshe ba tare da yayi baccinba.
Ita kuwa Aysha a hankali ta farka daga baccin, ido ta É—an buÉ—e.
tabbas kam tasan tazo É—akin shi kuma tasan ta ganshi babu riga daga nan kuma bata kuma sanin meke wakana ba.
cikin sanyi take juya kwayar idonta.
A hankali ta kalleshi yana konce yayi rigingine, cikin sanyin murya alamun baccin tace.
"Yah Sheykh! Yah Sheykh!".
A hankali ya É—an juya kwayar idonshi ya kalleta.
cikin sanyi yasa hannunshi ya jawota jikinshi.
Kan ƙirjinshi ya kwantar da ita.
Yana mai jin wani irin baƙon yanayi yana game dukkanin sasan jikinsa gaba ɗaya.
Shiru tayi jikinta na wani irin sassanyan tsuma can ciki-ciki.
Cikin sanyi tace.
"Zan kwanta".
Cikin sanyi murya can ƙasa yace.
"Yanzu a tsaye kike ai".
Ya bata amsa a daƙile, shirun ta kumayi.
Shi kuwa gyara kwanciyar tasu yayi.
Tare da jawo blanket ya rufesu.
kana ya fara Addu'o'in yanayi yana tofawa a tafin hannunshi yana shafawa a fuskarta da sassan jikinta.
Idanunta ta lumshe yanaji sanyin tattausar fatar hannunshi.
A haka sukayi bacci, ɗaki ɗaya gado ɗaya borgo ɗaya pillow ɗaya a liƙe a jikin juna.
Karo na forko kenan da wannan kusancin ya samu tsakaninsu.
Washe gari kuwa.
Lamiɗo ya ƙara neman Sheykh akan batun tafiyar da dole zaiyita.
Shi kam yace zai tura wasu.
Dan yana son zuwa aikin haji,
Amman fir tsohon nan yaƙi.
Ya haɗashi da Abbanshi dole ya haƙura.
Washe gari da safe.
Mami matar Affan tazo, ita da Zahra'n Hamma Yusuf.
Bayan sun gaisane tace.
"Ga ƙanwata Zahra matar Yusuf".
Murmushi Aysha tayi tare da cewa.
"Ayyah ai kuna kama fa".
Da sauri Mami tace.
"A a na fita kyau duk gidanmu itace mummunar mu fa".
Dariya Zahra tayi tare da cewa.
"A daba".
Nan Aunty Juwairiyya ta shigo sukaci gaba da hira,
Ummi da Saratu suna kitchen.
To haka dai mafi akasarin lokuta Mami kanzo susha hira.
Tofa nan kewar ke É—an raguwar mata, wani lokacin kuma ta kira Bappa susha hira ko ta kira Rafi'a ko Junaidu taji lbrin Rugar Bani.
Yau sallan layya saura sati biyu.
Kuma gobene Sheykh zai fita.
dole kuma tafiyar da motace bazai yiwu ta jirgiba.
Tunda rugogin manyan Arɗaɓe zai ziyarta wanda cikin dazuka suke.
Yana zaune a falon LamiÉ—o shida Abbanshi da Galadima.
"Ka gama shiryawa ko Muhammad?".
Abba ya tambayeshi cikin kula.
Kanshi ya É—an gyaÉ—a tare da cewa.
"Eh".
LamiÉ—o ne ya É—an shafi kan shi tare da cewa.
"Itama iyalin taka ta gama kimtsawa ko?".
Da sauri ya kalli LamiÉ—o tare da cewa.
"Ta kimtsa taje ina É—in?".
Abba ne ya bashi amsa cikin bada umarni yace.
"Ta kimtsa ku tafi tare, dole tare zakuje".
A hankali yayi ƙasa da kanshi tare da cewa.
"Dan Allah Abba tafiyar da nima ba sonta nakeyi ba, a kuma sake haÉ—ani da wani jidalin".
