Sashe 210
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Babu wanda yayi tsammanin zuwansu U.s,Sai dai kwatsam Aka gansu,gaba ɗaya Hadasu Abba da Mommy,Oummansu da Uncle abusufyan,Hajiya azeema da gwaggon katsina,Kanal yusif da amrish,Fawan Da matarshi,Kowa da kowa hada Haroon akayi tafiyar,Sunyi farin cikin ganin ƴan uwansu,A gidan kowa ya samu masaukinshi,Gagarumin bikin Suna aka shirya,A ranar sunan kowa Ya ɗauki wanka,Mai jegoma akayi mata ado na musamman Aranar ta sanya sarƙar gold ɗin da Sgr ya bata ta sadakinta,haɗaɗɗiyar gaske,Mai matuƙar ɗaukar ido,Kayan hausawa suka sanya,A masallaci aka raɗa sunan Jariran,Mazan Sunci sunan Abba dana Omar,Ita kuma macen taci sunan Oummansu Sehrish wato Zainab,Ba ƙaramin dadi iyayen suka ji ba,Musamman abu,Taji daɗi da Sgr yayi mata kara yasanya ma Ƴarshi sunanta,Haka Abba ma Yaji daɗi sosai,Omar yafi kowa farin ciki,Tun a lokacin yayi alƙawarin in har Hosana ta haifi ɗa Namji,Zai sanya mashi sunan Rafayet,
Bayan anyi suna da sati guda,Su kanal Yusuf suka shirya tafiya Honeymoon ɗinsu da basu samu sunje ba,gaba ɗaya matasan gidan suka shirya tafiya,Kowa da kowa,tun daga kan Yusif,Ayan da jahan,Fawan,khaleed,najeeb,Talal,harda su Ya mu'allim,Duka tare da matayensu,Sgr ya ɗauki nauyin tafiyarsu,Yanzu gidan ya rage Saura su Oummansu,Mommy,Hajiya Azeema,gwaggon katsina,dasu Ishaq da hajjaju,domin kuwa hadasu akazo U.s ɗin,sai Haroon,Duk yaƙi sakin Jikinshi,Har yafiya ya nema awurin Sehrish,Ta nuna mashi cewa komai ya wuce a wurinta,Shima ya manta kawai,Yaji daɗi sosai,musamman da ta bashi shawara akan Ya samu mata yayi auranshi,Bakowa tazo mashi aranshi ba,face Hayaam duk cikin matan da yayi mu'amala dasu ita kaɗaice Yayi mata ba'atare da son ranta ba,Ya haiƙe mata,shi kanshi yasan bai kyauta mata ba,Yanzu itace a tunaninshi,Ya gama yanke shawara da zarar sun koma Nigeria zaiyi magana da Abba,A nema mashi auranta,dama Abuhaisam yayi mashi alƙawarin da zarar Ya samu wadda zai aura,Zai ɗauki nauyin komai na bikinshi, bayan tafiyarsu Yousouf Honey moon da Sati ɗaya,Aka ɗaura auran Eva tare da Amstrong A church,bakowa bane Ya haɗasu ba face Sgr,gaba ɗaya saida suka halacci ɗaurin Auran,Abun burgewa Sgr ne yayi mashi babban aboki,kuma aranar Amstrong Ya kar6i addinin musulunci,Saboda kyautatawar da Sgr yayi mashi,Ya nuna yana ra'ayin komai nasu ya zo ɗaya,dama addinine Ya bambantasu,Yanzu Ya musulunta Ya ci sunanshi Muhammad,Bayanshi Uncle Donald ma Ya kar6i addinin musulunci saboda Ƙanwarshi da ta musulunta,Wato Mommyn su Junaid,Ganin Haka yasa ya'yanshi duk suka Musulunta suma,ba ƙaramin farin ciki suka yi ba,
Tsawon Watanni da tafiyarsu Kanal Yusif honeymoon,Aranar da suka dawo,Jahad da Hosana suka sauka a lokaci ɗaya,Allah ya albarkaci Junaid da samun Tagwaye Mace Da Namiji,Hosana kuma ta haifi Namiji ɗaya,duk zumuɗinta da haihuwa sai da tayi ƙorafi hada kukanta,Don me zata haifi ɗan ɗaya,Sehrish ta haifi uku,Jahad ta haifi Biyu ita kuma sai aka bata ɗan ɗaya,6alli ta tada masu aranar,Ta hana kowa sakat da koke kokenta,Har sai da Oummansu tayi mata nasiha sosae ta nuna mata in ta gode da wannan Allah sai ya bata fin dayan in zata kara haihuwa,amman in tana yin