Sashe 209
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sehrish na shiga part ɗinsu,suka ci karo da doctor jonet tana ƙoƙarin fita,nan fa hankalinta ya ƙara tashi,Daƙyar ta tsaya suka gaisa kafin ta nufi bedroom ɗin,
FaÉ—awa É—akin tayi da sallama abakinta,A kwance ta samu hosana jikinta lullu6e da bedsheet,saman drawer sirinjin allura ne,hada magunguna,
 Omar na zaune gefen gadon,fuskarshi ɗauke da matsananciyar damuwa,baisan da wani ido zai kalli hosana ba,Yadda ta ƙullaceshi aranta zaiyi wuya ya fahimtar da ita,don daƙyar aka dubata tana ihu tana ɗura mashi ashar,dole saida akayi mata allurar bacci tukunna ta lafa,
   "Ina kwana Ya omar"juyowa yayi tare da kallonta cikin sanyin murya Ya amsa mata"Lafiya lou Sehrish,"
 "Ya mai jiki"?
 "da sauƙi,Anyi mata allurar bacci ne,"miƙewa yayi tare da nuna mata gefen gadon"Ki zauna kusa da ita,"ƙarasa shiga cikin ɗakin tayi a gefen gadon ta zauna,Shi kuma ya koma palour,
  Bin fuskar hosana tayi da kallo,lokaci guda ta gane meya faru,murmushi ta ɗan saki"Su Hosana an girma,"
Lokacin da Junaid ya koma bedroom ɗinsu,Still Jahad tana ƙudundune cikin bargo tana bacci,hawa saman gadon yayi Ya zame bargon ya shiga ciki, janyota yayi jikinshi ya rungumeta sosai,Zafin da ya ji ajikinta ne ya tashi hankalinshi,da ƙarfi ya ambaci sunanta"My Juliet"
 Ƙasa ƙasa ta amsa mashi"My Romeo"
 "Are u okey?Naji jikinki da zafi,Bari naje na faɗa ma Babban yaya,"yana kokarin zame jikinshi daga nata tayi saurin ruƙo hannunshi"My romeo,Banason kowa yasan abunda Ya shiga tsakanina dakai...."ashagwa6e yace"But you're not feeling well,jikinki yayi zafi,"
  "Kada ka damu zanji sauƙi,Kaima naji jikinka da zafi,"
 "Amma nafi jin naki"
 Murmushi ta ɗan saki,tare da buɗe idanuwanta waɗanda ke a lumshe,Shafa gefen fuskarta yayi"I love u so much My juliet,kin faranta mun raina daren jiya,kamar zan zauce,Ashe dama haka abunnan yake?Sai mutun yaji shi A wata duniya yabi ya rikice,Allah Jahad ƙiris Ya rage numfashina ya ɗauke saboda daɗi....."bai kai ƙarshen maganarba,tayi hanzarin rufe mashi bakinshi"Its okey,abar maganar,"
  Cire hannunta yayi"Zan yi shiru,amma pls ki faɗamun kinji daɗi lokacin da nakeyi...."katse shi tayi"banaso Junaid,banace kayi shiru ba,"
 "Am sorry My juliet,but i need a second round,"
 Wurga mashi harara tayi"Ka kashe ni ka huta,"gudun kada ya sake yi mata magana yasa tayi saurin cewa"Yunwa nake ji,Bana buƙatar abu mai nauyi,Tea nakeso me ɗan zafi,ka haɗo mun da indomie,"
 "Dakaina ma zan girka maki a kitchen,"ya sauko daga saman gadon Ya fuce daga ɗakin,Sae zumuɗi yake yi,Murmushi tasaki cikin sanyin murya ta furta"Inasonka Mijina,"
A ƙa'ida ƙarfe 9 na safe masu aikin Gidan suke shirya Breakfast ɗin gidan A dining,komai nasu a tsare Yake,"
Cikin ƴan mintuna Junaid ya shigo da indomie ɗin da romo sosai ya dafa mata ita,Ya haɗo mata da kakkauran Tea,da taimakonshi Jahad taci abincin,Taji daɗinta sosai,kuma dagaske shi ya dafa mata ita,bayan ta kammala,kwanciya suka yi a rungume da juna,duk da haka bai ƙyaleta ba,sai faman luguiguita ta yake yi,ba yadda ta iya dashi,
Sehrish tashiga zurfin tunani Hosana ta farka A hargitse take faÉ—in"Allah Ya Isa ban yafema ba,Mugu macuci Azzalumi wlh bana sonka Ya Omar...."hankali atashe Sehrish ta rufe mata bakinta da hannunta"Ya isa haka hosana!Ya Omar kike zagi"atsiwace Ta buge hannun Sehrish"Anje an zaga,Kuma wlh saina faÉ—ama Daddy abunda yayi mun,Ya Omar É—an iskane,Ni bana sonshi"
 Gigitacciyar tsawa Sehrish ta daka mata,Lokaci guda Hosana ta fashe da matsanancin kuka,Sassauta murya Sehrish tayi"Dan Allah hosana kiyi haƙuri,Ki yafe mashi komai ya wuce,Banji daɗin zagin da kike yima Ya Omar ba,Ina son da kike mashi ne?wannan abun fa da yayi maki Sunna ce ta Manzon Allah SAW,kidaina ce mashi ɗan iska Mijinki ne shi,Halak malak,kuma haƙƙinshi ne Ya Amsa a wurinki,Ni kin bani mamaki,Keda zaki taimakeshi yayi komai Cikin natsuwa Amma duk kin bi kin hargitsa komai,Shi kanshi dana yi tozali dashi lokacin dana shigo hawaye fa nagani Akan fuskarshi,duk ya shiga damuwa saboda ke ɗinnan,wannan abunfa ba kanki farau ba,Nima anyi mun,Kuma in mace nason haihuwa dole sai anyi hakan sannan zata samu ciki,kowa da kike gani ta hanyar hakan aka same shi,ko kin manta da abunda Mommy azeema ta koyar damu?"
