Sashe 162
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da Sehrish ta shiga kitchen,Oumma ta samu tana ta faman zarya,Abincin da ta É—aura masu take jira ya kammala dafuwa,
 "Oumma"jin muryar Sehrish yasa ta dakata da yin zaryar,Ta juya tare da kallonta,
 "Me kike dafa mana ne"?
Murmushi abu ta É—an saki tare da cewa"jallof É—in taliya na É—aura tama kusa dafuwa,"
 Wucewa cikin kitchen ɗin Sehrish tayi,agaban gas ɗin ta tsaya,hannu tasa ta buɗe tukunyar ta leƙa ciki,
 Cike da mamaki tace"Oumma!amma dai yanzu kika zuba taliyar nan ko?naji kince ta kusa dafuwa amma kuma naga kamar yanzu kika zubata,"
 Jin haka yasa abu ta nufi wurin gas ɗin"kusan minti 15 fa da daurata,Ya isa ace ta kammala dafuwa yanzu"
 Leƙa tukunyar tayi,abun mamaki Taliyar tana nan yarda ta zubata,tamkar ba acikin ruwan zafi take ba,"
 Kallon juna su kayi at same time,abun ya ɗaure masu kai,
  "Oumma,ni a tunanina kawai mu haƙura muci abincin Aunty azmeen,
 Girgiza kai abu tayi"bazaiyiwu ba,Zanyi ƙoƙari naga taliyar nan ta dafu,"
 Wasa wasa taliya fa tayi kusan awa ɗaya bata dafu ba,
 Kodai gas ya qare ne,tayi tambayar tana leƙa ƙasan tukunyar wuta saici takeyi alamar akwai shi,
Jinjina kai tayi"wannan aikin Azmee ne,Wato don na hana ku ci abincinta,shine tayi mun haka,"
"Nima raina ya bani cewa itace,Kawai ki hakura Oumma,Dare yana kara yi ga Amrish tana jin yunwa sosai,"ba don taso ba,dole ta kashe gas cooker É—in ta sauke girkin,
Komawa É—akinsu Sehrish tayi,tana shiga ta sanar dasu cewa su fito suci abinci,
Jiki na rawa Hosana ta sauko daga saman gadon,Amrish ma ta mike tare da Jahad suka fito,Atare suka shiga dining area É—in kowa ya zauna,Sehrish ce tayi serving É—insu,kowa ta zuba mashi a cikin plate ta tura masu agabansu,Sosai suka ci abincin,Ita dae bata ci ba Lemu kawai ta dinga sha,saboda gudun kada taga wani abu da zai tayar mata da hankali,don bazata manta da irin wahalar da tasha ba a jiya,
Wuraren ƙarfe goma sha biyu suka shirya kwanciya,A Bedroom ɗinsu Sehrish,Jahad da Oummansu tare dasu hosana suka kwanta,Amrish da Sehrish ɗakin Abusufyan suka wuce,A saman gadonshi suka kwanta tuni bacci ya ɗaukesu,Jahad dae ta kasa runtsawa tunanin Junaid ya hanata sakat,kokwanto take tayi acikin zuciyarta,ita dai a iya saninta in mutun ya mutu bai dawowa,Amma shi Junaid gashi ya dawo,Tabbas Tana ji aranta ba mutun bane fatalwarshi ce tazo a matsayinshi,
Acan ɗakin Abusufyan kuwa,Sehrish da Amrish tuni bacci yayi awon gaba dasu,can cikin dare wuraren ƙarfe ɗaya da rabi,Wayar dake cikin aljihun doguwar rigarta ta fara ringing,Sam ta manta da wayar Sgr da ta ɗauko acikin aljihunta,cikin magagin bacci ta zura hannu tare da curo wayar,picking call ɗin tayi tare da kara wayar a kunnanta,
 "Who's on the line"?Jin Muryarshi yasa Sehrish ta wartsake daga baccin da take yi,miƙewa tayi daga zaune,
 "Ya Rafayet,"da wata irin kasalalliyar murya ta ambaci sunanshi,.Â
 "Dama ke kika ɗauki wayar,"?
Jinjina kai tayi kamar tana agabanshi"eh,ni ce,na manta ban baka ita ba a asibiti"
 "Its okey,just keep it for me,"ta amsa mashi da toh,kafin tace"Ya jikin nasu"?
