Sashe 175
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannusa yaɗaura kan ƙugunta yazare siket ɗinta, jallabiyar jikinsa yacire yawurgashi gefe.
Cikin hanzari yayi mata rumfa da jikinsa dan yakai kololuwa wacen filling
Cikin rawan jiki murya can ƙasa alamun ƙololuwar muradu ya ɗan rankwafo da kansa ya kawo bakinsa saitin kunnenta cikin raɗa murya can ƙasa yace.
"Bari nakarawa babyna kwari".
Wani irin lumshe idanunta tayi tare da jan dogon numfashi ta ruggumeshi gam-gam lokacin da taji ya ziyarceta,
Hannunta ta É—ago tarike kugunsa tare da mannan kugunsa da nata,atare suka fidda wani irin sauti
"Ahhhhhhhyyy.
Da tai makon junansu suka farantawa junansu har suka sami cikakkiyar gamsuwa da cikar farin cikinsu na samun ciki.
Yau kwanan su Umaymah biyar.
Zuwa wanna lokacin Shatu taÉ—an sake kunyar ta É—an ragu har tana zama suyi hira da su Umaymah dan Umaymah taki yarda, sam tazauna ita kaÉ—ai,
da zarar taga taÉ—an jima a É—aki zata biyota tariko hannun ta tafito da ita parlour su sanyata sakiyarsu suta janta da hira har taware tadawo kamar da.
Zaune suke a parlour bayan sallar Isha'i kamar kullum hira suke.
Shatu kuwa sai dariya take Dan ji take tamkar a cikin ƴan 'uwanta take musamman idan suna tare da Aunty Rahama da Ishma sai tarikaji kamar tana tare da Ummey'n ta da Junaina'n ta saita riƙajin kanta acikin wani farin ciki.
Hajiya Mama ce tayi sallama cikin parlour'n tashigo fuskarta É—auke da murmushi, tadubi su Aunty Rahama da Momma da Umaymah tace.
"Kuce dai hira aketa sha babu ni.
Yayi zatonma zan sameku kun shiga É—akin bacci".
Ta ƙarashe Tafaɗan tana zama kan kujera, murmushi sukayi baki ɗayansu
kana Momma tace
"Ai fa kam gamunan zaune".
Shatu kuwa kimse dariyar da takeyi tayi taɗaure fuskar nan tamau tamiƙe tsaye tare da ɗan jan guntun tsaki,
tanufi bedroom É—inta.
Bin bayanta sukayi da kallon mamaki,
Hajiya Mama kuwa
"Uhhuhhhhhhhmm".
Kawai tace tare da jinjina kai da ita kaÉ—ai tasan ma'anar hakan.
Umaymah kuwa hira tasoma jan Hajiya Mama da shi wai dan kada ta sa wani abu aranta gameda abin da Shatu'n tayi mata.
A ɓangaren Hajiya Mama kuwa kawai dai tana jin tane Amma hankalinta baya gun tatafi wata duniyar nadaban tana kimtsa shirin takun da zatayiwa Shatu.
Suna dai zaune a parlour'n har wajen ƙarfe 10 kana Hajiya Mama tayi musu saida safe takoma part ɗin ta.
Washegari
Kwance Shatu take bisa gadon ta da waya kare akunne suna magana da Rafi'a,
Mikewa zaune tayi tana cewa
"Dan Allah da gaske Rafi'a".
Rafi'a dake riƙe da waya tace.
"Allah da gaske ance acikin wanna satin za'a koma makaran ta".
Cikin tsananin jin daÉ—i Shatu tace.
"Kai Alhamdulillah da ma na matsu a yi a koma makarantar nan dan wlh ina gajiya da zama shiru kuma nayi kewarki".
Cikin tsokana Rafi'a tace.
"Toke meyi gaminki da komawa makaranta ai ke kingama karatu, sai yi mana ronon Babynmu da kula da Abbashi.
sauran karatu kuma duk Sheykh zai koya miki kya karasashi a É—akinsa".
Rafi'a tafad'a had'e da tsigar zulaya,
Dip Shatu takashe wayar batare da tabata amsaba ta aje wayar tamike da sauri tanufi parlour, sabida so take ta gayawa Umaymah da wuri gwarama da Allah yayi Umaymah na nan, dan tana tuna randa ta fara yi mishi mgnar kowarta makaranta ko kulata baiba.
