Sashe 184
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mommy kuwa bayan fitar Omar da sauri tabi bayanshi,
"Why omar meyasa zaka É—aukota?haka mukayi dakai"?
Juyawo yayi fuskarshi sam babu annuri acikinta,.
"Haba mommy,don me zan barta acan?An ƙuntata rayuwar yarinyar nan sosai,Na farko an cutar da ita,na biyu kuma an kaita wani wuri inda batasan kowa ba,Hakanan ya rabata da kowa nata,lokacin dana je kuka ta dinga yi mun tana ruƙe hannuwana akan in tafi da ita gida kota kashe kanta,Shiyasa na yanke shawarar ɗaukota,Tunda jikin nata da sauƙi,"
"Shikenan Omar,Nima nayi tunanin a dawo da ita gidan,Kawai ina fargabar halin da Zasu shiga ne idan suka ganta,"
"Kada ki damu Mommy,rashin ganinta a kusa dasu shiya fi haɗari,Amma in tana atare dasu,To da sauƙi,ita kanta tafi son cikin ƴan uwanta,"
Jinjina kai Mommy tayi"Wannan haka yake,nagode sosai Omar,"ta ƙarasa maganar tare da juyawa Ta nufi kitchen,shi kuma Ya wuce ɗakin Abusufyan,Hannu yasa yana kwankwasa kopar,A lokacin Abusufyan yana ta faman zarya cikin ɗakin,Damuwa duk ta isheshi,jin knocking ɗin ƙopar yasa shi yin hanzarin juyawa yaje ya buɗe mashi,
Tunda yaga fuskar Omar awashe ranshi ya bashi cewa Akwai labari me daÉ—i,.
Muryarshi na kerma yace"Omar,An gano inda suke,".
Fuskar Omar ɗauke da murmushi yace"yanzu haka Sehrish tana aɗakinsu,"tunkan yakai ƙarshen maganar Abusufyan Ya fuce da sauri har yana tuntu6e,
Suna zaune saman gadon sun zagayeta,Sai gashi Ya banko ƙopar dakin Yana ambaton sunanta"Sehrish!"yadda kasan makoshinshi zai 6allo,
"Daddy,"ta amsa mashi fuskarta ɗauke da murmushi,Wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarshi,Da sauri ya ƙarasa suka matsa mashi,Ya hau saman gadon Ya rungumota jikinshi,Wata irin nauyayyiyar ajiyar zuciya Ya sauke,Wasu irin zafafan hawaye ne suka wanke mashi fuskarshi,
"Daughter,Am sorry for everything,i ave regretted already,duk nine silar halin da kika tsinci kanki,"sosai yayi tighting É—inta ajikinshi,tamkar zai mayar da ita cikin cikinshi,
tamkar raÉ—a haka yake yi mata maganar don kar suji abunda yake cewa,tunda bakowa yasan ainihin abunda ya faru da ita ba,
Cikin shessheƙar tace"Daddy kamar Bazan rayu ba,Nasha wahala,Lokacin mutuwa nane kawai baiyi ba,'
"Nasani,wlh naji ajikina Daughter,danasan hakan zata faru da ban tursasa mashi akan ya sakeki ba,da duk hakan bata faru ba,"Sai lokacin Sehrish ta gane dalilin dayasa Sgr yayi mata hakan,
Janyeta yayi daga jikinshi,tare da sanya hannunshi asaman fuskarta yana share mata hawayenta yace"Ina babban yayan naku?nayi tunanin atare dashi zaku dawo,'
Girgiza kai ta É—an yi"A'a,Sai zuwa anjima zai dawo,Ya Omar ne ya kawo ni,Na matsa mashi ne akan inaso na dawo gida," sunyi pretending ne don kada Oummansu ta gano gaskiyar abunda Ya faru da ita,
"Allah ya baki Lafiya Daughter,"
"Ameen daddy,"
Turo kopar ɗakin akayi,Mommy ce ta shigo hannunta ruke da plate mai ɗauke da farfesun nama,da zafi zafinshi sai ƙamshi yake yi,
Ƙarasowa ciki tayi fuskarta a ɗan sake tace"Ya jikin naki,"
Batare da sehrish ta kalleta ba ta amsata"da sauki Mommy,"
Miƙa ma Abu plate ɗin tayi"Ga wannan nasan zata buƙace shi,Akwai tea dana haɗa mata,bari naje na ɗauko mata shi,"
Hannu bibbiyu Oumma tasa ta kar6i plate É—in"Mun gode sosai,"
"Kada ki damu,duk yiwa kaine"takai ƙarshen maganar,tare da juyawa a hanzarce tabar bedroom ɗin,Abusufyan ya lura da sehrish,tunda Mommy ta shigo bata kalli fuskarta ba,tayi hakanne saboda ta tsani ganin fuskar Sgr,Ita kuma Mommy dashi take kama shiyasa taƙi kallonta,
Shafa fuskarta yayi"Daughter,"murmushi ta É—an saki batare data É—ago da idanuwanta ba,Sun cika tab da kwalla,
Juyawa yayi tare da kallon Abu dake tsaye hannunta ruƙe da plate,.
