Sashe 155
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masarautar JoÉ—a kuwa, an dai kira salla amman ba'a samu mutane da yawa ba sabida laruran ruwan sama.
Bayan sun idar da sallan ne, sukayi addu'o'in kana sukayi nafila raka'a biyu, sannan suka zauna.
Tasbihi ya ɗanyi kana ya gyara zamansa da kyau, Al'ƙur'ani dake kan durowar dake gaban wurin da yake sallan ya dauko,
juyowa yayi ya fuskanceta kana ya miƙa mata.
Kallonshi tayi tare da amsar ƙura'an ɗin.
"Ki karanta inji yadda kira'arki take".
Ya faÉ—a idonshi na kanta.
Shiru ta É—anyi tare da kauda idonta daga kan nashi.
Cikin sanyi ta miƙo mishi ƙura'an ɗin".
Ba tare da ya amsaba yace.
"Bazakiyi ba, inji ki samu lada ba?".
Kai ta jujjuya kana a hankali tace.
"Zanyi".
Cikin kauda kanshi daga kanta yace.
"To bismillah".
Miƙo mishi ƙura'an ɗin ta kumayi tare da cewa.
"Ka riƙe min sai inyi kana duba min haddana yayi ko da gyara".
Wani irin sassanyan numfashin da bai shiryawa bane ya subce mishi.
Cikin nitsuwa yace.
"Ba sai na duba mikiba, kada ki damu kiyi inaji in kin ɓata zan gane ba sai ina duba surar ba".
Cikin sanyi ta ɗan ɗago idanunta ta kalleshi kana ta ruggume ƙura'an ɗin a ƙirjinta.
Lumshe idonta tayi tare da cewa.
"Wacce sura zan karanta?".
Kanshi ya jingina da jikin gado kana ya zubawa fuskarta dake zagaye da hijabin ido a hankali yace.
"Surar da kikafi jin daÉ—in haddarsa".
Cikin nitsuwa tace.
"Suratul Noor".
Kanshi ya jinjina mata tare da cewa.
"Bismillah".
Kai ta rausayar ba tare da ta buÉ—e idonta ba, ta gyara zamanta kana a hankali tayi gyaran murya tare da cewa.
"Aaoozubillahi minashaiÉ—ani rajen.
Mismillahi rahmaniraheem.
(Suratu anzalnaha wa farad'nahah wa'anzalnaaa fihahhhhhhhhhhh Aayati baiyinati la'allakum tazakarun."
Ida nunshi ya lumshe a hankali tare da sauƙe numfashi jin yadda ta bada taƙib a wurin fihahhhhhh, kana ta rufe ƙarshen ayar da bawa Wawun iya damarsa.
A hankali ya buÉ—e idanunshi ya zubawa lips É—inta su, sabida jin taci gaba da aya ta biyu.
Karatun takeyi cikin sanin ƙaidarsa da bawa ko wanne harafi haƙƙinsa tsakanin ɗauri da wasalin sama dana ƙasa da kuma wurin ja mai shida da huɗu da uku.
Sosai yake jin sautin zazzaƙar muryarta na ratsa mishi kunnuwa har zuwa ƙahon zuciyarshi.
Kanshi ya jingina da gado yana jin yadda take fitar da Tajwid da kyau da fidda Qalqala, iglab, idgham, ikhfa'a Ghunna.
A hankali ya É—an É—ago kanshi lokacin da ta iso aya ta 31 gyaran murya ya É—an yi,
wanda yasa ta buÉ—e lumsassun idanunta da sauri.
Kallon alamun tambaya ta mishi.
Kanshi ya jujjuya tare da mata alamun taci gaba.
Nannauyan numfashi ta sauƙe tare daci gaba.
Kai ya sake É—agowa lokacin da tazo aya ta 61 still yayi gyaran murya.
Ci gaba tayi da karatun dan ta fahimci alama yake mata.
Kasan cewar suratul Noor ayoyi 64 gareta.
Aya uku ta kara kan na 61 da ya mata gyaran murya tazo ƙarshen ayar.
Da sauri ta buÉ—e idonta jin yace.
"Sadakallahul azeem".
Kanshi ya jinjina tare dayin murmushi.
Ita kuwa cikin sanyi tace.
"Æata nawa nayi?, Yah Sheykh a gyara min?".
Murmushi yayi tare da cewa.
"Baki ɓataba kinyi ƙoƙari sosai".
Cikin sauri tace.
"To kuma naji kayi gyaran murya".
Gyara zamanshi yayi ya fuskanceta da kyau kana yace.
