Sashe 151
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan wasu mintuna,Jahad ta faɗo ɗakin da sallama a bakinta,jikinta sanye da dogon hijabi,yayin da hannunta ke ruƙe da wayarta da kuma wayar sehrish,
Atare suka amsa mata sallamar,shiga cikin É—akin tayi,gaba daya idanuwanta na akan Sehrish zaune tana ta murmushi,wani irin farin ciki ne ya lullu6e Jahad,
"Sehrish Ya jikin naki?na damu sosai akan halin da kika shiga"
"Jahad Rishi bazata iya magana ba a yanzu,ki tayata da addu'a,"acewar Oummansu,
Jikin Jahad ba ƙaramin sanyi yayi ba,miƙa mashi wayoyin tayi,Yasa hannu ya kar6a,danna wayar Jahad ya shiga yi,direct ya shiga Gallery ɗinta,
É—agowa yayi tare da kallon Jahad"Ina hotunan da kukayi keda junaid aranar da kuka fita shan ice cream"?
"Suna acikin Gallery É—ina,daga ka shiga zaka gansu,"
"I did not see anything,ko kin gogesu ne"?
Gaban abu ne ya faÉ—i rass,Ita kanta Sehrish saida hankalinta ya tashi,
Jahad tace"Wlh ya rafayet ban gogesu ba suna acikin wayata,ko yanzu haka kafin nazo nan hotunan nake kallo"
Miƙa mata wayar yayi"nuna mun su,"
Bayan Jahad ta kar6i wayar,ta shiga neman pictures É—in gaba É—aya an goge mata su har vedios din daga cikin wayarta,
Tamkar zata fashe da kuka,"Ya rafayet wlh an goge munsu,bansan ya akai ba,"
"Wani ya amsa wayarki ne"?
Girgiza kai tayi"a'a,duk yinin yau wayata tana a hannu na,"
Mayar da idanuwanshi yayi kan abu"taya zan gane cewa,Junaid ya fita da zoben a hannunshi?ina yin amfani da shaida ne,kafin na yanke hukunci,"
Gaba ɗaya sunyi shiru,jikin kowa yayi la'asar musamman Sehrish domin kuwa harta fara zubar da kwalla,Azmee tayi masu tsiya suna ƙoƙarin fallasa ta ita kuma ta hana hakan,Shi kuma Sgr bai yarda da sihiri ba,koda zasu fada mashi cewa tana amfani da sihiri zaiyi wuya ya yarda,
Hannu Sehrish tasa tare da ta6o shi,juyawa Sgr yayi yana kallonta,Nuna mashi wayarta tayi da yatsanta alamar tana buƙatarta,
Miƙa mata wayar yayi,tasa hannu ta kar6a,
Tana kunna Power din wayar ta kawo haske,Sai ga text message Ya shigo ta layin AMRISH!
Yaushe rabon da ta samu layin Amrish harta manta,kullum in ta kira kashe take samun wayar,Yanzu haka da ta kar6i wayar Amrish take so Ta tura ma saƙo akan ta nemo mata number Ya mu'allim ɗinsu,
Shiga message ɗin tayi,ta ƙura ido tana kallon jagwalgwalon Rubutun da aka turo mata,Na haruffan da aka cakuɗesu,abun ya ɗaure mata kai!Nikaina Boss Ya ɗaure mun kai!
Duk maison Karanta Littafin Abban sojoji Yayi mun magana ta Layina amma whatsapp kawai banda kira 08103884440
Â
Â
Â
Â
Â
Â
Â
 Â
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋ð”¹ð• ð•¤ð•¤ ð”¹ð•’ð•¥ð•¦ð•£ð•–💋
ð‘—ð‘œð‘–ð‘› ð‘¡ð’‰ð‘–ð‘ ð‘™ð‘–ð‘›ð‘˜ ð‘¡ð‘œ ð‘“ð‘œð‘™ð‘™ð‘œð‘¤ ð‘šð‘¦ ð‘‡ð‘–ð‘˜ð‘¡ð‘œð‘˜ ð´ð‘ð‘ð‘œð‘¢ð‘›ð‘¡ðŸ‘‡
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªâ¤ðŸ¤â¤
ð¹ð‘Žð‘¡ð’‰ð‘’𑟠ð‘‚ð‘“ ð‘†ð‘œð‘™ð‘‘ð‘–ð‘Žð‘Ÿð‘
*🔥ð•‹ð•’ð•œð•¦ð•Ÿ ð•‚ð•’ð•£ð•¤ð•™ð•–🔥*
Ta jima tana kallon haruffan nan bata fahimci me aka rubuta a saƙon ba,layin Amrish ta kira nan take aka sanar da ita cewa wayar a kashe take!sam bata so haka ba,ɗagowa tayi tare da kallon Sgr dake magana da Oummansu,
 "Nagode sosai da bayanin da kika bani,duk da ban samu evidence ɗin da nake buƙata ba,but i wll try my best wurin ganin nayi investigation akanta,Zaku iya tafiya,"cikin girmamawa Yayi mata maganar,miƙewa Abu tayi"mun gode sosai Allah Ya taimaka,Ya baku sa'a..."sosai ta shiga yi masu Addu'a yana amsa mata da Ameen,"
 Ruƙo hannun Jahad tayi atare suka fuce daga ɗakin,Sae da suka fito palour sannan Oumma tace"Jahad ya akai ba'a ga hotunan a wayarki ba?ko kin gogesu ne batare da kin sani ba"?