 "Da sauƙi,Zuwa gobe zamu dawo gida,Anan za'a cigaba da treating dinsu"yanayin muryarshi tayi sanyi sosai,
 Shiru suka ɗan yi na wani lokacin,
"Zan maida video call,"Jin yace haka ta janye wayar daga kunnanta,saukowa tayi daga saman gadon ta kunna hasken É—akin kafin ta koma ta zauna saman gadon,
 Saita fuskarta tayi akan screen ɗin wayar a lokacin Ya canza kiran zuwa video Call,
 Kwance yake saman wani haɗaɗɗen gado kai kace ba cikin asibiti bane,daga shi sai dogon wando ya cire rigar jikinshi,Ya ɗan tada kanshi saman pillow,
Ƙura mashi ido tayi tana kallonshi kamar yarda shima yake kallonta,
 "Me kike yi har yanzu bakiyi bacci ba"?
 "Kaine ka tashe ni,Har na fara bacci,"
 "Okey,"shiru ya ɗan yi,gashi yana so suyi fira da ita,amma bai iya ba,ita kanta ta lura da hakan,sam bai iya surutu ba,
 "Meya hanaka bacci,"?daÆ™yar ta iya tambayarshi,.Â
  Da buɗar bakinshi sai cewa yayi"not having u by my side" saboda tsabar mamakin maganarshi ta ɗan zaro ido tare da buɗe baki irin mamakin nan ya kamata jin yace wai rashinta a gefenshi,
 "Am so proud of you,"yayi maganar yana nunata da finger ɗinsa,A lokacin ji yake kamar ya janyota ta cikin wayar ya rungumeta,sai dai babu halin yin hakan,
 "When are u going back to U.S"?daƙyar ta iya tambayarshi,
"Kin ƙosa na tafi ne"?
Girgiza kai tayi"a'a,nasan cewa dole zaka tafi,that's why i asked u,'
"Ko zaki bini ne"?
Da sauri tace"A'a,"
"You won't follow me?tell me why"?yayi maganar yayin da idanuwanshi ke lumshewa,
"Bayan rabuwa zamuyi nan da wasu Æ´an kwanaki,zaka sake ni,ka koma U.s,"
Lokaci guda taga ya canza fuskarshi alamar baiji daÉ—in maganarta ba,
"Its okey,take care of ur self,"yana kai ƙarshen maganar yayi rejecting ɗin kiran,Jiki asanyaye Sehrish ta ajiye wayar saman side drawer,
Gyara kwanciyarta tayi zuciyarta cike fal da tunanin maganganunsa,tai mamakin canzawar da yayi jin tace bazata bishi U.S ba,
"I don't know why,but ni bazan bishi ba,koda ace ya buƙaci hakan tunda ba so na yake ba,yar aikinsa ya dauke ni,yanzu bani da burin daya wuce ya bani takardar sakina kawae in san matsayi na,tunda Aikina ya qare,"ta ƙarasa maganar tare da rufe idanuwanta,nan take bacci Yayi awon gaba da ita,
A 6angaren Hajiya sarat kuwa,Lokacin da kiran ƙare kukanka ya shigo wayarta cike da zumuɗi ta ɗaga kiran don taji ko sun samu nasarar kashe su Junaid din don ta gama sama ranta zasu yi nasara,
Lokacin dasuka sanar da ita cewa sun rasa su,Wani irin ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata makoshinta,Nan take Zuciyarta ta buga ta yanke jiki ta faɗi ƙasa wanwar.........."
