Sashe 147
Abban Sojoji Takun Karshe Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sehrish ce ta fara farkawa tana mutsu mutsun bude idanuwanta,zame jikinta tayi daga nashi,miƙewa tayi daga zaune tana faman sauke ajiyar zuciya yayin da take gyara zaman rigar jikinta,sai da ta samu natuwa sosai Sannan ta sanya hannunta Akan damtsen hannunshi,tana dan bubbuga shi a hankali
 Cikin sanyin murya ta soma ambaton sunanshi"Ya rafayet!Babban yaya"har cikin kanshi yake jin muryarta,daƙyar ya iya ware blue eyes ɗinshi akan fuskarta,
 Calmly tace"time ɗin salla yayi,"
Lumshe idanuwanshi ya ɗanyi,sam baccin bai ishe shi ba,sai da ya ƙara mintina kafin ya daure ya miƙe tare da saukowa daga saman gadon,Ya nufi wayarshi dake ta ringing,
Hannu yakai tare da daukar wayar,ya karata a kunnanshi tare da yin sallama
On the other hand Marshal Omar yace"Ka sauko down zamu tafi masallaci,"
 "Okey,"ya amsa mashi tare da yin rejecting ɗin kiran,Yana ƙoƙarin mayar da wayar ya ajiye,idanuwanshi suka sauka akan message ɗin da aka turo mashi,kuma ta layinshi wanda ba kowa yasan shi dashi ba,Special ne Sai kana da mahimmanci a wurinshi sannan yake yin saving ɗin numbarka a layin,
 Dangwala yatsanshi yayi akan Screen ɗin wayar,nan take saƙon ya sauko kasa ya buɗe,ƙura ido Sgr yayi yana kallon jagwalgwalon ruhutun da aka turo mashi,da baƙuwar number,ya ɗanyi mamakin ganin saƙon da aka turo mashi,tunani ya shiga yi kowanene da wannan shiriritar? Calling ɗin numbar yayi,nan take aka sanar dashi cewa Wayar a kashe take,Sae lokacin ya lura da lokacin da aka tura mashi sakon wuraren ƙarfe 3 na dare,bana yanzu bane,
Mayar da wayar yayi saman mirror ya ajiyeta,A hankali ya É—an waiga tare da kallon sehrish,tuni ta jima da komawa bacci A zaune,
Toilet ya shiga,bayan Æ´an mintuna ya fito tare da nufar closet É—inshi,shiryawa yayi cikin jallabiya brown colour,gaban mirror ya koma ya feshe jikinshi da turare,tana cikin bacci taji an manna mata kiss a gefen fuskarta,da sauri ta buÉ—e idanuwanta don taga wanene,bata ga kowa ba,Amma ranta yana bata cewar Sgr ne Yayi mata Kiss É—in,
Fitarshi ke da wuya,ta fara jin faɗuwar gaba,wani irin tsoro ne ya lullu6eta,motsi ta soma ji tamkar wani abu zai fito daga cikin toilet dinshi,Wani irin gurnani gurnani,da gudun gaske ta sauko daga saman gadonshi,a sukwane ta fito daga part ɗinshi ta sauko downstairs, alokacin har sun tafi masallaci,Tana ƙoƙarin giftawa ta falon muryar abusufyan ta katse mata hanzarinta
 "Daughter ina zuwa"?da sauri ta juya tare da kallonshi,yana a tsaye jikinshi sanye da jallabiya,fuskarshi na ɗauke da murmushi,Ajiyar zuciya ta sauke tare da ƙarasawa da niyar ta rungumoshi,nan take ya 6ace 6aat babu shi,
 Tashin hankali,Watsawa tayi a guje ta nufi bedroom ɗinsu,tana ƙarasawa jikin ƙopar ta sanya hannayenta duka biyun ta tura ƙopar ta shige,A lokacin Har sun Kammala sallarsu,Suna zaune saman darduma suna addu'a,
 Gaba daya suka ɗago suna kallonta,sae faman zazzare idanuwanta take yi,
 "Meya faru ne"?Oummansu ce tayi mata tambayar,ganin yadda ta faɗo dakin a fujajen babu shiri,
 Ƙarawa tayi wurinsu,gaba daya ta zube saman ƙafafunta,agaban oummansu,
Kallo É—aya abu tayi mata,ta gane cewa akwai matsala,
 Hannu tasa ta janyota izuwa jikinta ta ɗan rungumeta,
 "Serish baki lafiya ne"?Jahad ce tayi tambayar,tana kallon sehrish ɗin dake manne jikin oummansu
 "Bana jin daɗin jikina ne,"muryarta ƙasa kasa tayi maganar,
 "Meya ke damunki ne"?ta kuma tambayarta,
 "Nikaina bansani ba,kawai bana jin daɗi"
Cike da tausayawa jahad take yi mata ya jiki,
 Hosana kuwa batasan ma wainar da ake toyawa ba,tana daga zaune gefen jahad tana gyangyaɗin bacci,dama daƙyar aka tashe ta don tayi sallah,
 Addu'o'i oummansu ta shiga yi tana tottofa mata asaman kanta,
 Dakatawa tayi da yin addu'ar,ta juya tare da kallon jahad dake a gefenta"Jahad hosana ku koma saman gado,"ta faɗi hakan ne don tasamu damar tambayar sehrish,
"To oumma," ta miƙe tare da ruko hannun hosana taja ta zuwa saman gadon,
 Ɗago da sehrish tayi daga jikinta,
"FaÉ—amun me yake damunki"?