"A aya ta nawa da ta nawa nayi gyaran murya?".
Hannunta tasa ta tallaɓe fuskarta tare da cewa.
"Aya ta 31 da 61".
Hannunsa yasa ya É—an shafa gemunsa kana yace.
"Ayoyin sun kasance ɗaya daga cikin dogin ayoyin da aka ƙiyasta tsawonsu dake cikin al'ƙur'ani mai girma".
Kai ta jinjina alamun gamsuwa kana tace.
"Ayyah, wato shiyasa lokacin da nake haddarsa aya ta 31 saida na kusan sati a kanta, bappa yayi ta faÉ—a wai nasa wasa a gaba".
Kanshi ya jinjina kana yace.
"Sosai ma kam gskyar Bappa kinyi wasa".
Cikin sanyi tace.
"Kai a kwana nawa ka haddaceshi?."
Murmushi yayi tare da cewa.
"A kwana bakwai sati É—aya na haddace suratul Noor".
Cikin ware ido tace.
"Kai ai ƙwaƙwalwarka ta musamman ce Yah Sheykh."
Miƙe tsaye yayi yana cewa.
"Ko?".
Eh tace tana kallon dunduniyar ƙafarshi.
Wayarshi ya É—auka, É—an daddan nawa yayi kana ya kara a kunne jim kaÉ—an ya fara mgna.
"Ayyah Ummi zanci gashinki".
Murmushi Ummi dake zaune bisa sallaya tayi tare da cewa.
"Kaza ko zabuwa?".
Juyowa yayi ya É—an kalli Aysha kana yace.
"Zabuwa, Ummi ta gasu da kyau".
Cikin sakin fuska tace.
"To Sheykh bari inyi sallan isha'i".
To yace kana ya katse kiran.
Ya dawo ya zauna.
Ummi kuwa
har ta zauna sai kuma ta tashi.
Ta nufi kitchen a cewarta kafin tayi sallan zabuwar ta sulala.
A gudanta haka ta wonketa fese.
Kana tasa a tukunta, sannan tasa al'basa, kanamfari citta tafarnuwa kaÉ—an sai kurry, sannan tasa Maggi da gishiri kaÉ—an, sannan ta É—aura a wuta kana ta wonke hannunta ta koma É—akinta.
Ruwa kuwa har yanzu tsugashi akeyi kamar ba gobe.
Tana gab da shiga falon ne ta jiyo muryar Jalal.
"Ummi".
Da sauri ta juyo tare da cewa.
"Yauwa Jalal É—aukar muku abinci tun É—azu ku nake tunawa".
Kanshi ya sunkuyar yana kallon yadda yake É—igan ruwa.
Dinning table suka nufa.
Foodflaks É—in ya É—auka tare da plate kana ya juya ya fita da sassarfa.
Yana fita Ummi ta meda ƙofar ta rufe kana ta koma ɗakinta.
A can É—akin Sheykh kuwa.
Kallonta yayi tare da cewa.
"Bappa ya baki tabsir a kan surar ne?".
Da sauri tace a a.
A gogon hannunshi ya kalla kana yace.
"Kina son ki san abinda Allah madaukakin sarki yake cewa a Suratul Noor É—in?".
Da sauri tace.
"Eh sosai ma."
"To tashi muyi sallan isha'i sai in fassara miki ita ko a taƙaice".
To tace kana ta miƙe.
Bayan sun idar da sallan isha'i sukayi addu'o'in kana ta miƙe tayi shafa'i da wutri".
Sannan ta zauna tana tasbihi.
Kanshi ya É—an juyo ya kalleta kana ya meda kai yaci gaba da Addu'o'in.
Ummi kuwa tuni ta fita tazo kitchen.
Gashin tukunya mai masifar daɗi da ƙamshi tayiwa zabuwar.
Bayan ta kwashe robon, ta sake sata ta hasata da kyau.
Gaba ɗaya gidan ya cika da ƙamshi mai tada yunwa.
A wani kekyawan Foodflaks tasa dangwaleliyar zabuwar kana tasa, romon mai cike da ɗan-ɗano da kayan ƙamshi a ƙaramar kula.
Sassayan madarar shanu, ta haɗa da zuma ta gaureya kana tasa a flaks ɗin riƙe sanyi. Kamar yadda tasa yana son zabuwa da madara da zumar.
Plate, cup, spoon, fork, knife, ta jera bisa plate É—in kana ta kife É—aya a kai.
Sannan ta jerasu a tray.
