Sashe 167
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kasala da yasa hannunshi ya kamo nata, A hankali yace.
"Jabeer baya so kina nesa dashi, bazai iya jurewa ba. Yanzu yaji haƙurin da kika bashi tashi kije?".
Ina ai gaba ɗaya ya gama kashe mata jiki tayi luƙus, saima kwantowa kanshi da tayi ta manna kanta a ƙirjinsa.
Tana mai jin yadda zuciyarshi ke harbawa.
A hankali yace.
"Aish".
Cikin kasalelliyar murya can ƙasa tace.
"Na'aaam".
ɗago kanta yayi, kana a hankali ya manna sajenshi kan lips ɗinta ya fara gogawa a hankali har saida ya goge mata ɗan ruwan yauƙi-yauƙin daya shafawa lips ɗinta.
a hankali ya yunƙura ganin duk jikinta ya mace.
Tsayawa yayi kana ya tsaida ita.
rigarshi ya sake ba tare da ya maida Sheykh É—in nashi cikin boxes É—inba.
Haka yasa tana tsaye cikin jallabiyar har kana iya hango yadda take harbawa, alamun tana matse.
A hankali ya gyara mata maya finta cikin kulla da danne azabebben Feeling da yakeji, sanin ya mata al'ƙawarin in tayi mishi abinda tayin zai barta taje, kuma ga yunwar da yakeji shiyasa ya daure, domin yin jima'i da yunwa yana cutar da namiji.
Cikin tsareta da ido yace.
"Kije ku tafi.
Ko dai kin fasa zuwane!?".
A hankali tace.
"A a zanje".
Tai mgnar kanta manne a kafaÉ—arsa.
murmushi yayi kana ya É—an shafo fuskarta sannan yace.
"Uhum Y.M.D.G to kije".
A hankali tace.
"Jikina ya mutu, ƙafafuna na rawa".
Kanshi ya kuma mannawa da nata kana a hankali yace.
"Y.M.D.G".
Sai kuma yace.
"To mu tafi É—aki mu gaisa, fitinenneyar Baby kawai".
Da sauri ta rufe idonta tare da janye jikinta ta nufi hanyar fita.
Murmushi yayi tare da cewa.
"Kice ina gaida Hajia Kubra da jikin".
Tana barin falon nashi tace.
"Zataji."
Ba kowa ta samu a falon, haka yasa da sauri ta fita.
Part É—in Aunty Juwairiyya ta nufa.
Tana gab da shiga sukayi kiciɓis da Jamil.
"Allah da baki zoma da tafiya zamuyi."
Cikin wani irin masifeffen kasalan da namijin duniyan ya sake mata tace.
"Afwan na tsaya bawa Yah Sheykh abinci ne."
Sai kuma ta É—an matsa ganin Ummi da Aunty Juwairiyya suna fitowa.
Cikin sakin fuska ta kalli Aunty Juwairiyya tare da cewa.
"Aunty Juwairiyya barka da hantsi".
Cike da mamakin sakin fuska da Shatu tai mata tace.
"Barka dai. Ya jikin naki?".
Cike da kunya tace.
"Alhamdulillah jiki da sauƙi".
"Masha ALLAH Allah ƙara sauƙin".
Amin Ummi tace kana suka nufi inda Jamil ke tsaye da mota, nan suka shiga suka tafi.
Shi kuwa Sheykh tana fita.
Ya bita da ido da wani murmushi mai tarin manufofi.
A hankali ya É—an sunkuyar da kanshi ya kalli jikinsa.
Wani dogon numfashi ya fesar kana ya juya a hankali ya shiga É—akinshi kai tsaye Bathroom ya faÉ—a.
Ruwan sanyi ya sakarwa kansa, wai ko zai samu nitsuwa.
Alhamdulillah kuma ya samu nitsuwa, haka yasa yayi al'wala bayan yayi wonkan.
Wata jallabiyar ya zura.
Yana fitowa yayi walaha. Kana ya kimtsa cikin wani farin yadi mai ɗan karen kyau da taushi yadin farine ƙal ɗinkin riga da wondo da gyariya ne.
Gariyar tasha aikin hannu da zare surfani royal blue sosai ya fito ras.
Hula damanga ya murza a kanshi itama royal blue.
Tattausan sajenshi ya kwanta lib. gashin kansa kuma yi lib ta gefe gefen kanshi da ƙeyarsa.