hakan tamkar bata gode mashi bane kuma hakan yana iya sawa taki ma kara haihuwar,jin hakan yasa ta haƙura,Ga Jinjirinta kyakkyawan gaske,Kamanninshi sak irin nata,Komai na Hosana yaron ya ɗauko Omar ba ƙaramin farin ciki yayi ba,Allah ya kar6i addu'arshi ya samu ɗa Namiji,A 6angaren Junaid kuwa,Lokacin da aka nuna mashi twins ɗinshi saboda tsabar farin ciki har sume masu yayi,da aka yayyafa mashi ruwa ya farfaɗo kuka ya dinga yi hawaye jaga jaga akan fuskarshi,Abbansu Ya bashi shawarar ya ɗauro alwala yayi salla,Ya nuna godiyarshi ga Allah,
Aranar Sunansu Jahad,Tagwayen Junaid,An raÉ—a masu sunayensu Macen Aka sanya mata Sunan Auntynsu AZEEMA,namijin kuma Aka sanya mashi sunan Uncle,Wato abusufyan,murna a wurin Mommy azeema da Uncle abusufyan kamar waÉ—anda akayi ma Albishir da gidan Aljanna,tagwayen junaid kamar yayi kakinsu Saboda kamanninshi da suka É—auko,
Ɗan wurin Hosana kuwa Yaci Sunan babban yayansu,Wato Rafayet,Sgr Yayi murna sosai,ranar suna anyi shagali sosai,sun samu kyaututtuka a wurin ƴan uwansu da abokanansu Omar,Har kyautar Motoci Suka samu,Bayan wasu kwanaki da haihuwarsu,Gaba ɗaya suka ɗunguma zuwa Nigeria hada masu jego,A can zasu ƙarasa wankan jegonsu,Daga nan zasu zaga dangi,A sada zumunci kafin su dawo America,Sam Sgr da Omar basu so tafiyarsu ba,Junaid ma anan aka barshi saboda University ɗin da ya fara zuwa,Yana karantar Medicine & Surgery,duk cikinsu shi kaɗaine bai gaji Abbansu ba, yana ji yana gani aka tafi da Jahad da twins ɗinsa har da ƙwallarsa
Bayan sun kammala wankan Jego,suka shirya zuwa kai ziyara,Wurin danginsu,damaturu suka fara zuwa,Sukayi sati biyu acan kafin Suka wuce zariya wurin dangin Abbansu,duk inda sukaje hannu bibbiyu ake tarbarsu,Kowa sonsu yake yi,daga zariya suka wuce Kano,Ziyarar bazata sukayi ma su Maman Sadeeq,Sunyi farin cikin ganinsu sosai,kusan sati ɗaya sukayi a kano,Harsu Hayaam saida suka zo Gidansu Maman sadeeq wurinsu Jahad don su gansu,Hafsat ce ta sanar masu da zuwansu kano ta basu Numbar wayar Sehrish,Ita tayi masu kwatancen gidan sukazo,Hayaam tayi kuka sosai lokacin da taga Ƴan ukun Sehrish,Tabi ta ruɗe ta susuce,Kyawawan gaske,kamar Sgr yayi kakinsu saboda tsabar kamanceceniyar dake tsakaninsu,kafin Su sehrish su koma America,wasu daga cikin amaren Gidan suka haihu,matar Yusuf Amrish,da matayensu Twins da fawan,Amrish ta haifi tsaleliyar budurwa,Yuhana matar Ayaan ta haifi Namiji,Amal Ta Haifi twins maza,ɗaya yaci sunan Irfan,Ɗayan kuma Yaci sunan kakansu Salahudeen,sauran amaren wasu suna ɗauke da tsohon ciki,Sai bayan da akayi shagalin sunansu Amrish,Kafin Su Sehrish suka koma U.s,wurin mazajansu,Sunsha soyayya ranar da suka koma,kusan First night ɗinsu Sgr ya maimaita,Dama sunsha gyara wurin Mommy azeema,musamman saboda zuwansu Nigeria,tazo gidan don ta Gyarasu kafin ta koma ɗakin Mijinta,tamkar amare haka suka koma,
Sgr ya bada shawarar Ayi masu Family planning saboda su samu damar yin karatu,Omar yayi na'am da maganarshi,atare aka sanyasu Makaranta,private school É—in Mommy matar Uncle Donald,gaba É—aya S.s.one aka kaisu,duk da su Jahad basu kaiba hanyace kawai akayi masu ga kuma girman da su kai,da taimakon mommy aka yi masu komai.