 "Wlh Oumma ban gogesu ba,Nikaina abun ya ɗaure mun kai,"
 Jinjina kai Abu tayi"bakomai akwai Allah,Amma Sehrish ɗin fa?Anan zata kwana?ba ɗakin shi bane"?dama abun ya tsaya mata aranta shiyasa ta tambayeta,
 "Bedroom dinshi ne Oumma,kada ki damu mu tafi kawae,"
Bayan fitarsu ɗakin,Sgr ya mayar da hankalinshi kan Sehrish,har lokacin hannunta ruƙe da wayarta yayin da idanunta ke kallon Screen ɗin wayar,
"What are u looking at"jin muryarshi yasa ta É—ago da kyawawan idanuwanta tana kallon fuskarshi,
"If u need something pls lemme know"cike da kulawa yayi maganar,miƙewa tsaye yayi sai da ya fara ɗaukar Laptop ɗinshi sannan ya fita palour,Ji take kamar ta dakatar dashi,Saboda tsoran da take ji,
Yatsun hannunta na kerma Ta shiga danna wayar call log ta shiga ta kara dannawa Amrish kira,Nan take aka kara sanar da ita cewa Layin akashe yake,tamkar ta fasa ihu haka taji,runtse idanuwanta tayi tare da ɗan buɗesu kadan,yanke shawarar zuwa whatsapp group ɗinsu tayi Na Classmates ɗinta,Akwai kuma Na general wanda kowa ke aciki students ɗin da kuma malamansu ne aciki,A Group ɗin teachers kaɗaine zasu Iya tura saƙo banda students,tana fatan Allah yasa Ya Mu'allim yana acikin group ɗin,profile ta shiga daga ƙasa wurin da List ɗin Malaman dake group ɗin suke ta fara duba sunayensu tundaga kan Admins,Gasu nan sunayen birjik amma bata ga Numbar Ya mu'allim ba,Sai dai wasu numbobi da aka rubuta sunansu da harshen Larabci,shiru tayi tana tunanin kowanne ne aciki nashi,A ƙarshe dae duka numbobin masu ɗauke da rubutun Larabci ta turama Saƙon,bayan ta kammala rubuta saƙon ta ajiye wayar a saman bedside drawer,
Wuraren ƙarfe 2:30 na dare Lokacin masu bacci sunyi nisa a baccinsu,kamar yarda suka saba kwanciya a saman gadonsu su ukku,Hosana na a tsakiyarsu Abu na a ta 6angaren hannun dama inda yake fuskantar ƙopa,Jahad nata Can 6angaren hannun hagu,kwatsam Suna cikin Baccin nan,Abu ta soma jin wani irin gurnani gurnani asaman Gadonsu,a hankali ta buɗe idanuwanta tana ƙoƙarin ganin menene,har sai da gabanta ya faɗi rass,Wata Mummunar mage ce baƙa wulik mai Uban gashi ajikinta Hakoranta dogaye irin na Vam pires,Kafin abu tayi wani Yunƙuri Magen nan ta daddage ta kai Mata suka ta dira akan wuyan Abu,wasu Manyan ƙumbuna ta fiddo a hannunta tana ƙoƙarin Caccaka ma Abu akan fuskarta,A firgice Abu ta damƙi wuyan magen,Kokawa ta 6arke a tsakaninsu,duk yarda baƙar magen nan taso ta cutar da abu amma abun ya faskara,Domin kuwa Allah yaba Abu sa'a tunda ta damƙi wuyan magen nan ta dinga Jibgarta batare da jin shakkun wani abu ba,A jikin side drawer abu ta dinga buga kan magen nan bugu bana wasa ba,Har sai da magen ta fara kuka tana faman ambaton Miyau miyau,A faɗace Abu tace"Zaki ci ubanki ne,Baki ga komai ba,Nasan cewa ke ce Azmee,kika zo mun da suffar mage don ki kashe ni,Saboda kinga Asirinki na shirin Tonuwa ko?