Wasu takalma sau ciki yasa suma royal blue.
OudKareem ɗinsa mai sasayyan ƙamshi ya fesa a duk sasan jikinsa, kana ya ɗauki wayarshi dake gefen gado ya zura a al'jihun gariyar.
A hankali ya fito falonshi. Cikinsa ya É—an shafa tare da cewa.
"Wayyo Mamey na Yunwa".
sai kuma ya zauna bisa kujerar da suka gama bidirinsu shida Shatu.
Murmushi yayi ganin wayarta a gefenshi. Kai ya jinjina yana mai jin masifar daÉ—in wannan yanayin da suka kasance a ciki.
Abincin ya zuba, a plate ya faraci yana É—an kurban kunun nono mai É—umi wanda yasa a kofi.
Sosai yaji daÉ—in kunun sabida yayi É—an tsami.
Sosai abin ya bashi mmki domin shi dai baya son abu mai tsami ko kaÉ—an.
Amman yau yanajin daÉ—in tsamin da kunun yayi sosai a bakinsa.
Sosai yaci abinci wanda rabonsa da haka, tun kafin su dawo Tsinako auren Haroon".
Koda ya gama komai.
Sai ya rurrufe ko ina na gidan kana ya fito.
Sabida yau É—in yana son zuwa gidan Malam Abubakar malaminshi kenan?".
So amman zai shiga wurin LamiÉ—o tukun.
Su Ummu kuwa a gidan Hajia Kubra sosai taji daɗin zuwansu matuƙa.
har taji jikinta ya ɗan ƙara worwirewa.
Hira sosai Ummi da Hajia Kubra da Aunty Juwairiyya keyi.
Shatu kuwa da Samira matar É—an Hajia Kubra suka tafi sashinta, Samira nada saukin kai da saurin sabo da É—an karen surutu.
Haka yasa taja Shatu da zance sosai.
Shi kuwa Sheykh yana shiga Part É—in LamiÉ—o kai tsaye har bedroom É—insa ya wuce.
A bakin ƙofar ya ɗan tsaya tare da yin sallama.
"Wa alaikassalam. Jabeer shigo".
Yaji Galadima ya amsa mishi tare da bashi umarni".
A nitse ya shiga.
Zaune ya samesu.
da wasu takardu a gabansu.
A hankali ya zauna gabansu kana fuskancesu da kyau.
cikin nitsuwa yace.
"Na'urar CCTV Cameran dake sashin berbelar ya samu matsala."
Da sauri LamiÉ—o yace.
"Tun yaushe."
Kanshi ya rausayar kana ya ajiye system É—inshi a gabansu.
Kat rida ya ɗan zaro cikin ɗan wani ƙaramin abu dake hannunshi gefen System ɗin ya soka abun kana ya ɗan danna play sannan ya juya system ɗin ya fuskancesu.
Cike da mamaki suka zuwa system É—inshin ido.
Shatu suka gani tsaye tsakiyar falon Hajia Mama.
Ita kuwa Hajia Mama, tana zaune bisa kujera.
Batool kuwa na can gefe.
Wani irin taku na isa da rashin tsoro Shatu takeyi har ta isa gaban Hajia Mama.
Da gaba ɗaya jikinta kerma yake dan masifar ɓacin rai.
Cikin isasshiyar murya Shatu ta nunata da yatsarta manuniya kana tsuke tace.
"Uhummmm in ke Halimace Ni Shatu ce. Ni nan da kike gani wargice dai-dai da ƙugun duk wani mugun Masararutar Joɗa".
Da sauri ta É—agawa Batool hannu jin ta taso zatayi mgn cikin isa tace.
"Ke kul kada ki kuskura kice zakiyi mgn a kaina, ki tsaya iya matsayinki.
In kin samu mijina ya kalleki koda kallo biyu a wuni É—aya to Ni kuwa Ni Shatu zan sashi ya aureki ba dai shine burinki ba, to ki kama kanki ki bari sai kin zama matar ahlin masarautar JoÉ—a kafin kimin mgn".
Cikin shakku Batool ta koma ta zauna tare da zuba mata ido.
Ita kuwa Shatu yatsunta ta murza kana cikin haÉ—e fuska tace.
"Gsky na jinjina miki kin cika muguwa. Halima, dama mugu bai cika mugu sai ya boye kamanninshi.
