Sashe 181
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma Ummi ta wuce kitchen tare da ɗauko haɗaɗɗen kunun gero wanda ake yinsa na musamman kuma shi ake bawa amaren masarautar haɗe da farfesun farararen tattabaru, wanda shi ma wani haɗi ne na sirri mai tsuma mace, da yajin da ake barbaɗawa akan tattabarun wanda yake ƙarawa mace wani ɗanɗano na musamman.
Ita kuwa Aysha ta daɗe cikin ruwan ɗumin tana jin wani irin daɗi na ratsa ta, lumshe ido ta yi, tare da miƙewa tayi wanko fes kana ta fito.
Tana buɗe toilet ɗin ta ji ɗakin na ƙamshin wannan gashin tattabarun da Ummi ta kawo mata su har ɗaki.
A hankali ta matso gefen Ummi dake cewa.
"Yauwa kin fito ko Aysha?".
Kai ta gyaÉ—a mata tare da cewa.
"Eh Ummi".
"To yanzu ya kikaji jikin naki?".
Ummi ta kuma tambayarta.
A kunyace tace.
"Alhamdulillah naji sauƙin".
Cikin gamsuwa Ummi tace.
"Toh zo ki zauna ga wannan kici duk za su ƙara miki ƙwarin jiki." Girgiza kai tayi alamar bazata ciba.
"Yi haƙuri ki daure kici." Ummi ta daɗi mata cikin lallami.
Zama Ummi tayi tare da janyo flask É—in ta zuba mata mai É—an yawa.
Kana ta turo mata plate ɗin gabanta, kunu ta tsiyaya mata a cup mai ɗan girma ta miƙa mata tare da cewa.
"Yauwa maza kici zakiji daÉ—in jikinki".
A hankali ta gyaÉ—a mata kai, dan bacci ya fara kashe mata jiki.
Cikin lumshe ido ta fara sawa a bakinta.
Jin wani irin É—anÉ—ano mai daÉ—i ya ziyarce harshenta ne yasata, lumshe ido tare da haÉ—iye tsinkekken yawun bakinta ta cigaba da taunawa tana haÉ—iyewa tare da korawa da kunun geron.
Ummi kuwa tana ganin ta faraci ne ta wuce ta fita.
Bayan ta gama ta shanye kunun don shi ma ya yi mata daÉ—i sosai.
Cike da bacci ta É—aura plate É—in kan kofin ta turasu gefe kana a kasalance.
Ta wonke hannunta.
hamma mai sanyi tayi kana ta kwanta nan bacci ya yayi awon gaba da ita.
Shi kuwa Sheikh yana dawowa daga sallar isha ɓangarensa ya wuce kai tsaye.
Yana shiga bedroom É—in sa ya zare al,kyabbarsa tare ta ajiye hirami gefen gadonsa ya zauna, yana ajiyar zuciya tare da lumshe idonsa.
Wayarsa ce ta yi suwa,
Ido ya zubawa wayar yana kallon mai kiran, kamar ba zai É—aga ba,
Sai kuma dai ya janyota hade da murza screen É—in wayar.
Da sallama ya amsa. Cikin zolaya Haroon ya ce.
"Barka da dare angon Shatu."
Wani É—an guntun Murmushi Sheikh ya yi, haka nan yaji sunan yamishi raÉ—au yayi masa a kunne a zahiri kuwa É—an gajeren tsaki yaja tare da cewa.
"Bana son surutu fa." Cikin Murmushi shi ma Haroon yace.
"Kasan dai ba ƙarya na yi ba, balle ka fara yi min wa'azi."
Gyada kansa yayi tare da cewa.
"To ina jinka menene zaka kirani da daren nan?".
Murmushi nan Haroon ya cigaba da tsokanarshi har ya gaji ya katse kiran.
Dai-dai lokacin kuma ya ya fara jin yunwa haÉ—e da zazzabi mai zafin gaske wanda ya jisa atake.