Direct É—akin Ummi tashiga da sallama,
A zaune tasami Umaymah bakin gado kai ta É—ago tareda amsa mata sallamar fuskarta É—auke da murmushi, takaraso tazauna gefen,
Tana faÉ—in
"Barka da safiya Umaymah".
Yauwa tace tare da ɗan zuba mata ido ganin yadda tadanyi ƙasa da kai tana murza ƴan yatsunta,
Gyara Zama Umaymah tayi kana tace.
"Ya dai Aysha wani abunne kike so?".
Tayi mata tanbayar cikeda kulawa.
Ita kuwa Shatu kai ta É—aho da sauri kamar dama jira take a tam bayeta.
Kai ta É—an lankwasar gefe cikin sanyi tace.
"Dama batun karatu name Umaymah.
Ance yajin ai kin da a ke a makarantun jami'a an janye nan da kwana sati É—aya za'a koma.
To kuma ina son komawa inci gaba da karatuna, to kuma naga kamar Yah Sheykh baya so.
Shine nace Ayyah dan Allah Umaymah kiyi mishi magana yabarni nakoma makatarantar Dan Allah nasan in sha Allah in kece kika masa mgn zai yarda".
Ta ƙarashe mgnar cikin rauni.
Ganin yadda tawani marairaice kamar zatayi kuka ne yasa.
Umaymah tasauke numfarfashi tasan abune mai É—an wuya ya iya barin ta takoma makarantar.
Amman sai ta dake.
ÆŠan É—ago É—aya hannunta tayi ta
ÆŠaura kan hannun Shatu wanda tarike Hannun ta dashi cikin karfafa guiwa tace.
"To babu komai zan sameshi nayi masa magana insha Allah zai barki, kada ki damu".
Cikin tsananin farin ciki da jin daɗi Shatu tarika yimata godiya kana tamiƙe takoma ɗakinta.
Umaymah kuwa tamike tanufi parlour'n shi da sallama tashiga cikin parlour'n zaune tasameshi kan kujera 1str yana riƙe da al'ƙur'ani yana kallonsa shafi-shagi alamu wani aikin duba gyara marubucin yakeyi, kuma aikine mai muhimmanci yake dan shi akanawa ya nazarceshi kasancewar wani matashinshe mahaddaci ya rubutashi to shiyasa aka miƙashi garesu malamai mahaddata su tantanceshi.
Batare da yaÉ—ago ba ya amsa mata sallamar,
Tana kallonshi ta ƙaraso ta zauna kan ɗaya kujerar dake gefensa,
Kallonsa tayi da kyau cikin kaunarsa da santsar kulawa tace "Yanzu ya kamata kakwanta kasamu kaÉ—an huta tun da ba samun baccin dare kakeyiba in ka farka kayi karatun ko"
Sai yanzu yaÉ—an É—ago tare da shafa gefen fuskarsa kana yace
"So nake naɗan ƙarisa a bin da nake yanzu zanje naɗan kwanta dan naji idanuna sun fara ɗan yimin nauyi".
Cikin tausaya masa tace.
"Ai dole tun da kam a na kwana ba bacci".
Shiru yaÉ—anyi a kasan zuciyarsa kuma cewa yake
"Uhum to yazanyi tun da Ina rainon baby nane"
Shuru gurin yaÉ—auka bata kuma cewa komai ba shima haka.
Har saida taga ya rufe al'ƙur'ani kana ya nisa, ya ajiyeshi bisa stoll kana ya jawo system ɗinshi.
Muskutawa tayi kana tace.
"Jazlaan".
ÆŠagowa yayi jin yadda takira sunan nasa da irin muryar da idan zata yimasa magana mai muhimmanci take kirashi.
"Na'am". yace yana mai maida hankali kanta ita kuma cikin nitsuwa
tace.
"Jazlaan Kanada labarin nan da kwana bakwai za a koma makarantun University ko sakamakon janye yajin ai kin da a kayi".
System in yarufe tare da gyara zaman sa yace
"Eh nasani wani abinne Umaymah?".
Numfashi taɗan sauƙe kana tace
"Kasan dai BSU nanne makaran tarsu Aysha yanzu ta sameni da batun son komawar ta makarantar yanada kyau ace itama takoman kam".
Da sauri yace.
"Umaymah takoma makaranta kuma? To cikinfa? da cikin zatake yawone".
Ya ƙarashe mgnar yana gyara zamansa.
Ita kuwa Umaymah da sauri tace.
