Sashe 177
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fuska ta ƙwaɓe tare
da turo baki gaba ta
langwaɓar da kanta gefen kafaɗar ta cikin narke murya tace.
"Ashhh zafi".
Cikin yin kasa da murya yace
"Wayace kisa turare in zaki fita?".
baki ta kuma turowa
gaba ta ƙwantar da kanta gefen kafaɗarsa tacusa
hannunta tabayanshi tasakanin sit da jikinshi ta daÉ—a
kwantowa sosai a jikin shi, da ido nuna mata Jamil
nanan fa, kallon Jamil É—in tayi gaba
ɗaya hankalinsa nakan tuƙin da yake,
Cikin yin ƙasa da murya murya yadda Jamil bazai ma ji abinda zata faɗaba tace.
"KaÉ—an naÉ—an fa na fesa".
Hannunsa dake kan
nata yaÉ—an cigaba da murzashi,
cikin muryar shogoɓa tace.
"Wash Yah Sheykh
zaka ɓallamin hannu".
ido yaÉ—an
lumshe tare da
buÉ—ewa yaÉ—an karkato da kansa
ai-dai saitin kunnanta yace.
"Baƙyau kada kisa
ke saka turare in zaki fita kinji ko boÉ—É—o".
Cikin girmamawa da ladan da biyayya ta gyaÉ—a masa kai alamar to.
A hankali motocin suka fara fita da ga cikin masarautar JoÉ—a.
É—aya na bin É—aya a
haka suka haura titi,
Æadamaya State University suka nufa.
Suna isa a ka wangale musu get suka shiga da motocin a nitse.
A jere sukayi parking É—in motocin,
wasu dogarai biyu dasuke cikin motar gaba nr suka fito cikin
hanzari rikeda wasu murza-murzsn
bulalai suka maso kusa da motar su
Sheykh É—aya yabuÉ—e gefen Sheykh É—ayan kuma yabuÉ—e gefen Shatu
kusan a tare suka
zuro kafar su waje suka fito a tare.
Yayinda mutane keta zirga.
Cikin nitsuwa ysy zagaya gefen da take.
Hakan yasa fadan suka ɗan zagayesu tare da yi musu ƙawanya da manyan rigunansu.
Hannunshi yasa ya nuna mata hanya alamun mu tafi.
A hankali suka soma ɗaga ƙafarsu a tare suna taku a anitse.
A haka suka fara shiga cikin ainihin makarantar.
A bankali suke kutsawa suna ketare gungu-gungun mutane gaba É—aya
hankalin jama'a gun yadawo kansu.
"Wow Masha Allah". haka jama'a da yawa suka rika faÉ—a da yawan mutane kuwa mamakin yaushe yayi.
Aure suke Æ´an matan dasuke ta É—awai niya da sonsa kuwa zuciyarsu
tayi musu nauyi ganin Shatu kuwa.
Yasa suka raina kansu, tabbas kuwa wasunsu da yawa,
kallon balarabiya suke mata a cewarsu kuwa dama yana da ita a
gefe mw zaisa yakallesu bare har ya sauraresu.
Rafi'a kuwa tun
daga nisa ta hango su wani mashahurin
farin ciki ne ya lulluɓeta bakinta yakasa rufuwa da sabida jin daɗin ganin aminiyarta.
Da sauri tasauƙa da ga saman barandar datake kai tsaye ta nufosu cikin tsanani farin ciki aiko. Shatu na ganinta ta ɗan zame hannunta da ke ɗan riƙe da nashi wanda yatsarta ce kawai a hannunshi, in ba ka lura bama bazaka ganeba sabida yadda yaketa baza al'kyabbar jikinshi.
Da sauri ta nufi Rafi'a data nufota da É—an sassarfa.
Da sauri ta ƙaraso cikin kewar juna suka rungume juna,
cike da farin cikin ganin junansu a hankali suka saki juna sunata murmushi kana suka juyo da É—an sauri jiyo.
Wuryarsa yana cewa.
"Aish kiyi a hankali fa".
sakinta Rafi'a tayi cikin yin murmushi cike da jin kunya.
shiku Sheykh kallon ƙasan ido yabita da shi, ganin shi take kallone itama yasa ya ɗan ɗaura hannunsa kan cikinsa ya nuna mata nata cikin da ido tare da ɗan girgiza mata kansa.
