← Book details Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 132 OF 212

Sashe 132

Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Walking slowly ya nufi bedroom ɗinshi,Lokacin da ya shiga cikin ɗakin nan ma yaga angyara mashi ɗakin,Har cikin ranshi yaji daɗi sosai,ƙarasawa ciki yayi tare da rage kayan jikinshi,Ya shiga toilet domin yayi wanka,cikin minti Goma sha biyar ya fito jikinshi sanye da bathrobe,hannunshi na ruqe da short towel fari yana tsane ruwan dake acikin sumar kanshi,bayan ya kammala ya koma gefen gadonshi ya Zauna,ya jima ahaka kafin ya gyara kwanciyarshi asaman gadon batare da ya cire Bathrobe ɗin ba ya sanya night dress ɗinshi, damuwa tayi mashi yawa,a kowace daƙiƙa gabanshi faɗuwa yake yi,saboda gudun da lokacin keyi,yau har ya rage saura 1 week da ƴan kwanaki su bayyanar da Junaid agaban Abbansu,
_Ya Allah makes it easy for me_Ya furta hakan yayin da idanuwanshi ke kallon Ceiling,ya ƙura mashi ido fuskar junaid kawai yake gani tana yi mashi gizau,babu alamun bacci a idanuwanshi don kuwa tuni ya ƙaurace mashi,
"Assalamu Alaikum,"kamar daga sama yaji muryarta acikin kunnanshi,Wurga eyeballs ɗinshi yayi akanta batare da ya ɗago daga kwancen da yake ba,tun daga ƙasa har sama yake bin ta da kallo,.
Tsaye take abakin ƙopar ɗakin,hannunta ruƙe da tray wanda ta shirya mashi dinner ɗinshi,
Amsa mata sallamar yayi tare da bata izinin shiga daga cikin É—akin,
Ƙarasawa cikin ɗakin tayi,asaman table ɗin gadonshi ta ajiye mashi tray ɗin,
Lumshe idanuwanshi yayi,ƙamshin turarenta sai kai mashi attack yake yi,
Gaisar dashi tayi"Ya rafayet,how are u and how work" batare da ya buÉ—e idanuwanshi ba yace"Alhamdulillah,Am well,"iya abunda ya furta mata kenan,
Jiki asanyaye ta juya zata bar ɗakin,bai tanka mata ba sai da takai bakin ƙopar fita daga ɗakin sannan taji yace"wannan food stuffs ɗin fa?wa kika ajiye mawa"?
Dakyar ta iya bashi amsa da cewa"Kai na kawo mawa,".
"Okey,bana jin yunwa,Zo ki kwashe su,".
Sam bata ji daÉ—in jin hakan daga gare shi ba,at least koda ace yana cikin damuwa bai kamata ya yi mata haka ba,how many days basa atare almost 2 weeks,ko irin sannu da zuwa babu,tayi mashi uziri ne kawai saboda tasan halin da yake ciki,
komawa cikin ɗakin tayi idonta cike tab da ƙwalla,tasha wahalar girka mashi abinci don ta damu da halin da yake ciki,amma ya watsa mata ƙasa a ido,
Hannu tasa zata ɗauki tray ɗin kayan abinci,a hankali ya ɗan buɗe idanuwanshi ya saci kallon fuskarta,kallon ta ya shiga yi batare da ta sani ba,especially lips ɗinta dake matuƙar jan hankalinshi,tunawa yayi da halin da yake ciki,tabbas yana buƙatar natsuwa sosai,kuma yana jin cewa a wurinta ne kawai zai iya samun wannan natsuwar da kwanciyar hankali,harma da Lafiya,"Hold On!ya dakatar da ita da hannunshi a lokacin har ta juya zata tafi,
"ajiye mun,ki tsaya ki yi serving É—ina before ki tafi," juyawa tayi asanyaye tare da ajiye mashi tray É—in asaman table,
Yunƙurawa yayi ya tashi daga zaune,ya saukko da ƙafafunshi ƙasa,
"Me zan zuba maka,"?
"Abunda kika san ya dace naci,"
A tsanake ta soma yin Serving ɗinshi,sosai ya ci abincin, yaushe rabon da ya sanya abincin kirki acikinshi har ya manta,sai da yaci ya ƙoshi,Sannan ya kalleta yace"faɗamun meya faru tsakanin ki da wannan bastard ɗin a Kano"?
Gabanta ne ya faÉ—i rasss,mamakinta taya akai zancen yazo kunnanshiWayyo Allah!