Washe Garin ranar,Wuraren ƙarfe 7 na safe,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu izuwa cikin gidan,A jere motocin suka biyo layi,Bayan sunyi parking ɗinsu,Motar farko ta Sgr ce,a hanzarce Armstrong ya fito tare da zagayawa ya buɗe masu ƙopa,Fitowa Sgr yayi tare da zura hannuwanshi Ya ɗauko Junaid irin ɗaukar da akeyi jariri,
Motar bayansu ta marshal Omar ce,Major ne ya buɗe mashi ƙopar ya fito tare da zagayawa ya taimaka ma Abbansu wurin fitowa daga ciki,har yanzu da sauran jikinshi,Amma ya samu sauki dama ciwon na rashin Baby Junaid ne yanzu gashi Ya dawo,hankali ya kwanta No more tension,
Daga Motar Omar,Sae motar Kanal Yousouf,shi ya É—auko Baba mai gadi na gidansu Amrish,
Motar fawan kuwa,Mommynsu ce aciki,Daga motarshi sai Motar Ya Mu'allim,Haka suka dinga fitowa daga cikin Motocin,gaba ɗaya suka ɗunguma izuwa cikin gidan,kaitsaye Sgr ya wuce da Junaid izuwa bedroom ɗin Abbansu,Omar na biye dashi Ya tallabo Abbansu saboda rashin ƙwarin jikinshi,
Asaman gadon Abbansu Sgr Ya kwantar da Junaid,Sannan Ya taimaka ma Abbansu Ya kwanta shima,Akwai Medicines dinsu da suka taho masu dashi,hada na asthma din Junaid tare da injections É—in da za'a cigaba dayi mashi kafin Allah yasa ya dawo cikin Hayyacinshi,
"Yanzu duk wahalar da muke sha ashe Yaron nan yana araye"?Omar ne yayi maganar yana kallon Sgr,
Kafin yaci gaba da cewa"Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin Sae ya É—anÉ—ani kudarshi,sai ya yi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER É—in"
  *Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuɗi bane,Littafina na kuɗi ne,Book one ne kawai nayi shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuɗi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma message ta whatsapp 08103884440*
Â
Â
Â
Â
Â
Â
Â
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋ð”¹ð• ð•¤ð•¤ ð”¹ð•’ð•¥ð•¦ð•£ð•–💋
ð‘—ð‘œð‘–ð‘› ð‘¡ð’‰ð‘–ð‘ ð‘™ð‘–ð‘›ð‘˜ ð‘¡ð‘œ ð‘“ð‘œð‘™ð‘™ð‘œð‘¤ ð‘šð‘¦ ð‘‡ð‘–ð‘˜ð‘¡ð‘œð‘˜ ð´ð‘ð‘ð‘œð‘¢ð‘›ð‘¡ðŸ‘‡
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªâ¤ðŸ¤â¤
ð¹ð‘Žð‘¡ð’‰ð‘’𑟠ð‘‚ð‘“ ð‘†ð‘œð‘™ð‘‘ð‘–ð‘Žð‘Ÿð‘
*🔥ð•‹ð•’ð•œð•¦ð•Ÿ ð•‚ð•’ð•£ð•¤ð•™ð•–🔥*
Kafin yaci gaba da cewa"Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin,Sae ya É—anÉ—ani kudarshi,sai yayi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER É—in"
Sannu da jiki suka ƙara Yi ma Abbansu kafin suka juya atare suka bar bedroom ɗin nashi,Matsawa Abba Yayi kusa da Junaid,Zuba mashi ido Yayi yana kallonshi cike da tsantsar so da ƙauna,Ji yake tamkar ya mayar dashi cikin cikinshi,tsananin tausayinshi ne ya kamashi,Rungumeshi yayi ajikinshi kamar jinjiri haka Ya koma,shafa sumar kanshi Abba Ya Soma yi a hankali har zuwa bayanshi,sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi,Jiya haka suka kwana a Asibiti manne da juna saboda firgitar da yake yi,kuma da zarar Abba ya janye jikinshi daga nashi sai ya dinga kiran sunanshi,har sai ya ji shi ajikinsa sannan yake rufe bakinshi,
Bayan fitarsu Sgr daga bedroom É—in,direct suka wuce Babban Falon gidan Inda kowa Ya hallara Kamar yarda Ya Mu'allim Ya nemi alfarmar Yin magana dasu,A saman Sofa mai mazaunin mutun uku,Sgr tare da Marshal da kanal Yusuf,É—ayar Sofa É—in itama mai 3 seat,dama 2 sofa sets ne a babban palourn,Ayyan da Jahan ne tare da Irfan suka zauna asamanta,Jabeer da khaleed suna a zaune saman sofa mai mazaunin mutun biyu,Alexandra tare da Fawan suna zaune a saman same Sofa,Abusufyan na tare da Ya' Mu'allim,gaba É—ayansu ne banda wanda suka kwana gidan,
 Gyaran Murya Ya Mu'allim yayi tare da cewa"Idan ba damuwa,ina buƙatar ganin sauran da basu hallara ba,"
Miƙewa Fawan yayi dama shine messenger,Duk in wani aike ya tashi jiki na rawa zaka ga Ya miƙe,