 "Oumma na tabka kuskure,kin hanani na ƙara yin bincike akanta amma naqi ji,"
Cike da takaici abu tace"Hmmm ta kama ki ko"?
 ɗaga mata kai tayi alamar eh,daganan ta bata labarin abunda ya faru jiya a dakin Azmee,amma bata sanar da ita zuwanta Ɗakin Sgr ba,Don har yanzu batasan meke tsakaninta dashi ba,
 Rufe ta da faɗa abu tayi"meyasa bakin jin magana sehrish?kunnan ƙashi ko?Wannan matar da kike gani tafi ƙarfinki,Shiyasa nace ki damƙa binciken da kike yi a hannun wani,In ba haka ba zaki jama kanki ne"
 "Oumma nima bazan ƙara ba"ta faɗi hakan ne kawai ba don ta haƙura da bincikenta ba,Don tayi alƙawarin saita fallasa Azmee,Koda kuwa Zata Rasa Ranta ne,
"Tashi kije kiyi alwala"acewar oummansu,
Jiki asanyaye ta miƙe ta nufi cikin toilet ɗin,Bada jimawa ba ta fito tana faman yarfa hannunta,hijab ta ɗauko cikin wardrobe ta zura ajikinta,Sannan ta dawo saman dardumar ta kabbara salla,
Till Monday in sha Allah,
Ayi hkr da wannan,daƙyar na samu nayi shi,bana jin daɗi sai a slow,
*Ga duk mai buƙatar littafin Abban sojoji yayi mun magana kai tsaye ta layina,Amma fa whatsapp kawai banda kira,08103884440*
Â
 Â
Â
Â
[3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋ð”¹ð• ð•¤ð•¤ ð”¹ð•’ð•¥ð•¦ð•£ð•–💋
ð‘—ð‘œð‘–ð‘› ð‘¡ð’‰ð‘–ð‘ ð‘™ð‘–ð‘›ð‘˜ ð‘¡ð‘œ ð‘“ð‘œð‘™ð‘™ð‘œð‘¤ ð‘šð‘¦ ð‘‡ð‘–ð‘˜ð‘¡ð‘œð‘˜ ð´ð‘ð‘ð‘œð‘¢ð‘›ð‘¡ðŸ‘‡
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªâ¤ðŸ¤â¤
ð¹ð‘Žð‘¡ð’‰ð‘’𑟠ð‘‚ð‘“ ð‘†ð‘œð‘™ð‘‘ð‘–ð‘Žð‘Ÿð‘
*🔥ð•‹ð•’ð•œð•¦ð•Ÿ ð•‚ð•’ð•£ð•¤ð•™ð•–🔥*
Cikin natsuwa ta kammala sallar,zama tayi saman dardumar ta ɗaga hannayenta sama tana addu'a,kafin ta ƙarasa yin addu'ar Abu ta miƙe daga kan dardumar,saman gadon ta koma daga gefe ta zauna tana jan casbaha,
Tana cikin yin Addu'ar ta tunano da wannan malamin nasu na makarantar Boko Ya Mu'allim,tabbas suna buƙatar taimakon malamai domin magance waɗannan miyagun mutanan,Shafa addu'ar tayi kafin ta miƙe tare da ɗaukar sallayar ta nannaɗe ta,Cire hijab ɗin jikinta tayi ta mayar dasu a wardrobe,
Komawa tayi gefen oummansu ta zauna,
"Oumma"ta ambaci sunanta,
"Na'am?ba zaki koma bacci bane"?