Girgiza kai ta É—an yi "babu komai,babu abunda ya faru tsakanina dashi",
"Ƙarya zaki yi mun"?rai a6ace yayi maganar tare da miƙewa tsaye,aikuwa a tsorace sehrish tace"wlh baiyi mun komai ba,ba ƙarya nake yi maka,bazan iya yi maka ƙarya ba,"
Wani irin kallo taga yana yi mata,tarasa gane kallon menene,ganin yana ƙoƙarin zagayowa ta gabanta yasa ta soma ƙoƙarin ja da baya,
Daga zarar ya matso saita ja da baya,a haka har suka ƙurewa bangon ɗakin,rumfa yayi mata da faffaɗan kirjinshi,lokaci guda ƙamshin turaren jikinta ya gama kashe mashi jiki,
Da wata irin kasalalliyar murya,yace"tell me,me yayi maki?ya cutar dake?"
Muryarta na kerma tace"A'a,bai yi mun komai ba,wlh dagaske nake,"
"Its okey,"ya ambaci hakan tare da lumshe idanuwanshi,yayin da yake ci gaba da shakar kamshin turarenta,ganin ya rufe idanuwanshi yasa ta soma satar kallonshi,yayi haske sosai ga ramar da yayi,la66ansa sun ƙara cizawa sosai,
Ganin yana ƙoƙarin buɗe idanuwan yasa tayi saurin kawar da nata idon,tun daga kan eye lashes ɗinta ya soma kallonta har izuwa saman hancinta,da kuma siraran la66anta,moving face ɗinshi yayi close to her face,tsinin hancinshi ya soma goga mata asaman hancinta,lokaci guda numfashinta ya fara canzawa,hannayenshi ya sanya tare da ruƙo waist ɗinta,sosai ya damƙi ƙugun,soft lips dinshi ya manna da nata a hankali ya zura tongue ɗinshi acikin bakinta,a gigice ya shiga kissing ɗinta kamar zai cinye mata la66anta,ƙanƙame juna sukayi kamar boss tace zata raba su,hannayenta gaba ɗaya suna acikin sumar kanshi tana hargitsa mashi ita,kasa jurewa yayi da tsayuwar,gaba ɗaya Ya sa6eta asaman shoulder ɗinshi,wurin switch ɗin ɗakin ya nufa ya kashe light ɗin,furniture ɗin dakin suka soma bada nasu hasken mai canza launi,ƙarasawa yayi saman gadon tare da sauketa,jikinshi har kerma yakeyi duk yabi ya susuce ya rasa tunaninshi,Rumfa ya yi mata ta ko'ina ya lullu6eta da ƙirjinshi,harshen shi ya mayar acikin bakinta,hot french kisses ya shiga bata,gaba ɗaya suka haukace ma juna,Dama bathrobe ce ajikinshi short ne kawai ya sanya daga ciki,zame mata rigar baccin jikinta ya soma yi da hannunshi,tun daga saman kafadarta ya sabule rigar har izuwa saman cikinta,Nan fa hankalinshi ya ƙara tashi haikan,kamar sabon jinjiri haka ya kama boobs ɗinta yana sha,kamar zai cire mata nipples ɗinta,sosai ta ƙankameshi,daɗin da take ji ya hana taji raɗaɗin sucking ɗin da Sgr keyi mata,Tuni Zufa ta wanke masu jikinsu duk da sanyin A.c ɗin dake a ɗakin,wani irin gurnani Sgr keyi kamar mayunwacin zakin daya jima baici namun dawa ba,Cikin fitar hayyaci Sehrish ta zura hannayenta acikin short ɗin Sgr,tunda yaji hannunta ruƙe da Ak47 ɗinshi Ya ƙara haukacewa,a ruɗe ya shiga furta"Keep doing it Reesh,you're giving me fire, baisan lokacin da ya yayyage rigar jikinta ba gaba ɗaya yayi wurgi da rigar,damƙar pant ɗin jikinta yayi azafafe ya yage shi gida biyu,yayi wurgi dashi, idonshi ya rufe jikinshi sae kerma yakeyi He became uncontrollable,ya gama fita hayyacinshi,Zame short ɗin jikinshi yayi gaba daya ya cire shi,tashin hankali! Man at work,ƙoƙarin penetrating ɗinta yake da ƙarfin gaske bada wasa ba,Saboda baya acikin hayyacinshi,wata irin razananniyar kara Sehrish ta saki saboda raɗaɗin da taji har cikin tsakiyan kanta,a gigice ta tureshi ta Zabura ta mike jiki na 6ari ta nufi hanyar sauka daga gadon,Rukota yayi da ƙarfin gaske yayi wurgi da ita,a galabaice ta koma saman gadon,Fashewa tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Ta tsorata sosai,gani take yi kamar mutuwa zatayi,ruƙo kafafuwanta yayi yana ƙokarin buɗesu,Ta ƙara burkice mashi,lokaci guda jikinshi ya saki wata irin kasala ta baibayeshi,da alama ya dawo cikin hayyacinshi,jiki amace ya mayar da short ɗinshi,saukkowa yayi daga saman gadon yana tafiya a wani irin yanayi Mara misaltuwa,toilet ya faɗa tare da turo ƙopar ya datse ta,