Tabbas Family ɗin Salahuddeen sunyi babban rashi,wanda Yayi matuƙar girgiza su,na Kakarsu AMMI,Bayan Tayi jinya ta ɗan lokaci,ta koma Ga mahaliccinta,mutuwar Ammi ta girgiza su sosai,Sunji mutuwarta,A ranar Alhamis Ta rasu,A washe garin ranar da ta rasu,Su Sgr suka zo Nigeria,a Damaturu suka sauka don duk suna can zaman gaisuwa,satinsu ɗaya suka Koma America,
Kullu nafsin za'ikatul maut,
Ammi bata dade da rasuwa ba akayi bikin Haroon da Hayaam da farko taki amincewa dashi sai da suka yi waya da hafsat take sanar da ita komae game da haroon ta kuma sanar da ita cewa shi din jinin Abba ne,daga baya ta amince mashi aka daura masu aure,at last dae hayaam ta zama surukar Abba,ba'a dade da yin aurensu ba Allah ya Albarkaci Amani da haihuwar da Namiji sunyi matukar farinciki sun gode ma Allah,abunda suka dade suna nema,da farko amani har ta fidda ran haihuwa taba Abbas shawarar ya kara aure don ta san yana son yara,yace zai yi tunani cikin hukuncin Allah kafin ya yi tunanin sai ga ciki,indeed,Mahakurci mawadaci ne.
Bayan wasu shekaru,Alokacin sauran Amaren duk sun haihu, Kowa da ƴa'ƴanshi,Hada Hajjaju ta haifama Ishaq santalelan ɗa Namiji,Hafsat kuma ta haifi Ƴa mace taci sunan Mahaifiyarta wato Laila,Oummansu Sehrish itama Allah ya albarkaceta da samun Twins Maza sunci sunan Mahaifinta marigayi Baba buzu,Ibrahim da sunan mijin gwaggon katsina wato Nuraddeen,ba karamin farin ciki gwaggo tayi ba harda Dr harris ma yaji dadi sosae,shima suna katsina Saude ta haifa mashi budurwa har yarinyar ta d'an girma sunan gwaggo taci wato Ameenatu,ƙannansu Sehrish Masu kama da Oummansu sak,Jama'a gida ya cika maƙil da jikoki,Dama burin Abba kenan,duk inda ya waiga ƴan jikokinshi ne,Ƴan dugui dugui dasu,tun da yayi retired,Kullum Yana zaune cikin Jikokinshi,Yana wasa dasu,Ya Manyata sosai,kanshi Duk hurhura,Idan yana wasa Da Yaran Abun saiya baka sha'awa ya saka dariya,Har wasan Ƴar 6urun 6urun suke yi dashi,Sun saba da kakansu Fiye da iyayensu,Ya sangartasu sosai,daga zarar wani ya 6ata masu rai,Zasu zo wurinshi kawo ƙorafi saboda Yana goya masu baya,Mafi yawancin lokutta a garden Yake yin wasa dasu,ba ƙaramin nishaɗi yake samu atare dasu ba,sam bai da wata damuwa irin yadda wasu in suka yi ritaya sukan shiga damuwa saboda rashin zuwa aiki kullum sai zaman gida,
*Boss Bature*
*Ga duk Mai buƙatar Karanta Littafin Abban Sojoji Daga Complt a jere Daga Book One zuwa 3 Suyi mun magana ta whatsapp 08103884440*
Â
[3/19, 10:00 PM] +234 810 388 4440: *💋ABBAN SOJOJI💋*
*💃LAIFIN DAƊI ƘAREWA💃*
*FINAL EPISODE*
Join this link to follow my tiktok acct👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªðŸ’‹ðŸ’˜â¤ðŸ¤â¤ðŸ’•💖*
*Father of soldiers*
*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*
Zazzafar haja daga Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace
Veils
Atamfa
Shoes
Bags
Address
Hotoro ladanai kan titin ring road
Chat 09126570345
Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃
*Boss Bature*
Bayan Wani Lokaci,
Alhamdulillah junaid Ya samu damar kammala Karatunshi,Ya zama ƙwararran Likita,batare Da 6ata Lokaci ba,Sgr Ya sama mashi Aiki a katafaren Asibitinshi na L.a,A 6angaren Su sehrish Kuwa Suma sun taƙarƙare karatun Secondry ɗinsu,Sgr Ya sama masu gurbin karatu a College of Nursing and Allied Health dake anan Los angeles,Rayuwa fa Tayi kyau,Ta ko'ina Sai sambarka,Hankali kwance suke yin karatunsu,Mazajansu suna ƙarfafa masu guiwa,Ƴa'ƴansu kuma Akwai Nannies ɗin dake kula dasu,hosana tana ɗauke da ƙaramin ciki,saboda takurar da take yiwa omar akan tana son baby tunda ita ɗaya gareta,a dole aka dakatar da planning din da take yi,