 Tun Hosana na yin shessheƙar kuka har ta dakata da yin kukan tana sauraron Nasihar da sehrish ke yi mata,da alama jikinta ya fara sanyi,
 Sai da Sehrish takai ƙarshen maganarta,tukunna Hosana ta soma magana cikin shessheƙar kuka"Shikenan na haƙura,bazan ƙara ba,Amma yanzu zan samu cikin"?
 Ba sehrish ba,hatta Omar dake la6e a ƙopar ɗakin sai da ya fashe da dariya,
 ɗaure fuska tayi"na tambayeki kinyi shiru,"
 Jinjina kai Sehrish tayi"Zaki samu in sha Allah nan bada jimawa ba,Zaki haifama Ya Omar Baby boy or Baby girl"
Fashewa tayi da dariya kamar bamai jinya ba,murmushi Marshal ya saki A yayin da yake ƙarasa shiga bedroom din,Koda suka haɗa ido da hosana ɗaure fuska tayi,tare da kawar da kanta gefe,Miƙewa Sehrish tayi"bari na baku wuri,"
 "thank u so much My Sister"acewar Omar,don ba ƙaramin ƙoƙari tayi mashi ba,
 Â
Bayan fitar Sehrish ya koma gefen gadon ya zauna,rankwafa yayi saitin fuskarta"Babyn Omar,"A ƙule tace"Niba babynka bace,Babyn Oumma da Daddy ce,"Hannu yasa yaja kumatun ta"Am Sorry My Hosana,Yanzu ba gashi Anyi an wuce wurin ba,Saura jiran tsammani ko bakyason Baby ne,"
 "Inaso"ta bashi amsa a shagwa6e
"Yawwa,ki cigaba da bani haɗin kai,Nan da ɗan wani lokaci buƙatarmu zata biya na samun baby"Da wayau da wayau ya shiga lallashinta,sai gashi ta sauko sosai,hankalinsa ba ƙaramin kwanciya yayi ba,
Lokacin da Sgr yayi ma Sehrish Pt,result ɗin ya nuna positive,Farin ciki kamar wanda akayima albishir Da gidan Aljanna,Yini suka yi Manne da juna,ko ƙwaƙƙwaran motsi baiso tayi saboda cikin jikinta,tasha tarairaya,saboda cikin ga kuma laulayi da ta fara yi,Sgr Ya bata haƙuri game da zuwansu Honeymoon,Ya lallasheta akan tabari cikin nata yayi ƙwari sai su tafi,batayi mashi musu ba duk da ba haka taso ba,ba ƙaramin kulawa take samu a wurinshi ba,ya sanya mata ido sosai,Har masu aikin gidan Ya ba Umarnin su sanya mata ido,Da zarar sunga tayi gudu su sanar dashi,don ya hanata,gata gwanar yin tsalle tsalle,amma in har yana gida Har swimming pool suke shiga tare suyi nishaɗi aciki,suna jin daɗin hakan sosai,babu yadda batayi da Sgr ba akan karya sanarma kowa cewa tana da ciki,Ae tun a ranar da ya gane cewa tana ɗauke da ciki Ya kirasu Abba ya sanar dasu,Kowa saida yaji,Aka dinga kiranta daga gida Nigeria anayi mata Congratulation,tasha tsokana wurin Oummansu lokacin da ta kirata a waya,duk kunya ta cikata,Omar ma yayi farin ciki sosai,har shagali sukayi acikin gidan,batare da sunyi inviting ɗin kowa ba,A ranar Ya bata Special gift ɗinta Na key ɗin Mota,danƙareriya sabuwa fitigil Cikin Ledarta,ƙirar Bugatti chiron Kamar zatayi hauka ranar saboda tsabar Farin Ciki,Bata iya tuƙi ba,Yace da kanshi zai koya mata,Tun ranar suka fara ɗanɗana motar da zasu fita Tour (yawan buɗe ido),Zafafan hotuna suka ɗauka a beach(ga6ar teku)sunje cinema,Wurare daban daban suka je,lokacin da cikin Sehrish yakai 3 month,Suka shirya