← Book details Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 204 OF 212

Sashe 204

Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suma su Abba suka Ɗaga hannuwansu suna yi masu bankwana,da gudu abu ta shige cikin motar abusufyan tana kuka,komawa su kayi cikin motocinsu,A jere suka bar Airport ɗin,Tun suna akan titin komawa gidan,Jirginsu Sgr Ya gifta ta Saman iska,Suna jin ƙararshi,🛫😭

Bayan sun koma gidan babu wanda ya iya cin abinci acikinsu,tamkar anyi mutuwa,gidan duk babu daÉ—i,Babu Junaid babu Ya Omar babu Babban Yaya,Babu Sehrish babu hosana babu Jahad,Kewarsu duk ta kama Æ´an gidan,oummansu har maganin ciwon kai tasha Saboda kukan da tayi,

Los Angeles

California🛬

💫💥💫💥💫💥💫💥💫💥💫

*_ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE , SHAHARARRAR KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TANA YI MAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE CIKIN FADIN NIGERIA DA NIGER KARKU MANTA MACE MAI KYARA KANTA BATA BORANCI_* 💃💃💃💃💃💃💃 07069711327

_Akwai zafafan kayan Mata masu kyau da arha cikin sauki da rahusa Kuma duk inda kike zamu aika maki kayanki cikin aminci da yardar Allah ba cuta ba cutarwa don a Dade anayi sai gaskiya uwargida da amarya ku garzayo Kar abaku labari_

Munada kalolin Kaya kamar haka💥💫💥💫💥💫👇🏻👇🏻

Maganin sanyi sahihi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata

Maganin gyaran nono domin dawo da martaban nononki hadin gargajiya da bashida illah ajiki

Maganin hips Mai tado da hips cikin kankanin lokaci

Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko dai dai misali kiyi kyau kema ki shigo cikin jerin Mata masu aji

Maganin rage kiba da tumbi Wanda zaisa ki sace ki koma Yar dai dai abin alfaharin kowane namiji,

Akwai kalolin gumbuna masu kyau da saukar da ni'ima

Maganin matsi masu ciko da gaba da matseki Kamar Yar budurwa uwa uba zasu Baki dandano Mai gamasar da maigida

Kalolin garrika masu bawa mace niima da jimawa ajiki

Kalolin tsumi Sha yanzu magani yanzu dasa Mai gida ihun Dadi

Zumar mallaka
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Zumar Mai rubutu

Hadin mallaka
Turaren mallaka
Shu'umar humra
Turaren AL'AJABI
Matan gaske
Ak 49
Sirrin tafin k'afa
Turaren fuska
Hatsabibin turare
Kwallin mallaka
Zoben mallaka
Jigidar maida tsohuwa yarinya
Maltinar Mata
Karya gado
Yajin Mata (yajin Mai ciko da mace)
Yajin maza (domin Karin k'arfi)

Muna dahuwar Kaya kamar haka💫💥💫💥👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Dahuwar zabo (mallaka)
Kazar Yar gata
Yan shila
Ciccibi
Dambu
Zuciya
Yan ciki
Kwai ukku
Tsoka Tara
Kifi
Da sauransu

Akwai sirrika sosai da muke hadawa ga wacce kishiya ta addabeta ko wadda take fama da butsarin namiji ko mafadacin namiji ko namiji Mai yawon dare ko Wanda yake bin Mata insha Allah duk zaku samesu Kuma da yardar Allah za'asamu biyan bukata

Muna bada magani ga yarinyar da tsautsayi ya fad'a Mata ta rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji Kuma insha Allah zaadace da yardar Allah

Abubuwan da yawa gsky Wanda in nace Zan lissafasu sai nakwashi tsawon lokaci maiso tabini PC don ganin kalolin kayan da muke dasu ,

Karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci taku ce maman yusuf Yar mutan sokoto 07069711327
.
Don Allah wadda Bata shirya ba tabari sai ta shirya sannan tayimun magana🙌🏼🙌🏼🙌🏼🙌🏼🙌🏼ngd

07069711327
[3/19, 9:44 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*

Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*

*Father of soldiers*

*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*

Zazzafar haja daga Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace
Veils
Atamfa
Shoes
Bags

Address
Hotoro ladanai kan titin ring road
Chat 09126570345
Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃

_California🛬_

_Los Angeles International Airport _

Alhamdulillah matafiya sun sauka Lafiya,lokacin da jirginsu yayi landing,Airport ɗin cike yake maƙil da dubban Sojoji sanye cikin kakinsu,ba masaka tsinke,danƙara danƙaran motoci tsadaddu kuma haɗaɗɗun gaske masu numfashi a jere,wasu daga cikin Sojojin hannunsu na ruqe da Flower,Abun gwanin burgewa,wasu kuma suna ruqe da Welcome Symbols Mai ɗauke da Sunan SURGEON GENERAL ALEXANDER AND MARSHAL OMAR,dama da zarar yabar Nigeria Sunanshi ya tashi daga Rafayet ya koma Alexander saboda shine real name da yake using dashi kafin ya musulunta,daga cikin waɗanda suka zo tarbarsu hada Uncle Donald tare da Matarshi da kuma ƴa'ƴansu guda biyu Eva da Jessy,gaba ɗaya kowannansu fuskarshi ɗauke da tsantsar farin ciki,don ba ƙaramin kewarsu sukayi ba,baka jin sautin komai saina National Anthem ɗinsu,

Lokacin da suka saukko daga saman jirgin hannuwan kowannansu na ruƙe dana matarshi Dubban Sojojin nan suka buga ƙafa tare da Sara masu,Su sehrish sun sha ruwan mamaki,Ganin Yadda Sojoji suka cika Airport duk don saboda Zuwansu Sgr,Lokacin da mutane suka fara Lura da Zoben Hannun Sgr Abun yayi matuƙar ba kowa dake a wurin mamaki saboda basu san da zancen Auranshi ba,Zoben hannunshi ne Yasa suka gane cewa Yayi aure,Don Bai ta6a sanya zobe ba dama su saida dalili ko soyayya ko aure kesa a liƙa shi a hannu,Mafi akasari ma Sai zasuyi aure suke sanya ring a yatsansu,Tun a cikin jirgi kafin su ƙaraso,Yaba sehrish Diamond ring ɗin agogonsa ta sanya mashi a hannu,Saboda bayason yasha wahalar yi masu bayanin cewa yayi aure da zarar sun gani a hannunshi zasu fahimci komai,Aiko dai sunsha ruwan mamaki,tunda Eva ta ankara da zoben hannunshi,taga kuma ya ruƙe hannun Sehrish,Sai ta fashe da matsanancin kuka,da gudu ta koma cikin motocinsu,shi kanshi Uncle ba haka yaso ba,Yayi burin Sgr Da Omar su auri jininshi saboda shi ya raine su,kuma ƴa'ƴanshi duka suna matuƙar ƙaunarsu,musamman Eva saboda Sgr  taƙi yin aure,takusa shekara arba'en babu aure duk don saboda Shi,ta ƙwallafa rai Akanshi taƙi kula kowa,Baiwar Allah,

Sam basu nuna komai a fuskarsu ba,Sunyi masu kyakkyawar tarba,Su Jahad sunƙi sakin jikinsu duk sunsha jinin jikinsu musamman da Eva ta juya tana kuka,Sun jima a Airpot ɗin Suna gaisawa da mutane Kafin daga bisani suka shiga cikin jigunannun motocin da akazo ɗaukarsu dasu,Wai ina Hosana,duk tabi ta furgice,taƙi yarda Omar ya saki hannunta,ta ƙanƙameshi,

Kaitsaye Suka wuce Gidan Uncle Donald,katafaren gidane haɗaɗɗen gaske,An ƙawata gidan sosai duk don saboda zuwansu Sgr,koda suka shiga cikin gidan Su Sehrish Sunƙi sakin jikinsu,Tsoronsu ma suke ji,gani suke kamar zasu cutar dasu ne,Lokacin da aka shirya masu breakfast,Ƙin ci suka yi,Kowa tace ta ƙoshi,Mommy Sai lalla6asu take yi tana faɗin Su saki jikinsu su ƙaddara kamar suna a gidansu ne,Amma suka ƙiya,kwara ma Jahad ta ɗan ci abinci,ita hosana abincin nasu ne baiyi mata ba,ta dai ci wani abun wanda ta saba gani a gida Nigeria,wani kuwa ko son kallonshi bata yi,ita kuma sehrish taso ta ci,wani irin tashin zuciyane yazo mata, daga tayi yunƙurin ci sai tafara yunƙurin amai,Wannan dalilinne yasa taƙi cin komai amma tasha Lemu mai sanyi,tasha fruit,

Haɗaɗɗen Bedroom aka basu inda zasu zauna,koda suka shiga ɗakin,Hosana ta rufe ƙopar wai kada a shigo akashe su,Saboda ta kalli wani film na turawa da suke nuna wariyar launin fata,😂

