Sashe 172
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe shida da Rabi suka gama shirya komai kan dinning area.
Jamil ne yashigo cikin parlour'n daÉ—an sauri kallon Shatu dake tsaye saman dinning area tana gyara zaman kayakin dasuke kai yayi.
Tare da cewa.
"Aunty Shatu wanna kamshin fa yau kuma me a kayi mana wata ƙil dai yau da naman ɗawisu a ka haɗa girkin nan ko?".
Murmushi Ummi dake tsaye cikin parlour'n tayi
Kana tace,
"Kai Jamil tun bakaci ba har kafara sanni".
Cikin yin kasa da murya yace
"Allah dai yasa yau bason kai za akuma nuna mana ba, shi kibashi mai daÉ—i mu a barmu da na tsakar gida, nidai ko kaÉ—an ne a É—ibamin a cikin na Hamma Jabeer in dan..."
Saurin haÉ—eye sauran ragowar maganar yayi, ganin Sheykh yafito daga parlour'n sa, yanufo parlour'n cikin shigarsa ta Kamala kamar na yau da kullum sai baza kamshi yake.
Aysha ko murmushi tabi Jamil da shi ganin yanda ya rusunar da kai kamar bashinr yayi maganar ba,
Karasowa yayi inda Jamil ke tsaye a hankali yaɗan talli ƙeyarsa kana yace
"Wuce muje magananne kawai".
Hannu yakai bayan keyar nasa in da Sheykh yaÉ—an talleshi ya É—an sosa wurin yace.
"Afwan Hamma Sheykh".
Shiko kuwa Yah Shekara wani irin juya kwayar idanunsa yayi yanayiwa Shatun sa kallon kasa-kasa wani irin mayataccen kallo yake binta dashi takasan ido.
Da sauri ya janye idonshi ya juyo jin Ummi nacewa
"Am Sheykh fita zakuyi ne?".
Kai ya gyaÉ—a kana yace
"Eh Ummi zamuje É—auko su Umaymah ne".
Kai Ummi ta jinjina cike da farin ciki tace.
"Masha Allah Allah ya iso dasu lfy".
"Amin Amin". yace.
Shatu kuwa da sauri ta
sauko daga saman dinning area da farin cikin jin sa sun kusa su iso.
Ita kuwa Ummi cikin yanayi gajiya tajuya tashige É—aki.
Dan so taje taÉ—an watsa ruwa kafin su iso,
Jamil kuwa tuni yafita Yana can waje yana jiran Hamman nashi dan tare zasu tafi tarar su Umaymah'n a airport,
Shi kuwa Sheykh a hankali yabi bayan Ummi da ido ganin tashige É—aki ne da sauri ya juyo.
Jin ta rungumeshi tabaya tasakalo hannun ta a kugun sa tasauke wuyan ta kan kafaÉ—arsa,
wani sassanyan numfashi yafesar a hankali yaɗaura hannunshi kan nata dake saƙale a gugunsa, tare da fara murza fatar hannun ta,
sai kuma yayi kasa da hannun ta ƙasa kaɗan dai-dai kan jikinsa yaɗaura hannun nata yahaɗa da jikinsa din ya matse wan da tuni yafara motsi Jin abin cinsa kusa da shi.
Sai Kuma yayi saurin ciro hannu nata yaÉ—an waiga gefe da gefen sa tuno ashefa a babban parlour suke,
Juyo da ita tagaban sa yayi yamannan mata kiss a goshi kana yayi ƙasa da bakin sa dai-dai saitin kunnen ta cikin yin ƙasa da murya yace
"Sheykh fa na fushi kinyi Mlmasa laifi tun shekaran jiya kike gudu nai".
Wani irin yarr taji sigar jikin ta yatashi, saboda kalar tsigar yadda yayi maganar cike da wani irin salo da sai da yasa ta lumshe ido,
Batare da tabuÉ—e idanunta ba tace
"Kabashi hakuri".
Iska yahura mata cikin kunne kana yace.
"Yaƙi hakura so yake kibashi da kanki".
Ware manyan idanunta tayi kan fuskarsa jin yasauke hannun sa Kan kirjin ta.
Da ɗan sauri tamatsa da baya langwaɓar da kai tayi tace.
"Ummi zata fitofa".
Tayi maganar tana kallon hanyar dakin ta,
Hular kansa yacire yashafa lallausan gashin kansa dake shinfiÉ—e sai tashi da sassanyan kamshi yake,
Sassayan iska ya É—an furzar daga bakin sa cikin tsareta da idansa dasuka fara canza kala yace
"Kece ai".