Baki ta É—an turo.
Rafi'a kuwa cikin murmushi da kauda kai tace.
"Barka da hantsi Sheykh".
Cikin yanayin mutuntaka da koyi da sunnar Annabi da yake mutunta ƙawayen Nana Khadijah har a bayan ranta.
Hakane yasa amsa cikin fuska ba yabo ba fallasa da mutumtaka yace.
"Barka da Rafi'atu an dawo makaranta lfy ko, ya mutan gida".
Cikin jin daɗi da ƙara ganin kima da mutuncinsa Rafi'a tace.
"Lfy lau Alhamdulillah".
"Masha Allah Allah ya taimaka".
Ya kuma faÉ—i a gajarce.
Cikin mutuntaka Rafi'a tace.
"Amin ya Allah."
Ita kuwa Shatu cikin jin daɗi ta ɗan matsoshi tare da ɗan langwaɓar da kai gefe murya a narke tace.
"Yah Sheykh mu zamu tafi aji".
Cikin yin kasa da murya wanda ko Rafi'a dake kusa da su bazata ji ba yace.
"Please dan Allah na tuba.
Banda tsalle-tsallen nan da irin wannan rungumar fa kada ki jawomin a sara."
kallon Rafi'a tayi ganin ta É—an matsa can gefansu cikin yi mishi wani irin kallo tace.
"Kai Yah Sheykh naka rungumar bai janyo asaraba sai irin wannan?".
Ido yalumshe tare da kuma buÉ—esu kana yace.
"Nawa Special ne Aish, shi na daÉ—i ne, daÉ—i yake sawa aji ba wuyaba".
TabuÉ—e baki zatayi magana kenan ya É—an É—ago kansa jin alamun idon jama'a na yawo a jikinsa ai kuwa da yawa kallonsu sukeyi cikin sanyi yace.
"Kuje aji idan kuka fito kisameni a offece."
Kai ta gyaÉ—a tare da cewa.
"Ta ina yake".
Bakinshi ya É—an haÉ—e kana yace.
"Bakin san offece É—in ba kenan.
To na nan cikin inda kika taɓa zuwa nai miki allura.
Ba inda kika je kika min rashin kunya aciki ba". Murmushi tayi tuno abin da yatuna wato yana magana kan lokacin faɗan garisu da a kayi a ka kawo majinyata asibitin, murmushi ta kumayi tuno lokacin da ta shiga Office ɗin sa tana yimasa magana kan marasa lafiyar da aka jibgesu batare da basu ƙyaƙƙyawar kulawa ba.
A nitse yajuya yanufi offece É—inshi, su kuma suka nufi aji.
Karfe biyu suka fito cikin yanayin gajiya.
Kai tsaye Rafi'a É—akinsu na da ta wuce.
Ita kuma Shatu direct offece É—in sa tanufa, kamar yadda yace mata.
Nan suka fito kamar ɗazu yana riƙe da hannunta suka shige cikin mato suka nufo gida.
A gajiye suka shigo kowa.
Haka yasa kowa yanufi bedroom É—insa.
Kai tsaye bathroom yafaÉ—a yayi wanka yana fita yazura wata jallabiya mai gajeriyar hannu kasan cewar yayi sallarsa tun a Asibitin dan haka kawai sai ya kwanta dan so yake yaÉ—an samu yayi bacci koda na minti 30 ne ganin yanzu biyu da rabi tayi.
A ɓangaren Shatu itama bathroom ɗin tashiga
tayi wanka tare É—auro al'wala tafitowa ta gabatar da sallar azahar,
Tana idarwa tazura wata doguwar riga robal material mara rauyi taÉ—aura É—ankwali tafito babu kowa cikin parlour'n dan haka direct É—akin Ummi tanufa jin mgnarsu Umaymah da Mamma da Ummi dukansu dai tasan duk suna can dan tun shigowarsu ma basu sami kowa cikin parlour'n ba.
Da sallama tashiga É—akin da sauri suka juya tare da amsa mata,
Da mamaki take kallon jakukkunan dake sakiyar É—akin ga wani kuma Umaymah na gyara zaman kayan ciki.
HaÉ—a baki sukayi wurin cewa
"Harkun dawo?".