tafiya honeymoon ganin lafiyarta lou,ko kwaikwan ciki bata yi,A private jet ɗin Sgr suka yi tafiyar,Uk suka fara zuwa kamar yadda Mommy ta basu shawarar suje saboda akwai ƴan uwanta dake acan,Da kuma Sydney Australia,daga cikin ƙasashen da suka je Hada Turkey,Dubai,India,korea,ƙasashe daban daban,daga ƙarshe suka je Saudi Arabia sukayi Umrah,sun yawata sosai,Kafin su dawo Jahad da hosana Allah Ya albarkacesu da samun Ciki tun basu daɗe da yin tafiyar ba,A lokacin Cikin Sehrish ya tsufa,sati uku kenan da dawowarsu Los angeles,Ta fara naƙuda kamar bazata rayu ba,Hankalin kowa ya tashi,A katafaren Asibitinshi dake anan L.A aka kwantar da Sehrish,dole sai anyi mata C.s,ba ƙaramin tashin hankali Sgr ya shiga ba,tsoranshi kada Ya rasata,a ƙarshe da yaji bai iya jurewa,shiga ɗakin da za'ayi mata aiki yayi domin ayi atare dashi,Dama kullum saita roƙeshi akan Ya tsaya akanta a lokacin da zata haihu bataso kowa ya kar6i haihuwarta in bashi ba,cikin sa'a Akayi mata aiki,aka ciro mata triplet ɗinta,Kyawawan gaske,Sgr kamar zai zauce saboda tsabar farin Ciki,Zaratan samari ta haifa mashi guda biyu mace ɗaya,Farare tass dasu,kamannin Mazan sak irin na Sgr,hatta ƙwayar idonsu blue ce irin tashi,Macen kuma Sak kamannin fuskar Sehrish ne Amma Ƙwayar idonta blue ce irinta Ubanta,Kuma Hasken fatarta irin nashi ne,baturiya sak,Amma kana kallonta kaga sehrish,Tubarkalla ma sha Allah,Hada ƴan jarida suka zo ɗaukar rahotan haihuwar matarshi,Jariran Sunyi farin jini sosai,Kamar za'a lashesu,kowa sonsu yake yi,sai ɗaukarsu hoto akeyi,Omar yadda kasan Shi akayima haihuwar,Saboda farin ciki hada ƙwallarshi,
Haihuwar tazo mata da sauƙi,bayan da suka dawo gida,Anan Sgr yaci gaba da jinyarta tare da likitarsu ta gida,triplet ɗin data haifa Suna da ƙoshin Lafiya,Har tsokanarta Sgr yake yi,yana cewa yafita ƙoƙari shiyasa Suka ɗauko kamanninshi,next time ta bada himma sosai a samo masu kama da ita,a duk lokacin da yayi mata wannan Zolayar dariya yake bata sosai,
A can gida Nigeria,Lokacin da Labarin haihuwar Sehrish yazo masu,Tuni sun fara shirye shiryen Zuwa Suna America,Mommy tayi farin ciki sosai,ba ita kaɗai ba, mutanan gidan gaba ɗaya,kowa murnar haihuwar sehrish yake yi,Har video Call Sgr ya kirasu ta hanyar laptop din fawan da ya Ajiyeta a Palour,Ya kira kowa na gidan Suka taru suna kallon Ƴan ukunshi dayake nuna masu,kwance saman gado,an sanya masu kayan sanyi,Sunyi murna sunyi farin ciki sosai,
Saboda Shagalin Sunan da za'ayi a U.S,Matasan gidan suka ɗauki hutun aikinsu,dama an basu hutu tuntuni,tun lokacin da suka Farmaki Tawagar miyagun da suka addabi ƙasar,Aka Yankar masu hutu maitsayi basu yi ba,Gaba ɗayansu suka shirya halattar sunan,hada Amaren da akayi bikinsu Bayan tafiyarsu Sehrish,Waɗanda aka sanya bikin auransu,Hafsat da Ya Mu'allim da kuma Najeeb,khaleed da talal,Hada Na jos Abuhaisam shima ba'a jima da yin Auranshi ba,