Sannan ta fito tazo ta ajiyesu kan dinning table, ita kuma ta ɗebi tuwo da miyar kasenta taci tayi haniƙan kana ta koma cikin ɗakinta ta ɗauki wayarta, ta kirashi ta shaida mishi ta gama yana kan dinning table.
"Sannu Ummi ngd matuƙa Ubangiji ya biyaki da mafi kyawun sakamako".
Yace cikin girmamata.
Amin Amin tace kana ta katse kiran.
Ita kuwa Aysha zaman jiran ya ida addu'o'in sa ne ya fassara mata surar take jira.
Kallonta ya É—anyi, kana yace.
"Tashi muyi nafila".
A hankali tace.
"Nayi ai".
Gyara tsayuwarsa yayi ba tare da ya kalleta ba yace.
"Na sani ai ƙarawa zamuyi ko bakya son ƙarin lada".
Kai ta jujjuya tare da cewa.
"Ina so mana".
"To taso muyi ba yawa raka'a biyu ne".
Yace yana kallonta.
To tace kana ta miƙa tsaye.
Nafilan sukayi raka'a biyu kamar yadda yace É—in kana sukayi zaman tahiya.
Bayan sun sallame ne, duk suka gyara zamansu.
Tasbihi ya É—anyi kana a hankali yace.
"Zo nan".
Ya faÉ—i yana nuna mata gabanshi.
A hankali ta É—an musukata sai dai bata iso inda ya nuna matan ba.
Kanshi ya kauda kana ya juyo ya fuskanceta da kyau.
da sauri ta É—an sunkuyar da kanta.
ƙara matsota yayi har guiwowinshi na gogan nata.
Da sauri yasa hannunsa ya riƙe nata ganin ta yunƙura zata ɗanyi baya.
Cikin juya fuska ba wasa kuma ba tsanani yace.
"Tsaya mana".
Ido kawai ta zuba mishi.
Shi kuwa a hankali ya ware tafin hannunsa na dama ya buÉ—a yatsunshi kana ya kife tafin hannun kan goshinta.
"Uhhhmmm". Haka ta fidda wani ɗan sauti na tsoron jin yadda tafin hannunshi ya sauƙa a goshinta.
Sama kaÉ—an yayi da hannun ya zama rabi na kanta rabi na kan goshinta.
Babbar yatsarshi na kan babbar jijiyar kanta na gefen dama.
Doguwar yatsarsa ta tsakiya tana kan jijiyar kanta na gefen hagu.
Cikin É—an É—aga sauti kaÉ—an ya fara karanto addu'ar marabtar amarya ga ango.
Addu'ar Neman Zaman lfy ce.
*"Allahumma inni As'aluka min khairi ha wa khaira ma jabaltaha alaihi, wa a uuzu bika min sharri ha wa sharra ma jabaltaha alaihi".*
Ma'ana
"Ya Allah ina roƙon ka Al'khairin ta, da Al'khairin da ka Halicce ta akan shi.
Kuma ina neman tsarin ka daga Sharrin ta, da kuma sharrin da ka Halicce ta da shi ko akan shi.
Amfanin Addu'ar
Idan ka yi ta.
Allah zai cike Soyayyar da ke tsakanin ku 100%. Zai tsare ShaiÉ—anu da Miyagu daga cutar da zaman Auren ka da ita da sauran su...
Wani irin nauyinshi mai yawa ta rufeta.
Shi kuwa a hankali ya janye tafin hannunsa daga kanta, kana a hankali yaja ba ya koma mazauninsa.
Jingina kansa yayi da jikin gado kana murya can ƙasa yace.
"ÆŠauko min abinci a can falo Ummi ta ajiyeshi bisa Dinning table ki kawo min shi nan É—inan!".
Da sauri ta miƙe kamar dama umarnisa take jira.
Ƙofar fita ta nufa. A hankali ya bita da idanu har ta ɓacewa ganinsa.
Meda idon yayi ya lumshesu.
Yana mai jin zuciyarsa na bugawa.
"Meyasa lokaci É—aya rana É—aya, zuciyashi da jikisa suka amince da ta zamo sutura a gareshi, shima ya zama sutura a gareta kamar yadda Allah maÉ—aukakin sarki yace.
Ya akayi yakejin yau zai iya haÉ—a shimfiÉ—a da ita, meyasa ya yanke wannan hukuncin na tabbatar da ita matsayin matarshi ta sunna suturarsa?".
Wani dogon numfashi mai sanyi yaja ya fesar, yana mai jin yadda iska mai sanyi ke ratsa fatarshi.
Ita kuwa Aysha a tray'n ta É—auka ta nufi falonshi da nufin tana ajiye mishi zata juyo.