Fuska a haÉ—e Abba yace.
"A bayanka akace ka goyeta ku tafi ne?".
A hankali ya jujjuya kai.
Cikin yanke hukunci yace.
"To ku tafi tare Muhammad bana son musu a kan yarinyar nan duk abinda akace kayi dan Allah kayi tunda ba wanda ya saɓawa shariyar musulunci za'ace kayi ba.
Baka san abinda muke zaton samu ta sanadinta ba.
Muna ganin nasarori kan matsalarmu. Kaje da matarka kaji ko Muhammad na".
A hankali yace.
"To Abba ba komai in dai zakayi farin cikin hakan zanje da itan".
Kanshi ya shafa tare da cewa.
"Allah yayi maka al'barka".
Amin Amin yace cikin jin daÉ—i.
Kana ya sallamesu ya fita.
A falo ya samu Ummi ita É—aya tana kallon wata tashar da aka saka wa'azin shi.
Cikin sanyi yace.
"Ummi gani gaki sai kin kalleni a tv".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ina ƙaruwa ne ai".
Kanshi ya jinjina tare da É—an kallon gefe da gefe kana yace.
"Ummi ina take?".
Juyowa tayi ta kalleshi tare da cewa.
"Tana É—akinta".
Kanshi ya gyaÉ—a kana yace.
"To Ummi LamiÉ—o yace wai dole da ita zamuyi tafiyar zaga rugar ArÉ—abe.
A gaya mata ta shirya gobe sammako zamuyi inga ko zamu gama cikin kwana huÉ—un".
Cikin murmushin Ummi tace.
"To bari in gaya mata".
To yace shi ya nufi sashinsa.
Ita kuma ta nufi É—akinta.
A gaban mirror ta sameta tanayiwa kanta kitson kalba manya-manya.
"Kitso kikeyi ne?".
Juyowa tayi tare da cewa.
"Har na gama ma!".
"Kuma yayi kyau sosai fa".
Dariya tayi tare da cewa.
"Allah ko Ummi".
Kai ta gyaÉ—a alamun eh.
Kana tace.
"Sheykh yace in gaya miki ki shirya gobe zaku tafi tare yawon ziyartan Arɗaɓen inda dama na gaya miki zaiyi tafi, duk an turawa Arɗaɓen saƙon zuwanshi ma".
Cikin jin daÉ—i tace.
"Kai naji daÉ—i na, zan fita in zagaya inga makiyayan in huta da zaman wuri É—aya".
Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Wato zakije kiga fulani yan uwanki ko".
"Sosai ma kuwa Ummi yanzu tayani shiryawa".
Ta faÉ—a tana buÉ—e drower'n.
Nan kuwa Ummi ta tayata ta kimtsa ababen buƙatar ta.
Sannan suka fito falon inda suka samu Jamil ya dawo aiki Jalal kuma dama yana sashin Hajia Mama ne.
Sai yanzu ya dawo nan É—in nan suka zauna sukaci gaba da hira.
Washe gari da safe suka fito cikin shirin tafiyar.
Motoci guda bakwai ne uku a gaban ta Sheykh uku a bayan tashi.
Biyu na gaba fadawa sai ta ukun Jalal ne da wasu mutane su biyu.
Sai motar Sheykh shida Aysha suna baya Ado na jan motar.
Sai wacce take binsu Affan ne da Ya Hashim sai Sulaiman kana Laminu É—an jaridar, da zai É—auki komai.
Sai biyu kuma na baya kuma Galadima ne.
Sai fadawa da godarai sai hadimai mata biyu da zasuyiwa Aysha hidima.
Tafiya mai É—an nisa sukayi.
Kana suka ratsa wata babbar hanyar birji, suka fara tafiya suna kutsawa cikin daji.
A ƙalla awa ɗaya suna tafiya.
Sunata wuce ƙananan rugagen Fulani makiyaya, da dabbobinsu.
Kasan cewar manyan motocine masu inganci yasa.