"A'a Jazlaan baza'ayi haka ba kagabafa yarinyar nan tana cikin karatunta aka katse mata shi da aure ka, da Allah ya bata sa'anan tazo baifi da satiba aka shiga yajin aikin.
tun da yanzu tanuna son ciga bai kamata a hanataba batun rainon ciki kuma ai ba komai mata nawa ke ziryar karatu da ciki".
Baki yabuÉ—e zai kuma yin magana tayi saurin cewa
"Kada kace komai dan ALLAH!".
Maida bakinsa yayi yarufe dan yasan tagama da shi tun da ta haÉ—ashi da Allah.
Kai yagyaÉ—a alamar gamsuwa da magar nata,cikeda jin daÉ—i tayita sanya masa albarka, kana tamike tafi.
Shutu na kwance a gado manne da waya a kunne tana magana da Ummey'n ta Isma na gefen ta tamike zaune tana faÉ—in yauwa Ummey ga Ishma mai irin muryar Junaina 'yar Aunty Rahama kanwar Maman Yah Sheykh wacce nace kuna kama da itanan Allah Ummey hatta muryarku iri É—aya da Aunty Rahama kuna kama sosai".
Dariya Ummey dake biye da wayar tayi tace
"Ah to bani ita naji mai irin muryar Junaina ta".
Manna wa Ishma wayar tayi a kunne Ishma tace
"Inayini Ummey yagida".
Da mamaki Ummey ke sauraren muryar yarinyar sak muryarta iri É—aya da Junaina'n Babu abinda yaraba cikin al'hinin tace. "lfy lau Alhamdulillah Ishma."
Da sauri Shatu tazare wayar a kunnenta takai nata kunnen tana faÉ—in "Ummey kinji muryarta ko".
Cikin tarin mamki tace
"Ai kamfa muryarsu iri É—aya Allah mai iko kenan".
Ɗakita Umaymah tanufa dan ta sanar mata ya amince tana shiga Shatu tamiƙe tana cewa "Yauwa Umaymah ga Ummey na kugaisa". Ta ƙarashe mgnar tana
miƙa mata wayar murmushi Umaymah tayi kana ta amshi wayar takara a kunne tare dayin sallama.
"Assalamu alaikum Ummey Shatu".
Ummey dake kwance bisa wani tattausan kati, wani irin zabura tayi ta tashi zaune.
Jin wannan muryar da take gab da sa zuciyarta tasowa ta fito woje.
Da sauri tasa hannunta ta dafe ƙirjinta cikin sanyi tace.
"Wa alaikassalam, Umaymah'n Shatu".
Wani irin masifaffen faɗuwar gamane yadiyar musu dukansu a lokaci ɗaya zuƙatansu ke harbawa da masifar ƙarfi.
Cikin al'ajabi da kaɗuwa Umaymah ta kuma ƙara manna wayar a kunnen ta nan
Yayinda itama can Ummey hakan tayi.
Cikin rawan da zuciyarta keyi tace.
"Ngd matuƙa Umaymah Allah ya bar zumunci ngd da kulamin da Shatu tana yawan gaya min alkharanki gareta dake da Ummi na gode da riƙe amana".
Zuwa yanzu jikin Umaymah ya fara tsuma ta can ciki.
Cikin sanyi tace.
"Ayyah ba komai Æ´ar uwata ai Æ´aÆ´anki yaranane, mun gode da samun zuriya ta gari."
Ta ƙare mgnar zuciyarts na harbawa da karfi-karfi cikin sananin kaɗuwa danjin muryar Ummey'n tamikawa Shatu wayar lokacin da suka gama gai sawar.
Cike da al'hini da kaÉ—uwa
ta killi shatu da kyau cikin sanyi tace.
"Aysha wacece wanan Shatu muryarta irin ta Rahma?".
Cikin murmushin Shatu tace.
"Ummeyna ne Umaymah, muryarsu kam iri É—aya da Aunty Rahma".
Cikin mutuwar jiki ta jinjina kai tare da cewa. "Mamarki ce?".
Ta kuma jefo mata tanbayar,
Dariya Shatu tayi cikin tsananin son Ummey nata tace.
"Eh".
A ɓangaren Ummey ma haka abun yake wani irin bugawa zuciyarta yakeyi da masifar karfi jin muryar matar da suka gaisa da ita tanajin kamar tasa mai wannan muryar kamar dai ta taɓa sanin irin wannan muryar.