To ki kula ki fita rayuwar mijina, wlh ki rabu dashi da ƙannenshi da yayanshi.
Ki kiyayeni kijin tsoron randa zan miki wankin babban borgo a masarautar JoÉ—a.
Wato ke gaki shegiyar makira munafuka mai fuskoki goma da ashirin ko, kina tare dasu kina cin dunduniyarsu kinata ciyar dasu mganunnukan tsafinki. To a hir ɗinki, wlh ko ciwon farce Mijina yayi ko ƙannenshi nida ke bibbiyu, kin sanni Ni dake kar tasan karne.
Kika kuskura kika sake aika min wani abu Part É—ina, babu shakka ubanki zanci.
Wato ke a dole kina jiran inzo in baki haƙuri ko?
To jira zakisha mmki".
Tana faÉ—in haka ta juya ta fita.
Ita kuwa Hajia Mama cikin wani irin tafasan zuciya tace.
"Uhummmm yanzu za'a fara wasan".
Cike da mmki da rashin sanin manufar zancenta da kalaman da Shatu tayi Batool tace.
"Hajia Mama, wai meke faru ne, me tsakaninki da ita, ko dai kawai dan ina son Sheykh ne ta tsaneki".
Wani mugun harara Hajia Mama ta watsawa Kubra kana ta juya ta nufi bedroom É—inta tana huci kamar zakanya.
Kusan a tare Sheykh Jabeer da Lamiɗo da Galadima suka sauƙe ajiyan zuciya, cikin murmushin Galadima yace.
"Alhamdulillah yarinya ta fara yaƙin kare mijinta".
Murmushi LamiÉ—o ma yayi kana yace.
"Alhamdulillah komai na tafiya yadda muke zato".
Cikin taɓe baki Sheykh yace.
"To waya sata, ko ce mata akayi ban san waye Hajia Mama bane, ko ta fini saninta ne.
Ya za'ayi muna ɓoye abu tsawon lokaci ita zata zo ta nuna ta sani. Ai da bata jira kantaba kuma, tasha ciwon hannu".
Murmushi LamiÉ—o yayi kana yace.
"Koma mene dai a kanka takeyi".
Kanshi ya kauda yana mai jin wani sanyi murmushi mai yalwa ne ya subce mishi kana yace.
"Uhumm wai mijinta ko kunya babu".
Sai kuma ya haÉ—e abubuwan nashi kana yace.
"To nadai sa Jalal ya sake dasa wata Camerar ya kuma sake dasawa, ita kuwa sakarya kallon bugegge takewa Jalal in yana sade ɗinta tana mishi kallon kare da uban gidanshi bata san a tsakiyar tafin hannunmu takeba Jalal ya fita sanin makaman ɓoye abu."
Yana faÉ—in haka ya nufi woje tare da ce musu lokacin salla yayi.
Nan masallacin Masarautar JoÉ—a yayi sallan azahar kana ya wuce gidan Malam Abubakar.
Koda yaje ya sameshi da baƙi.
Haka yasa suka zauna nan suna tattaunawa saida akayi sallan la'asar kafin baƙin suka tafi.
Nan suka samu suka zauna suna tattauna matsalarsu.
Har magriba tayi, sukayi salla a masallacin ƙofar gidan Malam Abubakar ɗin, basu fitoba saida sukayi isha'i.
Suna fitowa kuwa yace zai tafi.
Malam Abubakar É—in yace a ai dole fa ya tsaya suci abinci.
Dole suka koma falonshi.
Baici komai ba sai kunun tsamiya da yasha.
Sabida sam bakinsa ba daɗi. Gashi yana jin zazzaɓin nan nashi na dare ya fara rufeshi.
Suna gama cin abincin kenan wasu mutane biyu mace dana miji suka iso falon bisa jagorancin É—an Malam Abubakar É—in.
Ya yunƙura zai miƙe ya tashi kenan sai kuma ya koma ya zauna jin Malam Abubakar na cewa.
"A a tsaya Muhammad ban gama da kaiba zauna ba matsala".
Cikin sanyi yace.
"To". Kana ya koma ya zauna.
Shi kuwa Malam Abubakar a hankali ya juyo ya fuskanci baƙin nashi bayan sun gaisane sukayi yar mgnarsu kana suka tafi.