Basu jin wannan gargada ta buwayesu.
Jalal da abokanshi sunata hira, sosai Jamil yayi mamakin sakin fuskar Jalal cikin abokanshi.
Sannan sukanyi mgna da wani salo na musamman.
Shi kuwa Jamil waya yakeyi da Khairat sabuwar budurwarshi.
A can baya kuwa Affan ne liƙe da waya a kunne yana mgna da Yusuf.
A motar Sheykh kuwa, shiru kakeji kowa da sabgar da yakeyi.
Shi zaune yake da kyau ya buÉ—e system É—inshi yana wani aiki a ciki.
Hankalinshi duk yana kanta.
Ita kuwa Aysha wani irin farin ciki mai zaman kashi takeyi.
Shiyasa hankalinta kab yana kan rugagen Fulani da suke wucewa.
Murmushi mai baiyana shauƙinta da begen irin wuraren takeyi, yana tuno mata Rugar Bani, da sauran inda suka zauna.
Kana tana farin cikin bin wannan tafiyar ne ko zataga wani abin da ya shafi su Ya Gaini.
ÆŠan juya kwayar idonshi yayi ya kalli inda take.
Hankalinta duk yana kan window.
Taɓe baki yayi kana ya maida idonshi kan fuskar na'urar tashi.
Wani babban rugar Jafun suka fara isa.
Rugar a cike take maƙil da maza da mata matasa da sofaffi
Bisa alumun sun san da wannan ziyar shiyasa basu fita kiwo ba.
Bayan sunyi parking ne.
Fadawan suka fara fitowa.
Sukazo sukayi buÉ—e wa sauran motocinsu.
Galadima ne ya fara fita kana gaba É—aya su Jamil Jalal dasu Affan suka fito.
Ita kuwa Aysha da sauri ta yunƙura zata fita kasan cewar ta gefen da take aka buɗe.
Hannunshi yasa ya riƙo nata.
Da sauri ta juyo ta kalleshi cikin sanyi tace.
"Ba fita zamuyi ba?".
Ido ya zubawa fuskarta yana kallon yadda take mgn da alamun tsiwa da tura baki.
Uhum wato yanzu ta worke tsiwar zata dawo.
Ya raya a ransa,
a zahiri kuma kai ya jujjuya mata, tare da ronƙofowa, kan cinyoyinta.
Hannunshi ya miƙa ya jawo marfin ya rufe.
Su Galadima kuwa kan zuwa sukayi suka zagaye motar tashi, suna jiran fitowarshi.
A hankali ya buÉ—e marfin dake kusa dashi.
Kana yasa ƙafarshi ta dama, ya fita.
Meda ƙofar yayi ya rufe ganin tana shirin fitowa.
BuÉ—e al'kyabbar jikinshi yayi kana ya gyara zamanta.
Bayanshi Galadima ya koma.
Sannan Jalal da abokanshi suka koma gefe-gefenshi.
Sauran ayari kuma suka rufa mishi baya.
Su kuwa can cikin taron fulanin da sauri Arɗo Maru ya miƙe da sauran ƙananan Arɗo na gefenshi,
kasan cewar shine ArÉ—on araÉ—abe na yankin gaba É—aya.
Da sauri suka nufosu cikin mutumtaka da fara'a suka iso.
Hannu ya bawa Sheykh tare da nuna mishi hanyar shiga inda sukayi musu shimfiÉ—a can cikin manyan rufuna.
"Bismillah GARKUWAn mu, gatanmu a idon gwamnatin jiha data ƙasa, bismillah gacan wurin zama".
Kanshi ya jinjina kana yabi bayanshi sauransu suka biyo bayanshi.
Bayan suna zauna ne, duk ArÉ—o's É—in suka zagayeshi ta gaba su Galadima da sauran tawagar kuma suna baya.
Kana dogorai kuma na tsaye.
ArÉ—on araÉ—abe kuwa, yana gabanshi.