 "Zan koma,dama wata shawara nake nema a wurinki,me zai hana mu haɗa da malamai?su tayamu da addu'a,"
 Jinjina kai Oummansu ta ɗan yi"Kinyi tunani mai kyau,yakamata mu sanya manyan malamai aciki,domin kawar da waɗannan Azzaluman mutanan da suka addabi rayuwarmu,mu ma kuma mu dage da addu'a,Allah dai ya kawo mana ƙarshensu kowa ya huta,"
 "Ameen Oumma,"
Ta ambaci hakan tare da gyara kwanciyarta saman gadon ta kwanta,cikin lokaci ƙanƙani bacci yayi awon gaba da ita,dama jiya bata samu isasshen bacci ba,"
A 6angaren su Amrish kuwa,mommynta bata buɗe mata ƙopar ɗakinta ba,har sai wuraren ƙarfe takwas na safe,tana cikin taji mutsu mutsun za'a buɗe mata ƙopar,dama jiranta take yi,Saukowa tayi daga saman gadon ta tsaya ruƙe da qugunta tana jira a buɗe ƙopar,
Turo ƙopar Mommynta tayi hannunta ruƙe da key ɗin ɗakin,ganin Amrish tsaye a bakin ƙopar yasa ta ɗaure fuskarta"Lafiya kika wani ruƙe qugu kamar zaki dake ni"
 "Mommy yanzu abunda kika yi mun kin kyauta!kamar wata dabba dabbar ma akuya haka kika rufe ni a ɗaki batare da kinyi tunanin wani abu zai iya faruwa dani ba?meyasa Mommy?wai laifin me na aikata maki ne"?ƙarasa maganar tayi yayin da idanuwanta suka cicciko da ƙwalla,
 Ta6e baki mommyn tayi dama ba imani ta cika ba,
 "Rashin jinki ne yasa nake rufe ki a ɗaki,kin cika bin ƙwaƙƙwafin tsiya shegen sa ido,ga taurin kai,Ban isa na faɗa maki abu ki yi ba,da ace kina respecting ɗina as ur mother,da mun zauna lafiya,"
 "Shikenan Mommy in har wannan ne dalilin dayasa kike yi mun haka,Wlh zan daina......"
 Katse mata hanzarinta tayi"Zaki daina!ko kin daina,ban fahimceki ba"?
Da sauri Amrish tace"Na daina,"
 Jinjina kai Hajiya Sarat tayi"shikenan,Kin ga yanzu zamuyi zaman Lafiya dake,faɗamun me kikeso na kawo maki ki ci"?
 Yatsina fuska Amrish tayi still bata yarda da mommynta ba,
 "Duk abunda kikeso Mommy shi nake so,Yanzu dae dan Allah mommy wayata nakeso ki bani!pls mommy nayi missing ɗinta sosai,school friends ɗina duk nayi kewarsu,ina so nayi chatting dasu,"aɗan shagwa6e ta ƙarasa maganar,
 "Amrish!ni kaina bansan inda na jefa wayarki ba acikin gidan nan,Ranar kin 6ata mun raine,shiyasa Na ɗauketa,but in kinaso Zamu fita shopping atare daga nan saiki za6i wayar da kikeso,"
 Daƙyar Amrish ta ƙaƙaro murmushi akan fuskarta,
 "Shikenan mommy,Yanzu bari na shiga ciki nayi brush,"
 "Idan kin kammala brush din,Ki jira ni a dining,"ta ƙarasa maganar tare da juyawa ta sauko Downstairs,"
 Komawa cikin ɗakin Amrish tayi,tsayawa ta ɗanyi ruƙe da qugu aranta tana faɗin"Matar nan bata da gaskiya,ko su waye suka shigo daren jiya?daga gani ba abun arziƙi suka aikata ba shiyasa suka garƙame ni acikin ɗakin kamar wani ɗan kuikuyo,"
 Ƙwafa tayi tare da nufar toilet,ta shiga ciki,
 After ta kammala,har wanka ta ɗanyi ta zura jeans da farar vest ajikinta,Saukowa downstairs tayi atsanake take tafiya,hannunta acikin aljihun wandonta irin nigogin nan,