Sashe 116
Garkuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sanyi ya miƙe ya nufi bedroom.
A gaban gadon ya tsaya tare da cewa.
"Hannun ya É—an kumbura amman ba sosai ba, sai kuma yayi ja, sannan jikin hannun yayi zafi sosai".
Cikin tausayawa É—iyar tasa yace.
"Amman kada ayi mata allura, sannan a nunawa masu maganin gargajiya hannun, ko dajine".
A hankali yace.
"Bappa ba daji bane an gwadata babu wani ciwo a jikinta.
Kuma inma dajin ne yanzu akwai alluran shi.
Matsalar hannun yana É—an lafawa ya kuma tashi ne.
In ya tashi kuma ihu take son yi.
Kuma sai tayi ta kuka.
To kukan ne ke sa mata zazzaɓi da ciwon kai".
Cikin sanyi yace.
"Allah sarki Shatu, haka take in bata da lfy.
Zan zo jibi in sha Allah."
Cikin hikimar nuna mishi ya fahimci inda yake tace.
"To Bappa Allah ya kawoka lfy, daga gobe zaka taso ko?".
Cikin nitsuwa yace.
"In sha Allah".
Kontar mishi hankali yayi kana suka katse kiran.
Ba'ana kuwa duk abinda ke faruwa da Aysha yana gani a ƙwaryar tsafinshi.
Amman muddin Sheykh yana wurin sai yaga wani haske ya rufe ƙwaryar gaba ɗaya sai ya kasa ganin komai a kanta.
Yanzuma zaune yake yasa yaranshi a gaba.
Da kuma sabon uban gida daya samu.
Cikin fargaba da tausayawa Mata abinda ke damunta ya kalli ɗaya daga cikin yaransa wanda ɗan ƙabilar ɓachama ne, cikin waɗanda suka koro shanayen Bappa ne da Alhaji Haro.
Cikin Æacamancin yace.
"Barun zaka tafi Æ™asar Nigeria ka wuce jihar Æadamaya kai tsaye har cikin masarautar JoÉ—a".
Cikin tsoro Barun yace.
"Masarautar JoÉ—a kuma, ta yaya to?."
Numfashi ya fesar tare da cewa.
"Duk magungunan da Sarkin bakan masarautar JoÉ—a yake saka mata da wanda zai sa mata nan gaba, duk na ruruta ciwon ne, sabida shi magautan Jabeer yakewa aiki, to kasan cewar bawai sihiri bane shiyasa Mata bazata ganeba, kawai maganin ingiza ciwon yake shafa mata.
Sannan makarin ciwon Ni kaÉ—ai nake dashi.
To zan kira Bappa da layinka.
In mishi jawabin ciwon da mgnin sannan zance mishi kai yau zaka kama hanya,
dan taimaka mata, amman fa sai in zasu biya kuÉ—in jinyar da shanu hamsin".
Cikin mamaki Barun yace.
"Shanu hamsin mutumin da muka kwashewa komai ko É—an tinkiya bamu bar mishiba, ina zai bada shanu hamsin".
Murmushi Ba'ana yayi tare da cewa.
"Uhumm baka san waye Malam Liman ba kenan Bappa baka san da waye yake tareba, baka san komai game da shiba. Kai dai bani inkirashi yanzu kaji."
Da sauri ya miƙa masa wayar.
Shi kuma ya dannawa Bappa kira.
Yana katse kiranshi da Sheykh yaji wani kiran ya shiga wayarshi.
Amsa kiran yayi tare da kara wayar a kunne.
Sauya murya ba'ana yayi tare da cewa.
"Ina mgn da Malam Liman ko baban Aysha mai ciwon hannu".
Da mamaki Bappa yace.
"Waye ne?".
Ciki kaurara muryarshi yace.
"Sarkin bakan nufe ne, bincike nane ya nuna min ciwon hannun yarka tana can masarautar JoÉ—a.
An kawo wani sarkin baka yana mata mgni sai dai mugune magautansu yakewa aiki.
In har zaku biyani ni Shanu hamsin zan je kuma zan mata aiki a take zataji sauƙin".
Cikin sanyi Bappa yace.
"To yanzu kai ina kake".
A nitse yace.
"Ni yanzu haka ina bakin iyakar ƙasar Nufe da Nigeria ne.
Yau zuwa gobe zan shiga ƙasar".
A hankali cikin sanyi Bappa yace.
"To ba matsala, nima jibi zan shigo.
Mu haÉ—u a can in dai kayi mata mgnin ta warke a take zan biyaka da abunda kace".
Cikin jin daÉ—i yace.