A hankali ya miƙe yana jin zazzaɓin tamkar wanda ake ƙarawa tun daga kan yatsansa har zuwa saman kansa, cikin tafiya a hankali ya fito daga bedroom ɗin zazzaɓin na cigaba da fisgarsa da ƙyar ya kai tsaƙiyar falon ya zauna kan kujerun dake falon, a hankali ya kwantar da kansa jikin kujerar yana furzar da numfashi mai zafi, lumshe ido ya yi, saboda ƙugin yunwa da cikinsa ke yi, zaman da ya yi, so yake ya ji dama-dama ya ci abincin ya kwanta, tun yana iya jujjuya jikinsa har ya gagara yin hakan saboda ilahirin gaɓoɓinsa sun amsa da zazzafan zazzaɓin ji yakeyi gaba ɗaya gabban jikinsa kamar allurai ake sokawa mushi, yana nan kwance har wajen ƙarfe ɗaya na dare jikinsa na karkarwa.
Cikin rawan sanyi daƙyar ya lallaɓa ya samu ya shiga bedroom ya kwanta a kan gadon a gicciye, hannunsa na rawar ɗari ya janyo blanket ya rufe dukkan jikinsa, shi kansa yana jiyo hucin numfashinsa da zafi, yana yi yana ɗan nishin azaba ƙadan,
a haka ya samu yayi baccin wahala mai cike da rikitaccen mafarki mara kan gado.
Kiran sallan farko ne ya tashe shi, cikin yanayi wanda bai saba tsintar kansa ciki ba ya miƙe, kasala-kasala gajiya-gajiya, ga mamakinsa zazzaɓin ya sauka, don yana ga ɗumin da jikinsa ya fitar da gumi alamun sauƙan zazzaɓi duk da akwai sanyi ac, addu'a ya yi ya miƙe a hankali ya shige toilet sai da yayi wonka da ruwa mai sanyi sannan yaji jikinsa ya yi masa daɗi.
Da sauri ya fito ya fara shirin zuwa masallacin masarautar don har sun fara kiran assalatu.
Bayan sun idar da sallan acan ya yi zamansa don gabatar da azkar da sauran addu'o'in da yake gabatarwa a dai-dai lokacin, sai da gari ya yi washe sannan ya dawo ya wuce falonsa kai tsaye.
Da hantsi ya fito daga falon. Cikin shigarsa ta yau da kullum.
A nan ya taradda su ita da Ummi suna zaune.
Da alamun Ummi nata lallashinta akan ta yi breakfast ne.
Tsayuwa ya É—an yi gefensu tare da cewa.
"Ummi yunwa".
murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Dama yanzu nakeso Aysha taci, sai ta kai maka nakan."
A hankali ya É—an yi taku biyu zuwa uku, ya kana ya zauna bisa kujerar dake fuskantar tasu.
Ido ya É—an zuba mata, tare da jingina kansa jikin kujera.
Cike da wani irin mayataccen shauƙi.
Ita kuwa Aysha yatsun sawunshi ta zubawa ido, tare da shaƙan ƙamshin turaren jikinshi dan tun da ya shigo daddaɗan ƙamshin turarensa ya cika wajen har sai da Aysha ta lumshe ido, Allah ma ya sani tana masifar son ƙamshin turarensa.
Idonshi ya ɗan buɗe tare da ƙanƙancesu kana ya tsira mata su yana kallonta, a nutse sai kuma yayi wani gajeren.
Murmushi cikin nutsuwa da jera kalami yace.
"Me zai sa ace ba za a ci abincin safe ba? bayan kuma shi ya fi kowanne amfani a jikin É—an adam?".
Kallon shi ta yi tare da kwaɓe fuska kana ta ɗan tura bakinta tare da fara magana ƙasa-ƙasa can cikin maƙoshinta.
"Dama ba dole kace haka ba, tunda kai ne sanadiyyar ciwon, kuma ba ajikinka yake ba." Ummi dake gefenta ta jita sarai duk da ba kalmomin duka ta ji ba amma tasan abinda take nufi.
Shi kuwa Sheykh Jabeer lumshe ido ya kumayi tare da sauke sassayan numfashi kana ya buÉ—e idon ya zubasu kan bakinta.
Kallon bakinta yayi ba tare da ta gama haÉ—e lips É—intaba yace.
"Kika ce kin yi yajin cin abinci?".
