Sashe 176
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki a saɓule Umaymah tajuya tafita ta koma ɗakin Ummi zama tayi kusa da ita da sauri Ummi tajuyo tana kallon yanayin ta da gabaɗaya yasauya da sauri tace.
"Yah dai Umaymah'n Sheykh lfy kuwa?".
Wani irin dogon numfashi mai masifar zafi ta sauƙe hawaye na zuba tace.
"Yau naji abin da ya firgitani tabbas mafarkina.
Yana gab da iya zama gaskiya na tabbata yau naji muryar 'yar'uwata wlh Ummin Jabeer naji muryar Mameyn Jazlaan...!
Assalamu alaikum, fatan muna lfy, sai kuyi haƙuri da page ɗinga banyu editing ba, zakusha fama da typing errors wata ƙil wata mgnarma ku ganta a guntule, aiyuka ne sukayi min yawa biki mukeyi.
Littafin GARKUWA na kuÉ—ine Special Group 1k Normal group 300 babbancinsu a yawan posting ne.
In Zaki biya ga ac no 0005388578 Jaiz Bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai kiyi screenshort na shaidar biyanki ki turo min ta whatsApp 09097853276.
By
*GARKUWAR FULANI*
Cikin wani irin yanayi mai cike da al'ajabi da farin ciki da yanayin fatan tabbatar batun da Umaymah keyi Ummi ta miƙe zaune.
Tana mai gyara É—aurin kallabin kanta, fuska cike da al'hini ta fuskanci Umaymah tare da cewa.
"Kai haba dai Umaymah, da gaske muryar Mameyn kikaji".
Umaymah kuwa, cikin yanayin tabbatar da mgnar da tayi fuska cike da hawaye tace.
"Tabbas lallai ilaihin wannan muryar da naji babu abinda yarabata da muryar ƴar uwata. Inada yaƙini kaso 65%100 Muryar ƴar uwata naji."
Cikin jan wani irin dogon numfashi Ummi tace.
"To me zai hana mu sanarwa su LamiÉ—o".
Cikin sauri kuwa tace.
"Eh in sha Allah anjima zanje in sanar masa, muji me zasu ce".
Daga haka sukaci gaba da tattaunawa kan batun Mamey.
Bayan sallan isha'i Umaymah da Ummi ne zaune a gaban LamiÉ—o da Galadima sai Abban Sheykh da Gimbiya Aminatu.
Kusan a tare suka sauƙe tagwayen ajiyan zuciya a tare, bayan Umaymah ta koro musu jawabi akan muryar Ummey da taji.
Ganin yadda sukayi ne gaba É—ayansu yasa ta gyara zamanta cikin zubda hawaye tace.
"Wlh Allah LamiÉ—o Muryar Æ´ar uwata naji, wlh itace, Adda A'isha ce wlh koda shekaru É—ari nayi banji muryarta ba in baji zan gane ta, wlh ko cikin gigin tsufa nake in naji muryarta wlh zan gane.
Na gaya muku muryar Æ´ar uwata naji.
Na gaya muku dama tsawon shekaru ina mafarkin Jazlaan zai auro ba fulatanar daji hatta dukan shaÉ—i da akayi mishi ina mafarkansa.
Hatta fuskar Shatu na santa a mafarkina tsawon shekaru tun tana ƙarama, ina mafarkin matar Jazlaan itace zata dawo mana da yar uwata.
Ina mafarkin suna tare, in na gaya muku sai kuƙi yarda."
Shiru tayi jin muryar Sarki Jalaluddin Jadda kenan wanda Abban Sheykh ya kirasa video call, ido ta rumtse hawaye na zubawa jin yana cewa.
"Khadija mafarkin annabawa ne kaÉ—ai ke zama gsky.
Ya za'ayi muyi ta yarda da batun mafarkanki kodai ke mafarkanki gsky ne?".
Cikin kuka tamkar ƙaramar yarinya Umaymah ta jujjuya kai murya na rawa tace.
"Jadda mafarkai ba gsky bane.