"To sai mun haÉ—u."
Katse wayar yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah Shatuna zata samu lfy. Zan kuma samu shanu hamsin. Sannan zanji lbrinta, zaka kuma isarmin da manufata.
Kunga na jefi tsuntsu biyar da dutse É—aya."
Jinjina mishi sukayi kana ya shiryawa Burun komai nagnin ya nuna mishi yadda zaiyi da yadda zai isar mishi da saƙonshi wurin Aysha.
Bappa kuwa Murmushi yayi dan ya gane Muryar Ba'ana.
Dama ya sani bazai rabu dasu haka a sauƙaƙeba yasani yanzu duk motsin Aysha yana tafin hannunshi.
Abinda yasa ya yarda su haÉ—u kuma yasan ba shi da kanshi zai jeba.
Sai dai ya wakilta wani.
Ya kuma sani tabbas yanada makarin ciwon taɓen sihiri wato ƙetare.
Yakuma san bazai cutar da Aysha ba yasan tabbas taimaka mata zaiyi dan baya son abinda zai cutar da ita.
A haka shima ya kira ArÉ—o Bani suka tattauna kana ya fara shirin tahowa.
Ko Ummey bai gaya mata abinda ke faruwa ba.
A can jihar Tsinako kuwa sha É—aya dai-dai jirginsu Umaymah ya tashi ya nufi jihar Æadamaya.
A cikin Rugar Bani kuwa. Tun shekaran jiya su Junaidu suka dawo gida.
Alhamdulillah duk sun worke kuma har gida aka dawo dasu.
Sosai ArÉ—o Bani da sauran dattawan sukayi mamakin jin Sheykh ne ya kaisu sibitinshi ya kuma kula dasu har suka samu lfy.
Kana yayi musu komai ya dawo dasu lfy.
Alhamdulillah kuma yanzu Rugar Bani basu da matsalar komai.
dan ya rigada Allah yasa tsoron fulanin a zuÆ™atan Æacamawan.
Yanzu kowa harkar shi yake ba kare bin damo.
Suyi kiwonsu lfyta shanayensu nata habaƙa.
Yanzu kuma sun maida hankali kan shuke-shuke amfanin gonakin su.
Sabida shigowar damuna.
A cikin masarautar JoÉ—a kuwa.
Sheykh yana gama mgna da Bappa ya shiga bathroom.
Cike da mamaki ya É—an sunkuyo ya kalli boxes dake jikinsa,
wanda dashi zaiyi wonka.
hannunshi yasa ya damƙi bnnarshi da tun jiya da safe data harba ta miƙe ta tsaya ta rinƙa kumbura da cika da miƙewa tayi tsawo.
Har yau har yanzu harbawa takeyi babu ƙaƙƙautawa yadda zuciyarshi ke harbawa haka itama.
Kuma tana tsaye gam tamkar zata faso boxes É—in ta fito woje.
Shiyasa yake jin tsikar jikinshi yana zubawa.
A hankali ya sakarwa kanshi ruwan sanyi, wanka yayi kana, ya fito ya kimtsa ya shirya jikinsa cikin manyan kayan.
A falon kuwa LamiÉ—o da Galadima da Sarkin bakan.
Ne suka shigo bayan. Sallama yayi musu jagora.
A bisa kujera Lamiɗo da suka zauna sarkin baka kuma a ƙasa.
Hakama Ummi da Hibba.
Jalal da Jamil kuwa tun É—azu suka fita, suka tafi Side É—in Mama.
A can suka samu Ya Affan.
Cikin girmamawa Ummi ta É—an rusunar da kanta tare da cewa.
"Barka da isowa LamiÉ—o shugaba mai adalci".
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
"Barka dai Jakadiya mai gsky,
ya jikin É—iyar taki, ina take".
Cikin ƙara rusunar da kai tace.
"To jiki dai da asuba da sauƙi amman kwana mukayi babu bacci.
To rana na fitowa kuma ciwo ya harzuƙa ya zarta na baya".
A hankali LamiÉ—o da Galadima sukace
"Subahanallahi".
Sarkin baka kuwa.
sunkuyar da kanshi yayi tare da sakin murmushin mugunta,
kana ya gyara riƙon da yayiwa wayarshi yadda, waɗanda suka sashi aikin zasuji bayanin komai da kunnensu.
da kiransu da ya haÉ—a.
A can kuwa magautan dariyar jin daÉ—in lbrin.
Sukayi.
A hankali ya kalli Ummi yace.
"Sauƙi a hankali yake samuwa, zai nayi yana lafawa har yazo ya bari gaba ɗaya".