Kai kawai ta iya gyaÉ—a musu gaba É—aya hankalinta ya koma kan kayan da taga Umaymah'n ke shirya wa cikin akwati.
Ishma dake zaune bisa kafa Aunty Rahama tamike dagudu tazo tarungumeta tana faÉ—in
"Oyoyo My Aunty".
Murmushi tayi tare da shafa kanta kana ta riƙo hannunta suka k
ƙaraso cikin ɗakin.
Zama tayi bakin gado kusa da Aunty Rahama tana faÉ—in.
"Umaymah ya naga kamar shirya kaya kuke?"
Mamma ce ta É—an juyo ta kalleta tare da cewa "Eh Shatu shiri muke gobe idan Allah yakai mu zamu muyiwa Sitti kwana uku ran na huÉ—un zamu Cairo".
Da sauri ta maida dubanta kan Mamma murya kamar zatayi kuka tace.
"Ayyah Mamma tafiya kuma?".
Murmushi Umaymah tayi jin yanda tayi maganar muryar na rawa alamu kuke keson ƙwace mata, tace
"In muntafin ma saura ƙwana nawane zamu sake dawowa musamman lokacin yanzu dake tafiya ranar da kika haihu dai zazo bazan komaba sai kinyi arba'in kuma suma zasuzo suna in Allah ya nufa.
Yanzu zakiga lokacin yazo babu wuya a gurin Allah".
Cikin yanayin kewarsu Ummi tace.
"Haka ne kam lokacin yanzu babu wuya".
Kai ta jinjina alamar gamsuwa da maganar tasu,
gyara zamanta tayi ta É—an juyo tafuskanci Aunty Rahama tace
"Yauwa Aunty Rahama lokacin bikin.
Haroon bakince zakiba Aunty Juwairiyya Ishma ta taho min da itaba ko?".
Ƴar gajeriyar dariya Aunty Rahama tayi kana tace
"Wlh kinsan lokacin baifi saura kwana gajiyan biki yasata ɗan zazzaɓi, to shiyasa kawai ban haɗa su da Juwairiyya'n ba".
Kai ta jinjina alamun gamsuwa cikin son yarinyar tace.
"Ayyah to yanzu ki barmin ita anan mana in babnta zai yarda sai kuzo sunan sai ku tafi ko?".
Takarasa maganar tana marairaice wa tare da tsareta da ido.
Ganin murmushin da Ummi yayine.
Yasata jin kunyar mgnarta na wai sai sunzo suna ita tama mance surkaine ganinsu take kamar Ummey da sauri tayi ƙasa da kanta cikin jin kunya.
Su kuwa murmushi sukayi baki É—ayansu.
Hannunta Aunty Rahma kuma ta riƙo kana tace.
"Wlh Tun jiya Daddy'nta yake ta faÉ—a wai inma ni bazan komaba shi dai gsky in turo mishi yaranshi especially Ishma wai na gane iyayena su kuma na rabasu. Kuma Sayyadi ma sai cewa yake mu kima school.
Kiyi hakuri idan Allah yakai mu in kika haihu mukazo suna nan zan barmiki ita nayi miki al'kawari infa Abbanta ya bari.
kuma tun yanzu zan fara sanarwa Daddy'n ta ma dan yasani, in dha Allah namiki al'kawari in dai ya yarda".
Kai kawai ta gyaÉ—a bata kuma cewa komai ba sai dai binsu da idon da take,
gaba É—aya jikinta yayi sanyi har cikin ranta batason tafiyar nasu.
Ranar kam dai haka tawuni sukuku.
Da yamma su Umaymah sukaje sashin LamiÉ—o suka sallame shi shi da Ginbiya Aminatu kam cewa gobe zasu tafi da rana, daga nan suka wuce part É—in Hajiya mama itama suka sallame ta, sannan suka shishiga sauran sashin da suke mutunci da su suma suka sallame su kana suka dawo suka karasa sauran shirinsu.
Washegari ganin hankalin Shatu yafi najiya tashi.
Duk tayi sanyine yasa Umaymah tacewa su Mamma subar yin mgnar tafiyar ma sai in ta tafi makaran ta kafin su tafi tasan idan a gaban idonta suka tafi tofa sai tayi kuka.
Hakan kuwa a kayi tana tafiya makaranta bada jimawaba suma suka tafi.