Sashe 174
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kwance ta same shi idanuwanshi na fuskantar ceilling,yayin da hawaye yake gangarowa kan fuskarsa,hakan ba ƙaramin tayar mata da hankali yayi ba,
 "Junaid meke damunka ne"?tayi maganar a yayin da take ƙoƙarin zama gefenshi bayan ta ajiye mashi tray din kayan abinci saman table,
  Dakyar ya iya mikewa daga kwanciyar da yayi ya zaune,hannu tasa tana goge mashi hawayen dake akan fuskarshi
 "Pls tell me meyasa kake zubar da hawayenka"?ta tambaya cikin damuwa sosai,.Â
 "Mommy,ina aunty azmee take"?
ÆŠaure fuska Alex tayi"Junaid kar na sake ji,kayi mun zancenta,Yanzu azmee bata atare damu tana a prison,"
 Cikin shessheƙar kuka yace"Mommy aunty azmee tana a prison why?Meyasa za'a kaita can?nifa bata cutar dani ba....."rufe mashi baki mommy tayi da tafin hannunta"Shut up!ashe baka da hankali!duk irin cin zalun da tayi maka,amma kake faɗin bata cutar dakai ba?itace silar ciwon asthma ɗinka,sannan itace Ta mayar dakai soko ta hanaka ɗaukar karatu acikin brain ɗinka,A haka har kake cewa bata Cutar dakai ba"?shiru yayi baice komai ba,still hawaye basu daina zuba akan fuskarshi ba,
 'Why junaid?just because of azmee kake zubar da expensive tears ɗinka?kana so ka 6ata mun rai ko"?
 Girgiza kai yayi"Am sorry mommy,Bazan ƙara magana akanta ba,"cikin sanyin murya yayi maganar,
 Hugging ɗinshi tayi ajikinta"yawwa my baby boy,mu manta da abunda ya faru,Yakama ka mayar da hankalinka akan future ɗinka,yanzu dai bari na fara zuba maka abinci kaci ka koshi sai muyi magana mai mahimmanci akan rayuwarka,"
 Janye shi tayi daga jikinta,sannan ta soma yin serving dinshi,Ta tasa shi gaba Sai da yaci ya ƙoshi tukunna suka soma magana dashi,Akan karatunshi,
*Boss Bature*
Wuraren ƙarfe 12 na rana,Gaba ɗaya matasan gidan suka shirya cikin kakinsu na sojoji,A jere motocinsu suka fita daga cikin gidan,babban taro su kayi a headquater ɗinsu,domin ƙarrama matasan gidan tare da ƙara masu Matsayin aikinsu,Farin ciki a wurin abbansu kamar ya zuba ruwa a ƙasa yasha,bakinshi Yaƙi rufuwa,ganin yadda ake ta yabon ƴa'ƴanshi,Manya manyan shuwagabanni na Armed forces suka halarci taron,na ƙasashe daban daban,
*SEHRISH*
Bata jima da fitowa daga wanka ba,Jikinta sanye da bathrobe,ta yarfo da gashin kanta ta gefen wuyanta,a takure ta samu amrish saman gadon,still taƙi sakin jikinta tayi rayuwarta kamar kowa,
 "Wai meke damunki ne"?
"Babu komai"ta bata amsa a taƙaice,
 "Idan kina jin kaɗaici ki fita waje mana,Ga ƴan uwa can suna ta fira a palour,"
"Bazan iya zuwa wurinsu ba,"
Tsananin tausayinta ya kamata,baiwar Allah duk ta tsani rayuwarta,ta takure kanta,
 "Zanyi magana da daddy,May be idan shi yayi maki magana zaki faɗa mashi damuwarki,"
 Da sauri tace"dan Allah kada kiyi mashi magana,wlh babu abunda ke damuna,rashin sabo ne nan da ɗan wani lokaci zan saba da kowa,"
 Gyaɗa kai sehrish tayi tare da samun wuri gaban mirror ta zauna,
 Zamanta keda wuya wayarta dake ajiye saman side drawer ta soma ringing,hannu amrish tasa ta ɗauki wayar,kafin ta sauko daga saman gadon ta miƙa mata,
 Kar6ar wayar Sehrish tayi tare da kallon screen ɗin,My Boss Man ne ke kiranta,
 Tayi mamakin ganin kiran Sgr,a wannan lokacin,picking call ɗin tayi tare da manna wayar a kunnanta,
 "Assalamu alaikum,"
Bai amsa mata sallamarta ba,Sai cewa yayi"what are u doing now"?