Idon talumshe tare da kuma buÉ—esu tace
"Da nayi me?".
Hularsa yamaida ya dai-dai-ta zamanta, lumshe mata idanunsa yayi kana yace
"Dakika sokano shi mana".
Murmushi tayi kana tajuya tana faÉ—in.
"Nidai Babu ruwana".
Tattausan tafin hannunshi yasa ya shafa gefen fuskarsa ya shafa Yana binta da wani irin mayataccen kallo
Har tashige bedroom.
shikuwa ajiyan zuciya mai nauyi ya sauƙw kana ya juya yanufi hanyar fita zuciyar sa cike tab da farin ciki.
Tana shiga bedroom rage kayan jikin ta tafaÉ—a bathroom wanka tafesa mai rai da lfy kana taÉ—auro al'wala tafito, lokacin kuma masallacin Jod'a suka kira sallah.
Shin fiÉ—a sallaya tayi tazura babban hijab tafiskanci al'kebla ta tada sallah,
Tana idar wa tayi duk kanin addu'o'i.
Kana ta miƙe tazo gaban mirror nan tafara lailaye jikin ta da mayukan ta masu sanyin kamshi.
A ɓangaren Sheykh kuwa yana fita direct masallaci yanufa Jamil yarufa masa baya,
Kamar koda yaushe sahun gaba yashiga
Suka gabatar da sallar magriba,
Koda a ka idar a gogo yakalla ganin da É—an sauran mintuna sai yacigaba da tasbihin sa har lokacin sallar Isha yayi.
Ana idarwa yafito da É—an sauri,
acikin mota yasami Jamil zaune a mazaunin driver yana zaman jiransa,
Gefen mai zaman banza yabuÉ—e yashiga yana dai-dai ta zaman sa yakalli tsadadden a gogon dake É—aure a tsinsiyar hannusa.
"Yisauri mutafi lokaci ya tafi".
YafaÉ—a tare da maida idanunsa kan hanya,
"To". Jamil yace kana yywa motar key suka fice cikin masarautar,
Direct airport suka
nufa har acan ciki inda ake isa dan tarban manyan mutane Jamil yayi parking
ganin fasinjoji na fitowa suke hakanne
yatabbatarwa Sheykh jirgin yasauka kafin isowar su,
Dasauri ya buÉ—e
marfin motar hangosu Umaymah
da yayi sun fito suna gaba
(hadiman) masarautar Jod'a
wad'an da Lamid'o
ne da kansa yaturosu domin tararsu, suna biye
dasu riƙe da jakukkunan su.
Murmushi mai fad'i Umaymah tayi lokacin data hangoshi yana
tahowa garesu Jamil na biye dashi, a baya a haka suka iso garesu, ko wannen su zuciyoyin sa.
Cike da farin ciki fuskokin duk É—aukeda yelwataccin murmushi
sannu da hanya su Sheykh suka yimusu.
Ishma dake rike hannun Aunty Rahama ne tajanye hannun ta taje ta rungume Sheykh tana faÉ—in.
"Oyoyo Hamma Jabeer".
Murmushi yayi yana masa hannu kan ta yace "Kunzo lfy ya gajiyar hanya".
Kai ta gyad'a tare da cewa.
"Lfy".,
sai Kuma tasakeshi takoma jikin Jamil tana masa Oyoyo.
Umaymah kuwa cikin tsananin kula ta zuba mishi ido mishi kallon kula duk da al'kyabbar dake jikinsa bai hanata gano Æ´ar ramar dayayiba
Fuska É—aukeda murmushi haÉ—e da Æ´ar zolaya
Aunty Rahama tace.
"Sannu É—an al'barka Ina É—iyar tawa ko ba tare kuka zoba?".
Murmushi Momma tayi ganin yadda Sheykh ya tsare gira wai dan Aunty Rahama tace mishi É—anta.
Cikin girmamawa ya juya ya kalli Umaymah tare da cewa.
"Mujen ko Umaymah".
Cikin sakin fuska tace to.
Kana suka raka'a suka nufi mota.
Aunty Rahama da Umaymah da Momma Ishma baya suka shiga Jamil na mazaunin driver shikuma yana mazau ninsa naÉ—azu.
Kayansu Kuma Yana can motar da Lamid'o yaturo domin tararsu,
nan suka nufi masarautar Jod'a.
Shatu tsaye gaban mirror tana feshe jikinta da turare sai wani kyalle da d'aukar Ido take
tsanye take da wani dogon rigar atamfa É—inkin yazauna ajikin ta yayi É—amas dashi,
Jin hayaniya cikin parlour yasa ta aje kwalbar turaren tanufi kofa da sauri, tana kutsa kanta cikin parlour'n tahangi su Umaymah da yanzu shigowar su Ummi nayi musu sannu da zuwa.
