Sashe 74
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Gaba É—ayansu suka shirya zuwa Damaturu domin halartar jana'izarshi,Banda su sehrish saboda Exams da sukeyi a school ta Second term,amma matasan gidan dukansu abbansu ya tattarasu sun tafi can,gidan ya rage daga Azmee sae su sehrish,baÆ™aramin daÉ—in tafiyar sgr sehrish taji ba,Duk da ranta na bata cewar daÆ™yar zai wuce 1 week bai dawo cikin gidan ba,ta dan samu hutu,Kullum daga taji dirar mota jiki na rawa zata je ta leÆ™a ta window taga wanene ya dawo,Fargabarta kar ace shine ya dawo,da zarar taga bashi bane,DaÉ—i take ji,duk da tayi kewar shi sosai,Ko bacci takeyi sai ta dinga jin muryarshi acikin kunnanta yana cewa"Oya kneel down" har mafarkinshi takeyi,â¤
 Yau Ya kasance wata ɗaya cuf da yin aurensu,batare da sgr ya soke yarjejeniyar ba,yanzu kwana biyar kenan da tafiyarsu Damaturu,dama abbansu yace sai sun zaga dangi,tunda sun jima basu je sun sada zumunci ba,
*Boss Bature*
  â¤ðŸ¤â¤
Wuraren ƙarfe 3 na rana,sehrish na kwance saman gadonsu,tayi nisa acikin baccinta,baiwar Allah ba ƙaramar gajiya ta kwaso ba,Yau suka kammala Exams ɗinsu,tunda suka dawo daga school Ko Uniform ɗin jikinta bata samu ta cire ba,ga yunwa na cinta amma ahaka ta kwanta saboda baccin da take ji,
Jahad kuwa tana a garden suna video call da junaid,tun bayan da suka tafi,kullum ne saiya kirata video Call,idan suka fara wayar nan sai sunyi fiye da one hour suna magana,Idan da daddare ne kuwa ya kirata suna kaiwa har wurin asuba,basu runtsa ba,Soyayyarsu ba ƙaramin burge sehrish takeyi ba,wani sa'in sai taji dama itace take samun irin kulawar a wurin sgr,ɗan tahalikin nan tunda suka tafi kullum ne saita tura mashi Text message amma babu reply,bai ta6a mayar mata da amsa ba,kuma hakan baisa ta daina tura mashi ba,
Cikin bacci ta dinga jin jiniyar motoci acikin kunnanta,A firgice ta farka tana faman zare ido,tsoranta kada ace Sgr ne yadawo Cikin gidan,Sai da tadawo cikin hayyacinta sosai sannan ta gane cewa ashe wayarta ce ke ringing,Wata irin nauyayiyar ajiyar zuciya ta sauke,Hannu takai tare da É—aukar wayar dake ajiye saman pillow,sae hamma takeyi saboda yunwar da take ji,duba screen É—in wayar tayi,Sunan Daddy ne ya bayyana,Murmushi ta É—an saki tare da answer kiran,ta kara wayar a kunnanta,
  "Assalamu Alalikum daddy,"
Muryar abusufyance ta amsa mata da cewa"Wa'alaikum salam,Daughter ya kike?tun É—azu inata jaraba kiran wayar jahad line busy,ke ma kuma na kira wayarki kusan sau biyu tana ringing ba'a É—aga ba,dafatan kuna lafiya,"
  "Bacci nakeyi ne shiyasa banga kiranka ba,Jahad kuma tunkafin na kwanta,ta sanar dani cewa junaid ya kirata,nasan yanzu haka dashi takeyin waya a garden,"
  "Okey,hosana fa?tana ina ne?itama na kira layinta a switch off,"
  "Daddy hosana fa,bata amfani da wayarta,tun ranar daka siya mana su bata ƙara bi takanta ba,tafi mayar da hankali akan laptop ɗinmu,yanzu haka ma kallo takeyi acikinta,"_
 Abusufyan yace"Na kira ne dama don inji ya ku ke,"
 Murmushi tayi kafin tace"Alhamdulillah daddy,muna lafiya,fatan kaima haka"?
.."ina lafiya nima,Ya Exams É—in taku?kunyi abun kirki ko?
 dariya ta ɗanyi tare da cewa"Yau dai muka kammala,Result muke jira yanzu,amma fa daddy kasan a ƙurarren lokaci muka koma school,duk an wuce mu a karatu,duk yadda kaga result ɗinmu kawai kayi shiru da bakinka,ka sanya mana albarka,"
 Tana jiyo muryar abusufyan ta cikin wayar yana dariya,bayan ya tsagaita da yin dariyar yace"Oh,kina nufin cewa ba kuyi abun kirki ba ko?oh ni abusufyan kada ace ƴa'ƴana basu da ƙoƙari,"
  "A'a daddy ae ba laifinmu bane,yakamata ayi mana uziri,saura fa two weeks a fara exam ka mayar damu school,"
  Abusufyan yace"hakane kuma fa,baki tambayeni yaushe zan dawo ba?ko bakiyi missing ɗina bane"?
  Muryarta da ƴar shagwa6a tace"I really missed u alot daddy,kamar na janyoka ta cikin wayar nan,inyi hugging ɗinki,"
 Dariya yayi sosai kafin yace"this Week zamu dawo ae,zuwan bazata zanyi,kuma a washe garin ranar da nadawo zamuje kano,Zan ɗauki ɗaya daga cikin ku mu tafi kano,saboda inaso muje gidan makwabtan nan naku ya ma sunansu?
 Da sauri tace"gidansu maman sadeeq"?
 Yace"eh nan nake nufi,zamu je ne domin munyi bincike akan mahaifiyarku,Nasan zamu samu ƙarin bayani a wurinsu,"
 Wani irin farin cikine ya bayyana akan fuskar sehrish,fuskarta dauke da murmushi tace"daddy inaso dan Allah ku tafi tare dani mana,"
 "Kina tunanin cewa Babban yayanku zai bari na tafi tare dake ne"?
 Shiru tayi tuni idanunta sun ciko da kwalla,muryarta tamkar zatayi kuka tace"Amma daddy,ni ya kamata a tafi tare dani,saboda zanfi gane kwantancen gidan nasu,"
 "Shikenan idan har kinason mu tafi tare dake,toh ki fara sanar da babban yayanku,idan har ya amince zamu tafi atare,in kuwa ya hanaki zuwa sai dai ki haƙura mu tafi tare da Jahad,"
  Jikinta ne yayi sanyi harma ta fidda rai don kuwa tasan cewa Daƙyar ne sgr ya barta ta tafi kano,
 Cikin sanyin murya tace"Shikenan daddy,zan jaraba tambayarshi idan ya dawo,Allah yasa yabarni,wlh dana ji sosai,"
 Sun jima suna waya dashi kafin sukayi sallama,ajiye wayar tayi asaman side drawer,sannan ta sauko daga saman gadon,direct ta wuce toilet domin yin wanka,within mins ta fito jikinta sanye da bathrobe,ta saki gashin kanta a bayanta,yanzu tsayinshi yakai har mid back ɗinta,
 Gaban mirror ta tsaya,tare da ruƙe qugunta,bakowa bane ya faɗo mata a ranta ba fa ce Sgr,a duk lokacin daya sanya bathrobe ɗinshi ba ƙaramin kyau rigar take yi mashi ba,yadda kasan donshi akayi rigar,