 "Yanzu na fito daga wanka,ina shiryawa"cikin sanyin murya ta bashi amsa,
 "Its okey,before na dawo,ki shirya mun kanki,"
cike da mamaki ta amsa mashi da"Toh "
 Daga haka bai ƙara cewa komai ba,yayi rejecting kiran,tana ƙoƙarin ajiye wayar kiran Aunty azeema ya shigo wayar,murmushi ta saki dama tun jiya take ta son suyi magana da ita,
 Ɗaga kiran tayi tare da manna wayar akan kunnanta,tunkafin tayi sallama hajiya azeema tace"Daughter,ki sameni a ɗakina,inason magana dake,"
Cike da zumuÉ—i Sehrish ta amsa mata da toh auntyna Am on my way,
Bayan ta katse wayar ta miƙe,ta nufi wardrobe,dogon hijabi ta ɗauko ta zumbulashi ajikinta,ɗaukar wayarta dake ajiye saman mirror tayi,Amrish ta mika ma wayar"Ki yi amfani da ita,Zata ɗebe maki kewa kafin na dawo,zanje wurin auntyna ne,"
Fuskarta É—auke da murmushi tace"Nagode,Saikin dawo,"
Da sauri ta fuce daga ɗakin,gyara kwanciya amrish tayi saman gadon,Hannunta ruƙe da wayar Sehrish,comedy din cikin wayar ta fara kallo,tun tana murmushi har ta fara tiƙar dariya,tana cikin kallon videos din Kiran ya shigo wayar,Duba sunan Mai kiran wayar tayi,
 *Yaya Yusif*
A fili tace"yayanta ne ke kira,i won't pick it,idan ta dawo zan faÉ—a mata,"har kiran ya katse bata É—aga ba,after one minute,wani kiran nashi ya sake shigowa wayar,
 Yanke shawarar ɗaga kiran tayi,A kunne ta manna wayar,Shiru tayi bata ce mashi komai ba,
 "Assalamu Alaikum,Sister ya kike"?
 Murmushi tasaki da yake ta ƙware wurin iya kwaikwayon muryar mutane sai cewa tayi"Lafiya lou yaya yusif,Ya kake"?
 "Ina lafiya,kinyi mamakin kira na ko"?
 "Eh,"ta amsa mashi,
"Na kira ne don na tambayeki,Yarinyar nan ƙawarki,i forgot her name,me irin sunanki,"
"Amrish"?tayi tambayar tana jiran jin amsarshi,
 "Yeah,ita nake Nufi,naga ban cika ganinta ba,ina fata dai babu abunda ke damunta ko"?
Wani irin farin ciki ne ya lullu6e amrish,ashe akwai wanda suka damu da ita acikin gidan,
 "Kinyi shiru baki ce komai ba"?
Da sauri tace"Lafiyarta qalou,Yanzu haka nabarta É—aki tana bacci,"
 "Its okey,ki shafa mun kanta,idan ta tashi ki sanar da ita cewa,ina gaishe da ita,"
"Zanyi yadda kace in sha Allah,"
 "Good"Yana katse kiran,ta fashe da wata irin dariya,saboda tsabar farin ciki hada yin ƙundunbale ta wutsila gefe ɗaya,Kamar anyi mata Albishir da gidan Aljanna,
A 6angaren Sehrish kuwa,Lokacin da ta shiga ɗakin hajiya Azeema a zaune ta sameta gefen gadonta,bubu gown ce ajikinta ta material,ba ƙaramin kyau yayi mata ba,
  "My daughter,Zo ki zauna kusa dani,long time bamu haɗu ba,"
 "Aunty ai jiya saida nazo ɗakinki,Na sameki kina bacci,sai dai na haƙura na koma,"ta ƙarasa maganar tare da samun wuri ta zauna daga gefenta,Suna fuskantar juna,
 "Kinsan jiya mun kwaso gajiya,shiyasa ban samu na kiraki mun yi magana ba,Amma yanzu Alhamdullilah"
 Murmushi sehrish ta saki tare da sunnar da kanta kasa tana kallon yatsun hannunta,
 "Naga canji sosai attare dake,Kinyi haske kin ƙara kyau,ta ko'ina dai masha Allah,har na ƙosa naji labari me daɗi daga gare ki,"
 Kunyace ta rufe sehrish da sauri ta sanya tafin hannunta asaman fuskarta ta rufe,"
 dariya hajiya azeema tayi"kinfa san tsakanina dake babu kunya,Ba nace maki ki ɗauke ni tamkar ƙawarki ba"?tayi maganar tana kallonta fuskarta
 Daƙyar sehrish ta iya cewa"Eh,"
 "Yawwa,to cire hannunki yanzu,inaso ki faɗamun wani cigaba aka samu"?
 Daƙyar ta daure ta cije cike da jin kunya ta soma bayyana mata,duk wani abu dake a tsakaninta da SGR,
 Dariya sosai hajiya azeema tayi,bayan ta tsagaita da yin dariyar tace"Wonderful!My daughter u did a good job,you're so special tunda gashi kin fara Canza mana Sgr,Naji daɗin jin hakan sosai,"ajiyar zuciya ta ɗan sauke kafin ta cigaba da cewa"Yanzu ya ake ciki game da tafiyarshi U.S?Yace zai tafi dake ko kuwa baiyi maki magana akan hakan ba"?