Ya faÉ—a da zolaya duk da ba halinsa ba ne, ba kuma É—abi'arsa bane.
Shima kanshi bai san ya aka yi zuciyarsa ta raya masa faÉ—in hakanba.
Lips É—insa ya É—an laso da harshensa lokacin da yaji tana cewa.
"Uhmm ni ba haka na ce ba."
Gyara zamansa ya yi yana mata wani irin kallo mai cike da fassara, kallon nasa ne ya sa mata mutuwar jiki da kasala, don sai da ta ji wani iri a jikinta sabida wani irin kallone mai tsada da masifar ratsa jiki da zuciya.
Shi kuwa cikin tsareta da idon yace.
"Uhumm to muna jinki Aaaaishhh!".
Kiran sunanta da yayi da wata siga haka ya sa ta É—ago kai ta zuba mishi ido.
Sai kuma ta kauda kanta da sauri tare da sauƙe numfashi,
kwarjininsa ne ya cika mata ido sai wani Murmushi mai tsada da yake mata.
Cikin narkekkiyar murya tace.
"Cewa na yi na ƙoshi."
Ta ƙarashe mgnar tana kauda kai aranta tana jinjina kwarjini da haiba irin ta shi.
"Yarinyar goye a ke yiwa dole ta ci abinci fa, ko kema sai Ummin ta goyaki zaki ci? Tunda naga nima mancewa sani takeyi sai ke".
Dariya Ummi tayi tace. "Idan zata ci sai na goyata".
Cikin jin kunya ta sunkuyar da kai ƙasa tana nanata zancensa wai agoyata.
"Yi haƙuri ki ci abincin kin ji." ta kuma jin muryarsa a bazata.
Janyo flask É—in yayi gabanta,
flask É—in ta É—an kalla tana jujjuya kwayar idanunta, cikin ranta take jin kwarjininsa ke yi mata barazana da ta ji shakkarsa, ban da haka ba zata iya shan da ruwan zafi acikinta ba sabida É—azu da sassafe Ummi ta sata cin sauran naman ji data É—umama mata.
Sama-sama a haka ta ci abincin da É—an yawa duk da bata so cinsa ba.
Tana gamawa Ummi ta kwashe kayan kwanukan, shi kuma Sheikh ya wuce falonsa.
Yana shiga Jamil ya shigo, shi da Juwairiyya, zama suka yi suna hira Ummi ce ta É—an kalli gefen da Aysha ke zaune tare da cewa.
"Yauwa Aysha tashi ki kaiwa Sheykh abincinsa".
Cikin sanyi tace.
"Ayyah Ummi bawa Jamil ya kai mishi".
Sai kuma ta kalli Jamil tare da cewa.
"Jamil É—auki ka kai mishi".
Ta ƙare mgnar tana ɓoye ainihin tsoron sake shiga inda yake da takejin.
Murmushi Ummi tayi dan ta ganota, tray'n ta miƙawa Jamil dake cewa.
"Ummi kawo dai in kai dan ke".
Murmushi sukayi, kana shi kuma ya kai mishi sannan ya fiti.
ba su daÉ—e ba Yah Ja'afar ya shigo shi ma ya zauna kusa da Jamil nan suka É—an ci gaba da hirarsu
Haka dai sukayi wunin wannan.
Ranar cikin farin ciki suka yini don anan falon suka ci abinci dukansu.
Da daddare ba yanda Ummi ba ta yi da Shatu ba akan ta kaiwa Sheikh abinci ta ƙi, sai da kanta ta kai masa.
Don Aysha tsoron zuwa ɓangarensa take, saboda har yanzun tana jin jiki.
Washegari ma da safe Ummin ce ta bawa Jamil ya kai masa, don fir Aysha ta ƙi zuwa.
Bayan yayi wanka ya fito, ya shafa mai ya kimtsa cikin wani tattausan yafi boyel mai taushi da kyau, Sky blue ne sai aikin da akayi mishi da farin zare sosai yayi kyau sai ƙamshi yake zubawa.
A haka ya fito falonshi
breakfast É—insa Wanda yana kimtsawa ya jiyo muryar Jamil É—in na ce masa ga breakfast É—inka Hamma Jabeer.