Nasan mafarkan annabawan Allah ne kaɗai gsky. Amman Jadda naga kaɗan daga cikin mafarkan da nakeyi ya tabbata, wanda haka yasa nakega Allah ya nuna min hakane cikin ikonsa da isarsa da yardarsa da ƙudurarsa, kuma nima bawai nayi imani da mafarkaina bane, illa dai muryarta da naji a yau ɗin".
Sai kuma tayi shiru ta juyo tana kallon LamiÉ—o da Galadima, cikin sanyi LamiÉ—o ke cewa.
"Ba komai Khadijah na fahimceki, kuma na gamsu.
To amman dole muyi taka tsantsan dan tabbatar da zatonmu.
Kinga duk wannan mafarkan da kikeyi mu kuwa malam Musa ne ya gaya mana shekaru 12 da suka wuce tun lokacin ɓacewar A'isha forki-forko ya gaya mana cewa,
tana raye kuma zata samu GARKUWAR ta, yace mana zata dawo ta dalilin matar É—anta Muhammad Jabeer wanda kuma ba fulatanar daji bororiya zai aura, malam Musa ya gaya mana tana hannun fulanin daji. Tayi gabas tana wani yanki mai nisa a lokacin amman yace ba jimawa zata dawo kusa da yankinmu, amman bazata dawo garemu ba har sai É—anta Muhammad yayi aure, hatta shaÉ—in da za'ayi shima ya sanar mana, to amman bamuyi imani da zantukanshi ba.
Mundai zubawa sarautar Allah ido sai bisa wannan ya bani shawarar in naÉ—a Jabeer a matsayin Garkuwan fulani ta hakane zai samu kusanci da Fulani, to wannan shawarar dai na É—auka.
To kuma kinga bayan shekaru goma sha biyun Allah ya baiyani Shatu cikin rayuwarsa.
To wannan yasa muka ƙara ƙaiyin yin addu'a, kinga kuma shima Jabeer kullum addu'arsa kenan.
To dan haka ki kwantar da hankalinki in sha Allah zamubi komai a hankali in har dai ana tare ai dole watan-wata rana za'a gana.
Kuma ko jiya nayi waya da shi mahaifin yarinyar.
Ya bani tabbacin sun kusa dawowa ƙasar nan yace nanda wata ɗaya zasu dawo, to in sun dawo.
Kisa É—an naki mai yawan gaddamar yakai ita Shatu zamu haÉ—a da Jakadiyarsu da Jamil da Jalal É—in duk suje tare.
Ai inma itace zasu gano mana zahiri.
Kin gamsu da hakan ko É—iyata."
Cikin tsananin farin ciki tasa hannunta ta share hawayenta tare da yin murmushi stiil hawaye na zuba tace.
"Alhamdulillah, na gamsu da haka.
Allah ya kaimu Lokacin bisa rai da lfy".
Amin Amin sukace baki É—ayansu.
Sai kuma suka juyo suna kallon Abba da yake sauƙe dogon numfashi mai cike da ƙuna a rai daga nan duk suka watse.
Alhamdulillah a ɗan sakanin ƴan ƙwanakin Sheykh yagawa Shatu komai na komawar ta makaranta.
Duk wani cuku-cukun da yakamata ayi kafin komawar nata duk yagama, ranar Monday da zaizo jibi zata fara zuwa.
Rarar kuwa kusan rabin wuni tayi suna waya da Rafi'a tana faÉ—a mata ranar Monday da wuri zata shigo makarantar É—an itama Rafi'a ranar ta dawo, su Umaymah ko sai dariya suke mata wai É—oki ya hanata zama.
Washe garin ranar Monday tun da Shutu tayi sallar asuba bata koma bacci ba kasan cewar 9 zasu shiga aji.
Bathroom tashiga ta can-ca-É—a wanka mai rai da lfy, tana fita gaban mirror tazauna.
Mai ta shafa kana tayi simple make-up, bata wani cika fuskarta da wani kayan mulke-mulke ba amma tayi masifar ƙyau.