Kar6ar plate É—in yayi daga hannunta,
Ruƙo hannun Oumma Mommy azeema tayi"mu koma kitchen munbar Aiki acan,In sha Allah zata samu sauƙi,"atare suka fuce daga ɗakin,
Ya rage daga Abusufyan Sai Hosana da Jahad dake kewaye da ita,
jim kaÉ—an Mommy ta dawo hannunta É—auke da Cup wanda ta haÉ—a mata Kakkauran tea acikinsa,
Asaman side drawer ta ajiye mata Cup É—in,
Kafin ta juya tabar dakin,
"Rishi wai ina kika shiga ne?Kin tafi kin barmu da tunani,"Hosana ce tayi maganar fuskarta a yamutse,
Jahad tace"Dan Allah kibarta ta huta,Ba kiga bata da lafiya ba,Sannu Sehrish Allah ya baki Lafiya,muryarta ƙasa ƙasa ta amsa mata da Ameen,
Abusufyan da kanshi Ya zauna yana bata farfesun abakinta,Cike da kulawa,ba ƙaramin daɗinshi taji ba,sosai tasha,kusan duka ta shanye duk da hosana ta tsoma masu hannu,Ta dinga ɗaukar naman tana turawa abakinta wai ae itama bata ci ba,
Bayan ta kammala Ya ajiye plate É—in Ya dauki cup of tea É—in da mommy ta ajiye mata,A baki ya kafa mata shi,Sosai ta shiga kur6arshi abakinta,
"Amma nima ka bani tea É—in abaki"?
Hosana ce tayi maganar,tana tura mashi bakinta,Hakan ba ƙaramin dariya yaso ya basu ba,murmushi sehrish ta ɗan saki tana kallonta,
"Daddy ka bata tasha,"
Cike da zolaya Abusufyan yace"Na mara lafiya ne,Hosana kiyi hakuri wannan na sehrish ne,bata baki tausayi ba Kalli fa ki gani duk ta rame,"
A shagwa6e Hosana ta langwa6ar da kanta,tasa hannu tana nuna mashi ƙashin wuyanta,
"Daddy ae nima banda Lafiya,Kalli ka gani,"
Kallon wuyanta yayi acike yake babu wani ƙashin daya leƙo,
Harara Jahad ta É—an watsa mata"Saboda kofin tea zaki jama kanki ciwo,Tirr da wannan halin naki,Shegen Ci kamar gara"
Guntun tsoki Hosana taja"eh ɗin ina ruwanki,Ƴar shigar shugula,ba'a kasa dake ba,kin tsomo mana baki,".
Dariya sosai Abusufyan yayi yana kallonsu,ita kanta Sehrish murmushi ne kwance akan fuskarta,Hankalinta Ya kwanta sosai,gata ga iyayenta ga kuma Æ´an uwanta,
Kwankwasa ƙopar ɗakin akayi,Abusufyan yace"Wanene"?
"Nice Amrish,"
"Okey shigo daga ciki,"turo ƙopar ɗakin tayi,jikinta sanye da hijabi dai dai guiwa,Waro ido waje tayi ganin Sehrish
Da ƙarfi ta ambaci sunanta"SEHRISH"
Wani irin farin ciki ne ya lullu6ete,har ta manta da abusufyan dake zaune,Da gudu ta ƙarasa gefen gadon,Ta haura sama ta rungumota ajikinta,
"Sehrish ina kika shiga ne?ina ta nemanki?Oumma tace mun kunyi tafiya keda Babban yayanku,"
Fuskar Sehrish É—auke da murmushi tace"Am sorry Amrish,Nayi laifi ban sanar dake ba,Tafiyarce ban shirya mata ba,ni kaina bansan da ita ba,"
É—agowa amrish tayi daga jikinta ta sanya tafin hannayenta ta tallabo fuskar Sehrish"Duk kin rame,Baki lafiya ne "
"Zazza6i nake yi,"
Gyaran murya Abusufyan yayi mata,Da sauri Amrish ta sauko daga saman gadon ta zuƙunna tana gaishe shi"Ina kwana daddy,An tashi lafiya,Ya mai jiki,"
Murmushi Abusufyan ya sakar mata tare da cewa"Lafiya Lou,yaushe rabon dana sanyaki acikin idanuwana,bakyason zuwa kina gaishe ni ko"?
Sunnar dakai ƙasa tayi cike da jin kunyarshi tace"A'a,inason zuwa,"
"Baki É—aukeni a matsayin mahaifinki bane"?
Da sauri tace"Na É—auke ka,"
"To meyasa bakya sakin jiki dani ne"?