Within mins ya fito daga cikin toilet ɗin,a bakin ƙopar ya tsaya yana kallonta yayin da idanuwanshi ke rurrufewa,ƙarasawa yayi gaban gadon,tare da sanya hannunshi ya ɗauketa gaba daya ya aza asaman kafadarshi,Ya Wuce da ita cikin toilet ɗinshi,
Within 15 mins ya fito dauke da ita,irin É—aukar da akeyiwa jarirai na hannu biyu É—innan,ya É—aura mata towel a Chest É—inta,mayar da ita yayi saman shoulder dinshi sannan ya sanya hannunshi tare da janye bedsheet É—in ya nannaÉ—e shi,
A hankali ya kwantar da ita saman mattress É—in,É—aukar zanin gadon yayi ya tafi dashi izuwa laundry yayi datti,Wani sabon bedsheet ya É—aukko ya shimfiÉ—a masu,bai kwanta ba sai da ya Sanya Sleeping dress É—inshi white colour tukunna ya dawo saman gadon ya kwanta tare da janyota jikinshi yayi hugging É—inta asaman wide chest É—inshi,
Gaba daya ya zura hannayenshi acikin towel yana shafa ƙirjinta,duk tana jin motsin hannayenshi ajikinta tayi likimo saboda kunyar shi da take ji,haɗe jikinsu yayi sosai,yadda duk wani motsi nata yake jinshi ajikinsa,ba zato ba tsammani bacci yayi awon gaba dasu,yaushe rabonshi da yayi bacci haka sati biyu kenan da ƴan kwanaki,Sai gashi yau a sanadin natsuwar da ya samu tare da Sehrish bacci ya ɗaukeshi batare daya ankare ba,
Tun daga kan yarda suke yin baccinsu zai tabbatar maka da cewa suna acikin yanayi mai daÉ—i,

*Boss Bature*

Can cikin dare wuraren sallar Asuba,ƙasa ƙasa ta dinga jin sambatun Sgr yana ambaton sunan junaid,yana faɗin remain two weeks ya rage mashi,Ya sanya damuwa aranshi ne shiyasa har yake yawan yin mafarki,ware idanuwanta tayi akan fuskarshi La66anshi sai kerma sukeyi,
Tafin hannunta ta sanya tare da shafa gefen fuskarshi,tsananin tausayinshi ne yakamata,taso ace tana da wata hanyar da zata iya taimaka mashi da ba abunda zai hana tayi hakan,
Zame jikinta tayi daga jikinshi a hankali,ta saukko daga saman gadon,tana neman Night gown ɗinta,a can ƙasa ta hango rigar inda yayi wurgi da ita,ga kuma pant ɗinta da ya yaga mata shi biyu,
Tsugunnawa tayi ta sanya hannu ta tattarasu,kafin ta miƙe da sauri ta fita daga bedroom din nashi,
Cikin sanÉ—a take taka staircases É—in,gudun kada wani ya fito yayi arba da ita a halin da take ciki,Daga ita sai Towel ajikinta,
Saukowa cikin palourn tayi babu kowa anan,gudu gudu sauri sauri ta wuce bedroom ɗinsu,Hannu tasa ta tura ƙopar sae da ta fara leƙawa taga basu farka daga bacci ba,Sannan ta kutsa kanta cikin ɗakin,toilet ta shiga da kayan jim kaɗan ta fito tare da nufar wardrobe ɗinsu,turkish dress ta ɗaukko riga da wando ta zura ajikinta,cikin sanɗa ta fito daga ɗakin ta wuce bedroom ɗin Azmee kamar yarda tayi dasu cewa acan zata kwana,
Turo ƙopar tayi ta shiga,a kwance ta samu azmee tana ta sharar baccinta hankali kwance hada minshari,lalla6awa Sehrish tayi cikin sanɗa ta nufi gadon tare da hayewa gefen azmee ta kwanta tare da jan bargo ta lullubesu,ajiyar zuciya ta shiga saukewa yayin da brain ɗinta ke tariyo mata abunda ya faru Tsakaninta da SGR,Namijin Duniya,bazata iya misalta irin halin da ta shiga ba,aduk lokacin da suke tare dashi,wata irin natsuwa take samu a wurinshi,
Junaid ne ya faÉ—o mata aranta,nan take kuma ta shiga tariyo memories É—insu lokacin da yana araye,tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,tana cikin wannan yanayin bacci yayi awon gaba da ita,
Chapter 132 · 0% Book details