Cikeda farin ciki da murnar ganinsu takaraso cikin parlour'n da sassarfa ta rungume Umaymah data juyo tana mata murmushi.
Cikin farin ciki da kula Umaymah ta kalleta tare da cewa.
"Kai Masha Allah É—iyata haka kika zama kincanza sosai, kodai abin da muka dad'e muna hasashen sa ne Allah ya ai komana shi".
Cikin sanani jin kunya tasaki Umaymah tarungume Momma da Aunty Rahama suma rungume ta sukayi suna mai jin sananin kaunarta cikin ransu,
Umaymah kam sosai tabita da kallo tana nazartar yanayin ta na sauyin data gani tattare da ita.
Sakesu tayi tariko hannun Ishma
Tana mai faÉ—in.
"Oyoyo my Ishma".
Dariya Ishma tayi wan da yasa Shatu zuba mata Ido, ji tayi zuciyar ta naɗan harbawa da sauri-sauri ya ilahi wannan kamar tayi yawa hatta dariyarta iri d'ayane da na Junaina sam ta kasa sabawa da ganin wannan kamacceniyar tasu dake sa ƙirjinta harbawa.
Rass takuma jin kirjinta yabuga jiyo muryar Aunty Rahama lumshe idanunta tayi.
"Yasalam".
Tafurta acikin zuciyar ta, muryar Aunty Rahama Babu banbanci data Ummey'n ta.
Kamshin turarensa ne yasata bud'e idanunta tazubasu kanshi,
Cikin yanayin zazzab'in daya fara rufeshi yakaraso cikin parlourn, al'kyabbar sa yaketa d'an bud'awa yana haÉ—eshi saboda wani masi faffen sanyin da yake ji,
Direct parlour'n sa yanufa cikin mawuyacin hali kai tsaye bedroom nasa yashiga yafaÉ—a kan gado.
Yaja blanket yarufe jikinsa duka har kansa, kar-kar-kar haka jikinsa ke rawa.
Da ido Umaymah ta rakashi har yaɓacewa ganin ta, sosai tayi mamakin ƴarramar da yayi.
Taso ta binshi É—akinshi to mutanen da suke ta shigowa suna yimusu barka da zuwane ya hanata bin bayanshi.
Bayan Æ´an gaishe-gaishe sakanin su sai kuma sukayi salla kana.
Suka hau hira wane kamar waÉ—anda sukayi shekara cur rabonsu da juna.
Sosai Aunty Juwairiyya tasake cikin su ganin yanda Aysha tasaki jiki da ita, ganin hirar nasu bazata kare nan kusa ba yasa Ummi cewa
"Muje kuci abinci tukun a dawo aciga".
Nan suka mimmiƙe suka nufi dinning area Ishma na makale da Shatu,
Bayan sun gama cin abin cin ne suka kuma dawowa cikin parlour'n sai wajen karfe 12 da Rabi kowa yanufi
makwan cinsa.
Aunty Rahama da Ishma É—akin Shatu suka shiga,
Anan zasu kwana,
Aunty Juwairiyya tatafi part in ita da Mamma,
Ummi da Umaymah Kuma É—akin Ummi suka shiga in da nanne da ma masaukin Umaymah.
A hankali Shatu taɗauki Ishma wacce tayi bacci tuntuni tasaɓata a kafaɗa tayi tanufi ɗakin ta da ita a tsakiyar gado ta shimfi ɗata, yazamo tana gaban Aunty Rahama.
Ita Aunty Rahama tana can jikin bango ita kuwa Isham tana tsakiya.
Kyara mata kwanciya tayi taÉ—an sa pillow ta tokareta dashi tabaya,
Ido Aunty Rahma ta zuba mata ganin yadda taketa yimata komai a sannu kamar jaririyar goye,
Cikin jin sonta tace
"Aysha kenan sai wani lallaɓata kikeyi sai kace wata jaririya".
Murmushi tayi lokacin data gama gyara Mata pillow'n tamike tasauka kasa,
Gyara kwan ciya Aunty Rahama tayi
Kana tace.
"Ai kam saita tasaki ciwon baya tun d'azu tana jikinki tana bacci madadin kitasota da kafarta tazo Amma kika saɓota a kafaɗa.
Ishma kuwa uwar Æ´an son jikine in kika bi ta nata kuwa sai ta saki ciwon jiki".