Tunda abu ta ambaci hakan sai Magen nan ta bace 6aaat babu ita tamkar bata ta6a bayyana ba,ajiyar Zuciya abu ta sauke tana mai godiya ga Allah,daya bata nasara Akan Azmeee,
Saukowa tayi daga saman gadon,ba ƙaramin daɗi taji ba dasu Hosana basu farka ba,duk wannan badaƙalar da akayi suna ta shan baccinsu,
Toilet ta shiga,Bayan wasu mintuna ta fito É—aure da alwala,Hijabi ta É—auko tare da darduma ta shimfiÉ—a ta kabbara Sallah
A 6angaren Sehrish kuwa kasa samun natsuwa tayi acikin É—akin,har sai da Sgr ya shigo sannan hankalinta Ya kwanta,ruwa tace mashi zata sha don duk yadda taso kin sa wani abu a bakinta ta kasa yunwa take ji sosae,bayan ya kawo mata bottle water cike da zullumi ta kafa baki,sai da tasha kusan rabi sannan ta cire roban ta mika masa ya amsa ya rufe ya ajeta saman side drawer,saman gadon ya hau tare da janyota jikinshi ya rungumeta sosai har bacci ya É—aukesu,
Wuraren Sallar Asuba da suka fita masallaci,Ya rage ita kaɗai acikin ɗakin,cikin bargo ta shige tana ta addu'a,tana jin motsin wasu abubuwa acikin kunnanta amma taƙi yarda ta buɗe bargon,Sai dai komai zai faru ya faru,
Lokacin da Sgr ya dawo daga masallaci,tare da fresh milk É—in da ya É—auko mata acikin Fridge ya shigo bedroom É—in,abakin gadon ya tsaya yana kallonta ta cikin bargon sai kerma take yi kamar wadda sanyi ya kama,Saboda ita har A.c É—in É—akin ya kashe gaba É—aya don ya lura tana da jin sanyi,
Zama yayi daga gefen gadon,Ya ajiye fresh milk ɗin asaman drawer sannan ya sanya hannunshi tare da yaye bargon jikinta,duka hannayenshi ya sanya wurin ɗaukkota ya ɗaurata asaman laps ɗinshi kamar wata jinjira,tunda taji ƙamshin turarenshi ta shaida cewa shine ya dawo,ba ƙaramin daɗi taji ba,kwantar da kanta yayi asaman ƙirjinshi,A hankali yake shafa sumar kanta yayin da idanuwanshi ke kallon long eyelashes ɗinta, ta rufe idanuwan sosai taƙi buɗesu,
"Ya jikin naki"?
"Da sauƙi,"ta amsa mashi daƙyar,bakin nata ya ɗan lafa,
 "Kina jin yunwa"?
jinjina mashi kai tayi alamar eh,
Dogon yatsan hannunshi ya zura mata abakinta,sai gashi ta buÉ—e Small mouth É—in tare da kama yatsan hannun nashi,wani shock yaji da sauri ya zame yatsan don baiso ya shiga wani yanayi a wannan halin da take ciki na jinya,
 Fresh milk ɗin Ya ɗauko tare da cire murfin ya ɗan kafa mata robar abakinta,a hankali ta shiga shan madarar,natsuwa yayi yana kallonta shi kanshi mamakin yanda ya damu da ita sosai ya ke yi,Yadda take shan fresh milk ɗin ba ƙaramin sha'awa ta bashi ba,Sai da ta shanyeta tass,Sannan ya janye robar daga bakinta,
.."kin ƙoshi"?
 Ɗaga mashi kai tayi alamar eh,ba don ta ƙoshi ba,Amma taji sauƙin cikinta,
 "Zaki yi wanka,"?ɗaga mashi kai tayi alamar eh,Tayi tunanin zaice ta tashi ta tafi bedroom ɗinsu,Ba zato ba tsammani taji ya ɗauketa asaman kafadarshi Ya wuce da ita toilet,wata irin kunyace ta rufe ta,musamman Lokacin da ya cire rigar jikinta yayi mata naked,batasan meke wakana ba amman taji ya kwantar da ita cikin jacuzzi,da sunan wanka Sgr ya shiga da ita cikin kwamin amma sai da ya gama shafe jikinta da hannunshi,da sunan yana goga mata Sabulu,ga soap ɗin nashi wani irin ƙamshi tamkar turare haka sabulun yake,zuba mata ido yayi yana kallon fuskarta,ganin tana ƙoƙarin buɗe idanuwanta yasa shi yin saurin goga mata sabulu saman idanuwan,hakan yasa ta fasa buɗe idon,baison ta raina shi ne shiyasa yayi mata hakan,Wani irin ruwa ne mai ɗumi ga daɗi yayi mata amfani dashi,kamar karta fito daga cikin Jacuzzin nan hake ta dinga ji,