Sai da Uncle Donald ya tarasu yayi masu fada sosai akan auran da sukayi batare da saninshi ba,Yaso ace sun sanar mashi da ba abunda zai hana ya hallacci ɗaurin Auransu,Baiji daɗin hakan ba,duk da haka sai da Ya shirya masu Party A washe garin ranar da suka zo,Acikin gidan Akayi shi,Musamman aka ɗauko Makeup artists suka yima su Jahad kwalliya,Aka Sanya masu wedding gown,Mazan kuma Suka shirya cikin suits farare,manya manyan Mutane suka halarci partyn,hada shuwagabaninsu na Sojoji,abun ya ƙayatar sosai,An ci An sha,Anyi rawa,An kuma Yi hotuna,daga cikin hotunan da suka yi hada wanda Sgr da Omar suka yi da kakinsu,Hosana da Sehrish ma Aka basu Uniform na mata suka sanya,sunyi kyau over kamar Sojojin gaske,Shima Junaid sai da yasa Rigima Aka bashi Uniform ya sanya Jahad ma ta sanya aka ɗaukesu hotuna,Sun ji daɗin ranar sosai,kowa sonsu yake yi,duk inda suka shiga nuna su akeyi da Hannu,kowa so yake ya ɗauki hoto dasu,sun samu kyaututtuka masu tarin yawa,ɗaukaka Iya ɗaukaka,

Rayuwarsu acikin gidan duk atakure suke yinta,babu yadda Mommy batayi dasu ba akan su saki jikinsu Amma sun ƙiya,Hatta Eva daga bisani da Sgr Ya lallashe ta,Ta sassauto kuma har wurinsu tazo don su gaisa,Daƙyar suke yi mata magana,rashin sabone duk ya jawo hakan,Kwanansu Uku Sgr Ya yanke shawarar zai ɗaukesu daga gidan Ya mayar dasu Katafaren Gidanshi,

Haɗaɗɗiyar Daula ce,Aljannar Duniya,Hamshaqin Gidan Sgr na bugawa a Jarida,Tanƙameman gidane Gari guda,Idan nace zan tsaya bayyana kyawun gidan To tabbas A iya wurin bayaninshi Littafin Zai ƙare Har ma a shiga littafi na Huɗu,Baki bazai iya kwatantashi ba,
domin kuwa Ganinshi Yafi jinshi,duk wani abu daka sani na more rayuwa Na jin daÉ—in Duniyar nan to akwaishi aciki,Kai idan mutun ya tsinci kanshi acikin gidan nan,Sai ma Ya manta cewa da tur6aya aka halicceshi,saboda shagala.

Rana ta farko da suka fara kasancewa a cikin gidan,hadda Family din Uncle Donald Suka yi masu rakiya,Basu bar gidan ba sai wuraren Ƙarfe 6 na marece,Su Sehrish sunyi murna kamar kamar me,Gidan Yayi masu kyau sosai,Atare da Junaid suka shiga zagaye gidan,Ko rabi basu yi ba suka fara gajiya a ƙarshe sai dai suka hakura,Gobe sun dasa daga inda suka tsaya,Amma fa sunsha Yawo,Security guards din dake tsaron gidan A ƙalla Sunkai mutun 20,Waɗanda ke kula da cikin gidan tundaga kan 6angaren Kitchen,Gyaran Gidan,A ƙalla sunkai Su goma sha biyar,In mutun na rayuwa acikin gidan nan ko tsinke wannan sai in yaso zai kawar dashi,musamman inya kasance malalacine shi,

Kusan 3 weeks da zamansu acikin gidan,Kullum sai sun zagaye shi,Wani lokacin Har Video Call Suke kiran su Oummansu Suna nuna masu abubuwan ban sha'awa na cikin gidan,tunda suka dawo Zama acikin gidan Omar da Sgr basu zauna ba Saboda Uban aiyukan dake jiransu,Idan suka fita da safe sai cikin dare suke shigowa cikin gidan lokacin duk sunyi bacci,Yanzu basu da wata sauran damuwa,Suna samun kyakkyawar kulawa ta ko'ina,A irin rayuwar da suke yi agidan tamkar Princesses ne in their Own Palace,Abunda suke so shi za'ayi,Masu aikin Gidan Command É—insu kawai suke Jira,

Yau tun safe aketa Tsuga ruwan sama,Ni'ema ta sauka ta ko'ina,yanayin weather É—insu gwanin ban sha'awa,Wata irin ni'imtacciyar iska mai sanyaya zuciya mai ratsa sassan jiki,irin wannan yanayin yafi da cewa da ma'aurata,
Chapter 204 · 0% Book details