Mikewa tayi taje gaban wardrobe wata baƙar dogowar riga taciro mai masifar kyau da ɗaukar ido, gaban rigar an ƙawatashi da wani ƙwalliya na musamman wan da a kayishi da wasu duwatsu white and blue masu masifar sheƙi da ɗaukar ido, bra da pant taciro tasaka da dogon wondo, kana tazura doguwar rigar masha Allah ɗamas yazauna a jikinta kamar wanda dama can dominta a kayishi har ƙasa rigar yakai mata har yana ɗan ja kasa, hannun rigar ma har karshen yatsun hannunta yakai, gyalen rigar tayane kanta da shi tayi rolling ɗin shi, takalmi maiɗan tudu ta saka amman tudun ba sosai ba,
hakan yasa ƙasar rigar dake ɗan jamata a kasa yazamo yayi dai-dai baya taɓa kasa sai dai ya ɗan wuce idon sawunta,
baka ganin komai na jikinta sai dai zagayen fuskarta, tayi ras da ita kamar balarabiya.
Gaban mirror tamaso ta ɗau ƙwalbar turare taɗan fesa a jikin ta kaɗan bamai yawa ba dan idai ba wai kazo daf da ita sosai bane bazama kaji ƙamshin turaren ba.
aje ƙwalbar tayi tare da ɗago kai takalli a gogon dake manne jikin garun ɗakin 8:30Am.
Da sauri tafito parlour tana gyara rikon wayarta da jakar dake rataye a kafaÉ—arta, dai-dai lokacin Sheykh shima yafito cikin shigarsa ta al'farma sai baza kamshi yake, ido ya tsura mata cikeda zallar so da kauna bakaramin kyau shigar tayi Mataba, fuska yaÉ—an gimtse tuno fita zasuyi kuma makaranta zasuje duk ayits kallan masa ita,
ji yayi kamar yace ya janye amin cewar da yayi takoma makarantar.
Ita kuwa Shatu dinning area ta wuce tana gaida Ummi dake saman dinning area'n tana shirya zaman kululin data shirya breakfast a ciki, Ummi ta amsa tana faÉ—in
"Har kunfito".
sai ta kuma juya takalli Sheykh tace "
Sheykh ga breakfast É—in kafa Yakamata kukarya kafin kutafi".
A hankali ya fara taku
ya ƙaraso sakiyar parlour'n kana gefen Shatu ya ɗan kalla kana yace
"Ummi bana da wani isashen lokaci sai dai in nadawo kawai".
Shatu kam jan kujerar dinning É—in tayi ta zauna tana cewa
"Nidai yunwa nake ji bazan iya tafiya banci komai ba".
Murmushi yayi tare da juyawa ya nufi.
Kofar fita yana faÉ—in
"To shikenan bubbuga rumbun Abboi zauna ki ɗura ni dai na tafi, sai ki zauna sai gobe kizo". Ya ƙarashe mgnar cikin shauƙi.
Wanda ya fitane da nufin zai jirata a mota, dan yanada in gashi gata zaifa ruggumeta.
Ita kuwa Shatu wuf tayi ta miƙe ganin yabuɗe kofa yafita da sauri Ummi taɗau foodflaks in da breakfast ɗin da yake ciki Tamika mata tana cewa.
"Maza bishi ƙwaci a can ɗin".
Da sauri tasa hannu ta amsa dan Allah ya sani yanzu bata ita juran yunwa.
Koda tafito tuni har yashige mota bin motocin dake gaban motar sa da bayan sa tayi da ido, motoci huÉ—u ne biyu a baya biyu a gaba sai tasa a tsakiya Jamil nazaune agaba mazaunin driver.
Shi kusa Sheykh yana baya a hakimce.
Sauran motocin kuwa duk hadimai ne da dogarai a ciki hakan ya tabbatar mata da rakiya za'ayi musu kenan.
A sannu takaraso jikin motar, cikin hanzarin wani dogari dake tsaye a gun yayi harzarin buÉ—e mata marfin baya tashiga yamai da marfin ya rufe.
Ita kuwa gyara zamanta tayi tare da ssuƙe numfashin.
Juyowa gareshi tayi da ɗan sauri jin yasauƙe hannunsa kan nata ya ɗan matseshi da ɗan karfe.