Shiru tayi batace Komai ba,
"Daga yanzu inaso ki saki jikinki dani,Dake dasu Sehrish duk ɗaya kuke a wurina,duk wani abu da kike buƙata na rayuwa,ki sanar dani ni kuma zanyi maki shi,"
"Nagode sosai Daddy,"ta ambaci hakan tare da miƙewa,
"Sehrish wayarki na É—aki,bari na É—auko maki ita,"
Da sauri ta juya ta fuce daga É—akin,Kallonta Abusufyan yayi,
"U need a rest,ki kwanta ki huta,Zuwa anjima zan sake zuwa dubaki,Yanzu hankalina ya kwanta,ashe da rabon yau inyi bacci hada minshari don tunda kuka tafi wlh ban runtsawa sai dae bacci 6arawo ya dan dauke ni Daughter,"
Murmushi ta É—an saki,mikewa yayi tare da kallonsu Jahad yace"Ku kulamun da ita pls,"
Atare suka amsa mashi da toh,kafin ya bude kopar É—akin ya fuce,
Baijima da fita ba,Amrish ta shigo ɗakin hannunta ruƙe da wayar Sehrish,zama gefen gadon tayi tare da miƙa mata wayar,hannu tasa ta kar6i wayar,
"Ya jikin naki"?
"Am feeling better now,nayi missing dinku sosai,"
Fuskarta É—auke da murmushi tace"Nima nayi missing É—inki sosai,Kullum saina tambayi Oumma yaushe zaki dawo,"
"Allah sarki,nagode sosai da nuna damuwarku akaina,"
Bayan fitar Abusufyan kaitsaye ya nufi É—akin Ammi,A lokacin khadija da nafeesat suna acikin É—akinta,Suna tattaunawa game da bikin da za'ayi,
Da sallama ya shiga ɗakin,atare suka amsa mashi,da sauri suka soma gaisar dashi,fuskarshi asake ya amsa masu,Suna zaune ƙasa sun lankwashe kafafunsu,Ammi kuma na zaune gefen gadonta,
Agabanta ya zuƙunna"Ina kwana Ammi,kun tashi lafiya,"
"Lafiya lou,Autana,Ina fata kaima haka,"
"Alhamdulillah"ya amsa mata,
"Da alama yau akwai labari me daÉ—i akan fuskarka,murmushi ya saki tare dacewa"Ammi Sehrish ta dawo,Yanzu haka daga É—akinsu nake,"
"Masha Allah,Kai amma naji daÉ—i sosai wlh,Amma waye ya kawota?
"Omar ne ya É—aukota,"
"Amma ya lafiyar jikin nata"
"Da sauki ammi,"
Miƙewa tayi hannunta ruƙe da sandarta,kallonsu Nafisat tayi"yanzu zan dawo,Zanje na duba jikin jikata ne,"
Mikewa sukayi atare"Muma zamu je ammi,"
Murmushi tasaki"shikenan bismilla,"Abusufyan Ya shiga gaba suka bi bayanshi,har zuwa É—akin Su Sehrish,
Ba ƙaramin farin ciki ammi tayi ba,Ganin yadda sehrish take ta faman sakin murmushi,tashi Amrish tayi daga gefen gadon,Ammi ta sauna suna fuskantar juna ita da sehrish,
Atare suka haÉ—a baki suna gaishe da ita,Bayan ta amsa masu tace"Ya jikin naki"?
"Naji sauki,"
Jinjina kai ammi tayi"Alhamdulillah mun godewa Allah,Haka mukeso,"Takai ƙarshen maganar tare da kallonsu Khadija dake atsaye,Ga ƴar uwarku nan,ɗaya daga cikin ƴan ukun Abusufyan ne,Bata da lafiya ne,"
Har suna hada baki wurin yi mata Ya jiki,fuskarta asake ta amsa masu,kafin ta soma gabatar masu dasu,
"Jikokin modibbo ne,Ƴa'ƴan ƙanwar Mahaifiyarsu Omar,sannan kuma nan bada jimawa ba,Zasu zama surukan Abba,ta 6angaren Adam Da Osman"
Farin ciki ne ya lullu6esu,Ammi taci gaba da cewa"su kuma waÉ—annan zasu bi sahunku suma,Wato zasu Zama surukan Abba,Ga Sehrish nan Amaryar Babban Yayansu,É—an wurin Fatima," tunda ammi ta ambaci hakan ran Sehrish ya 6aci sosai,tuni ta É—aure fuskarta,Sam babu wanda ya lura da ita,
"Bayan ita kuma Sai Jahad,Amaryar shalelen Abba wato Junaid,"da sauri jahad Ta kife kanta saman katifar saboda kunya,
"Ita kuma wannan,Mai hankalin cikinsu,Amaryar Omar ce in sha Allah,"
Fashewa Hosana tayi da dariya,kowa najin kunya banda ita,
"Inason nayi magana da ita, ku É—an bamu wuri,"
Amsa mata suka yi da toh,Gaba É—aya suka fuce daga dakin,A waje suka tsaya suna fira atsakaninsu,Amrish dai tayi shiru saboda ita batasan matsayarta ba,Amma taso ace hada ita za'a É—aurama aure,Itama ta zama É—aya daga cikin amaren gidan,