  "Bani da masaniya akan wannan,bansani ba ko yana so ya tafi dani ko bayaso ya tafi dani,tunda baiyi mun magana akan hakan ba,Amma gaskiya aunty ko yace zai tafi dani ni bazan bishi ba,Saboda ba sona yake yi ba,bai ta6a furta mun kalmar so ba,"jiki asanyaye tayi maganar,
  "Kin faɗi gaskiya,Amma inaso ki sani,Shi so ba dole sai ta kalamin baki ake furta shi ba,kowa da kalar nashi salon Soyayyar,Rafayet Baison so ba,Idan har ya kasance akanki yafara jin shi,zaiyi matuƙar wuya ya iya gane hakan,bazance ki bi shi ba,kuma bazance kada ki bi shi ba,tunda Wuƙa da nama suna a hannun abusufyan,Dole sai idan Sgr Ya soke wannan yarjejeniyar dake a tsakaninku,Ya miƙa wuya,Ya kuma amince zai rayu dake a matsayin matarshi,Uwar ƴa'ƴanshi,Idan ba haka ba,Bana tunanin Abusufyan zai bari ya tafi dake,zai nemi ya sake ki ne,"
 Hankalin Sehrish ya É—an tashi,don tasan halin Sgr,zai iya sakinta,tunda tasan ba sonta yake yi ba,A tunaninta kenan,.Â
 "Yanzu mommy,Shikenan"
Jinjina kai hajiya azeema tayi,ƙwarai kuwa,bani da sauran shawarar da zan baki,Illa kawai mu zuba ido,muji me Abusufyan zaice,"
  Sun jima suna tattaunawa kafin daga bisani,Sehrish ta baro bedroom ɗin,har wani jiri take gani acikin idanuwanta,daƙyar ta lalla6a ta koma ɗakinsu,Lokacin Amrish ta shiga toilet,saman gado ta haye tare da jan bargo ta lullu6e kanta ciki,
Fitowa amrish tayi daga cikin toilet din,tayi É—aurin gaba da towel,ganin sehrish cikin bargo yasa ta É—anyi mata gyaran murya tare da cewa"kin dawo kenan"?
 "Eh"ta bata amsa atakaice,
"Okey,"ta ambaci hakan tare da wucewa gaban wardrobe ta buÉ—e ta dauko kayan da zata sanya,
Lokacin sallar magrib dakyar ta samu tayi sallah,ita kaÉ—ai ta rage a É—akin,Amrish ta É—an fita waje,wurinsu Jahad,
Basu tashi dawowa cikin gidan ba,Sai wuraren ƙarfe 8 na dare,Gidan ya cika fam da manya manyan baƙi,ta ko'ina ka waiga Sojoji ne sanye cikin kakinsu,Wasu kuma Suna acikin shigarmu ta hausawa,Abun ya ƙayatar sosai,kowa na farin ciki banda mutun ɗaya SGR,domin kuwa yau ta kasance ranar baƙin ciki awurinshi,Fuskarshi kwata kwata babu annuri tunda suka fita har aka kammala taron,An karramashi shida Omar,Ga wani ƙarin matsayin da za'a yi masu a U.S yana jiransu,Sauran matasan gidan kowanne da muƙamin da aka bashi,basu samun lokacin hutu ba,sai wuraren ƙarfe 10 lokacin Manyan bakin da suka zo,Duk sun tafi,Gidan ya rage sai mutanan cikinsu,Kowa Ya wuce bedroom ɗinshi domin hutawa,
*SGR*
Tun da ya shiga bedroom ɗinshi sai zarya yake yi,ya kasa samun natsuwa ko uniform ɗin jikinshi bai cire ba,Abbansu kawai yake jira Ya shigo cikin gidan suyi magana dashi,Sai kiran wayarshi yake yi,Amma bai ɗaga ba,atare dashi suka dawo,Amma bai shigo gidan ba,Yana a wurin abokinshi tafeeda a waje,komawa yayi gefen gadon ya zauna,kamar ance ya duba screen ɗin wayarshi,Sai ga text message na abusufyan,ƙin buɗe saƙon yayi don yasan cewa akan maganar sakin Sehrish ne,duk yabi ya tayar mashi da hankalinshi,duk yinin yau baisanya abinci acikinshi ba,Kamar me azumi,saboda tsabar tashin hankali,Zuciyarshi tare da agogo suke bugawa, awanni kaɗan suka rage mashi,shikaɗai yasan yadda yake ji acikin zuciyarshi,Yau da ƙishir ruwanta ya yini,yayi maraicin ganinta,duk a tunaninshi Uncle ne Ya dakatar da ita,