Kai ta gyaÉ—a alamun gamsuwa.
A hankali ta miƙe bayan Lamiɗo yace mata.
"Jeki kira min ita tazo".
To tace kana ta nufi shashin Sheykh.
Shi kuwa Sheykh yana cikin fesa turare kenan.
Ya juyo ya kalli Aysha da ta tashi zaune da sauri tasa hannu a kanta tana yarfa É—aya tare da cewa.
"Wash! Wash! Wayyoooooooo Allah na!'.
A hankali ya ajiye kwalban turaren kana yazo gaban gadon.
Tare da cewa.
"Sauƙo". Cikin rawan jiki ta sauƙo tana yarfa hannunta.
Cikin haÉ—e fuska yace.
"In zakiyi kuka fice min a É—aki".
Cikin rauni tace.
"Yah Sheykh zafi! zafi!! zafin nakeji yana dawowa".
Da sauri ya juyo ya kalli ƙofar ɗakin jin ana bugawa.
Jiyo muryar Ummi ne yasa ya juya ya nufi ƙofar.
Yana buÉ—ewa tace.
"Sheykh, LamiÉ—o ne yazo yana son ganin hannun nata".
Kanshi ya É—an gyaÉ—a kana yace.
"Fito kije, Ummi a kawo mata É—an kwali ta É—aure wannan dogon gashin da kitseshi ma aikine shiyasa ko yaushe kai a tsefe ai kuwa al'janu kam sayi ta shiga lodi-lodi".
Da sauri Ummi ta miƙo mishi ɗan kwalin doguwar rigarta dake hannunta tun sanda ta wurgar dashi.
Kanshi ya juya tare da cewa.
"Fito".
Cikin zubda hawaye ta fito.
Gaban Ummi ta tsaya tana cewa.
"Wayyo Ummey na".
Cikin tausaya mata Ummi tace.
"Sannu ko". Ta ƙarishe mgnar tana yafa mata ɗan gyalen.
Kana ta kama hannunta na hagu suka nufi falon.
Shi kuwa Sheykh hiraminshi yasa ya dai-dai-ta komai.
Sai dai abin da ya sashi jin kunyan kanshi da kanshi ganin.
Har yanzu bnnarshi a tsaye ƙiƙam duk da danneta da yayi da boxes.
shi da kanshi in ya sunkuyo yana ganin tudunta kaÉ—an danma manyan kayane a jikinsa.
matseta yayi kana ya buÉ—e al'kyabbar da kyau, sannan ya fito ya nufi falon yanajin yadda take harbawa duk da kai tsaye bawai sha'awa yakeji ko makamancin hakaba.
Wayarshi ce kaÉ—ai a hannunshi ya fito.
A falon ya samesu tana zaune gaban LamiÉ—o da Galadima.
Gefensu ya zauna.
Sarkin bakan dake gabanta yana kwaɓa mgnine ya kalla tare da cewa.
"A bar wannan mgin haka, kada a sake shafawa".
Cike da mamaki Sarkin bakan ya É—ago ya kalleshi tare da cewa.
"Sabida me?".
Idonshi na kan wayarshi yace.
"Nace kada a shafa ko". LamiÉ—o ne ya juyo ya kalleshi tare da cewa.
"Za'a shafa".
Shi kuwa Sarkin baka ido ya zura musu.
Shi kuwa Sheykh miƙewa tsaye yayi tare da cewa.
"Shike nan!".
Ya ƙarishe mgnar da kallon hannun Aysha mai ciwon.
Kana ya juya ya kalli Ummi tare da cewa.
"Bari in É—auko Umaymah ta iso".
Da sauri Hibba ta miƙa tare da bin bayanshi tana cewa.
"Hamma Jabeer inzo muje".
Kai ya gyaÉ—a mata, kana suka fita.
Ummi na ce musu.
"Allah ya kiyaye hanya".
Amin Amin sukace sannan suka fice.
Ita kuwa Aysha zuwa yanzu ta fara gigicewa.
Sai mutsu-mutsu takeyi, tare da shishita.
Galadima ne ya kalli Sarkin baka yace.
"Kayi aikinka!".
To yace kana ya fuskanceta da kyau yace.
"Kawo hannunki".
Jiki na rawa ta miƙa mishi hannun tana mai lumshe idonta hawaye na zubowa.
"Sannu ko Mamana". LamiÉ—o ya faÉ—a cikin tausayawa sabida sunan mahaifiyarshi Aysha.
Ummi ma sannu ta mata.
Shi kuwa Sarkin bakan da yawa ya daƙumo maganin ya labta a kan hannun.
Sannan ya fara shafawa.